← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 108

Sashe 67

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

***har daki hamdiya takai hamida ta xaunar da ita akan gado ta debo ruwan sanyi ta bata ta akan ta sha duk da haka ba shi ya hanata kukan ba tace hamdiya na shiga uku na lalace jud ta tona min asiri innallhi waailaihi rajiun...abokin mahaifn ta mijin aminiyata?.menene jud take nema a duniya haka ..yanzu duk damuwar da nake ciki arayuwa bai isheni ba seta karamin da wannan bakin cikin?

Me zance ma duniya,ramla zatace nice na hada wannan abun dan naci amanar ta..

Ni Ki ban wayata in kira abbakar kawai ya dawo yau din nan a hada ta da komawa waye ne suyi aure in dena ganin ta agidan nan

Wallhy bazata gurbata min rayuwana ta samin bakin ciki ba hamdiya na gaji da jud...na gaji fa lamarin ta koma miye tayi ni de yanxu babu ruwana da ita

Jiki a matukar sanyaye hande ta zauna gefe tana rarrashinta dn ta lura abun ya taba ta sosai kukan takaici da na bakinciki takeyi sosai har tana neman ficewa a hanklin ta

Pls calm down hamida,in baki nitsu ba bazamu san me zamuyi ba

Tace wallhy Ni nasani
Nasan me zanyi da jud kawai kuban waya ta in kira uban ta karma ya shiga jirgi dan baxatayi kwana biyu a gidan nan ba wallhy aurar da ita zanyi i dont care anymore

Hamdiya tace Jud fa yarki ce kuma baki da wata bayan ita"U dont care fa kikkace a yarki?look
U wont do anything now harse munji kan maganan nan ta bakin ta.

Please Relax ni zanje na daukota in yaso duk abunda ta fada se mu yanke hukunci akai but for now no phones calls kar ki kira mijin ki a wannan yanayin ai seki dora masa hawanjini Just relax ina zuwa ok

Da kyar hamida ta gyada kai ta rusuna anty hamdiya ta bude kofar ta nufo hanyar dakin jud,a kasa ta same ta ta hade kai da gwiwa se faman kuka takeyi kamar zata cire ranta har anty ta taho kanta bata sani ba,hannu ta dora akan kafadun ta a tsorace ta dago jajayen idanun ta

tace jud ki bar wannan kukan naki,ki tashu muje kibada mahaifiyar ki hakri...jud ta girgixa kai cikin shehka mai zafi tace ah'a anty ni fa bazanje ta kasheni ba,mesa umma bazata saurara ni wallhy ba abunda take tunani bane...Dady aliyu fa aure na yace zaiiyi

anty hamdiya tace will u shut up my friend,nace ki tashi muje gaban mahaifiyarki ki bata hkri... yanzu".. ta daka mata tsawa

Kuka ta dada fashewa da shi ta mike da kyar duk jikin ta yayi laushi fuskn ta yayi ja,tana tafiya tana kukan tana kukkunin zuci,itade abarta tana son aliyun ta.agaba anty tasata suka kai har dakin hamida tsaban tsoro ta koma baya ta rabe sanda hamdiyar ta shigo sannan ta biyo ta abaya abaya".
kallo daya hamida ta mata ta dauke kai fusknta a shake se kada kafafun ta take tana dada hawa, ido anty hande tayi ma jud akan ta je gaban ta ta bata hakir,da kyar ta je ta dan rusuna tana dan kuka tace umma kiyi hakri kuskure aka samu umma dan Allah ki saurareni zan miki bayani,amma dan Allah kurufa min asiri kar abba yaji maganan nan...
A zafafe hamida tace what?kar yaji?ai kamar ma yaji ina de auren kike so...ta girgixa kai tana tare hawayen ta a tsawace tace bayan aliyu se waye kuma kike tura masa tsaraicin ki?
Jud xatayi magana ta dungureta da karfi tace dont u dare lie to me,nace suwaye sexual patners dinki?who have you been sleeping with

ran jud ne ya baci sosai tanaji kamar ta kurma ihu komai ya tarwatse wani kara sautin kukan ta tayi ayayin da anty hamdiya ranta ya baci ta fara magana ma hamida da sautin fushi

"Shikenan yarinya bazatayi magana ba?wannan wani irin abune

hamida ta mike tsaye har jikin ta na rawa tace bazatayi ba me zata gayamin?what she did is enough hamdiya..wallhy senayi ma Aliyu rashin mutunci ke kuma aure zan maki gobe goben nan bari ubanki dakike jin tsoron yazo..

Jud tana kuka sosai tace mumy meyasa bazaki saurare ni ba
I have my xplanations wallahy. yanzu shikenan bazaku saurareni ba zaki gaya ma abba na yamin aure,ni ban tabayin iskanci da kowa ba

Wani wawan mari hamida ta sake mata a fuska sanda ta gigice ta kwala ihu.anty hamdiya ce ta raba tsakanin su da sauri tace wai kashe ta xakiyi? hamida wannan wani irin zuciya ne.

tace i dnt knw...ni ban taso agaban iyaye na ba amma banyi karuwanci ba so banga dalilin daya da yata zatayi ba
..she Have nothing to say gobe zanje in nemi aliyu sena yaga masa rigar mutunci kema dan ubanki se kin gaya min sauran yan iskan mazan da kike bi anan Jud ta fusata kwarai cikin kukan me zafi tace umma ni bana karuwanci ni ban taba yi,daddy aliyu ne yace yana so zai aure ni kuma nima ina son shi,umma bantaba kwanciya da namiji ba i swear
I swear u swear..

