← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 108

Sashe 101

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aituni ta wulla a guje tun kan ramat din ta taso jud ta kai site din ta ko ina tayi masa key ta fada kan gado tana kukan tsoro

Dambe ramat ta somayi da aliu muraran tana kwararwa ashar ita sede abarta taje ta burma cikin jud da wuka..

Babu yadda baiyi da ita ba Ransa in dubu ne to duka sun baci,kaca kaca sukayi da kan gadon wajen kokawa yana rike ta tana haukacewa duk kayan cikin su ya kwaye kusan tsirara suke ramat
Tana kuka tana zagin sa...

Yyi yai ta nitsu amma haka taki sam Wani irin matsa yakai ma bakin ta ya juya ta ya matse ta da jikin bango bata hankara tagano kanta ba sanda aliyu ya daga sauran nityn ta sama,ya soma biyar bukatar sa da ita zak zak kamar yadda sukayi da jud abayi yanzun nan
tsaban rikon fin

Karfin da yayi mata ihu tayi tayi tana fincike fincike tanaji kamar raping dinta akeyi..

Bai wani dade ba ya sauke ta, ya bata ransa sosai ya dau bathrobe zai rufe jikin sa batare daya kulata ba,"a mugun zuciye ta tashi ta kai mai duka a krji
Cikin kuka
"Tace who the hell did u tink ure da zakayi abusing dina?"..nace maka ni yar iska ce irinka wanda gindin yarinya ma kadai ya isa ya haukata?
Munafuki kawai azzalumi marar adalci,ka dade kana cutar da ni aliyu ashe xagani kakeyi kana bata xtra night dinka kuna iskancin ku bama dole ta rainani ta zageni ba Yau asiriin ka ya tonu Kuma wallahy sai na dau fansa.

Ya juya ya kalleta da jajayen idanun sa yace fansar me zaki dauka?i dare you touch dat girl na rantse miki da Allah sena kashe ki da hannu na,haba mana wai kin haukace ne?meta miki??indan tamiki wani abune ai kinaji tana kuka tana baki hakuri ko lashe kafarki kike so tayi ne,ke ramla bana son shashanci da samun waje in abun danayi da ita a bathrum ne ya haukata ki kikecewa rashin adalci wel we did it now right?

Tace raping dina dai kayi dai Ita kuma cinta kayi kana kurma ihu kana mata karya Ashe Haka kake xubda girman ka da mutincinka Aliyu?

Meye ajikin ta wanda babu ajiki na,,Aliyu tunda nake da kai katamin ihu wai dan kana cina kataba kirar uwarka cikin gindina?,wato dan ka kuntata min zakayi ajikin wata inji ko,u knew im here hearing amma Awa na nawa kayi kana cin ta?duk duniya in anyi munafuki banga wanda ya kaika ba Kuma rashin adalcin ka da muguntn ka shizai kaika wutar jahannama khalidina fiha abadan

Wani tau ya dauke ta da mare sanda ta kife akan gado

Ya nuna ta da yatsa ransa a bace yace nace kimun shiru ramla.,

jikin ta na bari ta taso zatayi magana

Ya zare mata ido a fusace yace 1
More word frm u wallahy sena sakeki
Dakikiya wawiya kawai..

Im tired of u dis respecting me nan gida ne baki isa kizo kitada min hankli na ba...

Me aka miki?yau ba ranan hutu na bane ubanwa ya kawoki dakina?Inkince na mata wani abu ai kema namiki..and both of u didnt asked for it ganin dama na ne,im the man here.i get to decide what i wll do and wat i will not...

Zatayi magana ya tsareta da furious eyes dinsa yace

"I also get to decide who stay and who leave.

Tace aliyu are you threathening me?
Akan gindin wata ya mace xaka rabu dani,Aliyuuuuuu....

Me ban maka ba,shekara nawa ina daukar jarabar ka dan kasami karamar yarinya wacce inda ka haihu dani daka na da irinta?dnka toxarta ni yar aminiyata kuma kaje kana zabga mata ihu kamar baka taba cin gindin mace ba

A mugun fusace yace yes..say wat eva u want i dnt care ramla kin kasa fahimta ta,Bana jin dadin wannan auren,i ws depressed and sexually starve,u left me alone for 5 gud month ramla almost 6, and Tunda jud ta shigo gidana rayuwata take min dadi...

Ta tsare sa da sauri tace rayuwa na maka dadi akan gindi Aliyu?

Da ihu da fushi yace mata yes.

Jud aljannar duniya ce ramla,inajin dadi marar misaltuwa in tana tare dani,i truly love to fuck her all day all night azaune a tsaye a daki a mota a bayan gida sabida tana jurata har sena gamsu,and she have neva insulted me,..bata taba turani ajikin ta ba,ki fadi tsakanin ki da Allah me zaki iya min acikin wyannan dana kirgo?

Jikinta na bari idanun ta sinyo ja ta karkada kanta
Tace hmmmmmm butulciiiiiiii

Yace wateva,nasan kinyi naki dacan amma bashi zaisa na boye miki gaskiyar ba wallahy jud tafi min ke dadi,i dnt wanna sound insultive but sauke hakki na kawai na keyi akanki wannan yarinyar ita take jiyar dani dadi take kwantar min da hankali na.,in akwai abunda xakiyi makanki dan magance haka i wont stop u but u better not push me to the wall

So ramla david matori,im warning you wallhy wallah na rantse miki kika taba jud tamkar auren ki kika taba did i tell u dat saki uku zan miki?

