Sashe 92
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mutumin da Baki San halin shi ba"
Tashi Sameera tayi, cikin sanyin murya tace'' ummu sau uku muka taba haduwa, amma muna waya, Yana da kyan hali na lura da hakan, beda wata matsala yana da abindm dariya barkwan ci gashi da mita duk nasan hakan, Amma bansan ya akayi zuciya ta, ta kamu da San Wanda be Sona ba, Mai son Wanda be San inayi ba, mesan wanda be damu Dani ba"
"Kide fadar haka"
"Ummu kenan na fada masa fa, Nan da wata hudu aure na amma ko magana ya kasa min, bare ..."
Kuka ne yaci karfin ta, ta kasa fadar sauran abin da zata ce, girgiza Kai ummu tayi,
tace'' gobe za'a daura aure na,ki fadawa su yusuf Bari na tafi"
Fitowa tayi tagan su a parlour,suna ganin ta, Yusuf yace'' da girman kujeran ki"
Harara ta Galla musu tace'' azo a rakani''
Yaseer yace'' ko Baki fada, idan daukan ki ma kika ce ayi sai ayi ai"
Sun rakata sun dawo yaseer, yace'' Allah sarki an maka kwace"
Banzan kallo ya watsa masa, yace'' Bana San munafinci, san nata da nace ina yi da ne, sai kuma she's not my mate"
Yaseer yace'' wai aure tab Allah sarki yanzu sai a school zamu ke hadu wa fa ko?"
"To Dan gidan ku a gidan ta zaka ke zuwa kome?"
"Wallahi daza'a barni gidan Zan koma da Zama kasan Allah''
"Kaima san Ya mas'ud ba bare zaiyi"
"Ai wannan Dan hana rawar gaban hantsi ne"
"Abokin nawa"
"Shidin"
"Aikuwa zai na sanar dashi"
"To meye ne ina ruwana"
Sai bayan Isha suka tafi gida, suna Shiga Kenan suka wasu hadaddun motoci guda uku iri daya gasu bakake har wani sheki suke yi dukda dare ne amma fitilun wurin sun haska su,
Mas'ud yace'' woww bb wannan fa"
Sai da suka fita sukaje wurin motar Binaif yace'' biyu nawa daya na Mi Amor"
Mas'ud yace'' wacce mi amor din?
Tama isa?"
Murmushi kawai yayi ya zaro key din guda biyu ya Mika masu yace'' Happy birthday"
Ya wuce ya barsu a wurin, sanda rewa sukayi suka kasa motsi sai yayi nisa Yama kua Shiga parlour suka taho da gudu suka rungume Shi,
Mas'ud yace'' amma shine Ka..."
"Shishish, bansan Jin komai"
Mus'ab yace'' bb mun gode sosai mun..."
"Haka ma godiya ce, farin cikin K
u har yau har gobe shine nawa.
Zansu yayi suka Shiga ciki, Umma na zaune ita kadai tana kallo, abin ta,
Tace'' sai yanzu zaku dawo?"
Binaif yace'' wani abun farin ciki ne ya same mu Dan Allah yau karki yi fada kinji Umma"
"Jarababbiya Ka maida ni Ashe bansani ba Ka kyauta"
Binaif yace'' ai idan ana neman masiffiya an same ki"
Cokalin abinci ta dauka ta wurga masa tace'' Dan zakaraw'a kai yanzu zaka cewa Safiya jarababbiya ne?
Ka rena ni, gidan nan Zan Bari bazan zauna ba"
Tabe Baki yayi yace'' Dade yafi dan Bana so daman ki zauna yaran su koyi fadan ki, kinga Baban su Mas'ud yau muka hadu da su da maman su"
"Alhamdulilla, Alhamdulilla, Alhamdulilla, Allah Kaine abin godiya, taya hakan ta faru?"
Binaif tsab ya bata labari, Umma tace'' Kai kaga, Abu sai kace almara, Ikon Allah Kenan, azo a kaini Naga Iyayen 'yan albarka"
"Haba Umma da Daren nan?
