Sashe 65
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ace Baka da, Kai gaskiya bazan ma yarda ba,
Yace' to shikenan,
Tace' ehh shikenan,
Shiru sukayi bashi da abince Jin shiru tace' to sai anjima,
Yace' ok,
Tace' bye take care of yourself for your future wife,
Ta kashe wayar,
Wani irin ajiyar zuciya ya sauke yace' wai Masha Allah, zuciyar sa a hankali ta fara dawo normal ga wani uban gumi da ya hada, sai dai ya daidai ta kansa Sannan ya turawa Ummusalma recoding din hiran su, ya kirata,
Tana kwance a daki har lokacin bata tashi ba, wayar ta ce ta tasheta daukowa tayi ganin Chatty ta daga batayi magana ba,
Yace' ke, dalla tashi kinzo kina wani bacci har wannan lokacin kinsan nawa kuwa?
To yarinya goma da kusan rabi shadaya ta kusa,kina baccin asara ( kamar ba yanzu ya Gama ba
) nasan ma mijinki ko abinci Baki masa ba,
bare ki gyara gida,wayace maki Amarya na bacci to Amarya tun karfe bakwai take tashi kune de salan naku yazo da haka dalla can tashi ki kintsawa mutane gida,kina jina Dan tsabar renin wayo bazaki min magana ba?
Ohhh ga marenin wayonki ko?
Wai ba magana bake maki ba?
Ke Bana San San fa reni kifi fa a idona na rufe taam,yimin magana, wai bazaki yi ba eh?
Tace' taya zanyi magana?
Bayan Babban Yaya Yana magana?
Kasan idan Nayi magana zaka ce Banda kunya,
Darwaje Baki yayi ance masa Babban Yaya, yace' ehh kuma da wannan, fah,
Tace' Ai Shi idan ya kama magana ba comer ba full stop,bare a tari numfashin sa haka yake idan ya fara zuba kamar an bude fanfo za'a cika sea,
Daure fuska yayi yace' ke na taba wasa dake?
A,a koda wasa,sai dai ko a mafarki,
Wallahi kicigaba, idan kina haka baza kizo min gidana ba,
Tace' to,
Yace' kiduba what's app na turo maki Abu,
Tace' to,
Yace' yau fah bamuyi aiki ba,
Tace' akan me?
Wallahi bansani ba,Nayi Nayi naji amma banji ba,
Tace' Ka Shirya kaje company din,
Ance idan an hanani shiga fah, ance ba aiki,
Ka nuna ID card kace kaima tare da Kai za'ayi,
Yace' Insha Allah yanzu kuwa Zan Shirya,
Amma fa idan kaje ba shiga zakayi ba, kasamu kayan 'yan aiki kasaka bayan Ka Shiga companyn har p cap, zaka sa Kar a gane ka,
Yace' kefa matsala ce dake meye wani p cap ni bansan taba,
Ai daman bazaka sani ba, Dan kauye kawai,
Ta kashe wayar ta,
Yace' wannan aljanar ina, mijinta zaiyi fama ba barama da Mai jinnu, tashi yayi yayi wanka ya shirya tsab cikin kanan kaya yasa farin glass ya rataya jaka ya fita.
Data kashe wayar missed calls dinsa tagani dayawa sunfi goma da messages, murmushi tayi,data bude messages din, acikin awanin da Basu fi hudu ba zuwa uku,ya Mata wannan, harzata masa reply ta Bari, ta tashi ta fita Gidan ta Yana nan tas kamar jiya sai abinda ba'a Rasa ba,sai da ta zagaye iya cikin gidan nata sannan ta dauko mopper tayi mopping ta kawai tare da dusting din abinda ya dace amma iya dakinta kawai da nashi sai parlour shikenan, ta kunna burner tayi turaren wuta gidan ya dauki kamshi sannan ta kulle windows ta saki labulaye ta kunna acn ta kuma fesa Freshener dadi gidan ga kamshi Ka sanyin ac wanka taje tayi ta Shirya cikin wani material hadadde dashi ta coka dauri bawai Dan ta iya ba,sai Dan tasan anayi sanda take taken big girl ada, ita kanta ta turara jikinta kamshin take na daban, kitchen taje taga bakomai indomie kuma ba attarugu Rasa abinyi tayi ta bude fridge ta ciro abincin jiya dayasa Shi, shine tayi warming ta daba,ta dawo parlour ta dauko wayarta tana ci tana korawa da tea tana Jin recording dinsu sai da tagama ji tsab zata kirashi ta tuna da maybe yanzu ya fita, bugun kofa taji na hauka ko tace gate,Bana hankali ba, tashi tayi,
tace' lafiya?
