Sashe 62
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da yamma ya aiko mata da pakackage na gifts suprise din da mahaifiyar sa ta bayar, abata"tana budewa taci karo da wani tsadadden sarkan wuya dan kunne da awarwaron daham mai makale da agogon sa agefe sunyi matukar kyau suna sheki,dayan kuma turarruka ne daban daban masu matukar tsada jud kamar zata fashe da kuka dan all this meant alot to her tasan inda kudinsu aka bata bazata iya karban su matsayin kyauta ba,agaban aliyun ta kira hjy bintar sukayi magana sosai tana me gode mata hankalin sa ne yake dada kwanciya in yana kallon yadda kauna da soyayyar uwa yake neman ninkuwa tsakanin su,ji yake kamar baida wani abunda ya rage masa face ya gode ma Allahn sa
Saura kwana biyu a koma schl Shiryawa jud takeyi ayayin da aliyu ya sa aka gama mata komai kamar kullum yanata jan lokaci ne dan ya zauna tare da ita dan,yaga kamar bata son tfiyar sa amma take boyewa
Aynzu Inta zauna kullum bata da wani aiki se de suyi waya da anty hamdiya time to time take kiran su anty zakiyya wanda already har hjy binta ta sanar da su mke faruwa kuma sunyi matukar farinciki bana wasaba,su suka kara bada hjy binta tabbacin halayen jud wanda ya dada hura wutar kaunar ta axuciyar ta,tun da suka barta take zumudin auren
Haka kawai taji ta matsu ta damu komai tana yi ne agurguje dan next week yazo ta dawo nigeria ta fuskace iyayen jud a daura auren nan maza maza..
Tun tafiyar su da kwana daya ta bada aikin istikhara yanzu haka zaman jiran amsar ta take dan gaba daya ta saka ranta akan jud,tanajin this time aliyu ya kure ta wannan karon ya kawo na gida,gata bafulatna me jin yare da kiyaye al'ada.
Kan kace kobo jud tafaraa ganin kulawa ta ko wani fannin dangin sa dan haka itama ta dada jin abun ya matukar shigarta har Bata wani damu da fargaban dawowar iyayen ta asatin nan dinba
Ana saura kwana biyu aliyu ya tafi lagos thats bayan sun cika sati da dawowar su nan suka shurya suka je kaima inna ziyara tun safe,"inna tayi matukar farincikin ganin su lale marhaban a mutunce ta bada aliyu masauki
anan ne aliyun ya asalin nuna bajin tar sa wajen nuna son kasancewar sa miji acikin zuriar su
Bayan uban kyautukka da kayan masurafi da yasa aka shigo da shi,kamar yadda ya bukaci son saka mata hannu akan kulawa da almajuran ta hakan
Ya nemi alfarma wajen inna harta amince,babu bata lokaci Tuni yasa aka bude musu asusu na musamman wanda zai ma bada tallafin kudi da cewa ko wani wata zaisa ma inna kudin kulawa da marayu kuma zai sa ana kawo musu abinci Kamar shnkafa wake dawa gero masara taliya madara kifi manja man gyada sabulu omo sugar da sauran kananan kayan abinci da dan adam zai bukata
Inna da almajuran ta sunci kuka ranan,dan dama iya abbakar ke daukar nauyin su shekara da shekaru dan inna ba wani karatun me nisa tayi ba
Anan ne aliyu sukayi sallama bayan kwana biyu da zai wuce lagos sai y dawo mata da jud akan tayi ma innar kwana biyu
"Jud kamar wacce bata da lpya hakan nan ta rakosa bakin mota tana matse matsen ido yace princess i told u ina dawowa zanzo wajenki, tace, abba fa yace this week zasu dawo gidan mu zakaje kenan?
Yace i dont knw yet hala kafin nan an gama maganar ma ko?Zaki fada ma inna?gaskiya inajin kunyarta,ko zaki bari babanki ya mata bayani..
Tace ehhhh but come back soon kaji?Ta fada cikin maraitaccen shaqwaba matsowa yayi ya dan jawo ta jikin sa with a warm comforting hug suka kankame juna na mintina biyar,akan goshin ta ya sake mata lallausan lips dinsa yayi kissing a hankil ta furta i love u yace love u more
tafiyar sa kenan tana gama waving dinsa saiga gyaran muryan inna ata bayan ta,gaban tane ya fadi amma sai ta matse inna tace na dauka ai ya tafi ashe kunanan jud tace eh,inna batace uffan ba ta kyabe baki,kije ciki ki shirya mana abunda zamuci munyi waya da Hamdiya ta shirya itama akan zata zo abuja yau ko gobe.
