← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 108

Sashe 6

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

..ta juya dama da hagun ta,bata ji motsin komai ba sai karar saukar waste water dake bin killataccen septic tank din su,ta hange babban gate din su wanda ke gargame anyi masa chain lock da babban makulli,harara mai zafi ta calla ma gate din ta dauke kai tare da karasawa zuwa jkin katangar gida.

Tana isa ta kama yar katangar dake gaban ta tare da daka tsalle ta haye saman shi tana mai sauka a hankali kamar kyanwa,de de kangon ginin dake ta bayan gidan su ta sauka ta tsuguna tana tsintar kayan ta da suka sulale daga jakar data rataye sukayo kasa cikin hanzri tana maidasu.

Lafewa tayi a daya daga jikin pillar kamar munafuka ta zazzago loose powder ta kamfanin mary kay da eye pencil mai tsada tana dada kawata fuskar ta.

Tafi minti goma a haka sannan ta ta zaro wata turare mai dauke da rubutun larabci baki kirin a killace cikin gidan sa mai kyau a dayan gefen an rubuta "so close to ma heart,wani numfashi taja a yadda ta rungume kwalban turardn tana lumshe ido zaka san tana da kyakkwar alaka da wananan turare,dan kadan ta murza a gefen wuyan ta,sannan ta zuba dayawa a tafin hannun ta ta mutsuka ta rufe tururin kamshin akan fuskan ta tana zagawa har sanda dukan sassasan jikin ta ya gamsu da qamshin,Abayar dake jikin ta ta cire inda wata doguwar wandon palazo kalar ja da farar rigar top ya fallasa tsananin kyaun surar ta,bayan ta gyara zaman karamin white veil din ta cusa abayar tayi da karfi cikin jaka sannan ta kama hanyar barin wajen.

Sanda ta danyi nisa ta waigo tana kare ma gidan nasu kallo murmushi kawai tayi ta dan turo baki tana gode ma Allah daya dawo musu da rayuwar su haka.

Aganin ta Tunda abba ya bar harkan siyasa komi yake tafiya dai dai,hatta gidan su na GRA sun bar shi sun dawo zama anan anguwar inda ba hayaniya,ba yan sa ido,ba munufukai maroka bare handammamu,anan inka ga mutane to taro akeyi ko makwaftar su ma jefa jefa ake ganin juna.

Adaidaita ta tsara ya sauke ta wani wajen shakawata.
Love & dimples garden sunan wajen

Ita ba bakuwar fuska bace awajen dan haka da sauri usher ya karaso yana mata sannu da zuwa ta Har Wajen da saurayin ta Abdul yerima ya saba musu booking aka mata jagora,canopy stall ne mai kyau an kawata shi da white cool down arms chairs mai daukr da four coner serving ground iska mai dan karan dadi ke giftawa.

Anan Ta kusa minti goma tana zauna Shiru amma Abdul yerima bai iso ba,chan tayi tagumi tana kare ma cup din tamarine smoov dake gaban ta kallo,one sip tayi tare da sauke dogon ajiyan zuciya tana dagowa kuwa taci karo da mayukan idanun shi tsarr akan ta.

Wani yangataccen turo baki tayi tana boye murmushin dake so ya kufce mata a bazata,ita kanta tasan tana da matukar kyau,muhibbar ta kuma mai tsada ne,kusan duk wanda yake wajen in har ya waiga yaganta ayayin datake wannan murmushin toh ba shakka sai yaji tsigar jikin shi ya amsa.

Murmushi shima ya saki yana maida ma yan gefe da gefen su kallon banza
A hankli yace "Cup cake....tun ina can nake shako qamshin nan naki".. Sai tayi murmushi, Daga nan dan kadan yay leaning ya sake mata long peck a gefen kuncin ta,dan lumshe ido tayi bata iya cewa uffan ba sanda ya sake ta me gaba daya"

"So What took u soo long?.".. cikin nitsuwa ta furta tana binshi da sassanyar kallo kamar ba ita tayi maganan ba

Shikam Gucci jacket dinsa ya shiga cirewa yana sakaya a cliff din kujeran sa sannan yay smiles yace"Traffic..sai ya ja kujeran de de setin fuskn ta ya xauna,cikin nitsuwa again ya zuba mata mayukan idanun shi..."i said i miss u..yana kallon ta ya dada furtawa da daddan sauti...kau da kai tayi da sauri bata ce uhm ba yay saurin jawo hannun ta zuwa nashi yana shirin budewa sai kuma yay saurin sakewa ya dubeta..

" yace,Wato bakiji ko?yau ma ta fence din kika fito,JUD nace kidena..in har dan nine wallhy i wll endure...koda bazaki zo waje na ba namiki alkwari zan fahimce ki,but how r u coping?akwai matsala ko sai ya shafe gefen fuskn ta

Ajiyan numfashi ta sauke Tayi kyal kyal da manyan idanun ta masu sheki batace komi ba dai ta kafe shi da ido tana duban tsiririn karan hancin sa anan gaban shikan sa yasan ba amsa shi zatayi ba

Tabe baki kawai Yay ya maida karamar murmushi,yace Kina so na din? Ya tambaye ta still yana shirin kamo hannayen tan kamar bai damu ba"
Kai kawai ta girgiza masa alaman a'a da sauri tana dan murmushi sam taki su hade ido da shi again,shiko kallon ta yake cike da zakuwa yace JUD ki kalle ni mana dan Allah..in turo wajen abban naki gobe?

Tace...."A'a...nidai bamuyi haka dakai ba..data furta hakan wani shiru ne ya gifta tsakanin su..

