← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 108

Sashe 51

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aliu shikadai yake zaune a babban falon wanda qamshin turaren wuta ya rike kowanni kusurwa da dadaddan qamshi

Anan ma Tun kafin inna ta bayyana al'majirai suke ta shigowa gaisuwa dan wayanda suka shigo suka gaida san sunfi kala hamsin kuma ya lura kusan kaf din su yaran fulani ne,wasu tsiraru ne hausawa.

Tsaban sha'awar tarbiyan su da yadda suke murxa fulatanci yasa shi tunowa da mahaifin sa domin tunda ya bar duniya ya rasa metayi shi magana da yaren fillanci

wani yanayin tunani ya tsinci kansa ayayin da inna ta kutso kai ciki tare da yar sallama tana kuma sallamar masu kawo gaisuwar da harshen fullanci akan subasu waje nan da nan kowa ya fice aka barsu

kasa aliyu yayi kadan ya rusuna cikin jin kunya yana dan sunkuyar da kai gwanin nuna al'adan sa da kamannin sa na asalin bafulatani

ganin innar babban macece wacce babu marabar shekarun ta da na mahaifiyar sa yasan dole ne ya girmama ta

"cikin jin kunya irin na matan fulani inna ta zauna a dofane tana dubar sa tattare da yar fara'a a fuskan ta tace maraba aliyu am..

Cikin saukakkiyar murya _Yace jam waali_ ?jin yay yare yasa Inna tayi murmushi sosai tace
_Jam tan_
_Noy korreji maaa?_
"ya family?"

Yace _Alhamdullahi_
_Jam wuro waali?_ "Ya kowa gidan"

Inna tace
_Alhmdullahi_

Ya dada sauke kai
_Jam ni kori baasi fuu walaa?_
"Ina fatan babu wani matsala

_Inna tace "Jam tan baasi fuu walaa_

Aliyu yce
_masha Allah,Allah hoynu_ –"may Allah make it easy on u"

Inna tace ameen
_Allah hollu nji iden jam_
Meaning Allah sada mu cikin amincin sa

Shigowar jud dake labe abakin kofa tuntuni tanajin su ya katse gaisuwar,a ladabce ta wuce ta aje kayan drinks da fresh tawaita agaban sa,adan gefe da shi ta zauna ta dan rakube tana kan mamakin sa

So he is this shy?kuma har ya iya yare?sam sam batayi sammani a uwar cin duniyar daya taso aciki da uban gayun dayake yi har bakin sa zai iya furta fullanci ba, sai taga da kyar ma ya sha ruwan..
sunayi suna yar hira da inna da kadan kadan har ya sanar da ita daga inda suka fito ayanzu sosai kuwa hakan ya mata dadi aranta
Dama burin ta baifi ace mata jud ta kasance mace me ilimin addini ba.

a matsayin ta na babba kuma malamar addini cikin salo irin na manya take bashi shawarwari,"musamman akan riko da addini da kyautata adua a dukan yanayi, har ji yayi kamar mahaifiyar sa ce agaban sa dan kuwa cikin girma inna take tafiyar da hirar nasu har tazo karshe,jud ce take mata bayanin asalin abunda ya kawo ta itama batayi objecting ba tabita da adduan samun nasara..

Bayan kamar awa guda aliyu ya zame ya basu waje,anan ne inna take dada miko tambayoyin ta akansa,dan kuwa inna yar baiwace ada can ma cewa akayi tana da aljanu masu son bada taimako

Jikin ta ne ya bata wani sihirtaccen sako game da aliyu,haka kawai taji ya burgeta ko badan tulin ihsanin daya zo musu da shi ba atleast taga nagarta da tarbiya me karfi atattre da shi

Tace babanki yasan zakuzo nan ne?
Jud tace a'a ni nace dama muzo inyimiki sallama kar kijini shiru,tace toh shikenan Allah ya taimaka,Allah ya miki albarka.. inkin isa mwayi waya aiko?jud tace insha Allah..inna ta mike tsaye..to muje in baki sako saiki tafi muku da shi

Babu musu jud ta tashi ta bi bayan inna jim kadan ta fito hannun ta dauke da brown cooler yar dai dai wanda aka cike ta wata kafurar dambun zogale mixed da tsaki,dambun tayi kyau taji maiko da kayan hadi gashi ta dahu tayi laushi har qamshin sa yanakin boyewa

Godiya sosai inna tayi ma aliyu wanda ayar fitar san nan ya fahimce duk abunda ke gudana agidan.

