Sashe 30
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kakkauran sautin muryan shin ya daki tsakar kwalkwar ta har yasa ta saki siririn numfashi, ji take tamkar kirjin ta zai fado kasa tsaban tsanan ta bugun sa..not withstanding sai ta daure ta amsa cikin sanyin murya tace..
Sannu da dawowa Abb,.ah.. dad..,dy duk de ta rasa sunan daya fi dacewa da shi
Kan safiya na kasa acan gefe dasu ta dan durkusa bata ma san meke faruwa ba,a tsaye aliyu ya mike yana me kare ma jud kallon kurel da wutsiyar idanun sa,inbadan kamannin su da hamida ba da sai yace abbakar be isa ya haifi wannan yar ba
Murmushi kawai yake yi aransa yana me matukar kkrin danne rudewar sa ta hanyar aje straight face.
Aransa he was like Wowwww tubarkallah,..masha Allah Ashe haka yar tamu take?lallai abbakar ya haihu..
Hannu ya mata da wani iriyar charming smiles tun kan ta karaso,gaba daya jikin jud se yy hot ji take kamar karya ne bashi ne abba aliyun ba..
She was like What the hell?..wannan hadadden guy din ne abokin Abba?to lallai Ko a mafarki basu dace ba,itade ta san abban ta da yawan sa manyan kanya,most time she wonder in ma ya taba kaiwa 10mints wajen yin dressing..
Itade abunda take gani agaban ta inma zata kiyasta mai shekaru bazaifi ta bashi 34-35 fa.
He is goddam hot nd beautiful،gayen da akace da shi beautiful ai yawuce gaban ace da shi handsome ne,babu tantama a kayan sawa kowani iri ne ze amshe jikin sa cos he look healthy nd strong da alamu ana shan gyara da mashunan gymnastics...
Da kyar da tsoro de ta mika mai hannu ya tallafo ta kusa da shi,daddan qamshin turaren sa yasa ta daga idanun ta ta kalle asalin cikin idanun sa"..tana dauke da deep brown oily eyes shikuma na shi dark hazel eye balls ne.
Sau tara tara kirjin ta yake bugawa har ya jawo ta gently yana me mata jagora akan
Doguwar kujeran dake falon..."yace jud ko?...won't u say a word to daddy?safiya, ko jud tana jin yunwa ne...tun kan safiya ta dago kai jud ta girgiza kanta ta dan turo baki a sakalce...ido kawai yy ma safiya akan taje ta hado sabuwar breakfast da sauri sauri tayi waje ta basu waje..cike da dauriya jud ta matso confidence tace ina kwana daddy?..lpya kalau yace yana kan binta da close look..hope ure ok?naga kamar baki sake ba..im ur dad too ok..insha Allah nan ma gida ne awajen ki...nan ya shiga mata tambayoyi tana bashi amsa batare da sun sake bari idanun su yana haduwa dana juna ba...
Haka ya dinga yi har se da safiya ta bugo sallama dauke da tray na hadaddiiyar omelate,tea da samosas da kuma kasaitaccen miyan jajjage na kaza..
duban ta yy yace Shall we?..abata so ba tace ok..har table ya rakata suka zauna safiya tana serving dinsu...daga yadda aliu yake lallabar ta zaka san so kawai yke ta sake jikin ta sa aranta anan din zata zauna batare da takura ba
Adan dole jud take kaiwa abincin bakin ta tanayi tana satan kallon well pampered fingers dinsa wanda sukayi wani irin fresh tsaban sunji gyaran manicures
"Can ya dube yanayin ta yace kici fa..in beyi miki ba za'a sake mikii wani..anan ne tace noo noo ni na koshi,ido ya sake zuba mata yace are u sure,..ta gyada kai this time not resisting his eyes muryan ta kamar wacce xatayi mai kuka tace "daddy zanje daki kaina namin ciwo..
Page 20..
Duk wanda ya fitar min shida Allah..
: ******tana murda kofar kitchen Safiyance ta gani a tsaye tana bada odern kayan abinci ma mai girkin su dake yanzu duk ma'aikatan gidan sun dawo maxa...
ganin jud a tsakiyar su yasa ta matso kusa da sauri tana me tambayar ta lpya dai ko?jud ta dan makale wuya fuskanta ta adan sake tace..."uhm dama nazo wajen ki ne...Da alaman fargaba safiya tace to bismillah karaso ciki...nan take safiya ta sallami sauran ma'aikatan dake wajen ta sama ma jud arm chair ita kuma se ta dan rusuna a kasa kusa da ita..tace ina sauraranki..wani shiru ne ya dan ratsa sannan ta sauke boyayyen ajiyan zuciya tace dama Alfarma nazo nema wajenki akan dan Allah kina bari ina danyin wasu aiyukan kitchen rashin motsawa na yawan kashe min jiki..seta dan langwame wuya slowly ta furta pls.."cike da mamaki safiya ta dago ta kalle ta tace a'a jud wannan dokar alhaji ne kuma baya son acika saba ma dokokin sa..kiyi hkr kinji?zan miki duk abunda kike so amma banda saka ki aiki..jud tace anty safiya dan Allah ki taimaka min ni..in kina so bazan gaya masa inayin wani abu ba, nidai bana son zaman nan ne..se ayita min kallon kamar bani da lpya bayan ni lpyata lau...
Safiya tayi shiru tana tunanin abun har cikin ranta, tayi mugun yabawa da tunani irin na jud amma kuma har yanzu tana tsoron bada amsa sabida tasan halayen aliu..
