Sashe 50
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wasa wasa abun ya soma damun zuciar ta,altho washe garin ranar sukaje aka mata passport da sauran cike cike dn ba international passport kawai ya sa akayi mata ba harda black card,wanda zai bata damar kutsawa ko ina acikin kasashen duniya a duk lokacin data bukaci hakan.
Samun black card yana d matukar wuya cos is highly confidential ko a masu kudin ma ba kowa yake iya mallakar sa ba
bayan kwana uku da dawowar sa aka kammala ma jud komai ahalin yanzu basa da wani abu face jiran ranar da zasu tafi.
Kusan kullum cikin dare yakan kaita yawon shan ice cream ko kuma su dade awaje batare da sun dawo ba....
Su safiya tun suna ganin kamar tsantsar shakuwa ce har abun yazo ya fara fin karfin tunanin su
Karfe 9 saura na Ranar alhamis da dare jud ne itakadai a room din ta tana danna system.
Bataji karar bude kofa ba ji tayi wani qamshin turare me dadi ya doke hancin ta.
Sanye da shigar sa na manyan kaya ta gansa ya zuba dukan hannayensa cikin aljihu wata bugaghiyar shadda kalar brown wacce tsaban tsadar ta yasa take kyalli yasaka ajikin shi kanshi babu ko yar hula
'Salam alaikum" ya furta ba yabo babu fallasa
Tana jin sautin sanyayyiyar muryarsa mai shiga jiki da ratsa kwakwalwa ta lumshe idanunta tana fesar da numfashi saboda wani Abu da taji ya tsarga mata tun daga cikin kwakwaluwar kanta har zuwa kasanta yana me mata yawo a koina a sansar jikinta.
Shiru sukayi gabadaya batare da kowanensu yayi yunkurin furta wani Abu ga d'an'uwansa ba har ya taho daf gaban inda take suna kallon juna babu abunda kakeji illar rurin numfashi da ajiyar zuciyar da suka dinga saukewa a tare
Murmushin ta Yana ratsa kowani Shashi na gangar jikinsa
Jin tayi shiru taki magana yasa yayi karfin halin fixgo magana ana shi bakin yace "jud..ta d'an kalleshi cikin natsuwa ta zuba masa idanu tana kallonsa da sauraren abinda zaice dan gabad'aya zuciyarta ta matsu da son jin abinda ke cin ransa akanta
domin itama tana jin wani abu a game dashi matuka har tanajin bazata iya cigaba da boyewa ba
ya cigaba "hakika dazaki min alfama dana dan fita dake wani waje gobe .
Tace daddy duk inda kake so muje zan bika,zama yayi agefen ta idanun su akan na juna"
Yace "jud,I want you to act like my wife tomorrow.. will you?
..gaban ta ne yayi rassss ya harba adan daburce tace mene?ban fahimce ka ba,nan ma ajiyar zuciya kawai ya sauke ya cigaba da mata bayani a nitse yace kungiyar "Foundation of muslim women asociation, nigeria.
Babban Cibiyar ta kasa baki daya ta gayyace shi zuwa wani babban taron addini da za'ayi a sheraton hilton hall a gobe ranar jumua karfe 9am xuwa karfe shabiyu'.
Sannan shugabar kungiya wato alhaja qudirat abdulghaniu adebayo,ta umarce shi da ya tabbata yazo da matar sa nan,dan abun dama na mata ne kuma akwai tsammanin cewa zasu iya neman takaitaccem bayani daga bakin ta..
Ya riga ya amsa musu da cewar babu matsala ne sakamakon tsananin kunya da girmamawar dake tsakanin su.
Besides ko da ace yau ramat tana nan yasan bema isa yaje mata da wannan maganan ba,dan tun farkon auren su sukasha gwawarmaya suna raba gari da ita akan comon yin wankan tsarki da sallah duba da kamar tayi auren ne kawai amma sam bata iya su ba.
