Sashe 59
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gidane palate mai kyau da Shi na daidai zaman Mutum daya a wadace sai wani barin daga gefe,kamar de part biyu ne a gidan sai dai Shi be Kai nata ba, sai compound shima daidai ba wani girma sosai ba daga can Baya kuma garden Wanda bishiyar lemu ce kawai ta girma sauran abubuwa duk Basu wani girma ba wani ma ya mutu alama basa samun kulawa,
Daki daya aka kaita ana ma Anty murja ta Kara yimata wata nasihar dayake da Rana sunzo sun
Kara gyara mata sai kawai suka taso suka fito Dan Daddy yace suna kaita su dawo Shi yaso shine ya tafi da ita.
Tayi kuka kamar ba gobe, ita kanta a yanzu da suka tafi suka barta batasan na me take ba, na farin cikin tayi aure ne?
Ko kuma na farin cikin kudirin su Abba bai hau kanta ba?
Kanta kwa ciwo yake Bana wasa ba,ga gajiya ga kuka ga yunwa,duk sun tarar Mata tun abincin da Umma ta matseta a daki taso Dura Mata tun safe bataci komai ba,koda Anty safiya ta Kai mata bata ciba, kwanciya tayi ta kudundune ita kadai a saban wuri haka?
Dakyar ta samu hawayen ya dena zuba ga lifayar da aka nade ta dashi bata iya kwancewa da ta kwance, bacci ne ya fara ya daukata batare da ta Shirya ba,
Yana zaune a gaban Daddy,Daddy Yana masa nasiha kamar yarda yayi Mata,haka ma Anty safiya harda Baba Usman, kowa yayi tashi,
Daddy yace' Binaif ina Mai Kara ja maka kunne kada Kake muzgunawa yarinyar mutane,bata San halinka ba, koni Dana haifeka Bana ce Ka ga halinka bare kuma ita, Ka koyarda yarda zata San halinka Banda fushi Banda zuciya banda bakar magana.
Binaif Dan Allah Ka Kula masu da yarinya, tamkar marainiya haka take kazama gatan ta Ka Zama mahaifinta Ka Zama aboki,kazama yaya,kani,abokin wasa, Binaif kake kulada yarinyar mutane Binaif, Binaif kada kaje Ka Kara tafka kuskuran Dana tafka a Baya Binaif duk wani motsin ta idan bata da lafiya ko kuma batajin dadi ko ranta ya baci kayi kokari kayi Shi Binaif Ina Santa kamar yarda nake Sanka 'yace a gurina kamar yarda kake a gurina, Binaif Bana San ka maimaita abinda na maimaita a baya, na rashin Kula ga iyali,
Kwallace ta ciko idansa ya goge,bazai iya cigaba Dan yanzu sai yayi kuka yana San dansa Allah ma yasani bayasan ya biyo halinshi na rashin kulawa da iyali gani yake rashin Kular sa ce yasa Mahaifiyar guduwa, gani yake rashin damuwa da damuwar ta ne yasa hakan ya faru, tashi yayi zai
fita, sabida tuno wani Abu yaji an rungume Shi ta baya tare da sakin kuka ko be fada ba yasan Binaif ne,juyowa yayi shima ya rungume shi,Karo na farko kenan a rayuwar Shi da ya rungume dansa,Karo na farko da yaji tausayin dansa, Karo na farko Daya ga dansa na kuka,raban da ya rungume Shi tun Yana yaro shima ba wani sosai ba, kukansa kuwa be taba gani ba tunda ba'a gabansa aka Rene shi ba,
Sunjima a haka sannan Daddy ya bubbuga bayan sa be iya magana ba kawai yayi breaking hug din ya fice,
Baba Usman ne yazo ya kama hannun Binaif
yace' ya Isa haka kukan kaji son?
