← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 108

Sashe 49

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Besides ko da ace yau ramat tana nan yasan bema isa yaje mata da wannan maganan ba,dan tun farkon auren su sukasha gwawarmaya suna raba gari da ita akan comon yin wankan tsarki da sallah duba da kamar tayi auren ne kawai amma sam bata iya su ba.

Jud tadan kalleshi cikin tattaro dukan nitsuwar ta zuwa abubuwan dayake fada".. sanda ya qare tsaf ya juyo ya dube ta Yace zan samu wannan alfarmar?

Tayi murmushi tace insha Allah.

yace Alhamdullahi

Tace amma in mun tashi acan please ina so ka kaini wajen inna in mata bankwana,bazataji dadi in natafi ban gaya mata ba..

Yace babu matsala gimbiyata..kiyi baccin ki i wll wake u up tomarw
murmushi me sanyi ta maida masa tana gyada kai batare da ta hankaro ba taji saukar lafiyayyan kiss agefen kuncin ta yace gudnite princess,ta wani zaro idanun ta a hnkli tace gudnite sweedady..

Washe gari da safe jud ta farka tayi wanka tayi sallah tayi yan kimtse kimtsen ta cikin xaro wata doguwar black abaya me hular sa na xamani me kyau kamar turban ta dan feshe su da turare marar karfi

Ahankali ta mike tsaye tadau sabuwar hijabin sallanta shima baki dogo ne har kasa tasaka,ta jawo gucci handa bag ta tusa wayarta aciki ta riko yar niqabin ta a hannu tafice a dai dai tai sallama agaban dakinshi ganin ba'a amsa mataba yasa ta bude kofar ta shiga.

Gani tayi babu kowa adakin sai uban kamshi da sanyin ac da dakin keyi ga tulin fruits dake kan center carpet

Dan waje tasamu agefen gadon shi ta zauna tawani rabe
sai a lokacin nema takejin karan saukan ruwa da alamun yana bayi.

Saida tai kusan 15 minutes sanan yafito daga bayin daure da towel yay gaban mirror batare daya kalleta da kyau ba itama dudda taji budewan kofa bata dago kai ba..

Wani rasss gaban sa ya fadi daya farga,Ta madubi yadan saci kallonta kafin ya cigaba da shafa man dayake yi yana kawatattun murmushi yace
"Gimbiyar daddy an tashi lpya?a kunyace tace lpya kalau kaifa?sai ya juyo me gaba daya yana fuskantar sa "yace kinyi matukar kyau jud..ta janyo ajiyar zuciya da kyar ta fesar saboda yanayin yadda maganan ya shige jikin ta slowly ta furta na gode"

Daganan basu sake cewa komai ba har ya shige closet dinsa ya shirya jikin sa tsaf cikin wata tsaddiiyar farar yadi mai laushi bamai duhu sosai ba,an masa dinkin babban gare da yar cikin ta data sha silver handcuf links masu dan uban tsada da tsari,ko agogon hannun sa daniel welington ce irinna 40million din nan,ya fetshe jikin shi da brand din tomford dan baya bukatar ya ja hankalin mutane dube da cewar taron addini zasuje.

Jikin su kowa yana yabon kowa dan bakaramin sauya kammanin kyau jud tayi data killace ko inan ta ba.

Har suka kammala breakfast suka fito gabar RR dinsa babu wanu abu dayake wanzuwa aransa illa ya mallake jud na har abada arayuwan sa.

Shi da ita ne abaya driver yana jansa Few drives yakaisu harabar sheraton hilton inda kafun su fito ta kwama niqabin ta tayi fess,tana biyo sa a bayansa kadan kallo daya zaka musu kasan atare suke.

Sun gaggaisa da mutane da yawa amma jud bata kwatanta bude fuskan ta ba,sai wani haba haba akeyi da su altho ta lura cewa yawanci dan matsayin su da tarin dukiyar su ake bibiyar su..