Kince in na mutu bakida da asara ko?
Nima in nasake bani da asara,all my propeties da duka kamfanoni dake hannunki bazai dauke ni minti biyar in kwace kaya na ba

Cos when u dare touch dat girl u shall not have peace in ur life..so save ur self the agony and get out of ma room ryt this minut ransa a mugun bace ya nuna mata hanya

Ramla kamar me iskane kamar me aljanu ne kamar me asthma ne haka ta fita fuuuuuuuu tsaban Zuciyan ta ya raunana dishi dishi ta soma gani,tana zuwa dakin ta ta fada kasa ta sulale kamar sumammiya.
KKS Isnt freee its 300 vis 0152983148 mohd sule surayya gtb or call 08060712446.
7/30/20, 9:29 AM - Ummi Tandama: *67*
Ramat ta dade agalabaice bata cikin hayyacin ta bakaken maganganun aliyu masu kuna da zafi sune suke mata amo a kwakwaltarta da zucyarta haka ta kwana sambal bata iya runtsawa

Tun bayan faruwar haka gidan ya dau wani shiru Washe gari sassafe Aliyu ya fice batare da ya leka kowacce ba.

A fannin jud tunda tayi zaman tsoro taji shiru ba a biyota ba har 10 na safe ba laifi ta sake ranta tayi wanka ta sauya kaya amma bata fito ba,gida biyu tunanin ta ya rabe ta rasa wanda zata tsaya akai gashi wani tsoro ya hanata koda dialling numbar aliyu.

Arond to eleven aliyu ya dawo da gifts bags guda biu a hannun shi,falon sa ya nufa straight ya aje dayan bag din ya dauko dayan ya nufi site din ramat da shi har ya karace sallamar sa tsaban tayi nitso cikin kunci da sake sake bata ji shi ba har sanda ya zauna daf kusa da ita

Ba yabo ba fallasa Yace ramla ina ta sallama bakiji na ne?

Bazata ta juyo dan batayi tsammanin ganin sa ba Suna hade ido tyi saurin dauke kanta Fuskan ta a matukr daure

Meya kawo ka dakina?pls indan sauke hakki ne daga yau na yafe
Aliyu ka kyale ni i do not wanted to feel insulted today pls leave

Yace ramla i dindt insult u...

"Wani maraitaccen kuka ne ya kufce mata Tace gaskiya ka fada ko ?nooooo ya isa haka,...
nasani matsayi na da matsayin dadin gindina ka fada min,nace maka yau bana son fitina ko? ka tashi kaje wajen aljannar duniyar ka Allah ya kara dadin gindi.

Tare da lumshe idanun sa ya cije lips dinsa yace pls stop saying all this nonsense,i dont mean it ramla..ba dan na kuntata miki nace hakan ba
Please am sorry nasan bai dace nagaya miki haka ba,my anger took contrl of me,believe ne,matsowa yayi kamar maraya ya miko hannun sa zai
Taba ta ta fixge tana me kara sautin kukan ta

Hakuri ya shiga bata a dame yana lallabata amma har yanzu bata gama yanke hukuncin me zata dauka ba...

How dare him critise her woman hood?duk sanda ta tuno da cewar sa wai jud tafita dadi abun bakaramin kona mata rai yakeyi ba

Yayi rarrashin har yazo ya gaji ya kai kusa awa guda yana mata bayanin manufar sa akan abunda ya aikata
Kawai yaji aransa cewa be dace yayi comparing dinsu a fili bane,sannan daya goran ta mata duk dama dai ita ta jawo,but he knws it wil pain her dan bai taba ganinta so depressed kamar na yau ba

Can daya gaji se ya sauke ajiyan zuciya ya dauko gift bag din ya aje mata akan cinyarta,da sanyin jiki yace i hope u knw i care..
Pls in kinyafe min saiki bude kisa a wuyar ki nagani musamman danke na siye shi

Da kamar xatayi wurgi da abun seta fasa,karba tayi ta bude bag din a walakance tana so ne taga meye aciki in abun banza ne ta zazzage shi,tana sa hannu ta xaro wata black cover matte kit me kyau da tambarin kamfanin diamond na wittels bach...

"Kukan data keyi cak ta nemi sa ta rasa Da Wani irin zakuwa ta bude pack din bata damu da aliyun dake tsaye yana kallon ta,...

Tana budewa taci karo da Walkiyar wata blue diamond necklace wacce taci design me matukar dauke ido da saurin shiga rai..

Sama da kasa ta nemi damuwa da kuncin datake ciki ta rasa,tsura idanun ta tayi tarrr akai tanajin kamar zata sake tayi ihu da kyar dai ta danne ta hade rai ta tarkata ta dan turo gabn sa tace me zan maka da wannan?

Yy murmushi Cikin yaudararren salo da sauke kai ya riko hanun ta yace "naki ne,its ma gift Allah ya huci zuciyar ki,kan ta sake magana har ya warware ya sakala mata wuyan ta
Taja tsaki cikin burga be kulata ba
Yace beautifull...

Hawayen munafurci ta sauke masa
"Ai dama kafada banda wani amfani awajen ka sai sauke hakki,ban gode ba,ni ka cire abun wuyar ka karma ka rude ni wata rana kazo kamin gori Yace no no ni gorin me na taba miki?

Tace dukiya,kuma ai kace gindi na babu dadi

Yace hey hey ba haka naka nufi ba,cmn u knw how it is,...ai kinfini sanin me nake nufi in zaki gyara kawai ki gyara
Chapter 101 · 0% Book details