← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 108

Sashe 23

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

duk yadda anty taso ta gaya mata asalin kan maganan bataji ba, tsaban kishi hnkln ta duk bai wajen ta har sukayi sallama ta kama hanyar abuja,a sau goma tana kirar hamida suna tataunawa akan ta shirya gobe da safe xasuje university yin wani muhimmiyar operation.

*KUDI..kumbar susa*

_YADDA AKE BIYA,HOW TO SUBSCRIBE,plus payment details_

_FARASHIN SA👇🏿_

#300 naira ne
#450 naira for VIPs

*1- Biya Ta bank acct*

_Use👇🏿_

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446*

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR*
Use👇🏿

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
Phone Number :07058797141
CITY
: _PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_

*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne*

16 "..tun dawowar ramat daga yola take masifa kusan duka masu aikin gidan sanda ta cuna musu bakin ciki.

bata damu da neman aliu ba har se Washe gari da sassafe wajen misalin karfe 9.30am sai ga hamida ta iso gidan

Wata kafurar bugaggen shadda ne ajikin hamida blue colour wanda ya sha aiki ta wani sha kwalliya ubansu ta kafe daurin ture kaga tsiya tana wani irin yatsinawa

,.anan ma ko zama batayi ba ramat ta sauko itama riga da zani ta saka na leshi an mata dinkin buba but tsaban jafa'i da balai zanin da ta daura a sama sama yake lilo,tace kawata muje wani yuuu suka fito.

Manyan motoci kuma jeepa jeepan cardilac suka dauka kowa da nata tana ja ba su ko tsaya a ko ina ba sai unviersity

Lekawa suke koxasu ga jidda dan haka a dede zasu sha kwanar shiga gate din hostel din suka bi taron yan mata da cunkuson dalibai mata da maxa da alama duk an fito first lectures ne wasu ma sauri suke zasu je su karya su dawo wani..

Aikuwa dada rage speed sukayi suka kafa idanun su suna bin studet da ido daya bayan daya can kamar a wasa chaaraf sai ga motar aliu ya kunno kai bakar jeep ce ba shakka mace ce ajiki tana tukawa...

wani ihun hauka ramat ta fasa daga cikin motar ta a masife tace haaaaaaa ga mayyar nan..

wani wawar juya kan motar tayi ta nufo kan jiddda a guje ai tuni hamida ta fahimce komi ita ma ta biyo bayanta

aikuwa atake suka janye hankalin ilahirin student da suke wajen da yanayin yadda suke murza kan sterring suna tahowa atare ..

"Innnalihhi wa inna ilahi rajiun jidda ta rude ganin yadda motoci biu manya suke sawo kai kamar zasu zo su taka ta.

A mugun birkice ta taka burki sede tunkan ta sami nitsuwa tace zata bude mota ramat tayi saurin bude nata motar ta fito hamida ma saukowa tayi a masife,dukan su atare suka nifo kan jiddar..

"Witch...prossssstitude...shegiyar dake jikin motar nan tayi maza ta fito

Wani tsit wajen ya dauka kowa yana jajja da baya yana satan kallon su

Cikin rudani Jidda tace Hasbinallhu wa niimal wakeeel,cikin tsananin tsoro da razana ta sake maimaiwatawa.

Ganin lallai wajen ta suka nufa sai ta tsime tsamm aikuwa batayi aune ba ta ji an banke kofar jeep din an wan finciko wata waje..hamida tuni ta sa hannu ta kwace key din ta bita da wani gigitaccen mari

A tsomare ramat ta cakwamota ta mata irin rikon mahaukata cikin diri da tsawa mai kada hanji tace Look at u?loook at u..ke har kin isa kibi miji na..?

Kukan baxata da mugun firgita shi ya kufce ma jidda tace hajiya..ni menayi miki..niki sake ni..waye mijin naki?...wani wawan dago ta ramat tayi hade da sake mata maruka kamar ta kama yar cikin ta.."ohh baki san waye miji na ba ko?..to me wannan motar..ko motar uban kine?karuwa kawai yar iskan yarinya،wato baxaku nitsu kuyi karatu ba se bin mazajen mu ko?ke ga uban ki chan yana fama da tara kayan bola ko ba uban ki bane mallam bello nata'ala?

Rasa na cewa jidda tayi tsaban kuka da firgicin kunyar ganin idanun mutane a knsu

....aikuwa anan babu sirri da asirin jidda da ba'a tona ba..hamida sai jajjan ta take in a very bad public disgrace manner

suna dungurar kanta cikin yanayin yanka mata warning
Masu ban tsoro

Kunya ma kawai ya xautar da jidda bare yadda suke jajjan tan a walakance,gashi ko a ido tasan wayannan ba sa'oin ta bane bare tayi wani fada da su,and then masifan su da alama ya wuce karfin iskan cin ta..

Haka suka mata tassss a tsakiyar dalibai sannan suka kwace motar aliun nan tasa aka ja motar har gida, su kuma suka shige nasu motar suka tafi harkokin su

Tun daga nan kima da daraja da duk wani karyan jidda ya girgiza,daga nan bata iya komawa hostel ba ta koma asalin gidan su yau kwana uku tana zazzaabi dan ko waya aka mata bata daukawa.

