← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 108

Sashe 42

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Yace alrigth,so shi ya fara sa wasan se ta shiga defending sau biyu tana fadi kasa yana dagota alamar bata wani iya ba,but it realy fun nd entertaininh babu kalar salon iya sakata magana da baiyi ba har abun ya kama mata Zuciya sosai,so in taga zai ci sai ta fara ihun sunan sa cikin shagwaba tana bubbuga kafa tana cewa daddy no pleaseee Ahhhhhh tana kumburi shikuma ya dinga dariya kenan betaba sanin ta iya kukkkuni ba sai yau. .se arand 12: 30 na rana suka gama game din bataci ko daya ba suka shigo gidan tare tana ta kumbura fuska shikuma yana mata murmushi..

har room din ta ya rakata dayake ta faffadi seya dan rungumo ta ajikin sa suna daga tsaye yana dan tsokanan ta wayar sa ce tayi kara ya dauka yana amsawa,jud ta lafe sosai akirjin sa tana shako bugun zuciar sa tuni tafada wani duniar ta daban so bata ma ji meyake cewa ba

Can daya kammala ya dago ta suna dan kallon juna"yace kihuta,zan fita zanje wani waje i wll be late"..se tace okk
..dan kadan yyi learning abaxata ya capke lips din ta kamar zaiyi kissing Ya mugun shan mamaki dayaga ta sake masa with same passion tana biye masa nan suka shiga tsotsar lips din juna sanda sukayi me isar su kafin ya sake ta tare da dora mata lafiyyen peg a saman goshin ta
Yace"Ready?firr taki dagowa ta kalle shi..yace hmm tunda nina cinye game din in na dawo me za'a ban cikin make kafadar tace ni ban sani ba kai zaka fada...yace realy...ok lets c tonigh a wajen ..batace uffan ba tayi murmushi jawo ta jikin sa ya dadayi ya dan sake rungumota sosai sukayi feeling juna can ya sake ta ya fice..
*...littafin nan na kudi ne 300#,450 vip if u want to buy acct 0152983148 surayyah muhammad suleh Gtb,ko katin waya ta 08060712446.*
7/17/20, 9:16 PM - Ummi Tandama: *KKS...littafin nan na kudi ne 300#,450 vip if u want to buy acct 0152983148 surayyah muhammad suleh Gtb,ko katin waya ta 08060712446.*

31 ****
wani nannauyan ajiyan zuciya jud ta sauke me hade da gaurarayyen yanayi na tsumayi slowly tabi lpyar katifar ta lume akan matashin kai tana jiyo wani irin feeling me karfi akan aliyu wanda yake mata zugi har can cikin zuciyarta
.
Bata taba sanin haka rayuwa yake da kyaun tausasa wa rai ba sai yanzu da zuciar ta yake shirin amincewa da rudaddiar soyayyar abokin mahafin ta wanda ayanzu ma bata san matsayin da zai kai su ba..

But the feeling is unxplainable,ta fara jin kamar bazata iya cigaba da hana kan ta samun kwanciar hankali da farinciki ba

.."babu shakka rayuwar ta na baya rayuwar damuwa ne da kunci..

Kwata kwata befi sati uku da fara secret relationp da aliyu ba amma ita kanta tasan tana jin sauyi kala kala ajikin ta da rayuwarta ma me gaba daya,"alot has winter musaman akan masturbation din data sabayi

bawai kuma dan ya sake ta duka ba amma tunda suka hadu bazata iya cewa ga ranar da tayi fingering kanta ko ta kalle blue film ba

Aynzu ma In da zaka iya gane cewa ciwon ya tashi ya danganta ne da sigar yadda ta tuno da sha'anin su da aliyu like the ways he touch her body,the feeling of his sexy lips beneath her sucking her out,in ta tuna da yadda yake wasanni da nonowar ta,god...bata ma iya daurewa..

Tambayar zuciarta takeyi meyasa bazata sake da shi ba?why wud she not enjoy this,takan tuna cewa wannan ciwon sha'awar shine fa abunda ya jona ta da kunci da damuwa?yau ga aliyu yana bata dukan kulawa na ya da uba,saurayi da budurwa.. mata da miji abu daya ya rage yanzu tskanin su kuma shine sex..

Wani nannauyan ajiyan zuciya ta sauke tare da numfasawa Tasan wannan kam ba zata taba amincewa suyi ba dan tana da ra'ayi kakkarfa na kin amincewa da fa'idar sex out of wedlock a matsayin ta na yanzu duk dama ba kamar yadda takanji tsanar yin sa a lokacin da suke tare da abdul yarima ba..

Tasan wani bin takan iya ma fin abdul zakewa wajen romance but wannn karon ji take kamar tayi gamo da wanda ya fita komai da komai

...aganin ta evrything abt aliyu is romantic

musamman yadda yake iya kallon ta da mayukan kasalallun idanun sa kamar wani mayuwancin zaki,baijin shakkan taba ta bare nuna mata abunda yake nufi,he is alwys straigh foward in zaiyi magana kuma duk abunda zeyi koda a wayo ne to seya fada mata dalilin sa da fa'idar sa"..

In tana jikin sa a rungume da shi,ji take kamar dan ita kadai aka halicce shi,...

she just wonder if thy cud get dirtier..ace tana mashi irin abunda yake mata suna jin dadin rayuwar su tare hankli kwance

'..tana son hakan amma ta rasa dalilin da xata kitsa ta bada zuciyar ta har ya amince mata suyi hakan.

