← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 108

Sashe 19

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani bin bakin cikin hjy bulama agidan shi yake sanya ramat yin tafiyar dole,daga yau tana lagos sekaji gobe tana kaduna,ko sau daya bata ce dakin aliu da sunan bashi hakkin sa ba,gaba daya fushin zaman hjy binta na kwana biu agidan ta tattara ta dora masa akansa har se ana saura kwana biyu hjya ta koma sannan ta fara zaman gidan itama

By then hanklin aliyu ya dan kwanta,yanzu abu daya ne kawai yake ci masa tuwo a kwarya kuma shine rashin kulawar matar sa.

Ranar da hjy binta zata bar gidan aranar ne sukayi bankwanar karshe da aliu,hjy binta zatayi tafiya ne me nisa da kyar ta gaya masa cewa She was transferred to wani kasa chan acikin coastal regions

Tace wani muhimmiyar aiki ne zai zaunar da ita acan bayan shekara daya ko biu zata dawo musu

Ba aliu kadai ba harta ma'aikatan gidan sunyi kewar hajy binta,ramat ne kawai bata san ma me ake ciki ba

Yau duniyarta sabo tinda dai me takurawar ta bar mata gidan ta,as usual ma'aikata sun sha balbalin masifa da tsawa wayanda dama suka shige hancin ta lokacin da hjy take nan ko awa bata bari sun karayi a gidan ba ta kore su.

Bayan tafiyar hjiya Can da daddare aliu ne kwance a dakin sa daga shi sai snug boxers yana ta juyi yana sake sake azuciyar sa

Arayuwar sa yasan yanada komai na duniya amma banda cikar burin sa dake tattare ajikin ya mace,ya jira ramat akan gadon da for ages amma har yau shiru aransa yace"Why not inje kawai in karbi hakkina?wani kare ma kansa kallo yayi sannan ya sauko kasa me gaba daya yana kan nazari,can de ya zari white jallabiya ya feshe sa da turarensa me qamshi nan ya sakaya ajikin sa ya nufi bangaren matar sa wato ramat..

Waje yy shiru da alama dare yafara nitsawa baijin komai aransa har ya kutsa kai cikin dakin ta da dan sallamar sa ..

Batayi tsammanin ganin sa ba dan haka ta bata lokacin ta tana kallon sa

Sai Yayi Murmushi yana kallon face dinta, kallo daya ita kam ta masa ta dauke kai.

Anan Har ta zo ta wuce shi yana binta da ido wai har yaushe matan nan zata rabu da kele kelen duniya ne?yace a zuciyan sa looking at her well pampered straight hair irin mai tsadan nan.

Shi dai Yasan ramat bazata rasa gashi akanta ba amma daga yau asa brazillian hair gobe sai ayi blonde, dan har dying kanta tanayi musamman ma intana kasashen waje

ita sam hakan bai dame ta ba as long as she willl look fashioned upto date dede da manyan matan duniya shikenan.

Hi lapiya?,tafada ciki ciki yayin da take zama kan soft white couch dinta idonta stiff akan ipad din Apple dake hannun ta tana danne danne bata ko kiftawa..

Aliu Yayi tsuguno gaban ta calmly yana duban me take yi yana gama kallo se Baice uffan ba yasa hannu ya kwace ipad din yayi gefe dashi,wani tsaki taja still fuskan sa dauke da karamin naughty smiles..kuma tasan me ya kawo sa sarai

Nan take taji ta hatsala

Cikin mita tace",ohhhhh,aliu wai meye haka ne kawani samin ido

Hade rai tayi tana dada miko hannu "kabani abuna,look am on a very important business deal kabani mana,.. "kayan da nayi odering a italy fa nake kallo,.give me pls,i want to finish my transactions ta dada bata rai ta mika mai hannu..

Shidai Kallo yake binta da shi Ko ya kula ya mike tsaye da pad din a hannun sa tare da cewa zan baki amma not now, yanzu ai lokaci na ne lets keep business aside,""...

Tace What? tabbb.. taja tsaki mai sauti." Ta murguda baki"toh im not in the mood kawai kabani abuna ka tafi

Bayabo ba fallasa yace naki na baki abun naki,waike ramla kina da imani kua?..yaushe rabon ki da bani hakki na?

Yana me sassauta kallon sa yace haba mutumiyar, sai ya dan saussata murya yana binta da sassanyar kallo me sace zucia,adan dole ta sake ranta
...."i dont know tafada a takaice cikin rigima fuskan ta babu alaman rahma...

"ni kawai kaba ni abuna ba dama mutum yazo nan gidan it always about sex and you wont get it from me today gaskiya don ni nagaji bacci zanyi ...

"Yakaka aliu ya sake baki yana kallon face din ta yace Are u tryn to starve me or what? Ban fa fahimce ki ba,Da rana ure busy with traveling stuff na barki and now its my time dolen ki nefa ki bani....

Maganan nasa na tunzira ta gba daya haushi take ji alokacn sai Ta dada jan tsaki ba tace komai ba de dan bata so suyi musu dan tasan bata da gaskiya

Nan ta taso daf jikin sa looking so pissed off kamar zata bangaje shi ta fita yayi saurin jawota ta fada jikin sa..

"Wani numfashi mai zafi ya sauke mata a wuya saida taji tsigar jikin ta ya tashi, cikin muryan lallashi mai kashe jiki yace "kiyi hkri please kar kimin haka yau din kiyi hakuri ki saurare ni ,i missed u,ur man is soo horny kiyii agaji mana ramla..

