Sashe 7
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Saidai
muce _safe_ _trip_
Ummusalma
By: '''Hijjart''' '''Abdoul'''
Cwthrt
_*A BAKIN WAWA*_
_Akanji_ _magna_
Not Edited
POST 2020
REPOST 2023
Sai 8pm suka isa, Ummusalma tayi bacci har tagaji ,gawata azababbiyar yunwa da takeji, babu abun da taci tun tea din da tahada ta sha bata Kara cin komai ba,a jirgin ma ba abinda taci kasa ci tayi,ita ba juriyar yunwa ba,ahaka de suka sauko daga jirgin ta kwasa kayan ta,sannan ta tsaida taxi ta Shiga bayan ta fada masa inda zai kaita, suna tafiya tana kallon garin,ga mutanen kamar yanzu ne gari ya waye a haka suka iso har bakin campus din ya kaita,Bayan ya fitar Mata da kayanta,ta Ciro kudi ta bashi(envelope din da Abba ya bata) canji taga ya miko mata,karba tayi tasa ajaka,tana nan tsaye tana kullawa tana kwancewa yanda zata fara daukan kayanta Allah ma yasa trolley guda biyu ne kawai, sai kuma yar luggage sai hand bag dinta shikenan,shahada tayi ta dauka luggage din sai ta afara Jan trolley din tana tafiya a hankali,kana ganinta kasan ta gaji,kawai tafiya take bama tasan room dinnasu ba bare yanda yake ,kawai de tafiya take abinta,wata baturiyar ce ta ganta, tasan ta gaji duba da irim tafiyar da take ga kuma Kaya,Jan trolley din ma kadai aiki ne, wurin ta taje tace" can I help??
Nodding Kai tamata alamar ehh, trolley din ta karba,suka cigaba da tafiya tambayar ta room din tayi tafada Mata room number din a sama yake don haka sama suka nufa, har suka iso,tare suka Shiga ta ajje mata kayan sannan ta wuce,dakin take kallo ya burgeta komai biyu ne a dakin gado biyu,da bedside drawer sai wurin karatu shima biyu, wardruppe ma haka sai kofa biyu da tagani,ajje kayan hannunta tayi taje ta bude kafa daya balcony dayan kuma toilet ne jakarta ta bude ta dauko abinda zatayi amfani dashi ta Shiga toilet,shima ba laifi ya Mata kyau kamar toilet din gida,kuma gashi a wanke tsab bako kura,wanka tayi da ruwa mai zafi don garin ba laifi akwai sanyi,kuma ga gajiya ta debo, alwala tayi sannan tayi brush ta fito mai kawai ta shafa ta saka wata doguwar Riga,ta shimfida dadduma tafara jera ramuwar sallah,har Isha tayi sannan tayi addu'ah daga nan ta ciro kayan da Mama ta hada mata taci ta koshi.Kayan ta fara jerawa a cikin wardruppe tana cikin jerawa sai ga wannan dayan tazo taimaka Mata tayi suka gama gabadaya komai da komai,Zama tayi a bakin gadon itama dayar Zama tayi tare da Mika Mata hannu
tace, " I am Sahr by name".
Mika Mata hannu tayi itama
tace, "Ummusalma".
Wani irin
walalo ido tayi
tace, "umselm?
"Not umselma Ummu then salma,
"Ohhhh Salma?
aga Mata Kai tayi sannan Sahr
Tace, "Can i call you
umsalma?
aga Mata Kai tayi kawai.
Sahr tace, "am from Paris, am studying psychology, o level,and you?
"From Nigeria study gynecologist,but I will change the course,I want business and psychology ,I don't know what to do".
arashe cike da tausayi, kallanta Sahr tayi ,amma bata tambaye ta ba tunda ba tasan gynecology amma dai tasan is a good course.
Hannunta ta kamo
tace, "kada ki damu uncle Dina
Yana aiki a school din za'a San yarda za'ayi idan zaka iya studying Duka biyun to idan kuma bazaka iya dole sai kiyi guda dayan".
Kallanta kawai Ummusalma keyi daga haduwa yau yau din nan Amma shine harda temako?
Sahr cigaba tayi
"kinga kar ki damu bakomai".
Nodding kai tamata, tace, "su zo su kwana anan, tunda ita kadai ce,kafin dayar tazo,daman itama ita kadai take kwana dakin su satin ta guda da zuwa Amma dayar bata zo ba".
Haka suka kwanta tayi addu'ah sannan ta lula tunanin gida,bata taba barin gidansu daidai da na kwana daya ba,amma yau ta tafi tayi nesa dashi tasan ita da gida nan kuma sai a mafarki kuma don a lahira bata zatan Tama hadu da su Abba da Mama kuma,wani sashe na zuciyar ta kuma su Yusseer take tunani ko ya zasuji idan lokacin dawowar ta tayi basu ga ta dawo ba?
Tasan tunda tace wa yaseer zata dawo to ya kudurta zata dawo din kuma sai yayi ta kirgen kwanaki,indai itace har yayi ya gama.Sahr kuwa video call takeyi da yan gidan su tana yi tana narka shagwaba,yayindda Ummusalma take kallanta don kuwa ta burgeta mutuka,tunuwa tayi lokacin da take ganiyar mulkinta itama, hawaye ne ya zubo mata tayi saurin gogewa,ahaka bacci yayi awan gaba da ita,daman kuma ta gaji saidai baccin da ta sha a jirgi.
