← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 108

Sashe 65

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hakan bakaramin bakanta ran ramat yayi ba she kept wandering duk akan miji hamida take mata hakan ko wani abu ne ya sauya game d kawancen sun?gashi yau Masifa bilkisu ta wuni tanayi mata tace
"Kinki ne kibude idanun ki bayan makiyan ki natare da ke,munafukar mata kishi ne da uwar bakin ciki ke damun ta ba wai zunuzurutin son miji ba..haka bilki tayita zuxuta kalaman zugi sanda tayi nasaran cusa ma ramat jin zafi da kuna azuciyarta game da hamida dan haka har washe gari bata daga waya ta kirata taji ko ta isa lpya ba.

Hamida ta iso katsina ta samu abbakar ya gama komai,shiya ya sanar da ita cewa hamdiya tana abuja tare da jud agidan inna,ita sam hanklin ta baya jikin ta sosai sabida asalin kishin abunda ramat tasamu na matukar damun zuciyarta gani take bazata iya tsayawa har ayi komai da ita ba gwara inta dawo ta lallabata suci kafin tare ai tasan ramat bata iya rayuwa sai da ita

Nan aka fara musu shiftin kayan su zuwa abuja,sanda aka gama tsaf ranan asbat da safe suka biyo jirgi suka dawo asalin gidan su...

Fannin jud kuwa babu wani abunda ya sake faruwa tsakanin ta da inna dake tana xuwa makatnta se abun nata baya wani nunawa,in inna ta kwace wayar ne seta yi amfani da na anty daga haka ta saba sosai da sosai da anty hamdiya

Already masu aiki sun tsaftace gidan tun kan su zo hakan yasa hamida bata daga komai ba,babu inda abbakar beyi akan suje dauko jud gidan inna ba amma haka taki firrr seda hamdiya ta bata ranta sosai sannan ta amince

Tazo ma a sama sama take gaishe ta inna kuwa ko ajikin ta,kusan wuni sukayo agidan kafin jud ta dawo daga schl ta tarar da iyayen nata ta gaishe su,to hamida tunda taga yarta fes fes seta share tashar su ta bada haklin ta nan,seyau take tambayarta da kyau yanayin zamanta a gidan ramat da aliyu.

Jud ta gaya mata komai lpya lpya da yadda aliyu yake kyautata mata,tace umma ya siya min abubuwa dayawa akwatuna suna dakin inna amma in munje gida zan nuna miki su,hamida ta dan ji sauki aranta se can dare sukayi sallama da inna da jud da anty hamdiya duka suka tarre suka bi hamida suka koma mansion din abbakar dake can asokoro...

Abbakar ya haura sama dakin sa yana waya su ukun kuma A falo suka zauna Mai aiki tayi sawun ta na biyar amma kayan jud be kare ba dan Banda 4troly da taje gidan da shi ta sake dawowa da irin su hefty ones guda 4 making 8boxes ga manyan ghana must go na jakanta da shoes da su teddy bears
"hamida tace wai wayannan akwatunan kaya duk ina kika same su?tace ammy siyamin akayi..tace aliyu ko?kenan yana baki kudin upkeep nawa yake baki,tun kan ta amsa cikin masifa tace shine bazaki adana kudin ba kin karar su akan kayan banza?wayanda na saya maki ma ai sunmiki yawa wanan lodin ina xakiyi da su,
Tace umma bafa..kimun shiru..i knw u wll waste that money on buying useless girly things wawiya marrat hankali kawai bazaki tabayin tunani irin na mata ki aje kudi ba?kudi fa shine rayuwa in basu babu rayuwa me zakiyi da kayan dakike tarawa ci xakiyi? Jud kamar zatayi kuka tace umma bafa ni nake saya ba daddy aliuu ne fa yake sawa a asiyamin ko akaini in zaba,wasu ma kyauta aka ban ai yan uwan sa duk sun zo kuma ma mum dinsa ta aiko min da abu,..hamdiya dake jinsu tayi ajiyan zuciya tace aiga shi nan ke baki tsaya kin saurare yarinya ba kin haura da surutun tayi wasting kudi," tace hande kidena biyewa wannan yar fa hala ma ba gaskiya take fada min ba,narasa ya Akeyi a haifi da baka haifa da halin sa,jud bata saka tunanin komai aranta se kyale kyalen banza at her age lokacin ina yarinya kinsan kudin danake dashi?..ita tagaya miki me ta aje?kudin kayan nan da duk tayi wayo ta juye su acct dinta da baifi mata ba?ai ma mora itama ta mora just stop making her feel like shes doing sumtin right bayan shirme take aikatawa,ki ta shi bamu waje...kije can ki shirya kayan naki jud batace uffan ba ta bar wajen...

Cikin sauke ajiyan zuciya hamdiya ta matso kusa tace Hamida meke faruwa ne?naga kamar hanklinku atashe yake tunda kika dawo kuke masifan da babu kai babu gindi,me lefin jud dan ansaya mata kaya bafa itace ta siya kayan ba,kodai kun bata ne da kawarkin

Hamida taja ajiyan zuciya tace hande ki barni na huta,wallhy bana jin dadi har zuciyata komai ya cunkushe min am so lost,seta runtse idanun ta a zafafe

Hakuri hande ta shiga bata tana saisaita ta amma kamar batayin komai dan hamida taki ta furta matsalar kishin ramat dake cinta arai bare ma taji sauki sauki

Kullum a bacin rai take da masifa slowly feeling frustrated with life gani take haka zata kare babu komai.

