← Book details A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 108

Sashe 4

A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kode muje mukwabtansu muji?

Kai ta
aga mata,suka nufi gidan kusa dasu, sallama
ayar tayi aka amsa masu suka shiga,wata Mata suka gani da yara hu
anana suna cin Abinci,matar da yar fara'arta ta amsa tana tashi.

Tace,''ku shigo kwa tsaya daga nan?

Shiga sukayi amma basu zauna ba.

Matar
Dayar ce ta gaida ta suka gaisa Ummusalma kuwa kawai kallo take binsu dashi musamman ma yaran.

"Daga ina?matar tace
"Ni suna na Aisha wannan kuma Ummusalma mu
an makarantar su Amina ne munga jiya da yau bata zo ba shine muka zo muji ko lafiya kuma kinga munzo gidan a rufe?

Tunda tafara matar take kallan ta da tace Ummusalma kuwa Ummusalman take kallo don tanajin labarinta sosai da sosai a wurin Amina,
Ajiyar zuciya ta sauke badan
Amina ta garga
eta kada ta fa
a ba
mata ba da ta fa
a mata komai, Amma kuma tayi al
awarin bazata fa
a mata ba, Cikin yake da kauda damuwa matar
tace, "ai sun tashi jiya jiya suka tashi wallahi kuma ma garin suka bari kunji ko".

Aisha ce tace to shikenan mun gode sosai juyawa suka yi zasu tafi da sauri matar
tace, "Ummusalma tsaya tabada sako a baki".

Da sauri ta shige dakinta ta dauko Dan box mai kyau
ta Mika
Mata.

Tace, "tace a abaki wannan".

Dawowa tayi ta kar
a batare da tayi magana ba ta mi
awa yaran ledar hannunta na chocolate din da tashigo dashi, suka fita.

A mota Aisha ce sai masifa take wai sunje gidan mutane batayi magana ba kuma bata gaida matar ba, da ita ce matar ma wallahi bazata bada sakon ba, ita kadai tayi ta masifar ta takalli driver tace "ring road zaka kaini" sannan tayi shiru.

Kallanta kawai Ummusalma duk abinda ta fa
a nakin magana da gaida mutane gaskiya ta fada saidai bata iya ba, batasan ma tana zata fara ba tace wai ina wuni ba'a koya Mata ba gaida babba saidai a gaidata,ba,a koya Mata komai ba na tarbiya tabbas ita an koya Mata kuma tana aiki dashi tunda har zata iya tsayawa drivern gidan su yazo tace ya fada ga inda ta tsaya tasan an koya mata
Tana tunani batasan sunzo gidan su Aisha ba har ta fita sai ji tayi Aishan na cewa
"Godiyar ma Baki iya ba baza kiyi ba,kin bata min lokaci na rakaki Amma ba godiya kekam kinji dadin rayuwar ki wallahi mtsww".

Taja tsaki ta rufe kofar ta wuce,
Runtse ido tayi sabida yarda taji bugun kofar har zuciyarta.

Tabbas Bata taba yiwa wani godiya ba,wama zata yiwa godiya bata taba neman alfarma ba a rayuwar ta har da zatayi godiya.yau ta dau karu da Abu biyu gaisuwa da kuma godiya idan an taimake ka.Ahaka suka karaso gidan tana sana'arta.

Yau Friday tasan mutenan gidan basa nan sun tafi gidan kawayen Mama,
Haka ta shige dakinta,wanka ta shiga,koda ta fito bata kalli mirror ba ta wuce tasa kaya ta dawo ta zauna ta jawo jakar ta dauko Dan box din da Amina ta bata, box
din ta fara shafawa a hankali bata ankaraba taji hawaye ba ta goge ba,bude din box tayi, zobe ne na silver
sai bracelet,
da zanen heart a jikin su sai wata yar karamar paper aciki yayi kyau sosai,tana kuka sosai, ta dauko bracelet din tasa a hannunta kamar an gwada cib daidai hannunta,sa
zoben tayi sai dai
Mata yawa.

Dauko papern tayi ta warware
_TO A YOUNG
GIRL WHO WILL GROW TO BE A BEAUTIFUL WOMAN....

JUST REMEMBER BEAUTY IS INSIDE AND OUT, I WISH, ONE DAY U WILL BE ALWAYS SMILING.

HAPPY BIRTHDAY TO YOU......
wani iri kuka ne ya kwace mata tana rike da paper ta karanta ba adadi tanayi tana kuka,tarasa kukan me take,kukan rabuwa da Neena ne ko kuma kukan tunawa da tayi a irin wannan rana ne
komai nata ya canja,kuka take sosai mai cike da tausayi,tana har bacci ta dauke rike da papern ta dunkule ta a hannunta.....

By: '''Hijjart''' '''Abdoul'''
Cwthrt
*A BAKIN WAWA*
_Akanji magana_
Not Edited
POST 2020
REPOST 2023
Bata farka ba sai 4,da sauri ta tashi tunawa batayi sallah ba,ta shige toilet a gaban sink ta tsaya fuskar ta ta kalla taga yarda tayi wani iri da ita idanta ya kumbura sabida kuka, papern dake hannunta ta kalla ta warwareta ta kuma karantawa taji hawaye ya kuma zubo mata kallan kanta ta kumayi a jikin mirror.

Tace, "a duk sanda nake tare dake inajin wani farin ciki da nishadi marar misultuwa,Amma
yanzu nasan bazan kuma samun wannan farin cikin ba,kin kuma sani acikin rudani,meyasa zaki min haka ?dole kina da dalilin ki na boye min koke wacece amma meyasa?

Duk Daren dadewa Zaki dawo".

