← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 108

Sashe 43

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tsintar kanta da aje wayar tayi cikin zulumi,Rasa abun da zata sa ajikin ta tayi sai ta bude closet din kaya ta kuma rufe ta bude site din nitys suma duk de bata iya zaban ko daya ba,can ta koma gaban mirror ta yi tsam wani irin kallo ta kare ma jikin ta flashing back all the things he do said to her na cewa ta sake jikin ta da shi musamman in zata zo wajen sa

.."juyowa tayi da sauri ta kalle kayan data barbaje nan ta tsuguna ta jawo wani complet set na black caribean nite gown me dan mixed of cotton and net wanda ata cikinsa sleeves half vest ne iya kugu da mini skirt rabin cinyar ta me taushi anyi su strictly for nite purpose ta inda bara ama sa musu pant ko bra ba

Jacket din ne me tsayi sosai so shi yana da dogon hannu kuma tsayin ya kaita har sawun kafarta saidai baida wani duhu sosai

Nan ta saka ajikin ta ta kuma dede ta zamansa kamar wata sarauniya haka kayan yayi matukar kyau a jikin ta babu tantama ta dada bin jikin shi da turare black vinci flat shoe me adon silver stones ta zura a fresh legs din ta saka red turban ta fito neman inda yake...

Wajen shakatawar tashi acan saman gidan yake dan haka takai 10 minutes kafin ta isa

A hankli tayi sliding glass wall ta shigo rabi idanun ta suna kan shi rabi yana kan wajen tana bin ko ina da sanyin kallo.

Bayan shi kawai take hangowa dake babu riga ajikin shi bakin wando dogo ya sa wanda ya rike masa kugu basai ansa buttons ko belt ba,dake pool din is crystal clear so daga cikin pool din tana kallon duk abun da yake yi daga kugun zuwa kafadun sa sumewar tsaye tayi tana lullumshe idanun ta...
*...littafin nan na kudi ne 300#,450 vip if u want to buy acct 0152983148 surayyah muhammad suleh Gtb,ko katin waya ta 08060712446.*
7/17/20, 9:16 PM - Ummi Tandama: *...littafin nan na kudi ne 300#,450 vip if u want to buy acct 0152983148 surayyah muhammad suleh Gtb,ko katin waya ta 08060712446.*

32
daga gadon bayan sa har zuwa kugun sa kaf acikin ruwan suke ya bada kofa baya amber rose iphone dinsa ce makale a kunnen sa Yana amsa waya.

har ta karaso cikin takun ta ta bayan sa bata dauke idanun ta akansa sa ba musamman fresh sexy back dinsa dake wani irin haskawa due to reflection din white flourecent bulb dake matukar shining awajen...

Shikuwa Kamar be san da shigowar ta ba yaki ya juyo yana me cigaba da magana a wayar

Sai da ta iso daf da daf tana shirin gyara tsayuwa wuf yayi ya juyo ya tsare ta da wani irin dakakkiyar kallon sa me nuna alaman rudewa nan yayi wata lallausar murmushin sa me Kara ma halittar sa kyau yace "Wow..cikin crossing lips dinsa yana mata alaman tayi kyau,rasa abunyi tayi ta kura masa idanun ta se murde murden hannu take tana fidgeting fingers dinta kamar munafuka,"..

Hannu ya mata akan ta matso while daga cikin wayar yana cewa shikenan naji,ki kirani gobe,jud tana isowa daf da shi sautin muryan ramat ya wani doke tsakar dodon kunnen ta cikin wayar saurin kau da kanta tayi tana me fahimtar maganan nasu sabida a yanayin gatse da fushi da akeyi"aliyu bana son walakance kawai kace yes or no magana ya kare seka ce wani in kiraka gobe,juyani zakayi kamar kasamu karamar yarinya?Da wuri jud ta dada kau da kai...aliu baice komi ba de can data Gama haukar nata sai yace in baki da lokacin kira a goben shikenan saiki mance da komai

..wani masifan ta sake tana masa ihu a kunne ayayin da jud take dan tsinkayo muryan ta clearly tana jin duk abunda take fada

wani irin hade rai tayi abaxata ta dan kau da idanun ta tana me jin zafin Abun har cikin zuciarta ahaka har aliyu ya dan tsargu he tot ko dan wayar daya dade yakeyi ne yasa take jin haushi take bata ranta shi kwata kwata ma be masan tana jiyo su ba"masifar ramat ya sa ba ya iya banbance tsakanin when his phone is volume low or high kawai de yasan he cant afford to ruin his nite da bacin rai ne sabida ita...

haka kuwa be iya cewa ramat din komai ba har ya katse wayar sa da boyayyen bacin rai...

Yana aje wayar yayi sauri ya matso ta inda jud ta tsaya ya miko mata hannayen sa duka biyu yace zo Mana princess r u ok?..wani ajiyan zuci ta sauke ta kalle shi sema yanzu ta farga she was lost into thinking of yadda taji ramat na masa tsawa da bori danne hakan tayi da murmushin dole Dan tuni takejin ta a harzuke

Nan ta miko masa hannun ta yana wani irin kallon ta har ya jawo ta ta zauna abakin ruwan ta inda yake ciki..

