Sashe 88
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani dadi jud takeji sai lullumshe idanu take tana sauke ajiyan xuciya,tasan halin sa sarai dayadda yake sheka ihu in sunayi kuma yau tsoron kar a jiyo su yafi bata fargaba Dan haka ta karbe ragamar wasan tana binshi ahankali hankali har ta mantar da shi komai ya soma biyan bukatar sa
tsaban karfin numfashin sa ya sa jikin ta ya kara daukar dumi wani durxan biyan bashi ya mata dana jiya dana yau da baiyi ba Tun 10 suke abu daya se 1 saura suka gamsu wanka suka fada suka dawo sukayi sallahn azahr wasu gantalallun kananan kaya ta sa mai kamar halfvest da wandon sa dan guntu iya rabin cinyarta ta hau saman kirjin aliyu tayi kwanciyarta bacci me shegen dadi ne ya kwashe su basu farka ba sai can yamma lis nan ma awajen wanka sanda ya karaci saukar mata da jarabar sa suna fitowa ya nufi site din sa ita kuma tayi sallah ta kintsa cikin atamfa riga da skirt,komai yau a daki ake mata dan haka bata leka ko ina ba,kuma tana cewa tana son abu zataga an kawo shi abun har mamaki yake bata ganin yadda safiya ta dawo da kanta kamar wata baiwa ta na faman girmamata,dan hirar da suka sabayi ma sam taki tasake jikin ta,jud bata so hakan ba tasan kuma bazai wuce tace ai itama yanzu matar gida ne so bazasu nayin wasa da ita ba,tana zaune anan har aka kira magrib tayi sallan ta ta hade gaba daya da ishai sannan ta kira inna ta gaishe su.
Saman gadonta ta dale ta kunnna watsap da few contacs din ta irin su mariya ta soma chating suna hirar school anan ne ma taji labarn tests din datayi missing amma abun bai wani dame ta ba.
Yanzu damuwar ta mijin ta ne dan tunda taga an rama mata dukan ta taji karfin gwiwa koma yaya ne ai yau ansan ita ba kanwar lasa bane..ita bacin ran aliyu ne kawai bata so...
Kirar anty hamdiya ya sa ta nutsu.
******** Tace jud bakiyi bacci ba kenan,tace eh anty..nan suka gaisa,data fahimci ita daya ne sai ta soma kawo mata maganan da tace zasuyi daxun,she sound serious Cikin fada mai kama da zugi tamata masifa sosai akan ramat,tace jud bafa bacci kika zoyi ba ki bude idanunki sosai dan muddin wannan matar tana nan ba barinki zatayi ba,kar yau kiga munzo mun rama maki ki sakankance kice zamuzo gobe kece xaki tashi tsaye ki kwace yancinki,ko so kike sai dangin mijin ki sun raina mu?Jud tace a'a anty,tace to kar inji kin sake fita agidan sabida ita,ki dauka ita din ba komai bane,tsoron mamanki takeyi ai bazata iya miki komai ba,kidena ganin haukarta duk cika baki ne so karma kisa maganganuta aranki bare ya dameki,ke da ita duk daya ne wajen aliyu so bata da ikonyin komai akanki mijinki ne abun dogarar ki,ki guji bacin ransa sannan zallan abunda zai kwantar masa da hankli kawai zakiyi kwata kwata ki rabu da haukar wancan shashaar matan dan bata san me takeyi ba,..
Jud tace to anty naji duk abunda kika fada,anty hamdiya tace gud ehem
Data dawo ta kara nemanki ne?jud tace a'a ni bansan ma ta dawo ba,tace au baki fita bane tace eh,anty tace ke bana son ruwan ciki bazaman daki zakiyi ki bar mata gidan kamar wata sauna ba.tunda miji banaki bane ke kadai ai gida banata bane ita daya,make sure u do wateva u want but mind ur ways..
Jud tasa muryan damuwa tace anty
Ina jin tsoro ne wallhy daxu fa sanda hamma aliyu yamun fada,yace mun bayason fada
Anty tace ai shiyasa nake so yanzun ki nitsu ki saurare ni nasan abunda zan gaya miki zai miki wuya amma dole ne kiyi shi dan tanan ne kawai zaki samu sauki wajen aliyu
Jud tace to anty
Tace acikin su kinsan ke yarinyace ko!...jud tace eh
'Tace toh baida wuya ramla tace zata miki wayo danta wargaxa son da ke tsakanin ki da mijin ki,i knw wannan ne burin ta akanki,dan haka Ki aje maganan tsoro da fargaba ki toshe kunnen ki daga babatun ta,kisa lamarin kwace son so axuciyar mijin ki da dangin sa kaf,ina nufin duk inda ramat ta bakanta kiyi kokari ke ki faranta,bada rawar jikii ba,da makirci da salo na kissa basai kin barta ta kuma dagoki ba,kai ko mijinki kar kibari ya san me kike ciki,inyace yi kiyi bari na bari koda zai miki zafi ki daure kibarta tayi ta haukan,ai tun ran gini tun ran xane by the time kin gama kwace zuciyar kowa kin same wajen zama daram a zuciyan su nan ne zaki daga mata kafada da kyau
,ayanzu kam ita take da hanyoyi da dama da zata karya ki...dan komin son da aliyu yake miki he cant deny the fact that ramla ce tasan halayen sa fiye dake...shekarun su kusan ashirin da wani abu dayin aure
so tafi ki sanin yadda zata juya shi,maza ki nitsu ki shige ta da wayo
In ma walakancin xata cigaba da miki ki barta ai wata rana zata shigo hannu na zan rama maki,mude burin mu ki dage ki zama zakaran cikin gidan ina so kafin ta hankara kinyi nisa kin kwace mata komai..ina fatan kin fahimice cikin sauke ajiyan xuciya jud tace eh.