***********
Asuba nayi ta tashi don ta Riga da ta saba, alwala tayi, dan lungu tagani a wurin gefen gadonta a nan ta shimfida daddumar ta tayi raka'atul fajr tana Azkhar har lokacin yayi tayi sallah,tana so tayi karatun Qurani kuma bata so ta tsahi Sahr, tasan bakowa ne yakesan haske ba idan Yana bacci,kamar ita duk baccin da take idan aka kunna haske to sai ta tashi,hakanne yasata kin kunna hasken,kuma babu duhu a dakin kasancewar street light dayake ko ina a wurin hasken yana shigowa dakin.wayarta ta janyo ta bude Qur'an app, kararu ta fara ahankali yarda sautin bazai dame wani ba,tana har gari ya fara haske sannan ta je zata koma gado,Sahr ta ga ta tashi,ta nufi toilet,ita dai kwanciya tayi kawai,Amma kuma ga mamakinta data fito daga toilet din wurin da tayi sallah ta nufa hijab sannan ta gyara sallayan daidai gabas sanna ta tayar da sallah,kawal kallanta take daman musulma ce?
Tana cikin wannan tunanin bacci ne ya dauketa.
Bata tashi ba sai tara,tana tashi toilet ta nufa ta wanke Shi tas sannan tayi wanka,koda ta fito Sahr ta tafi dakinsu,mai ta shafa ta fesa turare,tasa kayanta,gadon ta gyara Duka biyun,sai tayi rolling ta rataya jakarta tana Shirin fita sai ga Sahr tazo,tare suka fita suka je cafeteria,ita de dakyar taci abincin daga karshe ma sandwich da lemo kawai tasha, Sahr na Mata dariya,da haka de suka gama, school din suke zagaya wa Sahr ce ke nuna Mata ko ina sun sha yawo a cikin school din sai da lokacin Azahar yayi suka koma daki,Sahr ta kawo masu abinci ita dai kawai tsakura tayi ta barshi,suna hira dukda rabin da kwatan hiran Sahr ce keyinta,ita nata kawai daga Kai ne da girgiza kai, Sahr kuwa bata damu don yayarta ma haka take bata magana kodan sai ta kama shiyasa bata damuwa don ta saba da hali irinnasu,a ganinta magana ne be dameta ba,har lokacin la'asar yayi suka yi,sannan suka fita zagaya campus,namma de sun zagaya dagana kuma suka samu kujera sukayi zaman su suna kallan mutane kowa na harkarsa,ahaka de suka tashi sukayi magriba, Ummusalma ce tace Sahr ta rakata zatayi siyayya,haka kuwa ta rakata sukayi siyayya,itama Sahr din tayi ba laifi,sun jido Kaya harda na girki komai da komai suka siyo,sungaji iya gajiya,sai tara suka dawo da Kaya nikiniki,wanka ta Shiga,koda ta fito taga Sahr ta jera kayanta a wardrobe,kallanta kawai tayi kafin ma tayi magana Sahr din
Tace, ''Tace na dawo nan da Zama idan
ayar tazo sai muyi exchange da ita ko?
Kai kurum ta
aga tama,itama daga nan shiru tayi,
Bayan sunyi sallah ta fito musu da snacks da dambu suka ci suka koshi,suka nemawa kayan su wuri,daga nan sai bacci.
Washegari Monday da wuri suka shirya suka fita, direct wurin uncle din Sahr sukaje, Sahr ta masa bayanin komai,amsa
takardun yayi yace" zai duba anjima su dawo su amsa, a haka suka tafi.
Datkyar dai yayi cuku-cuku aka samu suka bata course biyu physiology d
kuma business.
Amma da
sharadin idan batayi kokari zasu kwace daya su bar Mata daya,da haka aka barshi, clearance yayi Mata Duka komai da komai kawai sai lectures kuma ko yau ma zata iya fara Shiga.
Sahr din ya Kira suka zo,
Yace, "sun bayar da duka biyun amma gaskiya da shara
in,idan suka ga bata yi kokari ba zasu ansa daya su bar Mata daya ne,don haka,ba ita kadai bama harke,kudage da karatu wannan makarantar tana San masu karatu sosai,kunji ko?
Godiya Sahr tamasa sosai da sosai,Yana tafiya Ummusalma ta rungume Sahr,sai hawaye,lallashinta tayi
tace,
"ya isa haka ki dena kuka,yanzu mun Zama daya babu godiya a tsakanin mu ok?
arashe da goge Mata hawayen,tacigaba tace.
"kinga muna da lectures yau kinsan yau Monday kuma kema kina ta business guda biyu,ga psychology yau har hu
u muke da su ya za'ayi?
Kallanta tayi daga bisani
tace, "ai ba yanzu bane,muje kawai ta psycho
in,haka suka tafi suna tafiya, sahr ta Mata hira har suka iso sahr ta zauna a gaba ita kuma Ummusalma ta zauna a bayanta don tafi son zaman seat na biyu,a haka Akayi masu lectures ba laifi don ta gane kusan gabadaya abinda aka masu,sai Azahar suka fito sukaje cafeteria sukaci abinci sannan sukayi dakin,bayan sunyi sallah,suka sake fitowa,wannan Karon tana da business saboda haka sai ta wuce sahr ma ta wuce, tana zuwa taji anacewa lecturer ba zai zoba,komawa tayi wurin sahr, lecturer har yazo Shiga kawai tayi ta zauna.
Washegari Basu da psycho sai ten ita kuma tana lectures 8 don haka ya riga sahr fitowa,koda taje ma ita ka
ai ce bakowa,abinda aka masu jiya ta fito tana karantawa,sai da kowa ya hallara akace ba zai zoba, direct ta wuce daya lectures.