Sashe 87
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yace'' alhamdulilla,Naga missed called din ki ban kusa ne da wayar"
Tace'' ehh kamar Kai nagani a asibiti jiya ko?"
" Zaki iya gani na,Dan ankwan tar da kanin Mata ta, shine kuma na samu shigowa"
"Ayyyaahhhh Nima an kwantar da mama na,ciwon ta ya tashi,muna asibitin ma"
"Subhanallah Insha Allah Zan zo shigo zuwa dare"
" To nagode sosai"
Sannan sukayi sallama,
Ko mawa tayi dakin zata Shiga taga an rufe Shi,
tace'' gwara de suke rufewa,Amma daki kullum a bude?"
Ummusalma kuwa ta jima sosai a wurin likita dan harda scanning aka Mata, tazo fita sukayi kicibus da Baba shima zai shigo abin hannun ta suka zube, dagowa tayi ta kalle Shi, tace'' yi hakuri"
Sannan ta Duka ta dauka kayan ta,ta wuce, sai da ta wuce sannan kuma ya bi bayan ta Amma be ganta ba,haak ya dawo jiki a sabule Yama fasa shiga office din ya koma, ita kuwa tana fito wa ta hango wacce suka hadu a wurin Mai lemu tana kuka a zaune a Rana,Kan Dan dakali, shiyasa tayi saurin zuwa inda take,
Tace'' baiwar Allah lafiya?"
Dagowa tayi ta kalle ta,ganin ita ce yasa ta goge hawayen ta,
tace'' nagode sosai da taimakon da kika min,ban samu na maki ba"
Tace'' tashi mu koma inuwa,
Tashi tayi suka koma inuwa sannan suka zauna,
tace'' Meyasa kike kuka?''
" Baba na aka kwantar, kuma Banda kudin da zan sai masa magani, gashi za'ayi masa aiki
ga ciwon kafa, bamu da kudi"
" Yan uwan ku fah"
" Suna kauye ban fada masu ba Kar hankali su ya tashi,ko na fada ma sai dai su saida gonar shi ko tasu,yayan Baba na kuma Yana Abuja Kona Kira Shi ba zuwa zaiyi ba"
"Abuja?" Ta maimaita aka san zuciyar ta, tace'' kiyi hakuri muje na biya bill din ayi masa komai"
" Baki sanni faba, zaki taimaka min"
" Kema ai Baki sanni ba,Nima wata ran za iya neman abinda kike nema,no condition is permanent"
Hawaye ne ya zubo mata sosai a fuskar ta, Dan tsabar dadi ma rungume ta,tayi sosai a jikin ta,
Tace'' nagode sosai, nagode"
Sakin ta tayi tana goge hawayen ta, Ummusalma tace'' ya sunan ki"
Murmushi tayi tace'' Maryam,Amma zaki iya cemin Mujahida ko muja,amma duk na fisan muja"
Murmushi tayi tace'' sunan manya, sai na kiraki da Mama
na"
Murmushin itama tayi tace'' ke kuma fa?"
" Ummusalma, zaki iya cewa salama,Salma"
"Zan ma iya cewa Salamatu Kenan"
Murmushi tayi sosai tace'' a,a Banda Shi Amma sude ki fada"
Dariya muja tayi tace'' sunan Kaka ne fa dake"
"Ai daga Jin yarda kika fada ma nasan haka ne,
Shiru sukayi kafin Ummusalma tace'' kika ce a Abuja yayan baban ki yake kin taba zuwa?
" Da acan nake ma, to matar sa bata da mutunci jaka ta maida ni,nikuwa na dawo daman Abba na lokacin ya fara ciwon kafa"
" Wanne unguwa"
" Garki"
Gingina Kai kawai tayi, tace'' tashi mu tafi"
Tashi suka yi suka tafi taje ta biya komai da komai har kudi aikin ta biya, sannan taje ta gano Shi, daga nan itama tace zata je ta gano Wanda tazo dubawa, sai da ta koma mota ta dauko fruit din da ta siyo sannan suka tafi, gajiya tayi shiyasa suka rage sauri, har suka shigo, a dakin da aka kwantar da Abdullah, tare suka Shiga,
tace'' bakowa a daki...
Maganar tace ta tsaya ganin Wanda ke kwance akai na gadan kara Sawa tayi bakin gadan tana Kara kallan sa, dakyau, ji tayi idan ta yana nema ya kawo ruwa Hijabin ta tasa ta rufe bakin ta dashi tasa dayan hannun ta, tana taba shi sannan ta furta,
" YA..YA"
Sai hawaye kuma, cikin kukan sosai tace'' yaya Ka tashi, yaya muna da bukatar ka a kusa damu yaya Ka tashi Dan Allah"
Sai kuka, a Hankali Dan yatsan sa daya ya motsa, bata lura ba, ta sunkuyo daidai fuskar sa,
tace'' yaya Ka tashi,ko Dan Baka tashi sabida mu ba,yaya Ka tashi Dan Ummu, Ka tashi sabida Ka rayu da ita yaya, yaya...
