Sashe 24
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'..Isar ta bakin gate ta danna horn da karfi daga budewar mai gadi ta fixge kan mota tashigo tayi wani wawan parking,wani diff wajen ya dauke kusan kowa anan sanda ya rusuna yana gaida ta Sadai basu sami kallon arziki ba bare a amsa musu, Gaba gadi ta nufi cikin gidan hamida a zafafe kamar wacce zata tashi sama..
Hatta tsayawa ta aika yau ji tayi bazata iya ba dan haka ta bi step ta wuce bedrom din hamida straight A lokacin jud na zaune akasa hamidan ne agaba da wasu sabbin cooking palates kala kala jud tana cirowa daya bayan daya tana sauraran bayanan amfanin su....
Duk wani abunda ya shafi harkan girki da duk wani hanyar sarrafa abinci sune acikin palates din dan already hamida tasa ana koya ma yarta dafe dafe irin na zamani,iya bariki babu kunya. takan gwada ma yarta fa'idan iya komi Sannan ita Bata damu da wani illar bayyanawa yarta sirrin zamantakewa da maza a rayuwan ya mace ba ita amfanin sa kawai take dubawa dan bakaramin burin ta bane jud ta dawo kamar ita wajen iya juya maza batare da boka ko malami ba kuma ace ta dare ta a kwalisa.
Suna cikin haka aka wani banko musu kofa babu gafara bare sallama a mugun tsorace jud ta juyo dan ganin wanda ya shigo sai charaf suka hade ido da hjy ramla
Kasa magana juf tayi tana me kare ma yanayin ramat kallo a tsawace ramat..tace"keeee me haka kike wani kallo na?ni bana son shashanci ki kalle gabanki da Allah Cikin sauri jud ta dauke kai Wani sassanyar kallon kasan ido ta bita da shi batace uffan ba da alama ta shagala ne da jin haushin yanayin yadda ta banko musu kofar...hmm kawai hamida tace cikin sauri ramat ta dauke idon ta hamida tace ramla shareta mana ki shigo ciki,cike da bayyana tashin hankali ta karaso din sede har ynzu idanun ta nakan jud dataga ta sauke kai kasa kamar wacce bata da niyyar sake cemata uffan
Ita dai Wani irin bacin rai take ji in ta kalle yarinyar
Hade da abunda ke damun ta ayanzu ji takeyi kamar ta kama jud da duka dan ta tsani raini ta tsani duk wanda baya bata girma tace"hamida kice ma yarki tayi waje ta bamu waje banasan in sauke fushina akan yaro,kin daga kai jud tayi ta dada hade rai cikin ranta tace bade ni in gaidaki ba,tabe baki hamida tayi ta kalle jud tace ke tashi ki fita a kasalance jud ta mike cike da jan aji tanayi tana tattara sauran kayan ko uffan batace ba ta rabi jiki tayi waje aka bar ramat da binta da muguwar kallo cikin bambami tana cewa lallai hamida kin lalata yarki.."kina gani fa ko gaisheni bata yi ba,yarinya karama se tana ji da kanta haka?wallahy ke kike daure mata gindi...
hajy hamida duk ta fahimce cewa ramla ba lpya ba dan ta kashe hayaniyar sai ta kwala kiran jud ta dawo, nan hau jud da masifa",ashe bakida hankli?da yare ta maida mata korafin meyasa bata gaida ramat ba..jud kuwa turo baki takeyi gaba cikin shagwabar ta me mugun kular da zuciar ramat da yaren ta amsa tace umma na gaishe ta fa bata ji bane,girgiza kai hamida tayi cike da takaici ta ce to bata ji ba kisake."ina wuni?..cike da haushi jud ta furta ramat bata amsa hakan nan tabar musu dakin a lokacin ramat tayi tsaki yafi sau arbain
Ita kadai Tana ta mita akan yanayin yadda jud take rainata har abun ya ishe hamida tace wai meke faruwa ne haka da zaki sauke fushinki akan yata?..ko zama ta kasayi sai terere takeyi ita kadai tana cizan yatsa"hamida taja tsuka mai sauti...wai meye?nan tace hamida Aliyu ne..Ni kawai ki dau mayafi mu tafi ko kwana zamuyi a hanya muje gidan shege dodon kasa wallhy hamida zanyi kisa,ina daf in kashe yayan mutane,..