Ai sun rufe gida yanzu"
"Allah ya kaimu gobe"
Mas'ud yace'' bb banga Ka Shiga daki ba"
Mus'ab yace'' bafa ta nan"
Umma tace'' ahaf ina zai Shiga daki ba mata Ashe shiyasa bata dawo ba tana nac wurin Iyayen ta hakan ma yayi kyau ai"
Banza yayi dasu ya koma doguwar kujera ya kwanta ya rufe idan sa, Yana Jin su suna masa tsiya ya kyale su, a haka bacci ya dauke Shi yasan idan yaje daki ma ba bacci zaiyi ba, har suka Yana kwance a parlour ranar nan yayi bacci.
Washegari da safe suka tafi gidan Baffa har Umma sai da aka daura auren ummu sannan su Baffa suka wuce Umma ta koma gidan ta, Daddy kuma ana daura aure ya wuce airport ya tafi Adamawa sunyi murbab zuwan sa sosai shine yake fada masu auren da aka yi da kuma samun Iyayen su sosai hakan yasa su murna,be wani jima ba ya dawo, kasancewar tafiyar jirgi ce befi mintoci ba yasa yayi sauri,
Matan sa ya gani a zaune suna hira tare da 'ya'yan su guda hudu, ya kallo yaran kawai girgiza Kai,
yace'' Ku same ni a Sama"
Ya wuce dakin sa, sai da yayi wanka ya shirya ya fito ganin su da yayi a parlourn sa ga kuma abinci, ya zauna ya dauki remote ya fara zanja channel sai da ya Kai labarai tukun,
yace'' Mas'ud da Mus'ab Wanda suke gida nan ada kafin su koma gidan Umma nasan da cewa kune kuke aika ta komai..."
By: ```Hijjart Abdoul```
Cwthrt
A BAKIN WAWA
_Akanji magana_
Shiru yayi tunawa da wani abu da yayi mafu soyuwa a zuciyar Shi, kafin ya lumshe Ido ya bude.
Hajiya kuwa da Anty Rasa abin fada suka yi ji kawai suji ya gama abinda zai fada su fadi nasu.
Yace ''Hafsat, Zuwaira nasan duk wani kallu kullan Ku, a yanzu ni tsoro kuke Bani, sabida haka ga wannan kowa yaje yayi business din sa da yake so kowa ya kama gaban sa".
Ya fada Yana Mika masu wata envelope mai kyau da ita, har zuciyar su suka ji wannan Batu jiki na rawa Hajiya ta amsa ta dauki nata ta bawa Anty.
Anty harda durkusa wa ta fara godiya itama Hajiya haka.
Hajiya tace ''Alhaji mun gode sosai Allah ya Kara budu".
Anty tace "Allah yasa kaci wannan takarar deputy governor din da kake nema".
Dariya suke bashi sosai, dukda Baya san yayi amma sai da yayi murmushi ya.
Yace ''Idan zaku tafi, ku tafi Ku kadai kubar min yara na".
Hajiya tace ''Haba Alhaji Muda zamu tafi business wasu kasashen saro Kaya taya zamu tafi da yara kuma?"
Anty tace ''su mana me?
Su ba Yara ba ba komai ba?"
Murmushi kawai yayi ya Basu wurin ya tashi ya fita yana Dariyan shi shika dai.
Anty tace ''kinga Bari naje yanzu yanzu na duba Naga wanne jirgi ne zai tashi da kudin wuri na nayi booking".
Hajiya tace "tuni ma da me zamu kira kuma tashi zamuyi ai da kudin mu zamu saro kayan ma wannan kuma sai mu ajje sai mun dawo".
Anty tace ''china zani nikam".
"Ahh ni Dubai zani".
Fitowa sukayi kowa ya Shiga daki yayi booking flight Hajiya ita da yamma ta samu,ita kuma Anty sai gobe shima sai taje Abuja.
Dayake Hajiya sai sunje Abuja sai kawai
Anty tace zata bita.
Suna zaune su Duka a gidan Umma, bayan sun dawo daga daurin auren Ummu,
Ummusalma tace ''yanzu Umma ai da kin koma mun tafi tare".
