← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 108

Sashe 20

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani katuwr keep ce irin na 8million din na tayi parkin a gefen hanya, wani mutum ne ya fito ya bude gidan gaba ya finciko wata yarinya a tsomare ya wurgo ta waje..ya bita da jefa da takalman ta da jakan ta

Da alama warning yake yanka mata ita kuma tana bashi hakri,daya gama koya kula ya fixgi jiki ya koma motar da wani irin speed yay u turn sanda yarinyar ta tsorata ta zame cikin kwalbet ta fada

Gaba daya a idon aliu akayi dramar haka kawai zuciyar sa ta bashi lallai ya kula wannan yarinyar....
*KUDI..kumbar susa*

_YADDA AKE BIYA,HOW TO SUBSCRIBE,plus payment details_

_FARASHIN SA👇🏿_

#300 naira ne
#450 naira for VIPs

*1- Biya Ta bank acct*

_Use👇🏿_

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446*

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR*
Use👇🏿

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
Phone Number :07058797141
CITY:bauchi
7: _PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_

*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne*

14...kusa daf da ita yy parking ayayin da take kokowar fita daga kwalbet tana kade kuran dake jikin ta bata ma lura da shi ba

Nan Aliu ya sauke windown glass din motar sa wani kallon tsaf ya mata yana ne saurarar bambamin datakeyi,saida ya gama jin tan tsaf sannan yace "yan mata ina zakije?..a mugun yanayin firgita ta dago kanta fuskan ta ba a sake ba but suna hade ido da aliyu sai tayi saurin matsewa ta cije kamar babu abun da ya same ta

Murmushi aliu yy aransa ya dade kare mata kallo tsiririyace yar fara doguwa wanda a shekaru daga gani bazata wuce 20 ko 21 ba...cike da salon rigima tace schl zanje lpya?hadaddun idanun sa kawai ya bita da shi atake setakejin she cant help talking to him gently.

taga kyau,aji sannn taga alaman zunzurutun abun duniya a tattare da shi

Nan ya mata izinin shigowa motar batayi musu ba ta shigo ya fara driving dinsu zuwa bakin hostel Din university

Yace menene sunanki?tace sunana jidda bello..
Amma kowa yasan ni da jiddbells

yace ohh nice name anan kike karatu ko?what course...
tana dan satar kallon sa ta ce medicine,murmushi kawai aliu yayi bece uffan ba itakuma tana dan jajjan aji na karya dan hankalin ta da zuciarta gaba daya ya zurme sakamakon bada hanklin ta wajen haduwan aliyun

Dake ta saba da harkan karya da bin masu kudi
Tuni se kwakwalta ya bata cewa aliu babban tycoon ne
Kalar wanda ta dade tana nema
Dan haka baxatayi wasa ba

Shikuwa yana sane da duk abunda takeyi,infact ya gano wace irice ita,shiyasa daya sauke ta abakin hostel sai ya ciro band din kudi sabbin five hundreds na 30k ya bata mamakin sa gaba daya ya hanata motsi

Duk da iya karya da jan ajin ta sanda ta dan nuna maitar kudin ta a fili,hasalima ita ta neme ya bata number wayarsa baiyu musu ba sai ya bata katin sa da mugun murna ta wuce dakin ta shikuma ya nufi gida

Jidda bello ba yar gidan uban kowa bane dan mahaifin ta cosmopolitan ne maman ta kuma cleaner da kyar ma aka samu alfarma aka saka ta anan makarantar

Tana karnta mass com ne amma dake tambatsiyar makaryaciyace a kullum cewa take tana karanta medicine

Jidda bata tabayin kuskuren nuna asalin rayuwar
Ta sakamakon rashin godian Allah da kin talauci datayi a rayuwa.

Hakan ya sa ta zamto makaryaciya ta ajin karshe,ga wani irin rigima fa kwainane dan intana magana tamkar a film haka ake zuba idanu ana kallon ta.

Da Big girls take harkan ta,shiyasa takan bi maxa masu kudi ne dan suyi leveling din ta dede da yaran masu kudi

Kowa a hostel yasan jidda da karya,dan duk inda ta zauna se ta sako labaran da hankalima baxai iya daukar sa ba.

Wani bin haka kawai zata fashe da kuka in an tambaye ta meye "sai ta fara cewa ai dad din tane ya mata alkwarin xe turo mata babban mota amma port din qermany sun rike ita ta shiga uku ta gaji da yawo a rana,ko tace mum din ta tana saudiyya tana kaza kaza,karshe ma cewa tayi maman ta asalin yar germany ne baban ta kuma dan romania

Masu yarda da ita kalilan ne duk dama ta kwarance wajen nuna kanta

Dan ko jakar rataya wa zata siya in kudin be kai ba,to ko tukunyar gidan su zata kwashe ta siyar, ita de adan dole seta sa kaya me shegen tsada dan ace tana da shi

Aliu ya dawo gidan amma ramat bata nan dan haka ya yanke ma zuciar sa yin mu'amala da jidda.

So bayan kwana biu da jiddbell ta neme sa sai beki ba,wani hadadden rich men restaurants yace tazo ta same shi

Cikin kure adaka jidda ta zo nan zuciyarta kamar ze fice tsaban murnan kasancewar ta yau a wajen,takan tuna ko akan akawo ta nan ma kadai tasha bada jikin ta wa maza but none of them brot her sema wulakanci da yaudara

Ko ranar ma da aka wurgo ta waje wai babban mota take bukata abata aro ko zata rufa ma yan hostel din su baki

She has been lying to them cewa baban ta yace motar ta zaizo daga germany amma haryau shiru.