Jin shi kawai take don Itakam abun sam bai damun ta ayau cos hankalin ta yafi tafiya kan harkokin ta na kudi da business but she knows yadda aliu ya manne mata ayanzu da wuya inzai kyale ta ba batare da ta bashi hakkin sa..

Sai Tayi wani mugun murmushi mai dauke da alaman zaka kuwa yi da nasani" ta juyo a haukace ta manna masa Wani hot and sensual side kiss akan kashin wuyar sa kamar wanda zata zuge masa kurwa , nishi mai karfi ne ya lugce masa yana jin yadda abun ke bin brain dinsa,a haukace ya dada jawo ta yana smooching dinta so hard itama tana mayar masa da runguma nan ya shiga binta da lock lip kisses a zauce kamar ze hadiye ta

Nan suka fada kan gado atare after hot kises caressing smoochng nd squezing har yayi nasaran zame mata short silky nityn ta ya barta naked la jikin sa yana shafo ta

Anan ne fa rampa ta soma tada mugun tan ta juya shi tayi ta baya ta shiga bashi wani irin zazzafar erotic sexy massage da long oily blacl diamond nails dinta na kanti gasu zuka zuka

tana chakumo gatar jikin sa passionatly da karfi tana ya kushin sa acikin romance sannan hannun ta daya na cuddling dinsa ta baya tana caccaka masa jiki da nails din iya son ranta

Shi kuma da shike a matse yake so baida na cewa haka ya bari tagama kwarzana masa jiki kaf sannan ta biya masa bukatun sa...

Koda ya tashi very early around 5:am in the morning gani yayi already bata ma nan a dakin sai ya mike ya shiga bathrum kawai don ya kimtsa ya samu yayi sallah ya fito.

Koda ya fito tsakar gidan Ji yyi ance masa ta wuce italy
Hmm kawai yace ya wuce site dinsa danya shirya zuwa taron meeting da abokan sa suka shirya musa ayau acan porthacout

Aliu yafi minti sha biyar agaban mirror yana kallon kwarzanin jikin sa yana me tuno da moment dinsa sa ramat jiya.

Duk da ciwon da tajijji masa a jiki be damu ba shidai Sosai ya same relief ajikin ta...

sede bakaramin karaya zuciar sa takeyi ba in ya tuna daga yau besan yaushe Zai sake samun irin haka ba

She travel wheneva she feel like,ba damuwar ta bane ta nemi izinin sa bare ta gaya masa yaushe xata dawo

Yana tsaye ne agaban mirrorn amma Idanun sa gaba daya sunki su dena nuna masa damuwar daya ke ciki

Sauke ajiyan zuciya yy yana me Kyabe baki,daga nan closet ya bude ya shige ciki bai fito ba sanda ya mugun kawata jikin sa da grey and black suit,black cover shoes,black wrist watch,ga wani azaban qamshin te amo deu perfume
..bakin gashin kansan nan ya wani kwanta yana sheki..kamar asace shi tsaban haduwa..

Da babban ma'aikaciyar gidan wato safiya suka gana,sannan ya wuce filin jirgi inda aka kaisa can PH.

Meeting din ba wani me muhimmanci bane tunda iya tsakanin su ne su abokai

Dan hakane ma yawancin dones din da suka hallaci taron sunzo ne da kerarrun yan matayen su acikin harda yan films mawaka da asalin manyan karuwai

Kowani namiji anan yana shagalin sa da yan mata iya son ransa,se dede ku irin su aliyu da basu ma iya hira nadaban da wata mace awaje ba.

Anan sukaci kwana biyar,taron yayi matukar yin dadi da sa nishadi sabida presnt din wayayyun yan mata most time har dare ake kaiwa ana shagulgula na more dukiya da jiki.

Duk wajen Aliu yafi shakuwa da allhj ameer dake ma tare sukayi nursery har zuwa university

Ameer kuwa yafi kowa iya neme nemen mata dan ayau ma yan mata biyu ne ke bashi kulawa.

Da can dake ya san waye aliu,se baya ma kwatanta bashi shawarar shiga harkan neman mata

Amma tunda ya fahince matsalan da aliun yake ciki akan ramat a wannan wajen taron sai yyi amfani da damar sa wajen kawo ma aliu shawara akan ya sake ransa ya more
Matan waje.

As xpectd sam aliu yaki amincewa da cewa yana da matsala da matarsan bare ya amsa bukatun ameer.

Wannan karon Ameer se yaki sam shima ya rusuna,haka yy ra cusa ma aliyu ra'ayi har abun ya kama zuciar sa sosai

Deep within him yasan matsalar sa

Kuma ba karya yana mugun admiring yadda suke shagalin su da mata suke karkade kuruciyar su

Sede shi sam baya son yyi zina,bare ya zubda ajinsa wajen neme nemen mata.

Washe gari ameer har odern porthacout babes yasa akayi ma aliu ko ze zabi daya acikin su,amma duk invain haka nan de ya sallame su be aikata komai ba..

Ameer kuwa baya gajiyawa,a kullum se yace masa zai mutu kuwa da bakin cikin mace in har haka zeyi rayuwar sa..yakan jefa aliyu cikin tunani da rudani amma sam be san da hakan ba.

Bayan sun dawo abuja ne akan hanyar sa na komawa gida,caraf yyi gamo da wani scene
Chapter 19 · 0% Book details