Sashe 14
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sharadin shine
Na farko ya bata yarta,sannan ya sa hannu bazai sake raba su ba..tace in har ya saba wannan dokar to tabbas sai ta dau fansa akansa
tace kasan lokacin ka ya kure ko?awa uku ta bashi yayi nazari ya bata ansa
A Farko ma daria yyi sosai dan Yasha mamakin gadar xaren da suka kulla masa amma hakan ya amince ya sa hannu sannan ya zo ya same ta dakanshi,yace ya amince zaiyi magana da inna muddin zata sa masa hannun kafin goben ya bata dama taje ta dauko jud din..
Wani sanyi hamida taji aranta duk dama yau shine rana na farko da abbakar ya nuna zakuwar sa akan dukiya.
Bata damu da duk wani abunda xai biyo baya ba,dan babu tantama tasan abbakar bazai kyale ta haka kawai ba.
Da murnan ta ta kira ramat tana gaya mata komi ya wakana ata sigar yadda take so,"
Sede har yau suna mamakin yadda abbakar ya nace akan kwangilar gashi fargaban kar aliu yaji sun shiga harkan ya hana su binciken kudin aikin da kyau
So washe gari da sassafen Allah abbakar ya nemi inna ya labarta mata komai harda qudirin sa da plan dinsa daya shirya akan hamida
Inna ta fahince sa sosai dan itama shaidace babu abunda yake iya saka hamida yin biyayya da sauke kai face kudi
Inda kudi,abbakr shikansa yasan zai iya juyata yadda yaso,but for now sai yy shiru be ce komai ba
yana kwance kan doguwar yaji alert na wasikar congratulations an sakar masa aikin,hade da breakdown na yadda za'a sakar masa kudin sa in 1 week time daga ranar..
Sujudu-shkr ya doka aransa yana me tsananin farin cikin ganin karshen matsalolin rayuwar sa...aransa ko godia bai da niyyar yi ma hamida ba bare ramat dan gaba daya ya gane luggan su akansa
duk dama baya son yy abubuwansa cikin garaje..
Daga nan kuma tsabgar hidindimun sabon ofishin sa ya tsunduma ba dare ba rana,yana ta shirye shirye dan wannan karon aikin dayake so yy badon ya nuna cewa shi me gaskiya bane kawai,yana so ne yayi tsakanin sa da Allah ta inda zai tabbatar ma aliu cewa bazai taba mancewa da halaccin daya masa a rayuwa ba
Ranar da aliu zai dawo nigeria aranar ramat ta nufi lagos abunta
Inda hamida ta shirya tsaf ta nufi gidan inna dauko yarta jud
7/1_PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_
*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne*
11"""....hamida ta fito cikin masifa babban motar ta take tukuwa ita kadai tana famar sauri danji take kamar bazata isa gidan innan ba
Dama Riga da zani na atamfa ne ajikin ta,to tsaban balbalin rikici ko mayafi bata dauko ba
Abakin gate tayi parkin ta fito ta shige cikin gidan tana yatsinawa tana tsuka, ganin yadda almajirai ke jigila yasa ta sake jin ranta ya matukar baci dan haka bata kula uban kowa ba
Kuma Duk wanda ya matso kusa da ita wai zai gaishe ta ihu da tsawa ke raba su,tayi tsege tsege a bakin main house,ji kanta take Allah ya sawwaka mata ta shiga ciki
A masife take tambayar ayarin gidan akan su gaya mata ina yarta jud take?
Inna tana sama can tana kallon duk abunda ke faruwa dan kwata kwata yau batada niyyar ta yi magana da hamida bare ranta ya baci..inna ta gayama jud cewa zata koma gida amma jud bata dau abun serious ba dan ko maman ta tasha gaya mata..
Almajiran da suka firguta da yanayin masifar hamida su suka nuna mata inda dakin jud yake, ahakan ma tana haurawa tana mita
Kamar tabbaiya
"Anan ne yata zata rayu?cikin tsiya bara da kaskanci?
Abbakar ya cuce ni
Allah ya isa ban yafe ba..
Banko kofar dakin tayi tana mai kalle dakin ayayin da jud ta razana ta waigo suka hade ido,ganin maman ta ne yasa ta taso a rude tana cewa ummah.. mama?da dllshauki ta fado jikin ta tal kankame ta tana murna daga bisani ta fashe da kuka me tada hankali da sa tausai
Tsaban yadda sautin kukan jud ke shiga zuciyar hamida wani bari jikin ta yakeyi da kansa tana kumfar baki,"
Ta tsine ma talauci yafi sau tamanin a zuciar ta,the room is not bad at all amma yanayin yadda taga komai cikin takura seta ji aranta kawai ancuce ta da aka karbe yarta aka kawo ta nan
A hankli ta dago fuskan jud ta kalle ta alokacin ji take kamar ta sauke nata hawayen cikin lallami, tace"to kiyi shiru mana..
_ado jam? milari a lafi vedo hunki yamdu_ Tambayar ta take irin"Kina lpy?yanaga duk kin rame ana baki abinci kuwa?
Tun kafin jud ta dago kai ta share hawayen ta ta amsa hamida ta fashe da kukan takaici tana tattaba kashin wuyarta a masife..
_abbakar,Mikam be zanvi am_
Abbakar ya cuce ni,..
a sanyaye jud ta sake komawa ta kwanta luf akan kirjin hamida ta na wani irin shessheka
Tana jin xafn sautin
Masifa da Fushin mahaifiyar ta
Jud rasa na cewa tayi dan ko kukan datakeyin bata san dalilin sa ba,tasan dai tayi kewar maman ta,but ganin ta agidan innan ya bala'in firgita ya bata mamaki dan tasan alheri kam bazai kawo ta nan ba..