Pls Na rokeki karki bata ma dady aliyu suna wajen abbana
Ai ni nace xan tura masa hoto shifa baice in tura masa hoto na...umma in baki saurare ni ba bazaki gane komai ba,we really lov each oda kuma ni shikawai zan aura..

Cikeda da mamaki da masifa hamida ta hayayako zata bugeta tace nace bazan saurreki ba,i care not abt ur lies..munafukar banza wawiya kawai...just wait till tomwr in naje nagama da aliun nan ne zaki san baki da wayo...Now will u get out of ma room?Jud ta runtse ido ta wani irin jan numfashi

tace i said get out....

Tace umma baxaki saurareni ba?
Xaki rabani da ddy aliyu batare da kinji ba?umma kimun adalci ki saurare ni.
Nasan nayi kuskure but I truly love him

Yadda take maganan da zuciya da taurin kai ya sa hamida ta birkice da fushi a fusace ta yunkuro xata kamo ta ant hamdiya ta riko ta tana me hadiye nata dauriyar

Tace Kice mata ta bace min a daki nace aliyun baxai taba zamowa saarki ba yar banza yar iskan yarinya get out

Jud ta kalle anty hamdiya cikin wani irin yanayin kuka me tafe da zucia tace
She is sending me away she is always sending me away bazata taba saurarar abunda zan fada mata ba,i said iv neva slept with a man,i love daddy aliyu kuma wallahy bazan rabu da shi ba sede in kasheni zatayi..

...xatayi magana anty hamdiya tace
Get Out jud nace ki barnan...seta fice da gudu tana me rusa ihu.KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
7/17/20, 9:20 PM - Ummi Tandama: _KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_

48: *** kuka hamida takeyi sosai harta nemi waje ta kwanta tana kanyi dan arayuwan ta dade bata shiga wannan yanayin ba.

Anty hamdiya dake tsaye akan ta duk ta rasa abun da zatayi sai da tayi shirun minti goma sannan ta sauke ajiyan zuciya ta taho ta zauna agefen ta cikin sautin magana me sanyi amma a sigar fada da nuna rashin jin dadi tace hamida mekenan kike aikatawa?anya kina cikin hanklin ki kuwa?da yar cikin ki kike sain sa meyayi zafi shi ba wuta ba..whats wrong with tsayawa da warware wannan matsalar meyasa zaki na dukan ta kamar jaka ita ba yar cikin ki bane?please who doesnt make mistake shikenan zaki ruining life dinta gaba daya dantayi kuskure guda?what if tayi wanda yafi wannan.
Kuka hamida ta dada fashewa da shi anty hamdiya tace Hamida,nasan akwai abunda ke damun ki na daban ba jud ba ,amma shawarata shine karki saukar da fushinki da frustration dinki akan yarki dan nan gaba kece zai dawo miki...U knw Ure frustrated deal with it mana let the girl be Tunda bazaki saurareta ba,ke yanzu bakiji kunya ba,ko bakiji me tace bane.."ita wallahy baxata rabu da shi ba sede in ko kashe ta xakiyi?to ina amfnin wannan abun fusabillahi.
Can u pls calm down hamida

Mikewa daga kwancen hamida tayi tana dan share hawayen ta,tace hamdiya naga alaman baku gane komai ba game da yadda nakeji,
Im hurting so much nikadai nasan zafin dake cina ayanzu,im done for....yarinyar nan ta cuce ni.
She ruined my life meyasa baxan dake yar banxa ba naso yau da a asibiti ta tsinci kanta..kuma wallhy ta sake furta maganam aliyu agabana sena mata dukan mutuwa agidan nan

"Anty tace Subhannala hamida what is wrong with you

Cikin kuka tace evrything hamdiya.

Jud is my only child bazan iya misalta miki burin dana dora akan rayuwar ta ba,i want her to be decent, have a good life. .Bana so namiji ya raina ta,ta rasa abun da zata sakamin da shi shine ta tura nonowarta da jikkn ta ma namiji?wannan ai tsantsar karuwanci ne

Anty tace pls
Stop judging her

Pls dont tell me to stop,kudi na gaba daya akanta nake kararwa,tana ganin yadda inna take zagi na akan tarbiyan ta,mahaifin ta bai taba min da sauki ba akanta..har kudi ya biyani har yarjejeniya munyi akan kulawa da yarinyar nan yanzu me zance musu?

Nd aliyu...mijin ramla ne fa babbar aminiyata na rantse
Miki da Allah ramla zatace nice na tura yata karuwanci gaban mijin ta aliyu

She will neva understand me
Duk wani hanyar samun kudi na ya karye abanza kenan? "nasan ramat fiye da kowa akan mijin ta har kisa tayi dan wallahy ko nice baxata fasa ba.

Wannan abunda jud tayi in yafuto fili zata raba ni da kowa a duniyan nan

Abbakar xai kwace kudin sa inna zata min gori kuma tsakanina d kawata ramat Allah kadai yasan me zai faru
Im in deep shit hamdiya..jud ta tattara rayuwa ta ta kaisa bola yau...
What wll i do now?
Ta cigaba da kuka
Sosai

Ant hamdiya tace kiyi hkri hamida amma abunda hakuri yake bayarwa ai rashin sa baxai taba baki ba.

Da kin saurare ta kinji mafarin matsalar.
Chapter 67 · 0% Book details