Daga nan Tunda da suka gama wayar jud ta kwanta cikin xurfin tunanin abunda anty ta gaggaya mata,komai sand tayi mai warwaran hankali da nitsuwa ta duba shi sosai ta shiga kitsa abubuwa aranta a hakan tayi baccin ta me dadi duk dama bata saba kwana babu aliyun agefen ta ba...
Fannin ramat kuwa babu abunda ya ragu saidai sabuwar masifa data dasa aranta,kusan dawowatta da awa uku da kyar polisawa suka sake su bilkisu,yau ba abunda sukeyi sai waya,babu irin zage zage da xugata da basuyi ba..a hakan ma wai dan tafi su wayewa ne dan ita dakanta ta gane cewa in ta biye musu suna dukan jud tabbas aliyu zai iya cewa ya saketan tunda gashi yau hamida ma tatasa shi agaban ta ta juyasa tasaka ya sa aka kaita station..
Tana cizan yatsan ta a raunane Tace lallai hamida ta cuceni,ina ma ace lallaba aliyu sukeyi in samu damar juya sa,Amma sai taga abun ba haka bane aliyun ma lallaba hamida yake,
Sam ramat bata san hamida tayi nisa wajen iya makirici da juya akalar wasa har haka ba.
Duk da hakan Tace muzuba..ai intasan wata bata san wata ba.
Tasan in sukaci gaba a hakan itace zata cutu tunda wani halin munafurci na daban hamida ta tsira wanda tunda da bata san da shi ba itama xama tayi ciikin zurfafafa tunani
Haka ranar gidan ya kasance cikin shiru aliyu kam baccin sa ya kwasa shikadai a dakin sa.
Washe gari sassafe tsakanin jud da ramat kowaccen su ta tashi ne da shirin daurin dammaran abunda xata soma aiwatarwa dan ta cece kanta agidan..
Anty hamdiya kuma tana can da fargaban hala jud bazata fahimce ma'anan maganganun ta sosai ba anan kuma jud ta ma fi antyn nata zafafa tunanin yadda zatayi dan wasar ya kai mata,aranta tasan bata kaunar ramat kuma wani bin bata sanin tana mutuwar son aliyu se in an nuna mata zata iya rasa shi.
Babu shakka tasan bazata iya ja da maganan anty nacewa ramat ce ta san aliyu gaba da baya ba,kuma tunanin hakan ne ya kore mata sauran yarintar ta..she knew she have to be careful,duk abunda zai rabata da aliyu ita a shirye take tayi takun saka da shi
Wankan ta cancanda kamar yadda ta saba,tayi kwalliya me mugun dauke hankali kamar wacce zataje contex,wata hadaddiyar code lace baki ta sa riga da zani an mata dikin zamani se ta saka peppr red flats shoe wani daddan qamshi take kamar flower.
8am na safiyar hajiya binta tazo so aliyu yana tare da ita a falon sa tuntuni suna tattaunawa irin heart to heart talk din nan musamman akan abubuwan da bazata so ta gaya masa agaban matayen nasa ba
Wich of cous yawanci ya ta'allaka ne akan jan kunnen sa akan kare jud agidan da kwatanta adalci atsakanin su subiyun
Sanda suka gama tsaf,sannan ta aike safiya akan taje ta kirawo su,koda taje ramat ko kulata batayi ba haka ta karace tsayuwanta tafice tayi site din jud,ramat ko ajikin ta dake yau maganan aikin ta ne ya sata agaba dan tun dawowarta ake bibiyarta da gulman new business patner ta amma bata bada hankali ta saurara ba ayanzu ma cewa tayi abari gobe zata fito aiki.
Nity ne ajikin ta dan karfe takwas kam ko sauka agado batayi ba,dama can ita se in za's fita harkoki da aiki takr kwaliya ta saka kaya amma badai zaman gida ba,ita kadai tana ta mita, kamar tsohuwar kare...."wai miye ne nikam,..mswww bada ma mutum ya huta mswwww wannan masiffiyar matar taxo kenan zata cika min kunne,mswww...ta mike tsaye ta tuntunda wine din ta ta sha tasan nasihan biyayyr aure da zaman lapya za'a musu kuma yau din zataje ne sabida tasa aranta zata yi amfani da matsayin ta agidan wajen kuntata ma jud kodan jud din tasan ita ba sa'arta bace kuma tasha gaban makircin hamida
gown din nityn ta dauko ta sa ta dauko flat shoe but irin feeling din taja ajin nan ta barsu suyita jiranta yasa ta koma tayi zamanta ta shantake tana kitse kitsen maganganu aranta.
Da sallama safiya ta shigo dakin jud,jud ta juyo ta amshe ta da kyakkyawar murmushi suka gaisa a mutunce
Safiya tace ta sauko hajiyar aliyu ce take neman ta,cike da bata girma tace to anty safiya ace ina xuwa