Akwai numerous chieftancies daga osun,oyo,lagos,
ibadan,maiduguri,illorin,bauchi ibadan niger state da sokoto.

Tulin manyan mutanen nan amma ita da shi a High table aka basu nasu wajen zaman,duk wani abu da ake bayarwa like memo menu callender etc duk an damka ma jud cikeda girmamawa..

Har aka kammala progme din jud bataga wani aibun sa ba se tarin wasa kwakwalwa tsakanin malaman addinin musulunci da hazikan mata masu tsananin ilimi.

She wished itama zata dawo kamar su wata rana,dan ilimin addini babban abun alfahari ne,..abun dogaro ne kuma babban haske ne dake kara ma kasautacciyar mace kwarjini da zarra..

Hka kawai taji dadin kasancewarta a wannan taron,tan gani aliyu da sauran attajirai sukayi ta bada donations wanda harda nata acikin.

Atakaice ya bada sadakar kimanin milliyan biyar uku nata biyu yace daga wajen sa.

Jud Tasha adduoi da praises har aka bata daman rufe taro da addua.

Inda ta baje iya basirar da Allah ya bata na zazzakar sautin qira'a wajen jero salatin nabiyyi da addu'oi,
cikin muryan ta me tsananin dadin sa wanda sanda wajen ya dauke da wani irin shiru......kusan kowa yana amsawa da ameen

Tsarin ta Gwanin burgewa da sanyaya zuciya Aliyu ji yake kamar ya tashi yayi tsalle ya rungomota jikin sa....littafin nan na kudi ne 300#,450 vip if u want to buy acct 0152983148 surayyah muhammad suleh Gtb,ko katin waya ta 08060712446.
7/17/20, 9:17 PM - Ummi Tandama: *kks...littafin nan na kudi ne 300#,450 vip if u want to buy send to acct 0152983148 surayyah muhammad suleh Gtb,ko katin waya ta wannan lambar 08060712446.*

*36*********
Ahankali ta janye idanuwan ta akan shi ta mayar kan wayar.

"+005288000 ta gani with no caller Id,tace i think is mum..yace in gani?nan ta juya masa kan wayar yaga numbar dake kan screen mikewa tsaye yayi yace"ki amsa,in itace karki manta next week ne tafiyar tamu.. Gyada mishi kai kawai tayi sai ya dan xame ya barta anan, sakala wayar tayi a kunne kamar mai jin tsoron wani abu tace hello, Hamida tace jud?cikin sanyin murya Jud tace naam umma... _Jam bamdu na...?_

Hamida:," _Noi a wani bingel am,noi kugal?_

Tace all good alhamdullahi

"Fatan komai lpya am?aliyu yace anbaku hutu how u coping?jud tace Alhamdulah eh an bamu amma",nan hamida ta tsare ta"wai zakuje xcursion ko?karki damu yagayamin
..inkunje yaushe zaku dawo tace nima bansani ba mama.tace ok shikenan sai a kula da kyau nima kwanan nan zamu dawo abuja dani da abbanki

Sounding not too happy Jud tace to umma Allah ya kaimu..hira kadan sukayi tana me tambayarta abubuwan datake bukata,sannan tana dan mata fada akan abubuwan datalura kamar zata iya ajiye su ko batayin su adai dai.

Bayan sun kammala wayar jud ta sauko daga dinning din ta nufi dakin aliyu

Gani tayi shima yanata wayar,maida kofar tayi ta rufe ta tsaya atsaye,ko ba ace mata ba tasan abban ta ne akan layi,setayi shiru sanda ya kammala tukuna ta karaso tana me zama a kusa da shi
...kallo ya bita da shi na tsawon minti biyar batare da ya kifta idanun sa ba can yace"..har angama wayar!ta gyada mai kai batare da ta maida hanklin ta kan sa ba

