← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 108

Sashe 9

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ita kuwa Hadin kan datake badawa yasa take da arziki ninkin baninkin abunda ko shima bai gada arayuwar sa ba.

Akan maganan auren jud da abban ta ya bude wuta tuni tasa kawar ta hjy ramat tayi aika cikin sirri ma uban abdul yarima akan tana bukatar a saka ma abdul doka akan jud

sannan suka ce kar ayarda asan sune suka dakatar da soyayyr nashi akan ta

Hakan yy tasiri ne sabida Kusan kowa na musu biyayya gashi ja da su tamkar wasa ne a bakin kura ko daukar buhun kaya aka.

Acikin kwanakin nan Alhj abkar yasha nada garin sa yazo har gida neman baban abdl yerima amma sai bai taba samun gamsuwa da irin tarban da suke mashi ba,bayan sati guda sai gaba daya sanda ya rasa gane kan maganan auren.

Har yazo shima ya lura bisa ga dukkan alamu abun bane yuwa bane,yayi bincike me kyau yaga ashe itama yarsan neman hanklin abdul din take domin taji meke faruwa anma har yau shiru,itama tun ranar din ko waya mai tsayi basu sake yi da shi ba

Jud bata sani ba amma Mahaifin ta sosai yasan da ciwon sha'awar dake damun ta,jin labarin alakar ta da abdul yasa yaji aransa kamar wannan kusan wani dama ne ya samu na taimakon rayuwan yarsa amma sam sai ya rasa gane kan zancen ta fannin iyayen abdul ..

Daga bisani ma cewa ake abdul ya bar nigeria mai gaba daya..

Ana haka Sai rana guda kwas jud tayo qamo da shi a schl,ahaka ma da kyar ya saurare ta kuma data tuhumeshi akan auren anan yake gaya mata cewa mahaifiyar ta ce ta dakatar da soyayyr su sabida maganan auren da abban ta yayi agaggauce.

Duk dama bata taba jin son aure abdl har ranta ba amma sosai abun ya taba ta a zucia,dama arayuwa baka tashi sanin amfani abu sai ya rabu dakai kwata kwata.tun daga nan Gata nan ne dai amma kamar bata da lpya dan sodayawa take kwana ta wuni da tunanin abdl aranta

A Gefe guda kuwa Duk Abban ta na sane da duk irin halayen datake shiga, tsoro ne yafara cin karfin sa gashi baida wani power agidan ayanzu,bayan jin labarin alakar ta da yarima sqi yayi tsanain bincike akan lamarin but ganin baxai samu mafita ba sai ya fara nazarin yadda zai taimaka mata

...Ranar jud tana xaune a daki,sai ya shigo da sallama ya umarce ta da tattare kayan ta duka ta biyosa jud Batayi musu ba ta aikata hakan,driver ne yasa musu a booth taga abban dakan shi ya karbi kan mota na jansu basu tsaya ko ina ba sai gidan yaddikon sa wato inna kainuwa acahn ta wajen garin dake asalin iyayen sa duka basa raye

Har suka isa tunani yakeyi aransa Kallo daya xaka masa kasan cewa
Hakan wani decision ne mai wuya amma a yanzu gani yake hakan ya zamto masa dole duk rintsi duk wuya dan kuwa ya na son yarsa sosai

Asalin sunan Inna kainuwa,shine inna hafsatu itace uwar gidan mahaifin shi alkali,ita mace ce mai takama da ikon Allah ba ita ta haifeshi ba anma sabida amana da imanin ta yasa komi nasa awajen ta yake

...ko lokcin dayake siyasa ma itace ta sashi ya gina mata babban gida tareda gidan almajirai ana koyar da su ana basu sadaka suna masa addua tare da iyayen sa da sauran musulmai,wani bin dakan ta take kula da komi na almajiran shiyasa har yau ba a samu wani kalubale daga wajen tarbiyan yaran dake karkashin ta ba

Anan shima sai ya bada amanar jud amana yayi tafiyar sa,yau yasan koba komi yarsa xata samu nitsuwa in tana cikin mutane,sannan inna ba karya zatafi su kula da tarbiya da addinin jud,gata da ma chan da masifatu ce ga iya jajircewa,damabkuma babban burin tane yayi hakan tuntuni,amma wajen sa hakan abune mai wuya ne sakamkon baiso ya rabu da yarsa hakama matarsa hamida,yau hankln sa atashe yake duk da yasan ko shaidan bazai gwada ma inna iya tsaro ba.

Jud taci kuka kin hakan amma yadda taga abban tan ya sauke kai yana lallabata yana bata hkri sai kawai tayi saurin sakkowa ta amince zata zauna anan din.

gidan bai wani kai nasu bakam amma gida ne mai shegen kyau da tsari harda motocin zamani
Sai dai acikin gidan ana koyar da islamiya sannan ana gudanar da abubuwan dayawa na taimakon addini

Akan hakan ne in ya tuna seyaji sauki daha bisani bai damun kansa sosai, duk dama yasan ya jangwalo tsuliyar dodo daya raba jud da hamida,yasan hamida tasaka jud aran ta,yana kuma yana sane da cewa koda yaki yafada mata gaskiyan inda jud take xata nemo dakan ta.

Ajiyan numfashi ya sauke,'wannan karon ya riga yayi dogon naxari akai ya fahmci muddin bai sa ido ba yasan yarsa xata iya salwantar da rayuwar ta abanza tunda har auren ta da abdul baiyuwu ba gashi babu wani tsayayye.

