← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 108

Sashe 11

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sau dayawa aliu yakan bashi aikin yi ko wani jari me karfi,amma sabida son Gaskiyar sa yasa komi ya taba baya jimawa zai hakura da talaucin nasa yaja gefe har aka gaji da shi aka dena bashi komi

Sai wannan karon Kwasam alhj aliyu ya bashi wannan babban contrct din na gina masallatai ne,churches da rijiyoyin bore holes harda na wutar lantar ki a kauyuka

hukumar dinkin duniya ne zata dau nauyi,babban kwangila ne worth billions of naira,aliu yasan in ya sa sunan abubkar bazai same matsala ba tunda aikin al'umma tamkar aikin lada ne,da shi yake saka ran zai tada kafadun abokin sa amma cntct ne mai girma yana kuma bukatar jajircewa da kokari sosai

Harr kukan murna sanda alhj abubkar yayi dayaji cewa aliu ne ya nema masa wannan mafitar, daganan Shima sai yasa rai akan abun sosai dan yasan ba a karkashin wani zai yi aikin ba shi ne xa'a ba shi ragamar juya hada hadan kwangilar,tuni ya mike tsaye yana bincike ransa cike da shaukin so ya cimma manufa,yanaso ne yayi amfani da wannan damar sosai dan ya dawo da martabansa da kimar sa agaban matar sa da yarsa jud..DONT SHARE
*KUDI..kumbar susa*

_YADDA AKE BIYA,HOW TO SUBSCRIBE,plus payment details_

_FARASHIN SA👇🏿_

#300 naira ne
#450 naira for VIPs

*1- Biya Ta bank acct*

_Use👇🏿_

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446*

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR*
Use👇🏿

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
Phone Number :07058797141
CITY:bauchi _PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_

*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne*

08....Da yammacin ranar juma'a alhj abubukar ne zaune a study room din gidan sa yana research idonsa sanye da fararen gilashi sai rubuce rubuce yakeyi yana duba tulin takaddun dake agaban sa,atleast 4hrs ya dauka yana faman tsara presentatin din contrct dinsan.

"Salam alaikum..

Aka buda kofa dan ana kkrin shigowa amsawa yy bai wani juyo ba yaji muryan mai aikin gidan yana cewa da shi ranka shi dade kayi bako..
Yace bako?..
Aransa Da har zai ce inba mai muhimmaci bane ace yadawo anjima sai kawai ya fasa yace ace yana fitowa..

Bayan juyawar mai aiki da minti goma alhj abbakr ya iso babban falon sa " wani fuskn mamaki ne ya fallasa ayayin da yake mei kara sauri takunsa,ganin alhj aliyu zaune baisan sanda murmushi ya fadada a fusknsa ba

Cike da fara'a Yace"Manyan gari...tare sukayi dariya tare da mika ma juna hannu..
Aliyu ashe kaine atafe?u shud have call me wallh da sai inxo basai kasha wahala ba,aliu yace a'a ai gwara na maka bazata ko zaka mance da rashin kirki na,wani dariyar sukayi

Cike da girmama juna suka fata gaisawa inda hirar tasu duk yawanci akan project din ne

A tunann alhj abbakr yadauka ko alhj aliyu shi zaiyi interview and supervisinng dinsa amma yau sai yaji aliu yace bashi bane wasu ne daban

Aliu yace ai akwai hannu dayawa akai sabida aikin na babban kudi ne,akwai project supervision da administration influencers

Alhj abbakr ji yy Duk fargaba ya bule sa daga nan aransa se yy tunani,yace aliu nayi nisa da fara tsare tsare na,ko zamuje ciki ka dan dubamin Aliu yace sure sai ya mike tsaye,to adede suna hauwara sama saiga hamida ta bude kofa,ita taga bayan su amma bata ga fuskn su ba sai kawai ta wuce dakin ta abun ta

sukuma hakan suka nifi har study room din ya alhj abbakr ya shiga bayanin duk abunda ya tsara don yana masa fashin baki

aka ci sa'a Abun ya matukar burge aliu,aganin sa tsantsar jajircewa da ilimi abbakr ya zuba,a komin shi baya hai'nci,aliyu sai ya masa fatan alheri yana mai sheda masa cewa yana da yaqinin daga kan wannan cntrc din zai koma kan kafarsa na har abada

Abbakr Yay murmushi, dan in ance masa haka sai dai ya jinjina kai,sede suka dawo suka zauna sannan yace aliyu bazan iya nuna godiyana ma Allah ba musamman in har ya sa na rabu da jarabawa na lpya.

Aliyu kuwa Sau dayawa yakan boye asalin damuwar sa amman he do share some with abbakr

bangaren zamantakewar auren alhj abbakr shi baida matsalan komi da hamida sabida ita mabukaciya ce sumtimes ko be nemeta ba xata nemeshi,abunda kawai ya bata mata rayuwa son kudi da bautar sa da takeyi.

Barin shi aiki yaga jarabawa iri iri,amma da shike Bai karaya ba da dadi da babu duk ana kan tafiya,yanzu babban damuwar sa yaga ya tada kansa ne ya kuma karbe kimar sa idon mutane,sannan yana so yay tsayin daka akan rayuwar yarsa jud da matar da hamida.

In har yana da kudi,yasan hamida me saukin kaice duk dokan dazai kafa zata masa biyayya akai

Alhj aliyu in yanajin abbarl yana korafo sai tuni fuskar sa ya shiga fallasa jimami sai dai yata kai ruwan sanyi bakin sa yana ajiyan zucia,sabida shi aganin sa in kudi ne matsalan sa da tsakanin sa da ramat da tuni an wuce wajen..

