← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 108

Sashe 69

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A fannin aliyu kuwa
Duk yadda yaso ya danne hakurin sa ya kasa,babu abunda ke ringing a kunnen sa face sautin kuka jud,he feel like he most talk to hamida
Haka Yayi ta kirarta da numbersa tana gani bata dauka ba,tex ya rubuta ya tura mata sannan ya kira pilot dinsa cikin daren ya dawo abuja.

Cike da bakin ciki da tsananin tunani hamida take juyayi ita kadai a dakin ta..agabnta kirar nasa yagama yayin sa ya dauke bata daga ba duk tayi kullen kullen abubuwan da zata masa se can dare da hanklinta ya kwanta seta dau tex din tana karantawa

"Bai rubuta komai ba se adress din inda xata same shi
A abuja a goben,ya mata alkwari bayan haduwar su ta dau duk wani matakin dataga ya dace ya amince

Washe gari da safe ta fito cikin shiri tsaban fushi har yanzu bata kalle jud ba bare ta ansa gaisuwar ta jud haka ta wuce dakin tana ta kuka ko abinci bata iya ci ba

Anty hamdiya tace hamida ina zakije da safe bana ce zamuyi magana ba

Tace
"Wajen Aliyu zanje duk abunda xaku fada ku adanashi sena dawo zamuyi magana anty hamdiya tace kidai yi amfani da hanklin ki,kar kubari shedan ya rudeki jud yar cikin kine tace naji.
Nisai na dawo yace mun yana asalin office din sa na bulama empire
I have to be there in time dan in suka ga sama sai sun wulakantani kafin nagansa.

Hamdiya tace ko in rakaki?tace ah'a kixauna da ita pls kisa mata ido sosai sau na dawo nan sukayi sallama ta fice

_esp Bulama empire,8am_

Bene ne na ginin striated glass walls me tsayin hawa dari da sha biyar,yaji security yan media harabar sa shake yake da manyan manyan motocin alfarma,daga gani kasan se ka kai kasame zama anan wajen,altho yawancin masu masa aiki kwararrun ne amma daga cikin kabilan yarbawa da hausa fulani manyan enginiyoyin sa ma duk yan nigeria ne

Tun 8 hamida take reception taki ta ma zauna dan bakaramin bacin rai tazo da shi ba

10mnts after 8 aka zO akayi mata jagora last office dake benen shine na aliyu, lifter ne ya kaisu inda sakataren sa ta bude mata kofar ta barsu tayi gaba. Happy weekends oo✋🏻😅extra.
_KKsPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
7/17/20, 9:21 PM - Ummi Tandama: _KKS49Pls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_

:49hamida Tana dada gyara zaman mayafin ta at same time tana kare ma offishin kallo dan babu marabar sa da ofishin shgaban kasa.

Ko agogon dake manne a bango baxata ce ta taba ganin irin sa ba,ko hala sune wanda ake cewa suna daukar hoto da magana?office ne amma rabin sa kamar sitting room ta barin da akwai tutar code of arm na nigeria inda ya sha kwalliyar black leather chairs hoton sane makake agaban table yayi kyau yana murmushi,duk yadda take cin bakinciki aranta bai hanata kare ma ko ina kallo ba.
Aliyu yana ta kallon ta har ta zo ta tsaya tana kallon sa batace komai ba.

Shikuwa dama manyan kaya ne ajikin sa all white irin material din nan masu sharara da kyalli hular sa kalar baki baki sosai suka kara masa kwarjini
"...ta rasa me zata fara da shi dan bataga alama a fuskan kamar aliyu ya tsorata ko yaji dar aransa ba,data tuno da maganganun hamdiya akan "kudi kumbar susa ne yasa'...haka kawai taji wani bakinciki ya sake gumeta tace Me aliyu yake nufi kenan?ko ya kirata ne ya zage ta yace yartan ma karuwa ce,amma me tayi ma aliyu haka,cikin wannan tunanin hawayen ta suka ciko idanun ta,ajiyan xuciya aliyu ya sauke daga zaune yace salama alaikum hamida barka da zuwa zauna mana...da harara me zafi ta amsa mai A masife Tace baxan zauna ba,ta bude baki zatayi magana wani
Kukan bazata ya kufce mata me rauni,tace aliyu ka fada min mena maka a duniya da xaka sauke iskancin ka akan yata?menayi maka aliyu?
Yanxu Bakaji kunya ba?me akayi akayi jud,ita metasani?tunda abbakr ya haifeta kaima ai kasan zaka haifeta
..imma dan akan kana so karaba tarayya ta da matarka ne ai abbakar abokin ka ne kuma jud yar abbakar ce...u ruined me wallahy Allah ya isa ma tarbiyan dana ba yata ka lalata kuma wallhy bazan bar maganan nan haka kawai ba U wll pay for this,tanayi tana share hawayen ta da bakin mayafin ta
Daga nan ma zaka san da bakincikin abun ta kwana

shiru yayi idanun sa a kasa amma baxaka iya cewa maganan da ta fadan ya dame sa ba dan babu wani xpression akan fuskan san.