Kamar yadda yyi harsashe aikuwa an kusan shafan wata biyu ana rikici sosai tsakanin sa da hjy hamida akan dauke jud da yayi agaban ta.

Most time takanyi masifan har ta hada masa da gori tana kumfar baki
,"sai tace dama ai itace mai gidan kuma zata iya kora shi muddin bai karbo mata yarta ba,..sau tarin yawa wani furucin nata yake cunkusa masa zuciya amma yake dannewa.

Shidai tunda Ya bata dalilinsa masu kama hankli na cewa.."zaman jud a gaban su bazai yuwa ba tunda ita ba zaman auren take ba shikuma bazai iya saka ma jud takunkumi ba..

Koda ya fayyace mata halin da jud take ciki na sha'awa fafur ta kekashe kasa tace karya ne...

Tayi ta bori tace anga yarta ta dauko sawun ta wajen kyau da kwalisa ana so alaka mata ciwon shaa'awa dan acuci rayuwar ta acusa mata zaman dole agaban kauyawa .

Haka sukayi ta jani in jaka,har saida hjy hamida ta rusuna ta barshi amma har rana mai kaman ta yau bata sa ke sake masa fuska kamar da chan ba...

Ita tunda tayi kudin nan dama ta rage muamala da dangin su,innan ce ta raineta amma bata ko iya gaida ta a gaisuwar fatan baki bare taji sha'awar taje gidan ta yin wani abu..

Kai jud chan ya tsaya ma hamida a wuya sosai,dan ko waya ba suyi da yartan ta sauki

Gashi ramat ta tafi chan yankin china haduwar su gaba da gaba yay matukar wuya yanzu.

Kullum suka yi waya sai hj hamiida ta kawo maganan jud ma hjy ramat
Ita kuwa ramat takan tausasa ta da cewa ta bar maganan dan tana dawowa nigeria ta dauka maganan ya kare.

Haka rayuwa ta cigaba,jud tun tana shan matukar wahala wajen sabawa da gidan inna kainuwa har abun ya fara bin jkin ta..

Sabanin yadda ta saba tashi shida ko bakwai saura Anan da asubahin fari ake taso ta sallahn asubahi da sauran al'amajirai kuma Ba abari ta koma bacci sai ta bisu sunyi karatun qur'aji atana so ko bata so,gashi babu fita ko schl kaita ake ana dawowa da ita ba ata bata wani fili ba tayi wani abu ba..

Bayan wata takwas da faruwan hakan a dan dolen ta ta koyo yin azumi dan ta danne sha'awar ta,amma duk da haka abun yakan tashi mata most time sai tayi ta juyi ita kadai a gado tana zubda hawaye tana tuno da abdul.

Har yar raman nan sanda tayi na hana kanta samun sukuni Da kyar ta xo ta saba har ta dan saki ranta abubuwa suka fara mata sauki.

Anan Sai ta dada dawowa shiru shiru,amma muddin sha:awar ta ya tashi bata iya hakura ranar daban zaka ga yanayin ta..

Gashi bata fiye son ta biya ma kanta bukata ba,nan de ta rufe ido ta fara farautar wanda zai maye gurbin abdl amma batayi sa'a ba hakan ma saiya so ya jawo saura kadan ta rasa kimar ta na ya mace
,ranar data hakura tayi bakin ciki da kunci sosai,can data ga ba sarki sai Allah ne sai Duk randa abun ya dame ta sai ta cije ta sassaita kanta da kanta har sai taji ta qamsu.

Rayuwar bai mata dadi a hakan,gashi any sligh chance ta samu suka yi magana da hjy hamida takance mata kwanan nan zata karbo ta amma shiru har yau

awani bangaren zuciyan ta itakan ta tana jin dadin gidan inna Dan anan ne ta fara iya koyan controling lalurar ta,ta kuma samu ilimin addini me dan nisa,wayann sune Abu biyu dama da ta dauke su babban takurawa afarkon zuwan ta gidan sai ayunzu take ganin amfanin sa.

Gashi kamar anyi mata baki,hjy ramat almost 1year kenan yau rabon ta da nigeria, tana de chan tana zagaya duniya ta na neman arziki bata kuma taba zuwa nigeria tayi fiye da kwana uku.

Hakan yasa hjy hamida tayi hakurin dole yau jud tana neman cika shekara a hannun inna,har yau de tana kan jiran ramat dan ataya ta kwaco yar ta,ga kuma dumbin alkwari datayi initiating daga wajen ramat contract ne na dumbin kudi.PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_
*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne*
*KUDI..kumbar susa*
_YADDA AKE BIYA,HOW TO SUBSCRIBE,plus payment details_

_FARASHIN SA👇🏿_

#300 naira ne
#450 naira for VIPs

*1- Biya Ta bank acct*

_Use👇🏿_

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446*

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR*
Use👇🏿

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
Phone Number :07058797141
CITY:bauchi_PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_

*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne*

007..Bangaren alhaji aliyu kuwa yau kusan shekara biyu kenan da incident din auren sa da amarya fatima,har a wajen iyaye kusan komi ya wuce amma aliu shikam abun har yau bai gama sake shi ba.

Ko lamarin daya faru akan bazaurat daya aura a kano ta dawo tsuntsuwa bai masa zafi kamar mutuwar fatima ba.
Chapter 9 · 0% Book details