In ya sa doka bai cika so ana tsallakewa ba what in wata rana by mistake yaga jud tana goge goge agidan bayan yace kar abarta ta taba komai...safiya ta girgiza tace kiyi hkri kinji..bazan iya ba Alhaj ze yi fada,jud tace to ko inje in gaya masa?da sauri safiya tace a'a tsaya tukun..a ranta tasan in jud taje ta fadi hakan gaban aliu still bazata tsira ba aliyu zai iya tunanin ko basuyo mata abunda take so ne shiyasa tace zatayi dakan ta
Can safiya tace to ya kike so ayi,me zaki na yi?ai kinga kusan komai akwai masu yin su,shara goge goge wanke wanke aika girki..to ke me zakiyi..jud ta dan sauke ajiyan zucia tace "dama wannan satin zan koma schl so inaga zan na girka abincin in na dawo ko in zan tafi..safiya tace to yayi amma fa karki manta alkwarin ki ba ko yaushe zaki na shigowa nan ba kuma karki fa gaya masa....jud tace karki damu na fahimta nagode,da haka suka rabu safiya tana ta mamakin jud aranta,ayaran zamanin yanzun nan waze nemi takurar kansa da aikin gida inba mace me tarbiya ba.."AYanayin kyau da kwalisan jud ta gama daukawa yar kwai ce,yar aci a kwanta dake dama ta lura ba yar son magana bace..
Amma kuma abunda ramat ta fada nata akan yarinyar ya sha bambam da yadda take gani dan har yau bata isa tace ga munin halayyarta ba,beside yau watan ta guda kenan agidan da duk kyauntan nan anma bataji ance maza suna layi a kofar gida ba..ko ta taba shiga dakin ta ta iske ta tana wayace wayace..
Ita de dabiun yarinyar ya mata har cikin ranta aranta sai bata jin kmar zata iya cutar da ita..
Bangaren su aliu kuwa da suka fice tare da abbakar abakin mota suka tsaya suna dinke zantukan su inda aliyu yake dada tabbatar masa dacewa yana da sauran hutu
Ahakan ma da kyar yaci nasaran langwasa ra'ayin abbakar ya hakura ya bar masa biyan kudin makarantar jud da duk wani abun da take bukata.
Abbakar yana da kawaici sosai so aganin sa in yace eh ai dawainiyar zeyi yawa aliyu
Shi kunya yakeji in ya tuna cewa shida matarsa sun bazama neman duniya ne suka daura ma wani nadaban nauyin yarsu..
Shikuwa aliu ko ajikin sa arayuwar sa kwata kwata be damu da wai dan ya kashe ma wani kudin sa ba
..musamman ma abbakar dayake mugun jin dadin hira da shi..haka suka rabu abbakar badan ya so ba ya damka masa komai na karatun jud.
Washe gari ssafe jud ta farka tayi yan kimtse kimtsen ta,kirar farko awayarta na inna ne..a ladabce ta dauka suka fara gaisawa dake yau tun asabuhin fari ta tashi tayi sallah se inna batayi korafin komai ba ta shiga mata tambayoyi akan lpyarta,atafir jud taki cewa komai akai sema nuna ma inna cewa yawan xaman ta babu aikin yi shiyake sata jin kasala amma har ma tayi magana da me aikin gidan..daga jin hakan se hankli inna ya kwanta
bayan nan jud ta fito ta nufi kitchen tadanyi abubuwan da zatayi komai tana yi ne safiya tana kallonta,safiya kuwa tun tana dar dar da lamarin har tazo ta sake jikin ta musamman data lura da yadda jud ta warware tana gazar gaxar kamae ba itaba,anan fargaban harsashen ciwon nata ya gushe aranta itama se ta cigaba da abubuwan dake gaban ta..
To Bayan kwana biu aliyu be nemeta ba bata sani ba ashe yaje babban family house din sune shima yayi kwana biu acan,dan tun kan su rabu da abbakar a ranan hajy binta ta kirashi awaya tace masa gata nan tazo nigeria agurguje kuma tana bukatan ganin sa cikin gaggawa.
Shiyasa Ba shiri yaje din sede tun da suka gaisa suka watsake kewar juna da mahaifiyar san be sake jin kunne ba tsaban korafe korafen abun kunyar da matar sa ramat take aikatawa a saudiya
cikin tsananin damuwa da takaici hjy binta take bayyana masa iya abubuwan da suke zuwa kunnen ta game da harkokin ramata a saudiya
Kusan Komai a kunnen ta akeyi dan babu wanda bai san familyn shettima bulama ba,ita kanta tana da babban rijiyar man fetur a kasar bare kuma aliyu da mahaifin shi ya mutu ya bar masa gado anan...
"Tace Aliyu badan kar Allah ya kamani ba da saina sa ka sake ramla dan abubuwan nata yafara fin karfina
Tace jiya ajirgi da muka sauka nakejin sabon deal din ta dinke,halal business dake saudiyan be ishe ta ba?..Ina ita ina hade kanta da "robber industry".. Wato kamfanin man fetur ne daga america masu ci da kwace da zalinci..
Shikansa "Robber" an samo shine daga kalman arm robbery...aliu gaba daya rasa abunda zaice mata yayi...zuciyar sa na mugun cunkushewa in yaga yadda mahaifiyar sa take nuna tsananin bakin cikin ta akan auren sa da ramla shide har yau baya fahimar komai amma hakan ya zauna ya lallabata sosai,hasalima maganan da suka wuni yi kenan har ta kammala abunda zatayi ya rakata airpot ta koma coast Dawowar sa gidan be bi takan kowa ba dakin sa ya nufa straight ya kimtsa ya hau bacci,se can wajen la'asr ya farka sakamakon repeated missed calls dake faman shiga wayarsa..