Shikuwa bakaramin burge zuciyar shi kunyar ta yake ba...umma tace kwanan nan zasu dawo abuja yace eh abunda babanki yake fadamin kenan yanzu,kinga daga mun dawo sai ki fara shirin barina anan ko?turo baki gaba tayi se yay murmushi yace hmmm..dan shiru ne ya gifta tsakanin su not knowing wat to think but tabbas tana matukar jin fargaban ranar da zata bar gidan tabar aliyu dan gani take sam bazata iya ba

bata san shi aliyun ma yafita jin zafin hakan ba kawai dai baxaka gane hakan akan fuskan sa ba ne sabida shi babba ne kuma yasan baxai iya saurin fassara tsananin son dayake mata aransa da yanayin da suka tsinci kansu na shakuwa da juna ba

A halin yanzu shikansa aliyu a matukar dame yake jin kansa, tunda likita ta bayyana masa cewa ansamu babban sauyi me kyau gameda da ciwon sha'awar dake damun jud sai ya soma ji aransa babu wani amfanin taba ta da romancing din ta dayake yi..

Ya matukar sakawa a ranshi akan cewa in har ta amince suka tafi yawon bude ido da shakatawa a wani qasar su biyu a tare hala nan ne zaifi jin kaimin bude baki wajen bayyana mata sirrin dake zuciyar sa akan ta

fuskantar Iyayen ta da wannan maganar awajen sa ba komai bane musamman ma mahaifin ta abbakar daya kasance mishi a matsayi na aboki..
Shiru ya dadayi yana famar calculating lokacin daya dace ya sako maganan neman aure atsakanin su

Wannan maganan baya bukatar yin sauri ko garaje duba da danganta na xumunci da girma dake zagaye shi

Na farko yakan dubi tsakanin tarayyar shi da jud wanda ya xamto tamkar a matsayin sa na uba da yarsa ne...

"...Sannan jud ta kasance amana ce daga wajen abokin sa me matukar muhimmanci a rayuwar sa...

Haka zalika jud yace wajen aminiyar uwar gidan sa,wanda ko anan ma kawai ya san dole ne dukan su su nitsu kafin su furta ma juna..

Ayadda yake jin matukar so da sha'awar jud aransa ji yake in har zai iya karar da dukiyan sa ne,to tabbas zai karar dan kawai ta kasance ita nashi ne na har abadan da'ima,"..

Rankwafo dakai yayi ya dube ta ayayin da hannun ta yake dauke da wayar sa tana kan latsawa,"jawo ta yayi jikin sa saita lafe akan kirjin sa a saukake.

"Dukkan Abubuwa masu kyau da tarin yawa gameda rayuwan ta da nashi na nan gaba shiyake faman tsarawa,inda atake zuciyar sa take dada nuna tsananin matsuwar sa akan yiyuwar abun cikin gaggawa.

Baiki ko yau yau amasa auren sirri da ita ba,yana bala'in jin zimman yin hakan...

amma sai dai kusan dole ne ya zame masa daya dakata ya nemi cikakkiyar yardan jud akan maganan auren su,sannan shi kanshi yana bukatar amintar da zuciyar sa akan kaunar datake nunawa akan shi.

Shin ko zata iya xamowa mace me juriya da tawakkalin zaman aure da shi?

Yasan ba abu bane me sauki,duba da yadda abubuwa marar kyau suke faruwa da shi," yayi aure takwas babu na tsayawa,wannan baqar qaddarar sane wanda ko kadan baya son yawan tunawa da shi.

All he think about now is hanyar da zaibi mafi sauki dan ya fuskance lamarin dake zuciar jud.

Shiyasa ya tsara tafiyar su kasashen waje dan yagane matsayar iya karfin soyayyar shi a zuciyar ta batare da son jefa ta cikin auren da zaizo ya zame mata sharii nan gaba ba..

Sun dau lokaci ahakan kafin suka rabu,meeting ya wuce da yamma inda tayi zaman kadaici da tuno cewa kwanan nan zata bar gidan aliyu ko yaya zatayi coping inta koma gida gaban iyayen ta oho?
Chapter 49 · 0% Book details