Sashe 89
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Safiya tana barin wajen jud ta bude wardrobe ta dauko wata hadiyyar red three grt voile veil ta yafa shi akan daurin zara buhari datayi,da kyau da tsari ta saba jelar mayafin akafadarta bakaramin azaban kyau da kwarjini tayi ba,bata bata lokacin komai ba ta sauko abun ta,tun daga kan step tana takowa aliyu ya tsare ta da mayukan idanun sa yana matukar yaba kyaun halittar ta,yama mance da cewa magana yakeyi ma hajiy ya yanke,tana ta cewa eehem ehem,ina hankalin sa ya tafi yawo shaf bai wajen ta,abun ya dameta ta dan leka taga abunda yake kallo cahraf sai suka hade da jud tana karasasowa ciki.
Itama kallon ta bita da shi,ta shigo a nitse agaban hjiyar ta soma durkusawa ta gaida ta da harshen fullanci hjya tana ta murmushi cikin tsananin karajin son ta tana saka mata harda albarkan ta
Wani sassanyar rausaya jud takeyi cikin sanyin tafiyarta me daukar hankali tanayi tana bada control ma dukan langwasar dake jikin ta cikin kwarewa kamar tana nuna ma hajiya dirin halitar da Allah ya zuba mata ne
gaban aliyu ta koma ta rusuna gaban sa cikin nuna matukar girmamawa da darajawa ta gaida sa tana masa ina kwana,..wani marar kunyar murmushi yake sakar mata dan bakaramin faranta masa rai behaviours dinta na kimanta shi yake yi ba,"ta masa murmushi ya kwantar da muryan sa kamar ba shiba yace kin tashi lpya,taki ta amsa da dan sauti sabida ta bashi impression din kunyar hajiya datake ji,a hankli ta dago idanun ta suka hade ido aliyu kamar zai sume wajen kallon murmushin datayi masa,har ta tashi ta koma gefe ta xauna kasa kusa da hjya bai daina binta da kallo ba,hjya ta kau da kanta tanata murmushi.
Ta lura tun da jud ta shigo wajen aliyu ya rage magana hira kadan zakaga idanun sa akan matar sa,yana jin yadda suke hira cikin yare da hjyar sa kamar uwa da ya abun na masa dadi shidai kunya kunyar dake tsakanin su shiyafi komai burgesa.
Ga nan dai jud karamar yarinya amma babu yarinta a maganganun nata sabida sosai ta nitsu ta san iya abunda yake fita abakin ta..dan koda wasa ne bata yarda ta furta abu cikin rawan kai
Kallon ta kawai yakan sanyaya ma hjy binta bakincikin ramla dake ranta bare aliyu dayake matukar xumudin ta duk dama yasan ya mallaketa.
Ramat tana nan tana kan jan lokaci ta dauka kafin ta fito xata samu sunyi fushi ta gama bata musu rai but unfutnatly sai ta samu bahakan bane
Tun saukowarta da daga sama taga sunsa jud a tsakiyar su sunata hira harda dariya
Wani abu taji ya cakke ta ji tayi kamar zata haukace dan haushi
Mayafin dsta yafa kan nityn wanda bai gama rufe saman nonowrta ba ta ja sallamar ma ciki ciki tayi musu tana tafiya tana wani boucing tana dage kafada cikin shan qamshi
Ragwaf ta nemi waje a kujera ta xauna ta daura kafa daya akan daya babu wanda ya kulata bare su tanka wani faduwar gaba jud takeji...
a fizge ramat Tace ina kwana..
Wajen ya dau shiru,aka rasa ma waye ta jefo gaisuwar karshe hjya binta ce ta daure ta amsa da lpya batare da ta sake fuskn ta ba
Shiru ne ya ratsa wajen,bata ko kalle aliyu ba..