Jud tadan kalleshi cikin tattaro dukan nitsuwar ta zuwa abubuwan dayake fada".. sanda ya qare tsaf ya juyo ya dube ta Yace zan samu wannan alfarmar?
Tayi murmushi tace insha Allah.
yace Alhamdullahi
Tace amma in mun tashi acan please ina so ka kaini wajen inna in mata bankwana,bazataji dadi in natafi ban gaya mata ba..
Yace babu matsala gimbiyata..kiyi baccin ki i wll wake u up tomarw
murmushi me sanyi ta maida masa tana gyada kai batare da ta hankaro ba taji saukar lafiyayyan kiss agefen kuncin ta yace gudnite princess,ta wani zaro idanun ta a hnkli tace gudnite sweedady..
Washe gari da safe jud ta farka tayi wanka tayi sallah tayi yan kimtse kimtsen ta cikin xaro wata doguwar black abaya me hular sa na xamani me kyau kamar turban ta dan feshe su da turare marar karfi
Ahankali ta mike tsaye tadau sabuwar hijabin sallanta shima baki dogo ne har kasa tasaka,ta jawo gucci handa bag ta tusa wayarta aciki ta riko yar niqabin ta a hannu tafice a dai dai tai sallama agaban dakinshi ganin ba'a amsa mataba yasa ta bude kofar ta shiga.
Gani tayi babu kowa adakin sai uban kamshi da sanyin ac da dakin keyi ga tulin fruits dake kan center carpet
Dan waje tasamu agefen gadon shi ta zauna tawani rabe
sai a lokacin nema takejin karan saukan ruwa da alamun yana bayi.
Saida tai kusan 15 minutes sanan yafito daga bayin daure da towel yay gaban mirror batare daya kalleta da kyau ba itama dudda taji budewan kofa bata dago kai ba..
Wani rasss gaban sa ya fadi daya farga,Ta madubi yadan saci kallonta kafin ya cigaba da shafa man dayake yi yana kawatattun murmushi yace
"Gimbiyar daddy an tashi lpya?a kunyace tace lpya kalau kaifa?sai ya juyo me gaba daya yana fuskantar sa "yace kinyi matukar kyau jud..ta janyo ajiyar zuciya da kyar ta fesar saboda yanayin yadda maganan ya shige jikin ta slowly ta furta na gode"
Daganan basu sake cewa komai ba har ya shige closet dinsa ya shirya jikin sa tsaf cikin wata tsaddiiyar farar yadi mai laushi bamai duhu sosai ba,an masa dinkin babban gare da yar cikin ta data sha silver handcuf links masu dan uban tsada da tsari,ko agogon hannun sa daniel welington ce irinna 40million din nan,ya fetshe jikin shi da brand din tomford dan baya bukatar ya ja hankalin mutane dube da cewar taron addini zasuje.
Jikin su kowa yana yabon kowa dan bakaramin sauya kammanin kyau jud tayi data killace ko inan ta ba.
Har suka kammala breakfast suka fito gabar RR dinsa babu wanu abu dayake wanzuwa aransa illa ya mallake jud na har abada arayuwan sa.
Shi da ita ne abaya driver yana jansa Few drives yakaisu harabar sheraton hilton inda kafun su fito ta kwama niqabin ta tayi fess,tana biyo sa a bayansa kadan kallo daya zaka musu kasan atare suke.
Sun gaggaisa da mutane da yawa amma jud bata kwatanta bude fuskan ta ba,sai wani haba haba akeyi da su altho ta lura cewa yawanci dan matsayin su da tarin dukiyar su ake bibiyar su..
Akwai numerous chieftancies daga osun,oyo,lagos,
ibadan,maiduguri,illorin,bauchi ibadan niger state da sokoto.
Tulin manyan mutanen nan amma ita da shi a High table aka basu nasu wajen zaman,duk wani abu da ake bayarwa like memo menu callender etc duk an damka ma jud cikeda girmamawa..
