Sashe 105
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ramat tasha yin tunanin aikata hakàn amma bata yanke hukunci ba shikuma talle yaki ne ya gaya mata gaskiyan me ya gano dan yana so ne aliyu ya kwanta ciwo sai ya samu dama ya lashe shi se ace ya mutu da ciwon ne,amma duk sirrin su hamida da shege dake boye shiya sani amma yy shiru damuwar sa baifi ya ci naman aliyu ba
Dasuka ishe sa da tambaya Yace taje kawai tayi using maganin,ai aliyun ba mutuwa xaiyi da wuri ba ciwo zaiyi tayi in yaso daga baya in tagama handame kaddarorin sa ta gama da kowa seta kashe shi..
Ba laifi ta karbi wannan shawarar ta rufe idanun ta da zimman cewa xta yi kkri ta wafce iya abinda xata samu se ta kashe aliuu
Saurn ma duk tasn ydda ztyi da su
Aikuwa babu imani tana dawowa bata jira bà ta zuba maganin dika a abincin da aliyu xaici.
Ranan data sa din a washe gari aliy tashii da mummuman ciwo,wacce aka ràsa mafarin sa bare mtsayar sa.
Zazzabi ne mai zafi me tsanani tun yana iya magana har ya zo ya dena iywa
Wasa wasa Seda hanlklin kowa ya tashi a gidan babu ta inda ba akaisa domin jinya ba
Babu kalar likotucin da ba a jarrabba ba,ciwo ya ki ci yaki karewa ba irib wahalan da ba a sha ba amma shiru
Dake shege ya znza numbr se ramat ta share tàshr sa ynzu maganan talle tawji yana dada xugata akan ta yi kkri ta cire kanta a xargi dan in aliyu ya mutu ya shirya tsaf zasuta aiwatar da sauran members din familyn suma ta danne su ta rike dukiyan kaf
Duk abunda yace tyi shi takeyi dan haka ta Duniya yake mata dadi sosai while jud tana cikin tsananin damuwar tashin hnkli
Ciwon aliyu ya tsanan ta,aliyu ya rame yy baki an dawo da jinyar gida likitoci sunyi har sun gaji anata adua amma shuru
A Farko Jud kullum setayi xaxxabi har abun ya zo ya saba mata,dake duk an dauka normal jarabwr ciwo ne ko hamida bata damu ta nemi sheghe ba
wasa wasa aliyu yaci wata uku masu kyau yana kwance
Kusan saura wata daya jud ta haihu
Damà kuma plan din ramat da talle baifi awajen haihuwa zai aiwatar da jud da abun cikin ta Kafinnan akashe aliu sosai suk gama shirywan su akn hkan
Haka ta bar ma jud jinyar komai intxo dubasu ma daga bakar magana se gori....
Tace tunda an hanani ni shi da lpyn sa,se aci marar lpya mugani...
Da aliyu ya soma bleeding ta hanci ta baki Kwana biyun nan haka kawai jud taji ta damu sosai gidan su ta zame taje tana ta kuka ta dagawa kowa hanlkli..hamida harta gaji ta rinka mata masifar cewa
Ta saka aliu aranta ne kawai ba wani abu ba
Anan ne anty hamdiya ta soma hankarar da hamida akn rashin tada hanlkin ramat
Tace ai tna lura Duk faruwar abun nan itace kamr abun be dame ta ba
Tunani me tsayi sukayi snnan hamida ta kira shege suka hadu
Shiya yy buge bugensa ya gaya mata komi game da cewa ramat ce silar komi amma baisan wanda ya mata aiki ba sosai abun ya dame hamida
Tace ya aje komai ya bincika mata sabon malamin ramat amma dayake yna tsoron kar hnyar samun shi ya kufce sai ya shshntar da abun
Bai duba ba
Haka Hamida ta danne komai aranta ta umarce jud akn taje gidan ta fasa asalin tukunyar tsafin ramat dake kasar gadon ta sannan ta yi tayita aduua Sukace zasu zo washe gari
Aikuwa jud tana isa gida seda ta dubi lokcin da ramat bata nan sannan tayi sanda ta duba kasan gadon ta ta dauko tukunyar taje baya ta fasa
Ramat na xaune a ofice ne amma sanda taji aiwatar hakan a ajikinta koda ta dawo a
ranar bataji dadin gidan ba sabida bulbula karatun qur'ani d jud tayi tyi
Washe gari sassafe hamida da hjy binta da malman rugiyyya suka zo.