Takarashe tana goge hawayen dake zubo mata, adana papern tayi gudun kar ta jike,zoben ta cire shima ta adana Shi a cikin cupboard, alwala tayi ta dauko papern har ta fito kuma ta koma ta hada papern da zoben ta tafito.

Azahar tayi,tayi la'asar tagama azkhar sannan ta fito,bakowa a gidan kamar yarda tayi tsammani, kitchen ta wuce ta tsaya tana tunanin me zata ci, fridge ta bude dauko abarba ta yankata kanana,ta dauko madarar ruwa ta zuba tasa sugar,ta dau teaspoon ta fita garden,kujera tasamu ta zauna tana sha tana tunani,acikin zuciyarta tafara saka abubuwa, daga bisani.

Tace, "yanzu mezanyi?

Wani murmushin takaici tayi ganin tasamu solution cikin sauki,tasan yanzu burunsu akanta ai, wuri d
ya take kallo ta kai spoon bakinta tayi taji babu komai, bowl din ta kalla taga bakomai ta shanye, tashi tayi ta dawo parlour har yanzu Basu dawo ba ji, agogo ta kalla taga lokaci yaja.dakinta ta hau ta bude balcony ta zauna tana kallon harabar gidan,tana n
n har Akayi magriba ta tashi ta koma dakinta,bayan tayi magriba tana azkhar, idon ta ne ya
kai kan hannunta,bata ankaraba taji hawaye na zuba da sauri tasa hannu tashare tacigaba da Azhar dinta,kamar kullum ta dauko Quran tayi karatu tayi komai da tasaba har aka kira Isha tayi, tasa kayan bacci ta dauko school bag,karatu tayi sosai wayarta ta jawo ta kalli agogo 11 Amma har yanzu basu dawo ba,kulle kofar tayi ta kwanta.

Basu dawoba sai 11:30 yusseer sunyi bacci,dakinsu ta kaisu ta rage masu kayan jikin su ta musu addu'a ta fita wanka tayi itama, coffee ta dafa ta kaiwa Abba Yana zaune Yana aiki da system,a gefenshi ta ajje,
"Thanks". yace sannan ya daura dacewa banga kun dawo da sameera ba,
Kasancewar bada mota daya suka dawo dashi ba,
Tace, "ai sameera tun dazu tamin waya tadawo".

Gyada Kai yayi cike da gamsuwa sabida yasan Sameera nada hankalin uwa uba kuma ga ilimi.

Haka de sukayi tattauna,har sukayi bacci.

Tashi tayi,ta zauna ta jawo wayar taga 1:30am gaban tane ya fadi
tace, "kardai har yanzu Basu dawo ba".

Da sauri ta taso kofar ta bude ta ziro kanta waje ta leka, ahankali ta fito,don ba laifi akwai tsoro, a dakin Sameera ta Shiga dake opposite danata fitila ta kunna Amma bakowa,tsorone ya kamata ta fito, lokaci guda ta tuna sometimes tana kwana a gidan yayar mamansu
da gudu ta Shiga dakin su yusseer ganin su da tayi sun dungule suna baccinsu hankali kwance,wata wawar ajiyar zuciya ta sauke sannan ta koma dakinta ta kwanta,bata jima da kwanciya ba taji motsi, kasancewar dare kuma ko ina tsit, maimakon ta koma ta kwanta sai ta fito taga waye,a kasan parlour take Jin motsin sbd haka nan ta nufa Sameera tagani a kofar parlourn tana kullewa,mamaki tayi bakadan ba ita bata karasa sauka ba kuma bata komaba ganin zata hawo yasata cigaba da tafiya,maimakon ma ta Mata magana ko kallan ta batayi ba ta wuce kitchen.

Sameera kuwa gaban tane ya fadi Allah yasa bata ganta ba tana rufe kofa ba.Ruwa tasha ta koma dakinta,tana tunanin ko daga ina take Oho?
***********************
Washagari
kamar yarda ta Saba duk asabar tana Riga su tashi kafin su tashi tayi wankinta,tayi gyaran dakinta wanke toilet ta gyara duk inda ya dace ta gyara tayi tagama,sai tagama tayi wanka wani sa'in ma sai taci abinci sannan suke tashi wani sa'in kuma ko wanka ma batayi suke tashi.Tana kitchen taji motsin su yusseer suna fada Akan remote.

Chips da kwai tayi sai sauce mai kifi aciki, fitowa tayi taga yarda suke fadan wannan na fada dayan ma na fada girgiza Kai tayi baza su canja ba sukam,Wucewa tazoyi.

Tace, "yusseer abinci".

Bada karfi tayi magana ba Amma sunjita.

Wucewa tayi dagudu suka bita summa Rigat
Shiga dakin balcony suka bude suka zauna itama nan ta nufa, bayan ta dauko masu lemo, Yusuf ne ya dauko masu cup,suna ci suna Santin abinsu
Yaseer
yace, "Yusuf nifa yau bazani tahfeez ba gaskiya nagaji nidai".

Yusuf yace, "bawani ka gaji kawai kace baka iya hadda ba, kuma idan baka jeba amaka duka biyu Dana hadda nakin zuwa".

"Islamiyya kawai zanke zuwa ta yamma ai itama ana hadda".

"Oho de nikuwa dole sai kaje ko nafadawa Abba".

Shiru Yaseer yayi bai Kara maganaba yasan halin Yusuf tsab zai fada,Amma kuma ya kudurta bazai jeba.

Ba Wanda ya Kara magana daman shine mai dauko maganar har suka gama suka kwashe kayan suka tafi dashi.
Chapter 4 · 0% Book details