← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 108

Sashe 48

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ki daure ki amince dani,namiki alkwari daga mun dawo daga wajen da xamuje dani dake duka zamu cimma matsaya a rayuwar mu.
Sunkuyar dakan ta tayi kamar marainiya cikin fargaba me hade da rudani ta sallame mishi shirun ta.

Yace pls karkimin shiru,. Dik abunda nakeyi sabida ke ne
Inkince bakiso wallhy zan hakura babu wani matsala.

Ta dago a hankli ta furta "wa zaice a'ah?..ina so..amma gaskiya ni tsoro nakeji.yace tsoron me?.
Tace visa ne fa wannan?in abbana yaji labarin na fice kasar waje wallahy zai kashe ni

yace comon,kidena cewa haka..you still have 1 week to decide nikuma zan san me zan fada ma abbakar.

Dazu Nayi magana da mahaifiyarki dama nace mata zakije excursion ne
Sabida dalilin hakan

Jud kwanan nan zasu zo su dauke ki koma gida,so please lets have this peaceful time together ok?

Tace na fahimta.
Amma kwana nawa zamuyi?when are we coming back.

Yace akwai acikin paper hannun ki da kin nitsu xakiga komai,"nan da sati guda zamuje united kingdom daga nan ne zamuje bora bora island,.

Tace wow bora bora?hmmmm..ok

Yace to kin amince

Tayi shiru dga bisani ta dago ta kalle shi,tunanin jin ance iyayen ta zasuzo du raba su yasa ta aje nannauyan ajiyan zuciya tace ok na amince

Da murmushi akan fuskan sa Yace perfect,..xamu karasa maganan anjima..baki tambaya ne abunda likita yace min ba?

Tace ohhh to me akace?...na same saukin?..yana shirin amsata tuni sai sautin shigowar kira a wayar ta ya katse su.
Do not share
7/17/20, 9:17 PM - Ummi Tandama: *kks...littafin nan na kudi ne 300#,450 vip if u want to buy send to acct 0152983148 surayyah muhammad suleh Gtb,ko katin waya ta wannan lambar 08060712446.*

*36*********
Ahankali ta janye idanuwan ta akan shi ta mayar kan wayar.

"+005288000 ta gani with no caller Id,tace i think is mum..yace in gani?nan ta juya masa kan wayar yaga numbar dake kan screen mikewa tsaye yayi yace"ki amsa,in itace karki manta next week ne tafiyar tamu.. Gyada mishi kai kawai tayi sai ya dan xame ya barta anan, sakala wayar tayi a kunne kamar mai jin tsoron wani abu tace hello, Hamida tace jud?cikin sanyin murya Jud tace naam umma... _Jam bamdu na...?_

Hamida:," _Noi a wani bingel am,noi kugal?_

Tace all good alhamdullahi

"Fatan komai lpya am?aliyu yace anbaku hutu how u coping?jud tace Alhamdulah eh an bamu amma",nan hamida ta tsare ta"wai zakuje xcursion ko?karki damu yagayamin
..inkunje yaushe zaku dawo tace nima bansani ba mama.tace ok shikenan sai a kula da kyau nima kwanan nan zamu dawo abuja dani da abbanki

Sounding not too happy Jud tace to umma Allah ya kaimu..hira kadan sukayi tana me tambayarta abubuwan datake bukata,sannan tana dan mata fada akan abubuwan datalura kamar zata iya ajiye su ko batayin su adai dai.