Ko an buga a hankali banji ba, gaskiya a zo a Nemo Mai gadi ni banzan iya ba, tashi tayi tana gunguni ta zaro key ta fita......
Tofah
~~Ra'esh da Ummie akawo wa sirika dauki~ .
By: ```Hijjart Abdoul```
Cwthrt
*A BAKIN WAWA*
_Akanji magana_
Kofar gate din ta bude tana budewa ana hankado kofar Allah ya rufa asiri ta matsa, tsayawa tayi sororo tana kallan Ikon Allah, mutane suka Gama shigowa har yara sannan,
Mariya tace' ke Dan uwarki kina ji an bubbuga maki kofa Amma sai lokacin da kika Dama zaki bude?
Ummusalma kuwa sauran rahamar dake tattare da ita a cikin second daya ta mayar da ita ta tamke fuska,
tace' Ku shigo,
Yarinya Kenan zaki sani ne wallahi, mu Shiga daga ciki,
Sai da sukayi gaba ta bisu a Baya, Suna Shiga sukaji wani daddan kamshin da sanyi ko makiyi ta burge Amma Banda su,bahaka suka so ba,
Saida suka Gama ya tsine tsine su suka zauna itama ta zauna fuska a daure,
tace' Ina kwanan ku,
Mariya tace' kut, ke don uwarki mu zauna ki zauna?
Zakiyya tace' renin Hankali ne mu zauna ta zauna a kujera ga sa'anni ki ko?
Khadija tace' wannan ya nuna wata Rana ma hada duwawu zamuyi,Ashe ke a kauyen ma tacacciya da Mai ce ko?
Mabruka tace' Wallahi babu abinda zai hanani cin uwae 'yar nan, kutrin renin Hankali,
Habiba tace' hmmm ai ni duk kun ban mamaki wallahi Anty Mariya, bata San mu suwaye bane Ku Mata uzuri mu fada Mata idan yaso sai ta bata mu girman mu,
Ummusalma tunda suka fara ta sharesu wayarta ma ta dauka da abinci tacigaba da ci tana jinsu tana Danna waya ba Dan tasan me take ba, tana gamawa kuwa ta tashi ta Shiga kitchen ta wanke plate din sauran abincin ta duba ta kawo wa yaran duk santa da yara ki tayi sun fice Mata aka wannan yaran de,
Ajjewa yaran tayi a kasa inda suke suna wasan su, sannan ta juyo ta kalle su a tsayen da take,
tace' Ina Kwanan Ku?
Akusan tare sukayo kanta ko gigau batayi ba bare ta durkusa rike kuguma tayi, suna kara sowa ta saki wani uban Wawa ihu Tayi kansu sai suka koma da Baya sun zata aljanune, ganin sunyi Baya yasata komawa ta zauna,
tace' Nasan Ku mana, ba Mariya bace da Zakiyya, Khadija, Mabruka, Habiba, ina kune?
To ai nasan Ku sai me kuma?
Yayun mijina da kannansa yayu biyu kannai uku haka ko ba haka ba?
Tabbas ni 'yar kauye ce kuma asalin tushe Kenan,kuma kuma ai a kauyen kuke asalin Ku Kenan, Abu na farko da bazan iya jjraba kuma bazan iya dauka ba shine rashin mutunci Ku da wulakancin Ku bazan dauka ba bakuma Zan laminta ba, idan zaku sasanta kanku Ku sasanta Amma ni dai a'a bade niba,
Murmushi tayi Wanda kana gani kasan na mugunta ne, tace' idan Ku kama kanku Nima na kama nawa,bature yace' respect yourself before somebody respect you,
Ohh sorry fah Ashe na manta ba'a San wannan ba,
tace' tunda ba wurin kuka zo Bari na Kira muku Shi ne ya Dan fita, Amma bansan hayaniya please, kun gane?
