Sashe 24
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushin takaici tayi shima ko second daya bayi ba ya bace, Allah Allah take wani satin yayi don ta gudanar da komai cikin sauki.
Lumshe idan tayi tana cigaba da tunanin ta.
Ga wata iska da ake kadawa gwanin ban dadi, doguwar Riga ce a jikinta wacce ta Mata yawa shiyasa ma iskar ke Shigar ta lungu da sako, sai wani
mayafi da ta yafa akan rigar, tana zaune bata da alamar tashi, sai dai Jin wani Abu na motsi a jikinta yasata bude ido kafar ta duba sai ganin kadangare tayi Yana motsi alamar Yana so ya sauka ko ya tafi, ya jima tsaye a akanta yana kallanta Yana mamakin yarda zaizo ya jima amma bata San da zuwansa ba haka ma dazu a kitchen yayi, ganin bata Kula dashi ba kuma ga kadangare a kusa da ita yasa Shi daukan dan tsinke ya kada kadangare aikuwa ya hau kan kafarta azontanshi zatayi ihu ne yarda mata keyi Amma ga mugun mamakin Shi sai gani yayi tasa hannu ta dau kadangare ta wollo Shi wurin da yake
bai sauka a koina ba sai jikin Shi,ai wani irin wawan tsalle da yayi tare ihu, yasata kallan wurin, kadangaren da ta wulgar ne a wurin, tsakanin sa da Allah tsoro yakeyi bana kadan ba, ita a tarihin rayuwar ta bata taba tunanin namiji na tsoron maciji bama bare kuma kadangare first time in history aikuwa me zatayi inba dariya ba ta kyalkyale da dariya, dariyarta take har cikin ranta,dariyan da ta jima batayi ba, itace harda su rike ciki tana dariya abin ba karamin dariya ya bata ba wai babba Kato dashi da tsoro, shikuwa rigar ya cire ya yar da kadangaren sannan ya maida kallansa ga ita, be taba ganin murmushin taba, kuma baitaba Jin labarin a wurin su mus'ab ba, daman ina zai ga murmushin ta da ba wani sabawa sukayi ba, Amma gashi yau yaga dariyanta, gani yayi dariyar ya nata kyau,kallan kurilla ya fara kare mata, bawata fara bace ta azo a gani amma za'a Kirata da fara,don farinta ma ya fara dishashewa
saboda aiki, sannan tana da hancinta daidai,sai dai akwai ido tubarkallah dasu,sai kuma abinda ke Jan hankalin sa game da ita shine bakinta dan matsitsi, dashi, gashi kuma mai shape din love ne
, sai dimple dinta,
Sosai ya shagala Yana kallanta, samun kanshi yayi da karasowa a hankali inda take,shima murmushin yakeyi a fuskar sa yau ganinta a haka ba karamin dadi ya jiba dukda yana da damuwa bakadan ba, amma farin cikin ta shine nashi, ita kuwa idan ta dago Kai ta kalle Shi kawai sai
ta tuntsire da dariya, abinta.
Hajiya ce tazo nemansa Daddy na kiranshi, tagan Shi ba Riga ita kuma tana dariya, ai tuni ta koma taje ta Kai rahoto amma mutuniyar sai da aka Kara maggi a zancen,
Wani irin Kara kakeji ya karade garden ji kake tassss, tasss, tasss,tassss anwanke Shi da Mari kyawawa guda hudu, unexpected abu daman yafi shiga bare kuma wanan da bai masan da zuwan kowa ba bugu da Kari kuma Yana cikin wani yanayi na nishadi wannan abu ya sameshi,
Ummusalma kuwa kamewa tayi a wurin Baki bude ga dan guntun hawaye nan makale a idanta na dariya, tana zaune batasan sanda ta tashi ba,zata iya cewa wannan shine Karo na farko da aka taba marin babba a gabanta,
Wannan marin kuma yashige Shi dan kallan farko data masa tagane hakan,baya ga haka kuma ga wani irin tsantsan mamakin da ta hango cikin kwayar idanshi, alamun de yayi mamakin marin,ga kuma radadi da kunar zuciya tasan duk yanda akayi yana da zuciya, abinda taji Hajiya na cewa ne yasata Kara kamewa da tsimewa a wuri daya ko daga bacci aka tashe ta taji wannan zancen to tabbas karyatawa zatayi, bare kuma a gabanta ne tana kallan kwayar idanta kaf zancen babu zallan gaskiya bare kuma a samu kwaya daya cikin zancen yazamana gaskiya,
Tace' Inaa Alhaji Sam bazan iya ba,wai kaga a yarda na gansu kuwa??