Bayan sun kammala wayar jud ta sauko daga dinning din ta nufi dakin aliyu

Gani tayi shima yanata wayar,maida kofar tayi ta rufe ta tsaya atsaye,ko ba ace mata ba tasan abban ta ne akan layi,setayi shiru sanda ya kammala tukuna ta karaso tana me zama a kusa da shi
...kallo ya bita da shi na tsawon minti biyar batare da ya kifta idanun sa ba can yace"..har angama wayar!ta gyada mai kai batare da ta maida hanklin ta kan sa ba

Shikuwa bakaramin burge zuciyar shi kunyar ta yake ba...umma tace kwanan nan zasu dawo abuja yace eh abunda babanki yake fadamin kenan yanzu,kinga daga mun dawo sai ki fara shirin barina anan ko?turo baki gaba tayi se yay murmushi yace hmmm..dan shiru ne ya gifta tsakanin su not knowing wat to think but tabbas tana matukar jin fargaban ranar da zata bar gidan tabar aliyu dan gani take sam bazata iya ba

bata san shi aliyun ma yafita jin zafin hakan ba kawai dai baxaka gane hakan akan fuskan sa ba ne sabida shi babba ne kuma yasan baxai iya saurin fassara tsananin son dayake mata aransa da yanayin da suka tsinci kansu na shakuwa da juna ba

A halin yanzu shikansa aliyu a matukar dame yake jin kansa, tunda likita ta bayyana masa cewa ansamu babban sauyi me kyau gameda da ciwon sha'awar dake damun jud sai ya soma ji aransa babu wani amfanin taba ta da romancing din ta dayake yi..

Ya matukar sakawa a ranshi akan cewa in har ta amince suka tafi yawon bude ido da shakatawa a wani qasar su biyu a tare hala nan ne zaifi jin kaimin bude baki wajen bayyana mata sirrin dake zuciyar sa akan ta

fuskantar Iyayen ta da wannan maganar awajen sa ba komai bane musamman ma mahaifin ta abbakar daya kasance mishi a matsayi na aboki..
Shiru ya dadayi yana famar calculating lokacin daya dace ya sako maganan neman aure atsakanin su

Wannan maganan baya bukatar yin sauri ko garaje duba da danganta na xumunci da girma dake zagaye shi

Na farko yakan dubi tsakanin tarayyar shi da jud wanda ya xamto tamkar a matsayin sa na uba da yarsa ne...

"...Sannan jud ta kasance amana ce daga wajen abokin sa me matukar muhimmanci a rayuwar sa...

Haka zalika jud yace wajen aminiyar uwar gidan sa,wanda ko anan ma kawai ya san dole ne dukan su su nitsu kafin su furta ma juna..

Ayadda yake jin matukar so da sha'awar jud aransa ji yake in har zai iya karar da dukiyan sa ne,to tabbas zai karar dan kawai ta kasance ita nashi ne na har abadan da'ima,"..

Rankwafo dakai yayi ya dube ta ayayin da hannun ta yake dauke da wayar sa tana kan latsawa,"jawo ta yayi jikin sa saita lafe akan kirjin sa a saukake.

"Dukkan Abubuwa masu kyau da tarin yawa gameda rayuwan ta da nashi na nan gaba shiyake faman tsarawa,inda atake zuciyar sa take dada nuna tsananin matsuwar sa akan yiyuwar abun cikin gaggawa.

Baiki ko yau yau amasa auren sirri da ita ba,yana bala'in jin zimman yin hakan...

amma sai dai kusan dole ne ya zame masa daya dakata ya nemi cikakkiyar yardan jud akan maganan auren su,sannan shi kanshi yana bukatar amintar da zuciyar sa akan kaunar datake nunawa akan shi.

Shin ko zata iya xamowa mace me juriya da tawakkalin zaman aure da shi?

Yasan ba abu bane me sauki,duba da yadda abubuwa marar kyau suke faruwa da shi," yayi aure takwas babu na tsayawa,wannan baqar qaddarar sane wanda ko kadan baya son yawan tunawa da shi.

All he think about now is hanyar da zaibi mafi sauki dan ya fuskance lamarin dake zuciar jud.

Shiyasa ya tsara tafiyar su kasashen waje dan yagane matsayar iya karfin soyayyar shi a zuciyar ta batare da son jefa ta cikin auren da zaizo ya zame mata sharii nan gaba ba..