Gashi Ramat bata bar ta ahakan ba,har uban ta sanda ta sa aka cimai mutunci aka kwace dan aikin sharansa dayakeyi

hakan sosai ya girgiza jidda har sanda taji nadamar irin rayuwar data keyi...

ba dan tsoron su ramat kawai ba,arayuwan ta bata taba ganin iyayen ta na kukan anci zarafin su ba sai yau,kawai sai ta goge number aliyu kuma ta dena zuwa schl kwata kwata.

Dan sauran Kayan ta ta siyar ta bi iyayen ta suka bar garin.

Bayan Kwana biu ba aliyu ne xaune akan lallausan lush cushion na babban falon gidansa wanda decorn complete orange ne

damuwar sa baifi dayaji jidda shiru kwana biu ba,babu kiranta babu sakon ta ko irin naughty watps videos din ta data saba aiko masa duk sai yaji shiru abin sai ya dame sa sosai.

...Jus now that he felt he can have time for her gashi da alaman babu ita...duka layukan ta yake nema amma switch off one more time yana dialing sai yaji an wani fauce wayar an watsar akan kujera...

dagowa yayi ya ga ramat a tsaye akansa Ranshi ne ya baci amma sai ya basar ya dauke kansa baice komi ba..she was wearing a tall indian gown ta barbaje attachement babu abunda ke bashi kyama inba xaratan fartsun dake hannun ta ba dan daga kan coloun har tsayin su tinxira sa sukeyi..he cant even bear it sai yayi zuciya ya tashi tsaye kamar zai barta anan wani shan gaban sa tayi ta banka masa harara cikin neman magana tace
..."mayaudari kawai..iya abun da zaka iyayi kenan? Ai na dauka cikiya zaka bayar..
yace can u pls get out of ma sight?..

tace i cant,wai tsawa zaka min ne bulama?..to ai sai kayi,yarinya ne dai naci uban ta, na kuma raba ta dakai har abada, gobe ma Kaje ka sake nemo wata wallhy sai na kashe su daya bayan daya..

Aliu yace oh ai bazan sha mamaki ba,kisa kam dama kinsaba yi...but how dare u touch that girl metamiki?..

Har Zata bude baki ya dakatar da ita a mugun tsawace...,
'yace isa haka, just stay away from that gurl,kuma koma menene kije kiyi nima namiki Alkwari zan yi duk abunda zanyi Amma kisani da zaran naji labarin kece wallahy baxaki ji da dadi ba...

kin manta ba raba ta dani kawai kikayi ba, kin dade baki rabani da kowa ba,to wallh ki shirya raba nida dukkan matan duniya,ai takobi me kaifi zaki nemo mai tsayi dan ina jiye maki kisa da hannu zai iya gajiyar dake.. neman mata yanzu na fara mtsww..u can go to hell.

Baki a wangale ramat takejin sa
hatsalar da ta dade bata gani ayanayin sa ba tagani yau...
I can go to hell?ihu ta kurma..wayoooo Allah na....cikin bori da hauka ta daka tsalle ta matso gabansa..mani kake cewa xaka nemi mata aliyu?...aliu,Aliu..aliyu ka gama dani Aliu Allah ya isa tsakanina da kaii Marar adalci butulu..tsaki aliu yy ko ya kulata

Woooooo wallhy kaji kunya,kananan yara sa'oin yayan cikan kan?..Allahv a tsine ma shedanin dake cikin...

cikin fushi ya juyo yace ramla kece shedaniyar dake jiki na dan haka Allah ya tsine miki,..tace eh din ehh din...yarinya dai na dake ta kuma na raba ta dakai kenan babu abunda zakayi..

Ransa a mugun hade yace Allah ko?yace hmmm to ki jira....a zafafe ta murguda mai baki..

toh shikenan muzuba mu gani.. ayyuriri ai ga fili ga doki..share ta yyi yakama hanya fuuu kamar zai fice. . a dede zai wuce ta gaban ta yace "saura sukuwa ramla...u wll regret this

Wani ihun ta dada fasawa tana cewa karyan ka wallh baka isa ba aliu

Shikuwa ko ya kulata bare ya sake juyowa Har ya mule tana ihu tana hauka tana cewa bai isa ban..wani sabon tsoro da fargaban maganganun sa suke so su dame ta

aganin ta aliu ya dade bai daga mata jijiyan wuya ba amma meyasa yafara a yau?..

Ta dade jikin wannan naxari can tayi u turn da sauri ta haura sama a gurguje ta sassauya dressing tayi maxa ta sauko da car key a hanun ta da zimman zuwa gidan kawarta hamida..
*KUDI..kumbar susa*

_YADDA AKE BIYA,HOW TO SUBSCRIBE,plus payment details_

_FARASHIN SA👇🏿_

#300 naira ne
#450 naira for VIPs

*1- Biya Ta bank acct*

_Use👇🏿_

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446*

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR*
Use👇🏿

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
Phone Number :07058797141
CITY:bauchi
7/117 "..yau ko driver ramat bata kula ba ta fixge mota tana tuki tana memeta barazanan da aliu yy mata.."neman mata yanzu ya fara in shirya kashe duka matan duniya? in ta tuna furucin nan nasa wani bakin ciki ne yake mamaye ta tsaki kawai take ja tana hura hayakin tabar marlboro cike da bunkasa da bakar zucian mugun ta.
Chapter 23 · 0% Book details