Bakinciki ya dame hajy aranta amma hakan ta danne dan yau bata so arabu ba a cimma manufa ba..tayi gyaran murya tace to alhamdull Tunda Allah ya tara mu anan,bawani abun boye wa tsakanin mu kunsan ku ba yara kanana bane,nan ta fara da aliyu ta masa nasiha sosai tace aliyu kaine babba dole ne zakayi hkri ka kasance me adalci da kyautata ma matayen ka,haka dai ta dan kwakkwso waazi ta masa ta sanya masa albarka tukunna ta dawo kan ramat da jud atare take musu nasihan tare da jan kunnen su akan abunda ya faru jiyan,tace jud kece karama saiki bita sau da kafa yi bari na bari,ki tuna itama tamkar uwace agareki in bakiyi me kyau ba tana da dama ta gyara miki so kar ki bari shedan ya na shiga tsakanin ku
Jud ta amsa a nitse
Hjy Tace shi aure kamar qaddarace ramla ki amshi jud matsayin abokiyar zaman ki,yarki kuma yar aminiyarki kuyi zaman amana ko Allah zai bamu ladan zamunci muna fatan Allah ya sanya albarka
Kowa yace ameen ramat ta doka wata kakkauaran tsaki
Atake aliyu yace ke lpyarki kuwa?ta mike tsaye cikin hararar su ranta abace
"Aikin banza ni za'a aje ana gayamin maganan banxa bayan ancuceni?
Hjya dake danne zuciyarta dan yau kwata kwata bada niyyan masifa ta zo ba,tace meye haka kuma ramla ashe duk abunda nagama gaya muku yanzu ke bai shiga kunnen ki ba..
Wani gatsine tayi tace yo me za'ace min?hjy tsakaninki da Allah kiji fa me kike cewa wai ramla ga amanan yarki yar aminiyirki,kuma kishiyarki,ke in aka miki wannan walakancin zaki amsa ne,koni ne dakika tsana zakice inyi zaman kishiya da yar cikina auren cin amana duk an hade min baki,koda shike ba a ganin laifin kowa sai nawa dama da ya auroni ai ba sona kuke ba in dai adalci za'ayi ai aliyu bai kyautamin ba,amana ta yaci..nidai wallhy zan dau mataki yarinya ta shiga tsabgata sai na hallakata agidan nan
A zafafe aliyu ya yunkuro zai tashi yayo kanta hjy ta daga masa hannu
Jud tayi shiru bata koyi yunkurin dago
Kai ba .
Ba yabo ba fallssa hjya tace habawa ramla,da girmanki zaki na firta irin wayannan kalaman abunda ya faru ai ya riga ya faru,in fa Allah yace jud matar aliyu ne ba boka ba malami sannan babu wani masifar da zai hana auren nan zama
Wani garasssss ramat taji saukar maganan,kamar da biyu aka cakka mata wani kazamin fushi taji tana neman rufe mata idanu..
A zafafe tayi maganan ta gatsau cike da raini tace
"Eh za'a gaya min haka mana, sabida ansan banda uwa banda uba,ai da ke akayi wa haka bazakice hakan ba,hjy kyace mun kezaki iya zama da yar wannan yarinyar ce kina shiga dakin miji itama tana shiga?
a tsawace aliyu yace enough..sai tayi shiru hjya bata kula ba ta kalle jud, dan ta dada kular da ramat seta mata magana cikin yare," tace yata tashi ki shiga ciki zamu tattauna da yar uwanki,sai akara hakri sannan duk abunda ya sameki karki bata lokaci ki kirani kifadamin,jud tace taji,sai ta mike tsaye tace Allah ya kaiki gida lpya mamah hjy tayi karamin murmushi tace Allah maki albarka jeki ki huta kici abinci sosai akunyace ta gyada kai tasa kai ta bar wajen abunta
Hakan da sukayi agaban ramat bakaramin kona mata rai yayi ba,kuncewa ne kawai ya rage mata dan sosai kanta yake hayaki.