Sun dau lokaci ahakan kafin suka rabu,meeting ya wuce da yamma inda tayi zaman kadaici da tuno cewa kwanan nan zata bar gidan aliyu ko yaya zatayi coping inta koma gida gaban iyayen ta oho?

Wasa wasa abun ya soma damun zuciar ta,altho washe garin ranar sukaje aka mata passport da sauran cike cike dn ba international passport kawai ya sa akayi mata ba harda black card,wanda zai bata damar kutsawa ko ina acikin kasashen duniya a duk lokacin data bukaci hakan.

Samun black card yana d matukar wuya cos is highly confidential ko a masu kudin ma ba kowa yake iya mallakar sa ba

bayan kwana uku da dawowar sa aka kammala ma jud komai ahalin yanzu basa da wani abu face jiran ranar da zasu tafi.

Kusan kullum cikin dare yakan kaita yawon shan ice cream ko kuma su dade awaje batare da sun dawo ba....
Su safiya tun suna ganin kamar tsantsar shakuwa ce har abun yazo ya fara fin karfin tunanin su

Karfe 9 saura na Ranar alhamis da dare jud ne itakadai a room din ta tana danna system.
Bataji karar bude kofa ba ji tayi wani qamshin turare me dadi ya doke hancin ta.

Sanye da shigar sa na manyan kaya ta gansa ya zuba dukan hannayensa cikin aljihu wata bugaghiyar shadda kalar brown wacce tsaban tsadar ta yasa take kyalli yasaka ajikin shi kanshi babu ko yar hula
'Salam alaikum" ya furta ba yabo babu fallasa

Tana jin sautin sanyayyiyar muryarsa mai shiga jiki da ratsa kwakwalwa ta lumshe idanunta tana fesar da numfashi saboda wani Abu da taji ya tsarga mata tun daga cikin kwakwaluwar kanta har zuwa kasanta yana me mata yawo a koina a sansar jikinta.

Shiru sukayi gabadaya batare da kowanensu yayi yunkurin furta wani Abu ga d'an'uwansa ba har ya taho daf gaban inda take suna kallon juna babu abunda kakeji illar rurin numfashi da ajiyar zuciyar da suka dinga saukewa a tare

Murmushin ta Yana ratsa kowani Shashi na gangar jikinsa

Jin tayi shiru taki magana yasa yayi karfin halin fixgo magana ana shi bakin yace "jud..ta d'an kalleshi cikin natsuwa ta zuba masa idanu tana kallonsa da sauraren abinda zaice dan gabad'aya zuciyarta ta matsu da son jin abinda ke cin ransa akanta
domin itama tana jin wani abu a game dashi matuka har tanajin bazata iya cigaba da boyewa ba

ya cigaba "hakika dazaki min alfama dana dan fita dake wani waje gobe .

Tace daddy duk inda kake so muje zan bika,zama yayi agefen ta idanun su akan na juna"
Yace "jud,I want you to act like my wife tomorrow.. will you?
..gaban ta ne yayi rassss ya harba adan daburce tace mene?ban fahimce ka ba,nan ma ajiyar zuciya kawai ya sauke ya cigaba da mata bayani a nitse yace kungiyar "Foundation of muslim women asociation, nigeria.

Babban Cibiyar ta kasa baki daya ta gayyace shi zuwa wani babban taron addini da za'ayi a sheraton hilton hall a gobe ranar jumua karfe 9am xuwa karfe shabiyu'.

Sannan shugabar kungiya wato alhaja qudirat abdulghaniu adebayo,ta umarce shi da ya tabbata yazo da matar sa nan,dan abun dama na mata ne kuma akwai tsammanin cewa zasu iya neman takaitaccem bayani daga bakin ta..

Ya riga ya amsa musu da cewar babu matsala ne sakamakon tsananin kunya da girmamawar dake tsakanin su.
Chapter 48 · 0% Book details