Nan hamida ta ja hannun ta zasu fice tace mama ina zamuje?..harara ta watsa mata tace kin wuce mun tafi ne ki sainaci ubanki,tace mama gida zan koma?to zan tattara kaya na nan ta zamar ta soma tattara takardun ta,hamida bata tsaya tagama kwashe komai ba ta tuso ta agaba suka yo kasa tana jan yarta a hannu
Kowa seda yyi kababa awaje ana kallon su
Da kyar jud ta roke ta kafin tayi sallama sama sama da inna da sauran almajiran
Kowa yy bakincikin tfiyar ta fiye da yadda tayi tsammani,inna kam dada karfafa mata gwiwa tayi ta gargade ta da cewa karta zubar da trbiyan data samu anan,jud tana kuka sukayi rabuwar bankwana da inna
sede Inkaga yadda hamida ta hade rai
Baxaka sake tunanin har abada xasu sake ganin jud anan ba
A hanya jud ta sha masifa da mita,dan babu irin kushe tarbiyan inna da hamida batayi ba
Suna isa gida ko dakin ta bata bari taje ba ta sata cin abincin dole sannan ta shiga ta hada mata ruwan wanka da kayan goge jiki tace in tagama cin abincin maxa taje tayi wankan sannan ta zo ta same ta
Kalle kalle Jud takeyi a hankli kamar ba gidan su ba,dan dole take tuttusa abinci gani take kmar a mafarki komi ya faru,home sweet home,amma ta rasa mesa takejin wani uban zafin rabuwa da su inna aranta datakeji yanzu
Koda taje dakin ta komai tsaf ta tarar cikin gata kamar yadda aka saba,da kyar ta dena jin mararin abubuwa dayawa masu yawan karya mata zucia,kwanciyar awa guda tayi akan gadon ta sannan ta shige bathrum tayi wanka ta fito..
Sede da ta fito bata samu damar yin magana da hajiya hamida ba dan taji sautin muryan abban ta a dakin da alama magana me muhimmanci sukeyi
Dakin ta ta koma tayi kwaciyarta jim kadan bacci me nauyi ne yayi awon gaba da ita
Washe gari Da kyar ta warware tayi ibada,sannan taje ta gaida iyayen ta..shikansa abbakr yana matukar kaunar yarsa yaji dadi da yar sa ta sauya halayen ta
The deal has been done,sede ajiyan shima ya kawo dokokin sa gaban hamida dan su fahimce juna..
Da yake ya san halayen ta sai ya kwakwalo salon sa cikin hikima memakon yayi abun cikin nuna isa da daukar fansa se ya bita a nitse
Anan Ya gaya mata cewa yayi musu cikinikin babban gida na alfarma a unguwar asokoro nan da kwana uku kaf su shirya zasu koma can da zama..
Sannan Ya siya mata babban mota kirar matrix comando,yana kuma me mata albishir da cewa zai biyata duka kudin data kashe akansa ayayin da baida komai,yace kuma babban kyautar sa na musamman na zuwa nan gaba mudin xata amshe sabbin dokokin sa
Bata sha mamaki ba de Cikin zakuwa tace menene dokokin?
Babu wani boye
Boye ya zayyanata mata cewar yasan d cewa duk akan jud ne ta shirya masa wancan kullaliyar ita da kawarta
Dan haka shima ya amince da cewa baxai saba alkwarin ta ba,kuma zai mata dukkanin wani ihsani in har zata bi nashi dokan,anan ya dan tsakura mata cewa ya fita daga talauci in Allah ya so na har abada kenan
'Hamida Tsaban son duniya hamida rudewa tayi dataji bayanan san
Jin yace ya siya musu babban gida a osokoron ma kawai ya gama burgeta bare aje ga sauran alkwararun ka,dan haka tace masa in har baxai maida jud gaban inna ta amince ko miye ne zata yi
Yace to Alhamdull Dokokin sa shine,na farko zata sauya halayen ta ta dawo da matsayin ta na mace me jin maganar sa da masa biyayya...
Ba tantama ta amsa wannan dan taji amaganan kudi,kuma dama ita mace ne me wayon tsiya tasan saida luggan biyayya zata ci rabon ta acikin kudaden abbakr
Doka na biu akan yarsa ne
Yace yana so ta dan rage yawuce yawocen harkokin ta ta samu lokacin bada kyakkwan kulawa mayarsa jud.
Anan ne na tadan so tayi ja amma dake ta lura ajike yake da kudi gaba daya seta amince masa akan komai
Shima se Yyi alkwarin ze bar mata yarta har abada
Ita kuma ta masa alkwarin zamowa mace me biyayya da kula da tarbiyan yar su..the deal is on
Bayan kwana biyu anata shirye shiryen canza tsarin rayuwar gidan abbakar
Shikuwa Abbakr nata zulma zucian hamida dan ta sa aranta zata cika alkwarinsa ta hanyar nun mata harkan uban kudin yakeyi ayanzu
gashi ta bincika sosai amma bata ji asalin nawa ya samu ba itade ta san kudi ne bana wasa ba,toh ako wani rana buri mr girma take dorawa akan sabon samun dukiyar san da yadda itama zata fance rabon ta aciki
Shiri take babba na yadda zasu ci kudin tare dan haka ne ma Basu wani gana da jud ba har sukayi parking suka koma sabuwar gidan su..
One full week anata kintse kimtse gidan yaji faluka har guda uku ga manyan manyan kujeru na alfarma ga 38 inches screen da shiny chandeliers