Wancan mutumin daya jefo ta waje karya ya mata ya kwakkwana da ita da cewa zai bata jeep dinsa ta dana na kwana biyar sede ya gama shan dadin jikin ta yace shi bazai iya ba,shine sukayi fada ya wurgan da ita abakin titi ya kama gaban sa

Aliu yaji wannan labarin tun acikin kukunin ta dn haka
Ya zuba mata ido yana jin karerayin ta

Aransa yana bala'in mamakin yanayin jidda,dan wani karyan inta yanko sa me zafi aliu bai iya daurewa seyayyi xcusing kansa yaje wash room yy daria
Sosai.

Dake ya gano luggan ta tsaf se duk wani wayon ta yake tafin hannun sa...wani mugun wasa da kwakaltan yakeyi a ahnkli har ya sa mata muguwar karayan zucia akansa.

Baya yarda ya zarme da zancen ta kuma be taba gaya mata shi waye bane

Amma dan ya lankwasar da ita yake mata ihsani na kudi,yakaita manyan boutiques,restaurant da abubuwan duniya wanda bata taba ganin iriin sa a rayuwar ta ba

Kan kace kobo jidda ta sake jikin ta gaba daya da aliu har Allah Allah take ya nemi wani abu ajikin ta ta bashi a arha, sede ko a wasa aliu be kwatanta neman koda yatsun hannun ta ba.

Hakan na bada jidda mamaki sosai

jan Ajin sa da salon sa tun yana matukar burgeta har ya soma bata tsoro
Matuka

Shikuwa aliu a kullum in ya hadu da jidda takan sakamai farinciki ta hanyar debe masa kewa da labaran ta na karya wanda ko a tarihi bai taba jin su ba

Bayan sati biu kacal ya siya mata babban waya da abubuwan zamani,so a hostel se karya yaci uban nada gashi duk fitarsu se tayi ta daukan selfie na nuna ma kawayen ta wajen yin musu burga..

Ana haka kwasam ameer yayi inviting dinsa kaduna,'to daya nace zai aje masa yan mata ne se shikuma ya bashi labarin haduwar sa da jidda

Ameeer yasha mamaki matuka har ya sa washe gari aka bashi waya suka gaisa da jidda daga nan ne ya matsa ma aliu cewa dole dole ya taho da jidda kaduna su wataya.

da kyar aliu ya iya hakan,jidda kuwa murna takeyi kamar zata kashe kanta,dama ta sha yin karyan shiga jirgi amma bata taba nuna ma kawayen ta wani proof ba gashi aliu yace a jirgi zasuje

Wasu haddadun troley ta siya masu azaban tsada na desigers,gaba daya hostel na maza da mata babu wanda beji labarin cewa jidda xataje wajen iyayen ta a germany ba...

Randa zata tafi document din shiga jirgin ma a hannu ta rike,she make sure kowa seda ya san da cewa yau zata shiga jirgi.

Babu kalar hotunan da bata dauka ba,shikansa aliu yau yaga rawan kanta bana wasa ba,a ques house din ameer suka sauka sede dakunan su daban daban

Kaduna was fun for jidda dan babu abun da ba'a mata ba na kudi gata da duk abunda ranta ke muradi

Sede yanzu hankalin tane ya soma tashi sosai aranta tana so lallai wani abu intimate ya shiga tsakanin ta da aliu amma sam yaki ya bata fuska

Duk iya kisisina da iya salon neman namiji tana kawowa amma aliu sai yay ma kamar be san tanayi ba,har abun ya fara yawa a zuciyarta sosai ta soma damuwa da kwadayin jikin aliu
Har ta fara tsige kunya tana zuwa hiran dare dakinsa da tsinannun kayan bacci.

Yes abun na taba shi,amma aransa ya riga ya sa jidda a matsayin matanam daya fi karfiin yay mu'amala da su,he is just enjoyin her campany be taba kawowa aransa zeyi komai da ita ba.

Satin su daya a kaduna jidda ta haukace wajen nuna ma aliu lallai jikin sa take so,ranar harta fito fili ta fada masa acikin idanun sa,but all he cud do is to cuddle and caress her nothing nothing.

Tunda ya soma mata hakan se ta sauya masa gaba daya,kayan duniar ma a yanzu be wani dame ta ita bata da buri face taji shi ajikin ta na asali,shikansa aliu besan ya dasa wani irin muguwar son shi a zuciar jidda ba, so na gaskiya da sha'awa me haukatarwa.

Most time Intazo tana sasshafa shi yana kaucewa bata jin dadi aranta,bata taba haduwa da namijin da ze ki ya fanshe rabon sa...

Dan kusan duka maxan datayi hulda dasu seda ta biya su da jikin ta,Haka sukayi ta jani in jaka har jikin ta yy sanyi da lamarin sa,'ana washe gari zasu bar kaduna seta roke sa danin babban motar sa,dake ya gane halin datake ciki baiyi musu ba yace in sun koma gida se aiko mata aron jeep dinsa har bakin hostel ta danashi na sati biu kafin yayi wata yar tafiya ya dawo
Chapter 20 · 0% Book details