Sai ta saki kukan tana sharewa da hannunta tacigaba da cewa'" ai kawai maida yarinyar can zanyi,ya rigada ya bata musu yarinyar su,kawai maida ta zanyi bazan iya ba,daman ban fada maka bane shine ke bata min yaran aikin shiyasa nake dauko tsoffi,gabadaya yan aikina dashi da wancan yaran suke bata su, to su na samu sun fita kai ma kuma sai ka fita da Kai da waccan shegiyar tunda itama biye maka take,ta karashe cike da alhijini, Kai Kace da gaske take,Daddy kuwa wani irin wuta ce take fita daga zuciyar Shi tana sauka a kirjinshi,Yana San dansa sosai kuma bazai so ace ya cigaba da lalata yayan mutane ba don haka ya yanke shawara,batare da yayi magana ba ya wuce ya bar wurin.
Binaif baisan ma mezai yi ba,ashe de lokacin da Anty ummi ta rasu da yayi kuka ji yayi be samu gamsuwar abinda yake jiba,Ashe a wancan lokacin kuka Shine rahama, gashi yanzu kukan yake so yayi Amma ya kasa, bazai taba fassara abinda yake jiba, idan kuma yace ga abinda yake ji tou yayi karya .
By: ```Hijjart Abdoul```
Cwthrt
*A BAKIN WAWA*
_Akanji magana_
Not Edited
POST 2020
REPOST 2023
Hajiya itama tafiya tayi ta bar wurin, cike da farin ciki tunda tayi nasaran korar shegun can to wannan ma zata koreshi ne cikin sauki, tana tafe tana yar shewarta.
Da kallo tabita har ta shige ciki sannan ta dawo da kallanta Kan Binaif da yake kallan wani wurin sai dai ganinsa tayi ya tafi luuu zai fadi yasata yin saurin zuwa gareshi kafin ma taje ya zube ya jingina da jikin kujera, karasowa tayi ta tsugunna a gabansa, batasan meyasa itama bata tafi ba, ci tayi itama gabadaya hankalinta ya tashi, wannan shine karo na biyu da ta Shiga wani hali sakamakon cin zarafinsa da akayi,kodan tana ganin duka saboda ita ne hakan yake faruwa batasani ba, kallanshi take batare da tasan tanayin ba wani irin tausayinshi take ji tundaga cikin zuciyar ta har izuwa gabban
jikinta, gabadaya wani irin tausayinshi take ji, tausayin da kanta kadai take ji a da, gashi yanzu tana Jin tausayin wani har cikin har ranta,
Jin dumi Yana sauka akan kafar Shi yasa Shi bude ido,ganinta da yayi a tsugunne a
gabanshi tana kallansa tare da zubar da hawaye yasa shi kallan ta, Shi da'aka mara batare da yasan dalili ba baiyi kuka ba sai ita, dalilin kukan ne bai sani ba, kuka take tsakaninta da Allah,rigar dake gefen shi ya dauka ya fara goge mata hawayen yana girgiza Mata Kai, kokari
yake ya danne abin amma abin yaci tura yakasa danne abinda da ya faru
cigaba da goge mata hawayen yayi Yana kallanta yarda take kallanshi,ga wata
sassanyar iska dake kadawa
,ji yayi duk wani abu da yakeji ya fara tafiya a hankali ahankali kuman yaji komai ya fice,sai wani nishadi dayaji ya fara shigar, ahankali kuma sai fara tuno moment dinsu na dazu kafin Abu nan ya faru samun kansa yayi da murmushi, ganin murmushi a fuskar Shi hawayen dake zuba a idanta ya dena zuba kawai ta tsaya sororo
tana kallanshi irin kasan mekake kuwa?