Goge masa hawayen yayi bayan ya zaunar dashi sannan shima ya masu sallama ya wuce,
Anty safiya tace' kayi hakuri kadena kuka, yanzu idan kaje kana kuka ita tana kuka waye zai rarrashi wani kuma?
Tunawa da ita ma kukan take yanzu haka,ba shiri ya Kara goge hawayen sa, Basu wani jimaba ya tashi zai tafi,
Anty safiya tace' Ka Bari su Mus'ab su kaika de,Naga tare kuka zo, karkace Kai su zaka Kai sannan Ka wuce,kaji ko?
Da to ya amsa, tace' muje na fada masu don ba wai na yarda da Kai bane,
Tare sukuje ta fada masu, Mas'ud ne kuwa ya karba key din suka tafi,
Awani slow motion yake tafiya ga wata waka dake tashi a hankali itama lumshe idan sa yayi Shi kawai so yake ya bude ido ya vanshit a gabanta,ko ta dena kukan?
Ji yayi sun tsaya a zatanshi sunzo sai ganin su yayi a bakin wani wuri, tsaki yaja ya rufe idansa ya kwanta,
Mas'ud Yana dawowa bayan sun fara tafiya
yace' fav kar Ka manta idan zai fita Ka hada Shi da wannan ledar,
Mus'ab yace' Naji,
Yace' wani twinny ina event din da kace zaka hada mana ne?
Tsaki yaja yace' kaidai fav barni na so na hada wani event din ai Amma ba lokaci tund kaga aikin nan yamana cikasa gashi ni gobe ma Zan koma, Sai wani weekend din idan na dawo dole ne fa a shirya wata hadaddar Dinner ya kake gani?
Mus'ab yace' lalle kam zaka Shirya Kai daya,Kai fa wani sa'ilin kanka Baya ja,taya za'ayi ub an gayyatar ya yarda bacin Yana kagane ai,
Mas'ud yace' kaina kam Baya Dan wallahi ban gane ba mekake nufi ba,Dan fada min kaga shikenan bazan hada ba,
Matso da kunnansa mus'ab yayi ya rada masa wani Abu,
atare suka sa dariya suna cafewa,
Mas'ud kanka naja wallahi,kana kawo light kuma fa haka ne, taab kace tun yanzu an fara wataran ma Bama Shiga ba,Amma ni dai ko da ta Sama ne sai na Shiga ko an hanani,
Mus'ab yace' Kawai wannan weekend din kar mu dawo gida mu Basu privacy Ka de gane ai,
Mas'ud yace' wallahi kana kawowa sosai fa,Nima de Zan fara kawowa nan ana Abu Zan dago jirgin karka damu,
Ahhh ai daman Kai ne kake kwafsawa ina so na ma signal amma nasan ba ganewa
ba zakayi,
Yace' wai ni Twiny ina Sameera kuwa kwana biyu,
Wannan yarinyar wallahi Allah ma ya gani tsoron ta nake ji,a waya tsakani na da ita fadar gaskiya shine kawai kuma Tama sani a blacklist,bansan kuma ya za'ayi ba,
Mus'ab yace' za'a San yarda za'ayi sai mundawo ai,
Daga kuma Sukaci gaba da maganar su iya su,Yana jinsu ne tanka masu Dan beda ta cewa, zasu hadune ai.
Har sukaje gidan, dayake babu mai gadi a gidan Mus'ab ne ya fita ya bude, yashiga ya rufe yaje ya dauko ledar Shi, ko kallansu beyi ba ya Shiga cikin gidan Suma binsa sukayi a parlour yaja ya tsaya,
yace' lafiya?
Sai bina ake?
Mas'ud yace' matar zamuje mugani mana,
Kallan irin Baku da Kai ya masu, yace' bade kun kawo Mata mijinfa lafiya ba?
To Allah ya tashe mu Lafiya,
Allahu ya kawo ranar dena tuzoranci,
Juna suka kalla Mas'ud da Baya shiru yace'
dame Ka fimu?