Hamida tace what?ya subhanalla su waye zaki kashe haka ramla?wani tsaki tayi bata amsa ba tace nidai kawai mu tafi banson mu bata lokaci this is a matter of life nd death...hamida tace hmm tabdi i can cee,nikuma nawa awanne?to ai kinga yadda mijina ya dawo yanzu ko?
...to ko akan jud ya muka kare bare in debi jiki in fita a wannan lokacin
,"ramat tace kai hamida kamar da cahn bakimun abunda yafi haka ba,kawai dai kice walakntani zakiyi dan kinga hankli na atashe..to barakiji in har ban gama da aliyu tafiyar mu saudiya bafa zaiyu ba
Mikewa tsaye hamida tayi tace dakata bawani kawai ki futo fili ki gayamin menene matsalar,da kyar ramla ta sauke ajiyan zuciya,nan ta shiga labarta mata yadda sukayi da aliu cikin jadadda kalaman barazanan sa akan ta shirya kashe duka matayen duniya akansa hamida ta ce tabbb di jam..aliun ne ya cemiki haka?cikin tashin hankli ramat tace eh mana,hmda tace lallai bango ya tsage ashe ko bamu ci ta zama ba amma daga angama se tafiyar mu saudi ko? cikiin yanayin gyada kai ramat tace eh mana satin nan fa zasu kiramu nide kawai muje dont mind the time yau yau din nan nakeso aci min uban aliu..aliu ya rena ni da yawa
Aikuwa tuni hamida ta dau zafi musamman ayanzu da take matukar bukatan dukiya nata nakanta me tarin yawa a rayuwar ta..A gurguje ta sabi mayafin ta suka kama hanyar tafiyan kusan awa uku acikin jeji can cikin kauyukan maguzawa da kwata kwata mutanen garin bazasu kai dubu daya ba
Daga isar su suka paker mota agindin wata bishiyar dorawa daga nan Wani katon tsuburi suka nufa,dutse ne aka yaface cikin sa aka fafe ta tayi kofa mai zurfi ta inda in ba da rana kazo ba bazaka taba iya shigewa ciki ba tsaban duhu,amma haka su hamida suka gutsa kai ciki ba alaman tsoro aransu Daga nan Ba a sake jin su ba sai washe gari da safe..
Wani hayaki ne mai ban mamaki ke fitowa daga ta kofar dutsin tamkar wanda aka kunna danyen itace ana girki ta ciki,"da shike da safe ne so waje ya dan washe yayi haske taku daya zaka kara acikin dutsin ka tsunkayo wani tambadadden kidin bori da ihu irin na arnan kafirai..
Wani Abun mamaki shine daga Cikin dutsin wani babban fada ne mai zaman kansa zagaye da babban buka,da tsabgogi na bakaken aljanu da ifritai,akwai daku nan tsafi guda uku dan haka anan boka shege dodon kasa ya umarce su ramla su kwana acewar sa jiyan suke shirin bikin murnan samu nasarar haddasa mutuwar auren mutane 100,da alama shedan dakansa zai sauko musu yau ayi hidima...
Kafiran Maza ne zagaye da fili cikin salon bori suyi tsalle su fado kasa suna dakowa da duwawun su mata kuma na dage zannuwa sama suna gantsarewa ana shan taba ana langwasa kafafu cikin tsumayin wakar sa'adu bori
Boka shege dodon kasa yafi kowa daga murya wajen bin wakar borin mabiyan sa ko rawan kawai suke cashewa..