Aransa ya matukar jinjina ma jihadin da inna ta dauka na ilimantarwa da tarbiyan tar da yan yara yaran almajirai,salon ta ya matukar burge sa har yakejin aransa dole ne ya zamto daya daga cikin wanda zasu amshe ladan nan tare.

Har mota inna ta rakosu tana musu sallama tare da addua,tace ma aliyu
_Allah hoyne,Allah mobbu_
Allah ya tamemaka Allah ya kare

Aliyu Ya amsa da ameen,rayin jud cike da kewar inna suka bar haraban gidan

Bayan inna ta shigo se daga baya taga kyautar kudi daya bar mata akan kujeran daya zauna,"

Ta dauka da mamaki tana juya su da alaman sinkin dubu dari ne...addua tayi masa sosai sannan ta sa almajirai suka siya dabino tayi sadaka na musamman domin sa batare dama ta sanar musu ba.

Sukuwa Tun ahanya suke yar hira,yanata tambayar ta yanayi da tsare tsaren karatu a gidan innar..

"Jud tace mashi ai bakowa inna take deba ba sai wayanda acikin duniyar almajiran ma suka kasance marayu

Tace wasu tun basu wani iya magana ba aka kawu su duk innan ne tayi renon su,anan ma aliyu yasan da cewa itama jud tayi zaman gidan inna har na tsawon shekara biyu harma da labarin yar alqunut da saukar qur'ani dasuke yawan yi...

Ganin ya dau lokaci yana shiru cikin sauraron ta da yanayi na zurfafa nazari can ta dube shi tace da shi

_daddy".. ado nannaa fulfuldenaa bannii?_
Dadday dama kanajin fulatanci haka

Da mamakin tambayar nata ya juyo yana yar dariya
_? Noi minanataa fulfulde dayee'am dadaa bee baba_
Meaning ta Yaya bazanji ba yaren mama da baba ne fa".

Cikin murmusawa ta kyabe baki,tace hmmm lallai dana san ka iya tuntuni ai da shi zanna maka

Yace ohooo haka kikace?,to shikenan kijira ai zakimin kuwa....lokacin na zuwa,..dariya kawai tayi dan bata dago kan maganar ba.

Haka suka isa gida bayan sun dan huta seta kawo masa dambun har dakin sa inda taga yacishi sosai fiye da yadda ta saba gani yanacin kowani irin abinci

Bayan sun rabu Cikin daren ranan ta gama hade kayan ta,washe gari sassafe suka fito cikin shirin su tsaf akayi da su babban international airpot na abuja anan ma first class flight na asalin xcutive bookings suka shiga suka hakimce nan da nan jirgi ya tashi yayi dasu kasar united kingdom dake cikin london.

_1055pmUnited kingdom capital;london_

suna sauka ko minti biyar basuyi ba aka mika su ixuwa cikin babban motar sa na luxury rangerover na yayi black colour mai kyau.

35minutes drive daga shaharririyar hearthrow aiport suka shara,to dama a kusa da sloane square tube station akwai Wani five star luxury Hotel me suna _"belmond cadamon"_ anan aliyu ya musu masauki.

Doguwar tafiya me cike da tarihi da jiyo nitsuwa shiyau jud tayi sakamakon yau ne rana ta fara da shiga jirgin ta zuwa wani kasa

75 sloane street london,adede nan Belmond cadamon hotel yake.