Mufa har yanzu bamu Kai 30 ba bare ace mana wani Abu ku .......
Taske masa keya yayi yace' fita, bazaka zo Ka min rashin kunya ba anan,
Kuma ku bani key Dina,
Mas'ud Yana Dan gunguni yace' wanne key?
Taab ai dashi yazamu tafi idan kana da bukatar wani Abu Ka Kira mu,
Suka tafi shima binsu yayi don ya rufe kofa
sai dai suka fita yana rufe gate mas'ud yafito da gudu,
Yaje saitin sa ya rada masa Abu sannan ya dawo da gudu ya koma, girgiza kansa kawai yayi mas'ud beda kunya kokadan Allah ya kawo ranar da zai shiryu.
Sai da ya rufe ko ina sannan ya Shiga daki, tana kwance tayi nisa cikin baccinta sosai Kara sowa yayi kusa da ita ya durkuwa a gabanta Yana kallan fuskar ta wacce tayi ja sabida kuka,sai ajiyar zuciya take saukewa alamar har yanzu besake ta ba.......
By: ```Hijjart Abdoul```
Cwthrt
*A BAKIN WAWA*
_Akanji magana_
Not Edited
POST 2020
REPOST 2023
Kallanta yakeyi bako kiftawa tunanin da yake ya tasheya ko a'a yama Rasa me zaiyi,sai yayi kamar ya taba ta sai ya fasa ga wani nannadewa da tayi ta rungume pillow kuma ta kwanta a kanshi sai kace bata da Kashi, ajiyar zuciya ya sauke sannan ya tashi ya fita a dakin,wanka yaje yayi ya saka kayan bacci sannan ya dawo, wardrobe ya buda ya dauko Mata kayan bacci ya zo fara kunce liffayar jikinta, shikaidai ya fafa mita,"'
da haka kawai azo a saka wa mutum wannan Abu, shiya ce Yana so ne kome ko kuma ita tasaka oho,
Ganin tana motsi yasa Shi yin shiru kar ta tashi a hankali a hankali yake bita da ita har ya wareta Sannan ya cire Mata kayan bacci kawai yasa Mata doguwar Riga mai laushi sannan ya kashe fitilar yaje ya kwanta Yana sauke numfashi, Sai da ya nutsu ya daidaita kanshi ya masu addu'a ya jawota jikinshi,duk bidirin nan bata San anayi ba, shikuwa samun kansa yayi da murmushi tare shafa bayanta yayi missing moment nan ba kadan ba, tunani ya fara yi, wai yau shine da matar sa kuma a gidan sa?
Abinda be taba kawo sa ranae faruwan hakan ba,ina ma Anty ummi tana nan,
Numfashi yaja yana shakar kamshin turarenta maganar Daddy na Kara dowa masa akai, me daddy yayi?
Baya kula da Matar Shi ne?
Meyasa yace
masa Kar ya maimakon abinda ya maimaita?
Ya ilahi,
tunanin kawai yake ya Rasa mafita, tunani yake idan yaje don ya fada masa ko shin zai fada masa?
Ko Baba Usman zai samu?
Kwanciyarta ya gyara mata Jin tana motsi,zata tashi, tashin kuwa tayi sabida yunwa ga bacci fal idanta, jinta da Yayi ta tashi zaune yasa Shi kunna bed side lamp,
yace' lafiya?
Tana murza idanta tace' yunwa nakeji,
Tashi yayi ya fita,Yana fita ya hango ledar da Mas'ud ya siyo masa dazu, Godiya yayi wa Mas'ud ya wuce kitchen ya dauko plate da cup,da babu Abu da yanzu ko me zai bata?
Wata zuciyar tace sai Ka fita ka siyo,wata kuma tace ina motar,
A fili yace' salan ma na kirasu su suzaci wani Abu ne,
Yana Shiga ya ganta ta komawa ta kwanta ta Kara kudundune wa abinta, karasowa Yayi,
yace'
sauko kici?