Tashi tayi tace' two min please?
Tayi gaba ta barsu da sakakken Baki suna zara ido,sufa sun zata zasu ganga wata kucaka da ita 'yar kauye Mai Hi da hya sai gashi sun ga akasin haka,
Khadija tace' Bari ta fito lalle ma yarinyar nan wallahi ta Gama Rena mana hankali cab zata fito ai,
Mariya tace' kuyiwa driver magana ya fito mana da kayan mu yasan nayi,
Zama sukayi suna cika suna batsewa zasu fashe, bata jimaba ta fito da jug da Trey a hannun ta ta ajje,
tace' kunsan gidan Amarya sai ankawo Mata itama sannan ta bayar,
Bata jira cewar su ba tayi gaba tayi shigewarta daki,
Khadija ce ta buda jug din batasan sanda wata uwar ashar ta fito ba daga bakinta ba tace bakin ruwa,ruwan fanfo, ruwan girki ruwan flower shita bawa 'yan uwan mijinta Bura uba ma,
Zai dawo ai zai hadu damu,ni ai yayar Shi ce Dan uban Shi dole yayi abinda nake so,
Ummusalma kuwa kiranshi tayi,kamar jira yake yadaga, shiru tayi shima shirun yayi,
yace' sai yanzu kika tashi?
Tace' uhm,uhm,
Yace' ohhh damba a kusa nake ba ko?
Tace' menayi?
Bakiyi komai ba,
Yace' kin tashi lafiya?
A,ah,
Subhanallah me ya faru ?
Ba Kaine ba?
Ni fah?
Danayi me?
Kaine ka,..ka..Ka wannan,
Murmushi yayi ya jingina da kujeran da yake Kai,Yana shafa kansa,
yace' na me?
Fadi ma?
Ka wannan fah uhm uhm Naga de,
Yace' shikenan tunda kinki fada,abinda za'ayi shine Bari nazo gidan sai ki fada ko?
Zan fada fah,
To inaji,
Daman fa kawai jikina ke min ciwo,
Ikon Allah sannu to,sai ina kuma?
Shiru tayi tana jinsa,Yana magana yarda yakeyi a hankali kamar ma baya so,bata San maganar ta ce ba tasa masa kasala,
yace' kin yi shiru,
Tace' idan zaka dawo Dan Allah Ka taho da ruwa,
Yace' Okay sai me kuma?
Da magani ko?
Murtuke fuska tayi tace' um,um, dade cookies biscuit da chocolate,
Yace' to yarda kika ce haka za'ayi Mi Amor,
Sai da ya kashe ta tuna bata ce masa sunyi Baki ba,tabe Baki tayi, ta Kira Maman Sadiq,
Maman Sadiq tace' kinji ni shiru ko?
Tace' a,a bakomai, kun dawo lafiya?
Maman Sadiq tace' lafiya qalau alhamdulilla, ina fatan wurin aikin naki normal de,
Murmushi tayi tace' Maman Sadiq Baki sani bako?
Mefa?
Ai sai anfada min zan sani,
Tace' nafa yi aure,
Ke, auren gaske ko na wasa?
Dariya tayi tace' na gaske mana,daman ana auran wasa ne?
Sai kinzo zaki ji,
Amma Dana fi kowa Murna, kuwa, yau ko gobe zaki ganni kuwa,
Daga dawowan ki?
shima Baya nan, kuma daman nace masa ai Zan fita gaida Yan uwansa kinga na biyo ai,
To shikenan Amma ba biyowa zakiyi ba, zuwana na musamman ne,
Dariya tayi tace' to shikenan yarda kika ce,
Sallama sukayi ta kashe,tana kashewa ana banko kofar,
Anty Mariya ce da Khadija suka zo,tana daga kwance tagan su,
Tace' lafiya?
Uwarki nace,
Khadija tace' ko baki jiba na Kara da ubanki,
Kallan uku saura kwata ta watsa masu
tace' Dan kunga ina rabuwa da Ku shine zakuyi ta zagar min uwa?