"Ku kwakkwkwafe mu yi wasa
Ina samarin bori
Ku maida kanku mutane
Ku gilgiza ku yi wasa
Ku rairaya ku yi wasa
Ku kwakwkwafe ku yi bori
Bori abun sha’awa ne
Bori abun murna ne
Wayyo samarin bori
(Language)
Ku kwakkwkwafe mu yi wasa
Ina magadan bori
Ku maida kanku mutane
Ku gilgiza ku yi wasa
Ku rairaya ku yi wasa
Ku kwakwkwahe ku yi bori
Bori abun sha’awa ne
Bori abun murna ne
Wayyo magadan bori
(Language)
Bori abun murna ne
Bori abun whara’a ce
(Language)
Ina mutanen bori
Bori abun sha’awa….
Tsabar shirye shirye ajiyan boka sai bai saurare su ba,sukuma tsaban naciya yasa suka kwana domin cikar burin su akan aliu..
Aikuwa tun da asubah ramla itama fito tayi kane kane acikin masu rawa ita kadai ma abar kallo ne,..hamida ce yar wayo dan tasan duk salon su na siye zuciyar bokaye dan haka ana rawan hamida ce mai yayyafin kudade sabbi kar kar,boka dodon kasa ji yake a duniya bakamar su.
Sai can Bayan Awa daya aka rusuna aka zazzauna nan ne hamida ta miko bukatun su wajen dodon kasa bata boye masa komi ba
" zaune yake agabn katon farantalin kasan tsafin da sai baice komi ba ya shiga buga kasar ya tuma yayi ihu yana wargagajiji da yatsun sa cikin farantin kasa can daya kammala xane xanen sa da goge gogen sa,sai ya dubi ramla da jajayen idanun sa ya wani fashe da dariyar mugun ta yace,shegiya aiki ya kammalu..wani washe baki ramla tayo cike da farinciki ta sake wata tsinanniyar guda tace ahayye
Ita kuwa hamida nan ta ciro makudan kudi Cikin rera kirari mai sa zuciya ta huru ta watsa su akan fuskan shege Tace shege,sarkin shegu uban shegu,rabin jikin ka wuta rabi damina,dan uban uban sa,sai kai shege jikar kishiyar uwar sa,mijin yarka baban kannen ka..shege dan shegu baka fadi ta fadi kasa,dodon kasa ubangijin bokayen duniya" wani fadowa tayi agaban sa akasa tana me kwantar masa da kai..
...wani ihu shege tsala alaman ya shaka salo da kirarin hamida
aikuwa tsar ta mike tsaye ta cigaba da azizitawa..
Can da suka masa goma na arziki sai suka nitsu dan su sauran bayanan.
Shege dodon kasa yace ramla ke ai ta wace shiyasa na banma tambaye ki akan ra'ayin ki ba,dan wannan sha'ani naki da wuya take mukadai mukasan guguwar dake tasowa domin ki....yace munga kalubale mai girma arayuwar ki ramla sede Aljanu suna matukar alfahari dake kuma suna cikin farin cikin axamar ki wajen kawu mana zazzafn tuwo wanda zamuci shi tun miyar sa be huce ba,anan ya shiga bata labarai akan mijin ta aliu da duk qudirin da ke ransa na ne neman mata kai hatta wanda ya bashi shawaran yin haka sanda ya gaya musu...
Sukayi ta tabe baki suna tsaki,boka yace matakin dana dauka miki shine,"daga rana me kama da yau duk wani imanin dake zuciyar aliu wanda yake sa shi yin tunanin rayuwar sa har yake iya miki baraxana akan hakkinsa zan sa aljanun na su lashe su kuma dagula masa tunani da yawun su su toshe shi..se ya mika mata wani kullin gari tasa hannu ta karbe yace ki sa masa a abincin shi.