Chan sai ta dago da kyau ta dube shi cikin idanun sa tace,To meyasa sai yanzu zakace muyi aure?Amo...Kasan alakata da kai ba irin wannan bane ko? lets just maintain dat..pls... ...ta karashe maganan kamar dagske

2scnd yana shiru ajiyan xuciya ya sauke snn ya matso ya na mai kure ta da idanun sa..

"Jud..ya kira ta cikin wani yanayin kasala da sanyin jiki...

Yace Nima Nasan abunda kike tunani nima nayi nazari akan hakan,Kawai yanzu ji nake kamar kece ma rayuwata

..wani tazarar dakikai tsakanina dake xai iya sa nawa xuciyar ta tarwatse,a dukan numfashin danake ja aduniya ta ynzu da tunanin samun soyayyarki yake karewa,So wll pls u be my wife pls?

Wani Dariya ne ya subuce mata sosai ta fashe masa da shi sai after 3minutes tayi murmushi mai kayatarwa.

" sai yay shiru abunsa He seems serious,Dai dai xai yi magana ta katse shi cike da shagwaban ta mai narkarwa tana make kafadaun ta kamar yarinya yar shekaru hudu galala ya sake baki yana kare mata kyaun ta kallo..

Tace"Nidai ka tashi muje mudawo tukuna..dont wanna be late today.

Tabe baki kawai yy cike da mamkn ta kafin Yace ok,amma Zaki ban ansa ta knan? A saukake ta gyada kai,kan ya numfasa a hankali ta furta sai kamin yadda nake so.

Kamo hannun ta yay yana yar dariya har haka suka nufi rooms and hotel service din wajen room seven yakama musu dan shine a lungu kuma yana da kofofin sa gaba da baya inda xaka sullebe basai ka biyo cikin jama'a ba.

After 1hr 45 minute

Turaren nan nata shine a yashe a kasa da sauran tarkacen used toilet rolls da take tara sperm aciki in tayi blow job..

Akwance suke shida ita yana daga kasa ita tana kan kirjin shi Ya kannande ta sosai da hannayen sa yana wasa da jelar suman kanta da har yanzu bai bushe ba..

Ahakan ma wai dan Basu fi minti 10 da fitowa daga wanka ba kenan,wata doguwar numfashi ta sauke tace abdul kaban mamaki,hmm nide
Nagode Allah da ba fiye da son ka aureni kake so na ba...dan Mikewa kadan yy ya mata kallon rashin fahimta

Tace."..yadda kabi dani yau har na tsorata na sadaqar,i tot u will have me ko dan cikan burin ka na aure na.

Hararar ta yayi yace hmmm yana dada mikewa da ita ajikin sa.Yace.."Au?haka kika dauke ni...toh Shikenan ma na fasa hakurin lalubota ya shigayi tana ture sa tace "Noo pls..tadan ja tana kallon shi shima kallo ya bita da shi

"Babe duk wahalar da kike ban
banyi tunanin haka ba kece xakiyi?

Dan dariya ta so ta fashe da shi ganin yadda yayi da face dinshin abar tausayi hannun shi ta kama cikin son ta sassaita shi,nan ta tura kan boobs din ta ayayin da ya yaye zanin gadon da ya kananede jikin su su biyun a tare ya na mai gyara mata zama a dede kan kugun sa.

15 minutes of foul play romance ya xare harshen sa daga nata ya dago ta da wani iri yanayin shafowa Kallon naked skin din ta yake bai kiftawa har sanda kunyar ta datake boyewa ya bayyana masa karara.

Mrmushi kawai yyi yana duban tsiraran hannayen ta duka biyu da suke dafe da ruwan cikin sa ta dan sunkuyar da kai kasa kamar da gaske..pants ne kawai ajikin ta haka nan shima gajeran wandon boxers ne kawai ajikin nashi

" yace Ehen me kike cewa?Ya dage mata gira

Tace nace Kaban mamaki ne...

Bai barta ta sake magana ba ahnkl ya furta..Bawani na baki mamaki cup cake..kin dauka dan na nace muyi aure shi zaisa na saba alkwarin mu in kwana dake?

Eh..ta furta a hankli...halin ku ne ai maza..even ur romance was deep today..kuma kasan inajin zafi in kana gogamin da karfi..u kept rewinding ..

Yace what?mmm rewinding? Sosai ta bashi dariya datace hakan,." Gefen fuskn ta ya shafa yana kallon karamin pouty lips din ta dayayi pink sosai yace"babe,Kinsan kin hadu iya haduwar da kowani irin namiji ya ci karo da jikin ki zai lashe ki ko?hararar sa kawai tayi

..kinga ni ina daurewa ne sabida nasan bakison sex din nan But I really want to have u gaskiya..shiyasa ma nace inaso muyi auren.

Waje ta zaro idanun ta tace"sabida haka zamuyi auren?ni Amma ai bance ina son aure ba,kuma kasan dalilin dayasa muke hakan ko?Ta turo masa baki tana mita kasa kasa.

Da sauri ya mike dan ya taro numfashin ta shima yace jud I know
...amma zamu iya xanza komai ai ko?...just say yes to me..and i promise you sex sai na daren ranar farkon mu and i will make it worth it wanda har ki mutu baxaki mance da soyayya ta agare ki ba.

Hararsa kawai tayi ta mike bata ko kulashi ba,ayanzu ko slight murmushin ta baya iya boye tarin naxararruka dake wakana acikin kwakwlwar ta game da shhi

Tace Shiikenan, sai kabani lokaci yanzu kam tafiya zanyi..nasan Abba na ya kusa dawowa.

".Toh yar Abba toh naji.. bari na xo nakaiki har kwanan anguwar ku.

Tace Inba kofar gida zaka kaini ba ai shikenan.

Murmushi kawai ya sakar mata yana mai janta zuwa bathrum
Chapter 6 · 0% Book details