It took him great pain sannan ya fara sharing nashi damuwar ma alhj abubkar

Yakance,shi kam aure yake so,kuma macen dayake so aransa yake so ya aura,dan kuwa bai iya boye maitar sa ba har yau yana da burin baza rayuwar aure mai dadi a duniya koba komi de yaga dai ya samu sanyin idaniyan shi...

Idanun shi har ruwa ya tara ayayin da ya bayyana hakan ma abbakr,duk sai yayi sanyi har baison ya dago su kalli juna,aransa yana bakin ciki sosai,it seems like duk abubuwan da suke faruwa da shi akan kara aure yakanji kamar is a red sign dat hala har ya mutu bazai yi wancan rayuwar da yake matukar buri ba...

Sun dau kusan mintina suna tattaunawa"Alhj abu yaji abun har aransa se ya dafa kafadun sa cikin lallami da jimantawa,yace aliyu kayi ta addua,
Komi zai dai daita da yardan Allah,aliu ya dan dago ya kalle shi yace hmmmm sannan yay ajiyan zuciya yace to Allah ya sa,ni zan tafi..daga nan mikewa alhj aliyu yay ya bar gidan

bayan kwana biyu aka fara shirye shiryen contrct presntation din baban jud dan kuwa stakeholders sun fara bada attention dinsu sosai akai ana so next month asake kudin aiki,aynzu de babu abunda yake damun alhk abbakar kamar gamon sa da official din da za su masa signing dan ko sau daya bai taba ganawa da su ba..

Bangaren jud kuwa
Intaje schl Wuraren 4 sukan fito break domin suyi sallah bayan sunyi sallahn bata iya motsawa a aji take komawa tayi zaman zugum abun ta,hakama sai wuraren biyar da rabi ake tashin su xaka ga duk sauran yan mata sun fito suna takawa har su gangaro bakin titi su shiga bus kowacce tai gidansu amma jud bata ce ma kowa uffan...abun har ya fara saba mata itakan ta wani bin sai ta kasa gane menene damuwar ta a duniya da batajn dadin duniyar kwata kwata
Agaban masallaci take zaman jira sai ga motar dake kaita gidan ya iso,Karasowar ta gaban mota ta bude ta shiga ta jingina kai a seat tana mai sauke boyayyun ajiyayaun numfashi,tunda driver ya fara janta ta lumshe ido ba abunda take gani sai fuskan abdul,in har tayi iya kkri ta kaucar toh tunanin mahaifiyarta ne ke taso mata,"ko yaushe zata zo ta maidata gida?hmmmmm ita bawai bata son Gidan inna bane anma komin dadin waje gida yafishi,..

Ta lura ayanzu gaba daya rayuwarta ya sauya,duk abubuwan da maman ta take dorata akai na kwalisa da ado anan sam ba a basu muhimmanci ba,ba'a schl kawai ba yanzu ko agidane tana nan makale da hijabi sabida yawan bakin da suke zuwa gaida inna ga yawan shige da ficewar almajirai

Driver yana parking Ta shiga gida site din inna tafara biyawa ta ijiye kulan abnci da ake kawo mata dan onna bata cika son bata kudi ba,sanda ta zaga bata ganta ba sanan tafito akofar site dinsun tahadu da babban almajirin gidan wato Ibrahim yana alwalan sallan magrib,murmushi tamai hakan shima yamata murmushi da sauri ta shiga ta gaida malam hassan mai koya musu karatun tauhidi sanan tawuce sama can ciki inda dakin ta yake,tana shiga batayi wata wata ba ta rage kayan jkin ta bayi ta fada ta ta sake ma kanta shower mai dumi,jim kadan ta fito tayi sallah da yan shafe shafen ta dogon riga dogo baki ta zura sannan ta nufa cikin gidan for the secnd time

Nan ma ta xaga Babu motsi sosai,can data dawo taga ashe ma sallah inna sukeyi da daliban da sukazo karatun yau

hakan yasa ta nemi waje ta zauna akan kujera tana kokarin kara hasken fitila kunnawa da kyau tayi ta ijiye daidai lokacin sun sallame sun juyo daga cikin yaran zainab ce tafara tasowa da gudu Rayyana tabiyo ta abaya duk suka zauna kusa da ita tace xainab "anty me kika kawo mana daga school yau?"

murmushi jud tayi ta bude hannun ta dabino taciro guda biyar ta basu duk suka karba cikeda jin dadi inna ta ballamata hararar wasa tace mm "aikin kenan"jud dariya tayi ta shiga gaisawa da innan,chan ta tashi tasaka hijabi tabisu sallan ishai tana idarwa ta daura kanta akan cinyar inna a hankali tace "inna yunwa nakeji, sosai" mika hannu inna tayi ta dauko kular tuwon semo dake gefenta babu bata lokaci tace "tashi gashi nan zuba muku kuci keda kannen ki to" jtashi jud tayi ta dauko faranti ba musu ta zuba tuwon duka tasa miya asama ta kalli yaran tace "ku sakko muci" sakkowa sukayi zasu sa hannu inna ta harareta tace "saura naji ance kin tashi,murmushi kawai tayi bata kula innan ba har ta fice.

Duk yadda jud taso ta boye damuwar halin da take ciki sai bai boyewa, ta lura inna zuwa iyanzu na lallabaya ahnkli ne badon komi sedan dyluk mai hnkli zai iya gane cewa bata jn dadin rayuwar ta ayanzu..
Chapter 11 · 0% Book details