Umma tace ''ke rabani da gidan da babu rahama babu iska ko kadan, babu wurin shakar numfashi window an kama an garke, labule an sake Shi daki ba Hasken Rana sai na lantar ki, bazan iya ba ga gida na kana waiga wa zaka ji iska, ka fita waje Ka bishoyo nan, idan naci gaba da Zama a can gawa ta kawai za'a dauko".
Mas'ud yace ''hmmm Umma Kenan ai kinga gidan nan takaici ne a cikin Shi fal, damma ba'ayi haki ba kinan nida da nake da Asthma kullum sai ta tashi".
Binaif yace ''kun dame ni fa".
"A tashi a tafi daman banne mi mutum ba sai da aka ga na gyara gidan nawa sannan za'a ce wani abu".
"Matata ta gyara de".
"Muna Mata de, ai wannan ba matar arziki bace".
"Matar tsiya ce Kenan ko?''
"Oho de, ace har yanzu
ba amo ba labarin samun ciki yanzu da a watan da akayi aure a watan ake samun ciki amma banda ita ko nace banda ku ehh nannan wata wacce akayi auren Ku tare a
kauye ciki ne da ita wata hudu zuwa biyar har ya dan tasa abin ta abin sha'awa da ita baku ganta ba wallahi".
Mas'ud yayi karaf yace ''zaki sha mamaki Hajjaju idan nayi aure, ke dai bari sai 'ya'ya sun yi wayo sun girma da wayon sa tukun zasu haifi na fari ai idan nayi aure za'a..."
A tare Mus'ab da Binaif suka jefe Shi Mus'ab da pillow Binaif da remote.
Mus'ab yace ''wai sai yaushe kunya zata ishe Ka ne?
Ayi yaro bashi da kunya Sam, Kai da ko nema auren har yanzu ba'aje ba kayi ta cika Baki".
Umma tace "ohh!
Dan ya Fadi gaskiya?
Shine abu?
Gaskiya ya fada ai idan bata yi ciki yanzu ba sai yaushe zata yi?
Ku nan zaune kuna kunbiya-kunbiya zai haihu ya barku".
Ummusalma tace "kasan de sarai wani ya raga Ka idan ka manta na tuna fatan Ka Allah yasa a Baka kake wani cika baki".
Kalar tausayi yayi ya zame ya kwanta.
Mus'ab yace ''dayafi de".
Umma tace ''kwaji dashi Insha Allahu babu Wanda ya riga shi 'yan bakin ciki".
Binaif yace''Kunga ku tashi mu tafi ba zai iyuba kawai ayi ta zagina da mutunci na da komai".
"Kufi ruwa gudu kuma koda wasa kar a zo min gida".
Tashi yayi ya fita, ita Ummusalma sallama tayi Mata,
tace ''Umma sai anjima".
"Mu jima da yawa har auren 'yan albarka".
Itade tafiya tayi, shima mus'ab tashi yayi ya Mata sallama haka ma Mas'ud suka tafi suna tafiya Mai aikin ta na zuwa Allahn da ya te make ta taya ta hira.
A hanya suna tafiya, Ummusalma tace ''bama je gai she da Daddy ba?"
Mas'ud yace "Bana San zuwa gidan nan nikam".
"Sabida akwai dodannika ba?"
"Dalla can yimin shiru, nasa dake?
Bansa da mutum ba ya dena samin Baki a zance na Bana ciki da renin wayo".
"Hmmm haka de za'ayi auren kenan,? thanks God nawa jarumi ne".
"Oho de ke kika sani".
Mus'ab ne ya matso kusa dashi cikin rada.
yace, ''magana fa ta fada maka".
Shima cikin radar yace, ''me tace?"
"Tana nufin wai idan akayi auran babu abinda zaka iya Kenan idan ana yiwa matar Ka wani abu kaga ita nata jarumi ne, tana nufin Kai rago ne ai".
Da karfi Yace, "Kan bala'i wato Dan munafinci yanzu zancen ya koma cikin nadi Kenan bakomai Zan Rama".