Hawayen ta dake diga a fuskar sa yasa ya fara motsa da hannun sa dakyau haka idan sa ya fara motsa wa, alamar zai bude, ganin haka da tayi yasa ta tsaya da maganar tana kallan sa, daga bayan ta taji ance,
" Kina san ya farfado shine baki taba zuwa inda yake ba?
Shine Baki damu dashi ba?"
Juyowar da zatayi suka yi four eyes da ...
By: ```Hijjart Abdoul```
Cwthrt
A BAKIN WAWA
_Akanji magana_
Baffa da ya fito daga dakin dake kallan nasu, ya rufe ganin dakin dake kallan su yasa ya kalle Shi,ita kuma lokacin ta juyo, yasa Kai zai wuce bata San sanda ta ture Baba ba, ya bi bayan sa, da gudu, Yana tafiya a hankali kana ganin fuskar sa zaka san Yana cikin damuwa ba kadan ba, yana tafiya kawai yaji an rungume Shi ta baya irin sosai din nan, ba damar cigaba da tafiya, tsaya wa yayi cak, be juyo ba,itama bata juyo ba, kawai kuka take,kuma ta Rasa takamai mai kukan da take yi, na farin ciki ne ko na aka sin haka.
Shine ya juyo sannan ya dago da fuskar ta, kallan Shi da tayi da fuskar ta da ta riga ta jike da hawaye,
yace'' Wacece ke?"
Cak komai nata ya tsaya, tadena motsi ta dena numfashi, ji tayi ma tana nema faduwa wata hajijiya taji fara debar ta, a hankali kan ta ya fara juyawa, ta rike Kan, zata fadi saura kiris taje kasa, taji an taro ta, ya hada ta da kirjin shi kamshin turaren da taji ne yasa ta rike rigar gam, ta rumtse idan ta, daukan ta yayi ya Shiga daki da Nafisa take,
Suna zaune suka ga an shigo da ita,
Umma tace'' subhanallah meya faru?''
Kwantar da ita yayi kawai a gadan da Nafisa take ganin ba kowa, sannan yaje ya Kira likita,ya kuma ficewa,
Be zarce ki ina ba, sai wurin Baffa da har yanzu Yana nan a tsaye be tafi ba, Yana zuwa, cikin dan muryan bacin Rai dukda Yana so ya danne amma sai da ya nuna,
yace'' Ka kyauta?
Ka kyau ta da duk abinda kayi,k kyau ta hakan shine dai-dai uba yayi wa 'yar sa, Kana so Ka Kara Mata damuwa cikin wacce ta Shiga ne?Ko kuma so kake tayi asara abinda ke jikin ta?
Kabar ta da damuwar da take ciki ta rashin ku, meyasa zaka Kara mata wata damuwar kuma?" Baffa..."
'' kai waye?
Meye hadin Ka dashi da Zaka zo kana daga masa murya, a haife
ya haife ka, idan laifi ya maka why not Ka fada masa cikin mutunci da girmama wa?"
Amina ce ta taji neman Baffa dan zata je gida ta dawo, kuma Inni tana bacci Kar a tafi ba kowa, ganin abinda yake faruwa yasa tayi magana.
Yace'' ohh!
Kina san meye hadina dashi?
Zoben hannun sa ya daga ya nuna Mata,cikin muryan da tafu ta waccan,
yace'' wannan ne, wannan ne hadi na dashi,idan kin san wannan ba?
To shine hadi na dashi, yanzu kin sani?
Ko zaki ce kin manta ni ne?
Ko da yake ba laifin ki bane, laifi nane dana zo nake magana dashi, bacin yasan komai"
Dafe kanshi yayi, yace'' ohh!
Ashe fa ita bata da iyaye sun mutu a gobora, ba ita kadai ba, su Duka ukun har ita ta hudu Basu da kowa, haka suka taso, kuma zasu cigaba da Zama a haka har lokacin mutuwar su, sukuma haka taso kaddarar take"
Murmushin takaici yayi, yace'' hmmm!
Da'ace nine su,bazan Kara cewa ina da Iyaye bare har inajin murnan nagansu suke min tambayar waye ni?, Hmmm wonders should never cease end!"
Ya share zufar data keto masa ya juya ya koma,Baba da ya fito ya biyo ta idan sa komai ya faru, har daukan ta da yayi ya kaita daki da abinda ya fadawa Baffa, a hankali ya taka ya karasa wurin Baffa ya Mika masa hannu,
Baffa da Amina wani irin tension suka Shiga Wanda bazai musul tu ba, musamman Baffa, tambayar Shi anan guda biyu ce, 'ya'yan sa hudu suna nan, sannan kuma aure tayi?
Amina kasa jure tsayuwa tayi ta koma ciji da gudu tana kuka,
Baffa be dawo hankalin sa ba sai da Baba ya Mika masa hannu,
yace'' Abdullah Abdulshakur, mahaifin Dan Ka, Wanda yake wuri na"
Kallan sa baffa yayi be Mika masa hannun ba, cikin wani tsanani mamaki,
yace'' 'Dana?