Bedauke idan sa daga gare ta ba, cikin wata irin murya mai kama da ta rada,
yace' Nifa dan ki tsorata yasa nasaka maki kadangaren nan,
Lokacin guda abinda ya faru ya dawo Mata batasan lokacin da ta fashe da dariya ba, ashe shi yasa mata kadangaren kuma shi yake Jin tsoro, rigar dake hannunsa ya daura Mata a kanta, zaiyi magana yaga ta tashi ta tafi tana cigaba da dariya, murmushi kawai yayi shima ya tashi ya tafi.
Juyi kawai take,takasa bacci tarasa abinda yake damunta tasan de yanzu duk yanda akayi yana cikin damuwa, samun kanta tayi da tunanin halinda yake ciki,ko yayi bacci,taya ma zaiyi bacci bayan halinda yake ciki, ko tunanin me yake?
Oh God, tashi tayi ta zauna,takwanta,ta kuma tashi,daga karshe dai kwantawa tayi ta janyo wayarta,wurin apps kawai ta Shiga badan tasan abun da zatayi ba,sai dan ta kasa bacci,kuma takasa nata tunanin sai wanda bai san tanayi ba, WhatsApp tagani ita har ga Allah tama manta da ta sauke Shi akan wayarta, data ta bude ta Shiga,ta Shiga contact ganin yusseer batasan numbern yusuf ba bare ta yaseer, dubawa tayi kuwa taga Dukan su online,
"Hi" tace masu su duka,
" Hlo" suka amsa a kusan tare,
"Ya kake"
"Lfy"
"Waye"
"Please wake magana?"
Tasan Yusuf ne yace waye, yaseer kuma yace please wake magana, murmushin tayi tayi reply da,
"Macece"
"Wace"?
"Okk please wace"
"Please dawa nake magana Yusuf ko yaseer"?
"Ohhh daman baki san dawa kake magana ba Kenan"?
"Ai nazaci kin San dawa kike magana"
Murmushi takuma yi,
"tayi reply ai Bansan dawa nake
magana ba"
Nade San ina magana ne da daya daga cikin ku,
Ta lura yusuf ke fara reply saboda amsar da yake bata,
" Sai ki Bari ki tantance dawa kike magana"
" A,a sai dai Ka fada min wane Yusuf ne ko yaseer?"
" Please don Allah wace?"
" Ga dukkan alamu da Yaseer nake magana ko?"
" Kin renawa kanki hankali waye zai fada maki dawa kike magana,go to hell"
" Ohhh sorry yusuf ana aasfi ya Yusuf"
" Ehh nine,amma to ya Akayi da kike tambaya?
" Dan na tantance daya daga cikin ku yanzu kuma na tantance"
" Da kinsani
kike tambaya ?
" Yanzu nasani de"
"Kamar ya?"
"Eh Duka sunan daya nasaka"
"Ohhh tunda kin sani tou sai anjima"
"Baka san kasan dawa kake magana"?
"Ban fahimce ki ba, kina so tantance,idan na ganeki kinsan halinmu Kenan?
Please ke wece?"
"Bansan nasan dawa nake magana ban bukatar hakan.
" Haba yusseer"
Ai batayi aune ba kawai taji Kira ya shigo wayarta, bakuwan number ce don haka ta daga, batayi magana ba sai dai jin muryan masu kirannata yasata lumeshe ido, yusseer ne,
"Yaya don Allah kiyi magana dagaske kece?
"Yaya kina ina Don Allah yanzu zamu zo ganinki
please yaya,
Muryanta kasa kasa,
tace' yusseer yanzu dare yayi ku bari sai zuwa gobe don Allah please yusseer,
Yusuf yace' yaya kece kike magana haka?
Yaya kindena yin shirun?