Har aka kammala progme din jud bataga wani aibun sa ba se tarin wasa kwakwalwa tsakanin malaman addinin musulunci da hazikan mata masu tsananin ilimi.
She wished itama zata dawo kamar su wata rana,dan ilimin addini babban abun alfahari ne,..abun dogaro ne kuma babban haske ne dake kara ma kasautacciyar mace kwarjini da zarra..
Hka kawai taji dadin kasancewarta a wannan taron,tan gani aliyu da sauran attajirai sukayi ta bada donations wanda harda nata acikin.
Atakaice ya bada sadakar kimanin milliyan biyar uku nata biyu yace daga wajen sa.
Jud Tasha adduoi da praises har aka bata daman rufe taro da addua.
Inda ta baje iya basirar da Allah ya bata na zazzakar sautin qira'a wajen jero salatin nabiyyi da addu'oi,
cikin muryan ta me tsananin dadin sa wanda sanda wajen ya dauke da wani irin shiru......kusan kowa yana amsawa da ameen
Tsarin ta Gwanin burgewa da sanyaya zuciya Aliyu ji yake kamar ya tashi yayi tsalle ya rungomota jikin sa....littafin nan na kudi ne 300#,450 vip if u want to buy acct 0152983148 surayyah muhammad suleh Gtb,ko katin waya ta 08060712446.
7/17/20, 9:17 PM - Ummi Tandama: *KKS37*
_Pls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
Bayan barin su wajen taron straight shoping mall suka nufa inda suka hakimce basu fito ba,dan aliyu yana daga motar sa yasa akayo oder kayan alatu na abinci shinkafa couscous taliya,da juices carton carton sannan babu kalar madara da kayan shayi da ba'a hada an sako da shi ba.
Driver ne ya shisshirya kayan abayan booth
Few minutes drive yakaisu har kofar gidan inna..
Ya danna horn nau gadi ya bude musu Suna kammala parking a harabar gidan jud ta sauko tana me sauke niqabin idon ta,ibrahim da daidaikun yaran wajen tuni sukayo kansu,"sannun ku da zuwa..ina kwana ina kwana kowa yana miko gaisuwa aliyu nata murmushi dan sau daya dama ya kawota nan amma bai taba shigowa ciki ba saiyau.
Kare ma yanayin gidan kallo yayi yana me mamakin tarin almajirai da daliban addini da ke zirga zirgansu cikin yanayi na tsafta da nagartaccen tarbiya
Nan ya umarce al'majiran da su shigar da kayan dake booth din ciki,inna ta fito dga sashen kitchen kenan taci karo da yaranta suna ta famar tangare garen da buhonan abinci da kayan alatu iri iri na zamani,cike da mamaki tace a'a iro?wannan fa daga ina?iro..yace cewa akayi mu shigo da shi,tun kan ta kara masa wani tambayar sai ga sallamar jud a kofar kitchen din hade ido sukayi da inna tayi saurin sunkuyar da kai nan ta rusuna ta shiga gaidata cikin harshen fillanci.. bayan nan tace
_inna min bee kodoo 'on__
(Inna nida bako ne)
Inna ta doka kirji ta mayar mata da tambya cikin yaren ta nufin Waye kenan?kardai ke kikazo da wannan tulin abincin?
Nan jud tace eh
_hamma Aliyu gorko ramat wari, homnugomaa oh nastanaa vi' umoo oh sastaa?_
" Hamma Aliyu ne mijin anty ramat yazo gaida ki ince mishi ya shigo?"
Inna tayi saurin amsawa da eh ta biya ta dauko hijabin ta wuce main palour tana bada oder ma jud
_yahu waddunumodiyaam_
Jeki maxa ki kawo mishi ruwa.
marmaza jud ta mike ta nufi kitchen din ta bude babban deep freezar su ta shiga serving ruwa da sauran abunda taga ya dace ta kawo