Fixgewa tayi zata bar wajen a zafafe aliyu ya ruko hannun ta wani faucewa tayi ta tsala masa ihun data saba,ya tare ta da tsawa"wai me haka?hauka kike ne,ta fashe da kuka tace namiye zaka rikeni ai kun gama magana kaidin baka da laifi ne,nice me lefi,da ka auro yar aminiyata bacin amana na kayi ba mesa baxa a baka lefi ba nice marainar wayo za adake ni a hana ni kuka,bazan rike ta amana bazan saurari kowa ba tunda rashin adalcin ku akaina zai sauka wallah yanzu xaka soma gani
..hjy ta mike tsaye bata rike ta ba tace ramla can u please calm down,ya kike abu kamar karamar yarinya ko sai ta rainaki ne xakishiga hanklin ki,cikin kukan tace eh din eh din ta raina ni mana ai hakan kike so,banda walakanci agabana xakuna zagina da yare?kodan anga bana ji ai dole,dama can an gaya mata an tsaneni dan ta rainani da kyau mekuma za'ace me min tsakani da Allah
banda wulskanci da cin zarafi me aliyu yamin tunda ya dawo?ai yasan yamin lefi wato shi yafi karfin yaban hakuri ko,harda mari na fa yayi hajya,agabanki hamida ta sa shi ya kaini caji offis dan kawai a walakantani yanzu se in zauna ana zagi na da yare walla baxan dau raini ba
..hjya tace o o dama damuwarki kenan?to aini ba zaginki nayi ba,infact mutunci nake so naja miki shiyssa na sallame jud ta bamu waje,ko ke atunanin ki zata ji tsoron ki ne bayan taga yadda kika raina mijin ki,nima uwar sa kike neman ki raina ni,inda kin saurareni..Hakurin nima nazo na baki
Abunda kikayi jiya sam ba mutuncinki bane, Ai sede neman raini kuma,narasa wani irin girma kikayi ramla ke gashi kina tunkaho kina buga kirjin cewa ke babbace baxaki zauna da karaman yarinya ba amma tunda yarinyar nan ta shigo gidan nan kike aikata aikin yaranta,ai nasan bakijin dadi aranki
Its normal ai Ni na fahimce ki nasan auren nan bazai miki sauki ba sabida nima mace ce,amma saiki duba aure al'amarin Allah ne jud ba itace mace na tara da aliyu ya aura ba?ai in ba matar sa bace duk xaki gani Allah dakansa xai dedeta.
But i dnt get this ur madness me kike so ki nuna mata?
Ramla ashe baxaki nitsu ki tarbi qaddararki kuyi zaman lpya da juna ba?
Wani kukan makirci
Ramat ta fashe da shi mai karfi
,tace Nide an cuceni,xubar da mutunci na nawa aliuu ya riga ya zubda mun mutunci tunda ya auro yar cikin sa..
.Hjya ta kalle sa tayi masa alaman ya rarrashe ta duk dama ba har ranta ba,aliyu ya miko hannu zai riko hannun ta ta fauce yace kiyi hakuri ki xauna,ta cigaba da kuka hjya ta riko kafadun ta da kyar ta amince ta zauna tsakiyar su aliyu ya rufe idanun sa ya shiga lallabata a gaban hjya yana bata hakuri tana bankadewa,gashi ba daman cakkar su da bakar magana sun riga sun sauke mata kai sunki suyi xuciya.. rasa abunyi tayi dan dolen ta ta saurare abubuwan da suke furtawa
Yace mata xaiyi iya bakin kokarin sa dan yaga bai sake kuntata mata ba
Kuma baxai bari raini ko tashin hankli ya shiga tsakanin su ba
Tace sam..sede ya mata alkawrin bazai dinga sako hamida cikin hidamar su ba
Acewar ta baxaiyu hamida taxo tana mata mulki akan aurenta ba ai dashi kawai take surukan taka ita babu ruwan ta,so in yana son ta hakura dole ne ya dakatar da ita wjen shiga hidaman su