Can ya sauke ajiyan zuciya ya dago ya dube ta da sassanyar muryan sa me narkawa Yace hamida pls sit down mana.. Kiyi wa Allah ki zauna muyi abunda ya kawo mu

I have to come to abuja last nite cikin daren sabida jud tacemin kin bugeta sosai gaskiya baki kyautamin ba

Cike da mamaki da bacin rai hamida Tace mene?ban kyauta maka ba kai ka kyauta min ne?Aliyu ya inaka maka maganan ka lalata min yata kana kawomin maganan na bugi jud baka ji dadi ba,in ma kashe ta zanyi ina ruwanka?..i came here dan kafadamin mesa zaka lalata min yata,and if ure not ready to talk abt this fine ni zan tafi anma kasani duk abunda ya zo yabiya baya kai ka jawo makanka

Nan ya mike tsaye with queit serious face yace please im sorry hamida!nasan bani da gaskiya akan wannan maganan,i knw..
Nasani...but still dole ne in fada miki banji dadin dukan ta da kikayi ba,aini ne mai laifin ko...jud yarinyace kiyi wa Allah kimin alkwarin bazaki sake tabata ba..

Tsaki hamida taja,ta bata ranta sosai tana kada kafafun ta,bai kulata ba wayar sa ya dauka yayi danne danne sannan ya aje ya karaso gaban hamida da dan fuskan damuwa kansa a kasa
"Yace uwargida nasan nabata miki rai kiyi hakuri ki yafemin dan Allah..i was abt to tell ya evrything keda mijin ki segashi kingani ta hanyar da bai dace ba,tace aliyu nifa ban son jin wannan labarin kafada min dalilin da xaisa ka lalata min yata ko yanzun nan na hada maka sharri wajen matarka ta inda baxaka iya fidda kanka ba,murmushi ne ya kufce masa bazata yace abunda ya faru ya riga ya faru bana so ma amemeta,nasan ban kyauta ba amma hamida wallhy ina son yarki kuma bada wasa nakeyi ba...i need u on ma side..dan Allah ki zauna ki saurare ni pls karmuyi abu kamar na kananan yara..

Da kamar bazata zaunan ba dai taja tsaki ta ja chair ta zauna fuskan ta a matukar daure..

Yace thanks sai ya dawo ya zauna shima nan ya fara mata bayanin yadda abubuwa ya wakana tsakanin sa da jud,diplomatically kawai main point din yake fitarwa,har sanda ta gane cewa dagaske fa soyayya suke yi zazzafa Yace hamida auren yarki zanyi amma se da amincewar ku duka,sannan duk abun da zakuyi dan ku rabani da jud its still same,dan nasan bazamu taba rabuwa ba.

"...Jud is my official business partner..

itace mamallakiyar kashi hamsin na kamfanina dake french polynesia.

A dan rude Hamida tace ya isa haka
..kar ka sake kace zakayi wasa da hankli na..

Jud have no business in da tana da shi nice zan gaya maka..so stop fooling arnd dan kudin ka bazai sa na barka abanza akan abunda kayi min ba

Yace cmn hamida jud is 21 now ai ta wuce ajin da zakice komai tayi arayuwan ta zata gaya maki

Tace ehh kam,ai bakayi karya ba dole ne zakace min haka sabida har ajn kwana da kai datakeyi kariga ka kaita

Yace pls stop it hamida kidena cewa hakan,nasan ban kyauta ba amma Ban taba cin amanar ku ta wannan sigar ba.
I durely respect abbakar alot,badon magabata na sunce zasu neme shi dakan su ba kinsan bana jin shakkar in tunkareku da maganan nan dan wallhy dagaske nakeyi akan ta

Hamida tace tab di jam,ramla setaji maganan nan nifa bazaku rabani da kawata ba

Yace amma ai zaki so ki bama yarki abun da take so

Tace aliyu bazaka fa cuceni sannan kaxo ka hadamin gurmi awajen matarka ba kasan ta nasan ta,jud is my only doter ban shirya binne ta da ranta ba

Yace yes,and dats the point of this meeting

..nasan abbakar zai fahimce ni,Amma kuma kece mace ke kika haife jud ur full consent is highly important akan maganan nan..

hamida,..In har lefin dana aikata akan yarki yamiki girman da bazaki yafe ni ba bazan takura miki sekinyi hakan ba
Amma magana na daya ne

Kinga Ata fannin family na maganan neman aure jud yay nisa in takaice miki amincewar ku kawai ya rage mana a yanzu

Nasan hala kima ta da daraja ta zai iya kufcewa a idanun ki bayan abunda kika gani jiya,Ba lallai ne ki mun duk abunda nake so

Hamida i have just two options..

U either Offer me dis marriage as a gift Or a deal..

Tace deal?

Bai amsa ba
Sai ya bude drawer ya fidda wasu takaddun ya tura mata su gaban ta sannan ya danna wayar sa in just 3mint saiga lawyer din sa ya shigo

Tace bangane ba aliyu ne kake nufi?

Boldly ya dube ta Yace hamida i want ur doter at all cost,Badan ina da dukiya nake gaya maki haka ba sedan ina tsananin son kasancewa da ita arayuwata.

In har neman auren nan ne zaisa ki rasa
Kawancen ki da matata then u better take it as a deal.

Ga lawyer na nan,
Zan baki 50% share na sabuwar rijiyar maina dake saudi last week na siya shi yanzu haka ko lauching dinsa ba'ayi ba

Sannan A matsayin tukicin amincewar ki zan baki estate dina dake wajen shima halak malak har duniya ta nade naki ne.

but....u have to promise me,kimin alkwari zaki tsaya agefe na wajen karemin jud daga kaidin kawarki..
Chapter 69 · 0% Book details