Wuni tayi tana ta tunanin aliyu,kirar abban ta shiya dan debe mata kewa tana daga wayar tace salam alaikum Abba ina wuni,"da fara'ar sa yace lpya kalau yar abban ta"..ya karatun?tace lpya kalau Alhamdullah Abba ya aiki?...nan Abbakr ya shiga mata tambayoyi tana amsawa jud
taji matukar dadi daya nuna kwanciyar hankalin sa akan zaman ta a gidan da alama safiya tana gaya masa abubuwa me kyau game da ita..

yace ayyuka sun masa yawa ne shiyasa bazai samu daman zuwa ba amma zai kira aliyu ya gaya masa in ta same sarari akaita ta gaida inna..
Yace.."sannan next week zaije wajen maman ta hamida a saudiya..dake bata da wani aika ko abun bukata cewa kawai tayi in anje a gaishe ta...

Can da yamma ta fito a shirye tsaf kwaliyar atampa tayi ta dark purple miltex holland kalar ya mugun fito da ita a babban mace
,dinkin riga da skirt ne tayi daurin push back da zata fito se ta dan yafa light purple mini veil Ta samu safiya tana rubuce rubuce tana bada oder kayan abinci da abubuwan da aka saba cikewa a gidan na sati sati da wata wata..

anan itama ta sa ido sosai tana kallo one time ta gane duk abunda akeyi

Wato kudin da aliyu yake bayarwa na abincin sati kawai ya isa ace ya ciyar da su for a year amma haka nan za'ayi budget akakkasasu...

Anty safiya tace dokar ramat ne akan cewa suna karban makudan kudin abinci rabi zasu ajiye mata...,"
sauran rabin zasu raba shi kashi biyu,kashi na farko suyi siyayyar su dayan kuma tana da ire iren thugs wato yaran titi wanda take sawa aikin banza a gari su take aikowa dai su karba.

Kullum haka abun yake tafiya safiya bata boye ma jud komai ba,...

cikin hirar tasu jud takejin sauran halayen zalunci mulkin kama karya da bakin mugun ta irin na ramat wanda tunda aka haifeta bata taba sani ba.

Rau tayi da idanun ta ta sake sautin nannauyan numfashi ta kyabe baki tana me jinjinawa aranta ta kuma cewa hmmm "Ramat kamar ta kamar zuciyar ta"...

dama ita tasan ramat kam bazatayi zaman mutunci da kowa ba dan haka kawai dama jinin ta yaki ya hadu da halayen matan Se yanzu take rasa ta ina aliyu ya samo ta?duk haduwar sa da kyaun halayen san nan se ya rasa wacce zai aura sai wannan muguwar matar?..in ba dan watandar dukiya datake ciki ba ai da baza ma a kasa ramat cikin kyafaffun mata ba duk da cewa tana da kyau da kyaun jiki amma kashi tamanin na halayen ta babu na kallo bare dauka...

Haka jud ta dau tsawon lokacin da zancen ramat a zuciyar ta"..she kept wondering mesa aliyu ya auro ta aganin ta sam sam basu dace ba..

Unknown to her bawai halayen ramat da muguntar ta ne kadai yake bata mata rai ba,wani irin banzan boyayyen kishi ne ke cin ta a ranta game da aliyu me tsananin tafasa jijiyoyin zuciya

Haka kawai ta dawo da mood din ta so dull and moody, wani feeling takeji kamar wacce bata da lpya amma kuma ta rasa ina ne yake mata ciwon,all she know is kawai bata jin dadi kuma ramat ne ta jawo mata takejin haka ....gashi har tara na dare yyi tun safe da aliyu ya fice be dawo ba..

Mikewa tayi ta nufi bathrum ta shiga hada ruwan wanka sabuwar set din bismid gold me hade da sabulu body wash da gel tayi wankan ta da su ta kwakwale har suman kanta tayi fes..

nan ta fito tun daga bathrum din dauke da biggest sixe na body towel jona scent burner tayi da socket ta tuttuda garin wani traditonal scent me dan uban qamshi batare da ta sa komai ajikin ta ba ta rufa towel din ta aka ta kifu akai na dan wani lokaci,dayake qamshin yana da bala'in karfi kwata kwata batai wani mintuna goma ba ta yaye towel din tsaban turirin qamshin yabi jikin ta har wani maiko maiko jikin ta yakeyi yana tsantsi,nan ta kashe burner ta bar sauran qamshin ya cike dakin ta koma gabar mirror,sama sama ta shafa nite face cream na same product na bismid nan ta goga body lotion dinsa tayi kwalliya sama sama ta dada feshe jikin ta da turarruka masu sanyin qamshi

Agogon batman dake jikin bango ta kalla,.."ganin 10 yana neman yi se ta soma cire ranta all she tot was aliyu baxai dawo ba koma yanzu hala za'ace mata yay tafiyar gaggawa

"..hair dryer ta dauka tana bushar da qashin ta looking so unhappy kuma ta rasa akan meye take jin haushi..

Sanda ta kammala tsaf,ta daure suman kanta da bold black ribbon,tana daf xata bude closet kenan taji karar shigar tex a samsung phone dinta batayi wata wata ba ta dauka ta bude ta karance

Wani Murmushi ne ya kufce mata wanda atake ya sauya mata mood din ta sede wani irin bugun zuciya shiya daskarar da ita
,"ohh..why im i happy?ta tambaye kan ta tana dan runtse idanun ta cikin rudani

Wani tex din ne ya sake shigowa"..this time an rubuta da dan yawa atakaice cewa yake..he is up there waiting for her a can sama wajen shakatawar sa...
Chapter 42 · 0% Book details