Nityn dake jikin ta ya karewa kallo yace"..Zaki cire wannan?it wll get wet..tace noo im not fully dressed...yace ooh So whats with the gloomy face ko nayi lefi ne kike fushi?batace uffan ba ta dan turo mai baki tayi murmushi yasake cewa '"na dade ko?...pls im sry abt the call also its ma wife...Da kamar baxata amsa ba Sai ta daure tace zata dawo ne?

yace ah'a..kawai ta kirani ne...we talked ..shikenan,wani kallo jud ta jefa mashi tana me mamakin sa so upon all bacin ran data gani akan fuskan sa still yana boye mata lefin matar sa?acikin ranta tace wow..she dint expect this musamman ayanzu yanzu da abun ya faru nan dai ta gyara zaman ta ta tsura masa idanun ta just thinking of many random things"

'ita son shi take ji kamar tanayi amma bata wani tabbatar ba,yanzu abunda yake ma so ya sha mata kai bai wuce tunanin matar sa ramat ba,bata san ya ake kishi ba amma haushin ramat ta soma ji fiye da na ko yaushe

Nan suka fara hira da shi kadan kadan yana gaya mata labarin duk abunda yayi yau itakam dama bata yi komai ba so in no time se gashi sun wanye da hira time to time zakagan su suna ta dariya,"milk bery shake da sassanyar non alcoholic st laurens drink suke tsotsa shi yana daga cikin ruwan ita kuma tana zaune abakin ruwan kafafun ta suna lilo ta ciki,"he asked her to swim with him a memekon game din datayi loosing amma kunyar cire jacket din kayan jikin ta takeyi sosai dan haka Ya cigaba da swimming din shikadai in yay sai ya dawo ya same ta suyi hira se ya koma..

Ahakan suka kasance da juna daga bisani
Ita take tashi tayi serving dinsu dan abun tabawa sumtimes ma abaki take bashi tanajin yadda zuciyar ta ke samun wani nitsuwa with each smiles dake wanzuwa akan fuskan sa

"kan kace wani abu 1am na dare yayi har waje ya dadayin shiru,fitowa yay daga ruwan ya zauna adaidai jerin kafadanta cikin ruwan sanyi ya shiga bata labarin mahaifin sa dayake matukar kauna"

Nan taji labarin yadda yayi rayuwar sa da dad dinshi da yadda sukayi mu'amala da junan su cike da morewa da shakatawa tun yana dan karamin

Yace baba na ne aboki na na farko a duniya dan haka ban taba boye masa komai game da rayuwata ba,shima tun ina 7yrs ya sabarmin duk shawarar da zai yanke arayuwar sa seya tambaye ni "yakan ce min inyi aiki in tara arziki amma in nasan bazanci arziki na ba to in mance duniya in koma in kwanta inyi ta bacci...

"Cikin nitsuwa ta ke jin sa ta lura kamar yana bada labarin ne kawai dan ya kawar da wani abu dake mugun damun zuciyar sa.

Wani abu aranta yana nuna mata cewa kamar he is not happy kawai dai bata san ta ina zata fara harsashen sanin asalin menene boyayyen damuwar sa ba

Ajiyan zuciya ta sauke bayan ya gama bata labarin dad dinshi," nan ta bukaci taji labarin mum dinshi Amma sai yaki sam Tace nide nafison mama na amma kai naga baban ka kawai kake so meyasa..."?
yace no i love them both..amma mama na daban take kinma taba ganin takuwa?girgixa Kai tayi tace a'a yace bata nan ne,tayi tafiya.."sunan ta hajiya fatima binta bulama itace ex minister for women affairs..jud tace ohhhh ai nasan ta..i know her charity foundation itace ta gina mana libray da masallaci a scdnrry schl dinmu..yace wow thats gud..
Tace yeah amma sau daya nataba ganin ta gaskiya yanzu ko nagan ta baxan gane ta ba..yace karki damu dont worry inta dawo zamuje tare ko?..but my mum is dfrnt Tana da masifa amma in jinin ku ya hadu zakiji dadi sosai..
Tayi murmushi tace shiyasa baka sob hirarta?yay dariya yace baga shi namiki ba..my mum is ma first love duk da masifan tan but ma dad is my first first love..dan dariya itama tayi tace hmmm to who is ur real love?....ur wife?..murmushin dole ne ya kufce masa ya hade da irin dariyar can cikin kirjin nan yace
Well"..lets not talk about her now..kece zaki ban labarin samarinki ta turo baki tace noo ni bana yi...yace oh why? tace ai baka ban labarin soyayyar ka ba kaima..yace hmmmm labarin soyayya to zan baki amma ba yau ba.

shiru tayi tana fassara sauyin mood dinsa can cikin nuna naciya
Tace hmmm itama kamar hjiy mum take?yace wa?tace anty ramat..girgixa kai yyi alaman a'a
tace hmmm anty ramat tana da masifa i knw..yace really?ai duk mata kuna da shi..tace yeah..but nata daban ne amma kai aibata maka ko?a karo na farko daya rasa kalma abakin sa shiru kawai yayi yana ta kallon ta da fade smiles dinsa itama sai tayi shiru ta tsura masa idanun ta

she now understand it

Koba komai ta gane cewa matsalar sa arayuwa daga ramat ce..setaji ya dada burgeta dayaki ya bayyyana mata hakan cikin sauki..
.
Dan dama acikin mazan da tace bazata taba aura ba shine namijin da baida sirri kuma zai iya kushe matar sa a ko ina musanman ma in ransa ya baci
Chapter 43 · 0% Book details