Jud tace toh ta shiga ciki atake ta shiga aikata abun da aka sakata,gaba daya bata hanklin ta dan bakaramin yawa tunani yayi aziciyarta ba..na zafin jin ta rabu da zama inuwa daya da aliyu ne koko fargaban shigowar sati na gaba da ake shirin bayyana ma kowa sirrinsu.
Wani uban zufa takeyi tana sharewa cikin bugun zuciya me tafe da tunani iri iri,yau Wakenan zata kira ya farfado mata da karfin gwiwar ta?mariya ma tana can tana ji da nata damuwar anywys monday tasan dole su hade a schl,dan wake tayi dan haka gurguje ta kura mai aiki tana tayata dan dama bata iya dafa abincin gidan ita kadai inba dai ma iya cikin ta zatayi ba,bayan sun gama kakkasawa nata da inna ta dauka a cooler tasame ta zaune a kan wata lihgt brown dadduma mai kyau tana xaune hannun ta dauke da carbi da alama tana azkar din yammaci ne dan biyar ya gauce saura kuris karfe 6 yayi,agefe ta zauna
Tayi shiru tanata tunanin aliyu har inna ta idar tayi serving dinsu sunaci,a daddaya jud take kaiwa baki duk hanklin ta baya wajen, inna tabita da kallo,can tace ko lpya?tace lpyar lau nayi kama da marar lpya ne?.inna ta murmusa tace eh man ya bazakiyi kama da su ba kin watsar da kanki kin dena addua,cikin gwalo ido jud tace ahhhhh wayace miki hakan inna kaii innna.. Inna tace gashi ai ba se angayamin ba dama daga zarar mutum ya bar ambaton Allah haka nan zaka gansa a dame,jud tayi shiru can ta jefa dan wanke a bkin ta tauna
"'inna se gobe zan koma islamiyar kin ko?inna tace a'a yi zamanki hamdiya zata zo ta debe miki kewa,islamiya kam sede babanki in yaxo ya nema maki wani ban isa kifara sati nagaba suna dawowa acireki ba nagaji,tace inna wallh xanyi..izuna fa baifi ashirin ba kiban nan da wata biyu zan dage,inna ta shareta,inna to kima abba maganan ai zaiji,inna tace hmmm idan uwarki bata nan ba?inna dagaske nake toki fada ma hamma aliyu,inyasa baki ai zasu barni..nide inaso na karasa karatu na ko da bazan zauna anan ba... cikin mamaki inna tace kede kirabani da fitina
Kije can in kungama shirya abunku da aliyun naki sai kizo ki sanar dasu ni babu ruwana,jud tayi shiru...inna ta kyabe baki "ai ina ganin yadda kike makale masa dazun duk sunbi sun bata ki... sun meda ki karamar yarinya,to wallhy gwara ma ki tashi tsaye ai nagode ma Allah ma da hamdiya tace zatazo inbade sauya min ita akayi ba kam dan dolenki xaki sauya wannan sakaci da uban shagwaban naki
Tace ant hamdiyar ma ai kamar mama na take,inna tace imin shiru..jekiyi alwala maza ki taho da qur'anin ki jud ta mike a tsanake tace to😍_KKS38Pls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
7/17/20, 9:19 PM - Ummi Tandama: _KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
... 45shigarta dakin ke da wuya ta fito sanye da doguwar hijabi har kasa fuskan ta babu kwalliya alaman ta harda alwala ta hado,Zama tayi kusa da inna tanajin masu bada hadda,bayan nan sukayi sallahn ishai tare,anan inna ta sa ta karatun qur'ani suna tayi har dare ya rufa,10.30 jud ta mike tsaye tana hamma inna tace bacci ko?bata amsa ba ta gyada,inna tace hmmm ke da kikacemin zaki dage karatu ashe de bazaki iya ba,tace inna tun 8 fa muke nan,inna tace hmmm aikuwa in kika dawo islamiyata ke da barin nan se asubah
Dan wannan karatun naki yau yaban takaici,inbanda dadin kira'arki me ake tsinta babu nitsuwa babu tajwid sekace wacce bata sallah jud anya tunda kika tafi kina daga qur'ani kuwa?jud ta kankance ido zatayi magana inna ta bata rai,"sam sam banji dadi ba Kinada kwakwalwa amma kina wasa da shi,ni bansan me zanmiki kifara bada rayuwar ki ma'ana ba,kin fiso kiyi kwalliya kuyi waya waima dawa kuke wayar nan ne yafito mana in aure kike so,jud ta langwave wuya tace nifa bana waya da kowa hamma aliyu ne ya turamin sakon ya isa shine kikaga na dauka na amsashi
Inna tace hmmmm maganan kenan kullum aliyu Allah shi kyauta,inade ya isa lapiya?tace eh.
To jeki baccin da asubah zamuyi magana dan naga yanzu baki hayyacin ki,a sadade ta juya ta bar inna tana famar surutu...