Tun sassfen nn ake ta abu daya dakyar ma aliyu ya fara responding Sannan aka harhada masa magani aka soma musu bayanan komai dalla dalla
_MENENE SIHIRI KUMA YA YAKE_❓
Abinda ake Nufi da sihiri shine shigar wani Abu cikin rai, ma'anar rai shine Kurwa wato Spirit a turance kenan, a larabce kuma (Arwah) wato Ruhi,
Kurwa ko Arwah ko Spirit kuma itace Taurararin dan'adam guda Tara suke jikinta wato (Stars). Dalilin da zaka ji ana cewa Dan'adam Tara yake bai cika Goma ba ai ma'ana Taurari guda Taran nan da suke cikin Kurwarsa ko ruhinsa su 9 ne, abinda ya kewayesu na goman shine Ajali, toh in aka yiwa mutum sihiri ko sammu ko makaru, nan Sihirin ke zuwa ya zauna cikin kurwarsa ya gurbata Haske da karfin Taurarinsa ta yadda Matsaloli iri da kala zasu dinga Faruwa da shi
_MENENE TAURARI DA KUMA MATSAYINSU A JIKIN DAN'ADAM_ ❓
Abinda ake Nufi da tauraro ko taurari na Dan'adam shine, wato A cikin halittar Dan'adam ne cikin ruhinsa ko kurwarsa ko spirit nashi Sai Allah ya zuba masa taurari guda 9 wadanda suke sanadin samuwar duk wata Qaddararsa ta farinciki ko bakinciki, samu ko Rashi ko akasin haka, kowanne ya danganta da Nasabar haskawar daya daga cikin taurari Tara dake wakilcin wannan abin,
Ba a ganin Taurarin Dan'adam Amma akwai wasu Daidaikun mutane wadanda Allah ya bude musu gani ba na ido kadai ba, gani na ganin sirrika 6oyayyu misali gane taurari da yadda suke, da kuma gane duk wata boyayyiyar cuta ko al'amari dake faruwa da mutum
_NAU'IKA DA KALA-KALAN TAURARI_
1. Tauraron so wato Rihatul Hubbi Wanda zaka so a soka
2. Tauraron Aure
3. Tauraron Haihuwa
4. Tauraron Daukaka
5. Tauraron Mulki/Arziki
6. Tauraron Jama'ah
7. Tauraron Farinciki
8. Tauraron Ilimi
9. Tauraron Lafiya
Wadannan Taurari guda Tara da aka lissafo sune Rayuwar mutum da kuma abinda mutum yake Rayuwa a cikinsa, Idan aka Qulla maka sihiri sai sihirin ya shiga ya zauna a guraben halittar wannan taurarin a cikin ruhinka, sai ya dinga cutar da su yana disashe haskensu ta yadda duk tauraron da ya disashe sai matsala ta dinga faruwa a kan abinda tauraron ke wakilci na Rayuwar Dan'adam
Wadannan Taurari guda Tara, kowannensu yana Dauke da Ga6a-Ga6a guda Tara, shiyasa misali wani yafi wani Arziki, saboda wani Tauraronsa na arziki ga6a Uku ne ya haska, wani kuma ga6a biyar ko fiye, don haka dole me haske ga6a biyar ya dara me ga6a uku arziki ko Mulki, haka Tauraron haihuwa, wani yafi wani yawan "yaya, haka kuma idan Tauraronka Na arziki gaba daya ya haska toh zaka ga kana shan wahala wajen Neman abinci, kuma baza ka dinga damu ta dadi ba, Wanda kuma tauraron arzikinsa ga6a biyu ne zai dinga samu amma kadan kadan kuma me Saurin karewa, Wanda ya haska ga6a uku kuma zai dinga samu akai akai, toh akwai matakin hasken tauraron da ya kai ga6a biyar ko fiye, shi Arzikin ne ma zai dinga nemansa ba shine zai dinga Neman Arzikin ba, misali zaiga kowa nemansa yake da harkar kudi ba shi yake Neman mutane ba
Ana iya Haska Taurari Idan Suka Samu matsala ta hanyar aiki na addua da kuma magani a kan Kurwa da tauraron da aka gane ya samu matsalar, wannan a takaice ne nayi bayani Amma bayanin ya ma wuce haka, kawai nah dauki misalin tauraron arzikine sai na Dan yi tsokaci don a gane bayanin dakyau
_YAYA MUTUM ZAI GANE AN MASA SIHIRI KO AKWAI SIHIRI A JIKINSA?_
Akwai alamomi da dama da ake gane cewa akwai sihiri a jikin mutum, ga kadan daga ciki zan zayyano su
1. Rikicewar Al'amura ba gaira ba Dalili ya kase gane me ke faruwa da shi? Misali duk abinda ya sa gaba sai yaga yaki yiyuwa kokuma ko ya yiyu sai a samu matsala ta yadda abin zai wargaje daga gunsa ko daga gun abokan Harkarsa .
2. Rashin lafiya wacce bata da dalili ko wacce bata jin magani, ko kuma Ciwon da za a kasa gane Kansa ko a kasa ganinsa a sibiti in anyi gwaje gwaje .
3. Rashin barci da Rashin Nutsuwa a zuciya kodayaushe .
4. Rashin farinjini a wajen Jama'a da yawan samun matsaloli iri iri a wajen jama'a da ake Hulda da su.
5. Faduwar gaba da Rashin cikakkiyar lafiya a koda yaushe .
6. Rugujewar Al'amura na Alheri.
_Domin neman ƙarin bayani akan bayanan taurari da warware sihiri a nemi(mallam ABDURRASHID ADAMU AHMAD (DANBAIWA)08060606050)_
_YADDA AKE WARWARE SIHIRI CIKIN SAUQI DA YARDAR ALLAHU S.A.W._
A samu ruwa mai tsafta, ganyen magarya koraye masu kyau guda bakwai 7, idan an samu busassu sun fi, sai a niƙa ko a daka su dawo gari, sai a zuba cikin ruwan nan me tsaft Sai a karanta;;
suratul fatiha a cikin sa, kuma a dinga yi nunfashi yana shiga cikin ruwan, hucin karatun ya wadatar ba sai an tofa ba.
A karanta Ayatul Kursiyyu (aya ta 255 na cikin suratul Baqara).
A karanta Suratul A'araf daga kan aya ta 106 zuwa kan aya ta 122.
A karanta Suratul Yunus daga kan aya ta 79 zuwa kan aya ta 82.
Suratul Kafirun (Qulya) ƙafa ɗaya
Falaƙi da Nasi ƙafa uku- uku.
Sai a karanta wannan addu'a Allahumma rabban-nas az'hibil ba'as ashfi wa antash-shafi la shifa'a illa shifa'uk shifa'un la yugadiru sakama kafa uku 3.