Belmond cadamon luxury hotel Yana daya daga cikin manyan hadaddun hotel na duniya mafi tsada da tsari da yalwatan tulin ababen more rayuwa

Enoug parkin space, pets allowed, free wiffi da world class tennis court..

Yana dauke da five star world class boutique wanda ya taba jagorantar babban shirin nishadantarwa na oscar wilde..

Akwai drawing drums da exotic bars,sannan dakunan su sun tsaru iya tsaruwa da manya manyan gadaje na alfarma each room yana dauke da special ipod dock.

Xcutive senior Room ya ranta wanda yalwatan da yakai ace dashi whole flat me zaman kansa..

Agajiye suke dan haka kowa yayi wanka akayi sallah aka ci abincin da akayi oder nan bada bata lokaci ba jud ta fada kan gado ta hau bacci

After 6hrs ta farka Dan Tabata dataji anayi yasa tabude ido Aliyu tagani sanye da farin jallabiya yana kamshi sosai yace "princess tashi kije kiyi salla its morning

Dada lumshe ido tayi ko kadan bacci bai isheta ba ahankali dai ta yaye blanket din dogayen fararen kar dib kafafunta yabida kallo,wani abu yaji har tsakar kansa na masa yawo da sauri yajuya yafice daga dakin

zama tayi ahankali kan gadon tanajin tsabar laushin sa da qamshin sa, shafa fuskanta tayi can taji kamar cikinta namata ciwo sosai

ahankali ta tashi daga kan gadon tsaye tayi tabude kofar glass ta shiga bayi nan ta tsaya tayi brush tadauro yar towel anan ta tsugunna tareda cire pant nata me gaba daya tanajin wani iri iri kamar xatai fitsari

ganin blood stain yasa ta tsaya chak tace oh god shiyasa cikinta keta ciwo ashe?..karasa cire kayan tayi tsaf ta wanke su a waching machine sanan tayi wanka tafito still daure da towel din

ko goge jikinta batayiba tawuce tabita dakin da aliyu yayi da sauri take tafiyarta danta duba nashi gadon tagani inbata masa staining ba dan tasan anan ta soma kwanciya tun kafin suci abinci

ahankali tabude kofan dakinshi ta shiga aliyun tagani tsaye yana kallon gadon sa da alama ya kasa yin komai, jin tabude kofa yasa yadago kai ya kalleta tuni saukar da kanta kasa da sauri a hankali tace "im so sorry,yayi murmushi baice mata komiba nan yasa hannu ya yaye bedsheet din batare daya kalleta ba ganin daga ita saidan towel kuma sam bayajin dadi jikin sa sakamakon mutsamutsan shawa'arsa da ke tasowa,..

juyawa tayi ahankali tafita batare da yyi noticin ba

daga dakin sa yai oder sanitary pad da pain relives including room services

shiga yayi ya wurga musu zanin gadon su cikin washing machine yarufe

Nan ya fice daga nan cikin knocking kofar dakinta tareda budewa ba bata lokaci ya shiga a tsugunne yaganta tarike cikinta ta kife kanta jikin gado tana wani nishi

Da sauri yayi kusada ita ya tsugunna ya dagota a hannun sa yana kallon fuskanta yace "babyn d menene?"

Dan hawayen ta tashare tana cije baki cikin yanayi tace daddy am"im having menstral cramps"shiru yayi yana kallon yanda take cizon picht sexy lips dinta

hawaye gaba daya yagama jika gashin idanunta yace "m sorry kk?"cike da nuna damuwa ya tallafo fiskanta itakuma ta gyadamai kai

Faint Knock agaban door ya fargan da su,ahankali yace mata "get ready everything is here harda maganin ki"..

gyadamai kai tasake yu yafice bakin door step ya karbo aikan ya zo ya aje mata ya fita...

Yar akwatin jakan ta tabude tadau new inner wears redish colour pant da bra
Chapter 51 · 0% Book details