Jud kuwa ko ajikin ta,tuni ta jera komai nata a dakin ta yanzu tana da wayarta so anytime xata yi amfanin ta yadda take so duk dama inna tana yawan kirarta itama

Each time sunayin waya da aliyu jud bata fasa shiryeshirye da tsara kalar rayuwar da zasuyi nan gaba da shi ba gashi sosai ake sadaqa da karatun qur'ani agidan inna musaman domin shi,...

ana washe gari ranan sunday malaman hjy binta suka fallasa mata mafi yawancin daga sakamakon istikarar su akan jud da aliyu inda sukace

"Auren zai faru,har rabo zai gufta sede akwai damuwa sosai acikin sa wanda addua ne kawai zai kawo musu saukin shi amma ba akan jud ze sauka ba

Hjy tunda taji haka ta daura dammara
Musamman dataji ance akwai rabo tsakani gani take ko acikin wuta zaayi bikin nan to fa sai anyi shi,ninkin baninki tasaa aka tsanan ta adua da rokon mata Allah akan koma miye marar kyau da zaizo ya same danta dan bata damu ba sabida ita macece me tsananin tawalkali da nuna rashin karayarta inde akan gyara rayuwar danta ne

Duk abunda ake ciki takan kira manyan su na xuriar su ta musu bayani,by now har sunyi nisa akan maganan kowa kuma ya bada goyon bayansa sabida abakin wasu malaman sun tabbatar da cewa jud itace zata samar ma aliyu kubuta a rayuwar sa

Wasu a dangin sa har sun rike hakan sunyi imani da shi

Tuni aka fara shirin aure komai anayi kasa kasa ana tsarawa dan aganin hajya zata iya yin komai dan iyayen jud su amince aliyu baya ma iyacewa komai dan yaga duk sunfi sa xumudi

Ba shiri ta shirya ta suna xata taho lagos dan haka ta tsaya a dubai xatayi kwana Biyu tasa aranta muddin tazo nigeria to Auren aliyu da jud ne farkon mission dinta

anan dubai ta ke so ta hada kayan lefe na auren nasa dakan ta,so most of abubuwan datayi oder na kayan sawa daga wasu kasashen tun tuni suma anan dubai zasu sauka ta bari akan akwatuna biyar kawai ita zatayi

Biyar kuma su anty zakiyya da sauran dangin sunce zasuyi

Famylin sultan sokoto su suka amshe sauran biyar se aliyun daganka aka bar mai sauran cikon abunda zasu kara..

Aliyu yanata fama da fargaban yadda abun zai kasance tunda basu ma kai maganan gaban iyayan yarinya ba

Da maman sa da sarki sultan su suka bashi tabbacin komai zai tafi dede dan sarki yace dakansa zai nemar masa auren wajen abokin sa,sannan a fadar sa zaa daura sannan a gidan sa za'ayi biki ayi komai

Ahakn yasa shi jin karfin gwiwa kadan dangin sa kuwa aka suka daura shirye shirye gaba gadi tamkar wanda aka basu matar already

Jud bata san komai ba,ita de shaanin ta takeyi a gida har anyi auren kawarta mariya amma sabida yawaan bacin ran hamida se bata taba zuwa mata ba,daga jud din har hande ba wanda ya gane kan hamida masifa takeyi wa kowa

Ko ranar da jud ta nuna musu kyautukka da ababen duniya masu matukar tsada da take da su

Hamida tayi ta tambyar ta yafi sau goma akan metayi musu suke bata wannan uban arxikin?hamida tana matukar son kudi duk abun duniya intaga ana watandar sa abanza hankalin ta bakaramin tashi yakeyi ba,ga tsadaddu kaya ga gwalagwalai masu tsada Tama kasa saka albarka ko godiya,ita dai bakinckin sanin bata da madafa ko hanyar samun irin wannan arziki duk shi ya cunkushe mata zuciya har yana nunawa akan fuskan ta,anan ma duk sarkoki masu shegen tsadar ta amshe su hamdiya ba irin maganan da bata mata amma sam ta rufe kunne bataji,"daham din kawai take so ta siyar dan ta tambaya ance mata a kudin nigera zasu iya kaiwa miliyan 10..Anty hamdiya ta damu sosai akan hakan datayi amma jud ko ajikun ta,ita tun da taga maman ta ta sauya halaye seta dena son shiga mata hanci daga an zauna seta sabule ta wuce daki tayi ta waya da aliyu abunta

Gashi dama abban ta ba wani zama yake ba iyakaci su gaisa da safe wani bin bata sake ganin
Abun nan nasu yana matukar damun hamdiya,musamma yadda hamida ta watsar da komai ta dasa damuwar kishi da samun duniya a xuciyarta.yanzu a gidan ita da jud kowa yana rayuwan sa ne yadda yake so ita kuma an sakata a tsakiyar su
Cikin damuwa
Chapter 65 · 0% Book details