Sashe 13
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da tace brothers dinta ne su kawai kallanta suke suna mamakinta sosai,Basu karajin mamaki sai ji tayi tana cewa the same father the same mother,abin kam ya Basu mamaki sosai,amma koma meye hakan ya masu dadi, introducing dinsu tayi a wurin ogansu, wani Dan daki ta nuna musu tace su Shiga su sameta tana zuwa, bayan sun tafi take cewa ogan ai Suma suna San yin aikin tare da su Amma su tun safe zasu ke zuwa har dare,kuma bai wuce suyi Shara ce da mopping zasu nayi,sosai yayi na'am da zancen ta, sanadiyar tane suke Kara samun customers Akan me kuma bazai taimaki relative nata ba.
Shiga tayi tagansu kowa ya zauna yana duba zanikan dake Dan karamin office din nata,Zama tayi ta kallesu
tace' zaku ke aiki daga safe har dare anan Shara da mopping idan kuma kun iya computer zaku ke editing,
Kallanta kawai sukeyi ca suka ce suna sanyin aiki ne kome?
Ganin irin kallan da suke binta dashine yasata Kara daure fuska tace' naga ku ba karatu kuke ba zaman banza?
Shiyasa na yanke wannan shawaran, weather you like it or not,
Ta juya ta fara zanenta hankali kwance bata ko kallansu,
Sukuma daman gasu da tsoron matan tsiya ga kuma dazu mas'ud yaci Mata mutunci,bayarda suka iya hakan za'ayi ma.
Koba komai Suma suna bukatar kudin.
Kallanta sukeyi yarda take zanen ta ahankali kamar ba zata Gama ba, tana cikin zanen aka Kira ta,ta tashi ta fita, tana fita wayarta ta fara ringing kallan juna sukayi sannan mas'ud yace'"Ka daga kace bata nan,
Be kalleshi ba ya Ciro wayar daga cikin jaka ganin suna sahr yayi akai hakan yasa
yace' wallahi wannan kawar ta tace mai surutun nan bazan daga ba taab,har wayar ta katse aka sake Kira Basu dagaba ganin ba'a sake Kiraba yasa Shi daukar wayar bakomai ajikin wayar, contact ya shiga,yaga mutane shida ne kawai aciki,daga sunan su sai na sahr sai kuma inda take aiki, daga wayar yayi ya kalli mas'ud
yace' kaga contact dinta mutune shida kawai ne aciki,
Numfashi mas'ud yaja yaja
yace' lamarinta Yana ban mamaki bakadan ba,
Beyi magana ba ta shigo,hakan yasa Shi yin shiru bai Fadi abinda zai fada ba.
Ajje kayan hannunta tayi sannan ta cigaba da zanenta,zuwa Akayi aka kirasu sannan suka fita.
Sunyi aiki kam ba laifi kuma kokadan Basu nuna gajiyar suba Akan hakan, Itakam tana mamakin su,aiki sai kace da can sun Saba?sai dare sannan suka fita,itace ga biya masu kudin taxi,ana Basu abinci a wurin aikinsu.
Sosai suka shaku da ita dukda bata magana Amma ba laifi,hakan na masu dadi,ga kuma kudin aikinsu da ake biyansu, albashin farko suka bata Amma ko kallansu ma batayi ba bare ta amsa,ahaka sukaci gaba da zuwa abinsu tun safe sai dare,ita kuma daga Azahar zuwa dare tare suke dawowa da su,kowa a wurin yasan su har makwabtan shaguna saboda faran faran din da suke da jama'a ga girmama na gaba,gashi ba ha'inci a aikinsu,hakan ya Mata dadi Itakam,
A haka aka dawo hutu,basa haduwa sai wurin aiki
Shima bawani hiran da sukeyi sai zasu tafi.
A haka suka cigaba da Karatun su, bangaren su mus'ab kuwa daman two years zasuyi,yanzu kuma befi sauran watanni, su gama, gabadaya basa San tafiya,wata irin shakuwa sukayi ta ban mamaki Dan tafi ta da ma za'a ce,ita kuma a yanzu suna year four hatta sahr tasan irin shakuwar dake tsakaninta da su,sai dai itakam har ga Allah suna birgeta don a yarda umsalma ta fada mata Yan uwanta tace mata.
Bangaren su kuwa,sun kasa sanar da ita cewa zasu saura wata daya su koma,sun kasa tunkararta da zance tafiyar su ya kamata ace tasani tun yanzu amma kuma a duk sanda zasu sanar da ita basa iya wa ahaka suka fara exams daga su har ita, su suna zana final exam ita kuma tana zana ta first semester na year four, sun rigata gamawa kasancewar su masters ne,kuma ita tana course biyu ne.
A ranar da suka Gama a ranar sahr ta tafi.
Ta shirya don taje wurin aikinta ta fito ta gansu bakin campus fuskar su kawai ta kalla tasan akwai damuwa, Bama su lura da ita ba kowa Yana sakawa da kwancewa a zuciyar Shi,zuwa tayi ta zauna kujeran dake facing din juna,kallansu tayi
tace' inaji,
Sai anan ma suka lura da ita,har tazo ta zauna amma Basu sani ba,
Numfasawa mus'ab yayi
yace' gobe zamu tafi,
Jin maganar tayi wani iri a bakin shi, maimaita maganar tayi
tace' go..be,zaku ta...fi?
Gyada Mata kai sukayi,gani sukayi ta tashi zata tafi da sauri mas'ud ya riko hannunta
yace' bamusan yazaki dauki maganar ba shiyasa,Amma kiyi hakuri don Allah,ya fada kamar yayi kuka,
Juyowa tayi ta kallesu taga mus'ab har ya fara kuka shikuma chatty hawaye me fal a idonsa, komawa tayi ta zauna jikinta sai yayi sanyi,
Mas'ud ne
yace' zamu tafi,amma bamusan komai game da juna ba,ina ji a jikina kedin yar uwar muce,amma munkasa nasanar dake hakan,ki gafar cemu ki sanar da mu wani abu daga cikin labarin ki ko zamuyi dace da samun iyayen mu.
Kallansa tayi hawaye na neman zubowa daga idanta
tace' mekuke san sani a labarina?
share hawayen da ya zubo Mata tayi taci gaba"' labari babu irinshi a labaran duniya, babu kuma film din da yake kama da labarina bare kuma a samu yayi kama dashi,Jin labarina tamkar ruguza sauran farin cikina ne, ina rokon ku don Allah kar ku Kara cewa na baku labarina don Allah,
Takare da kuka sosai tare da hada hannayenta alamar ruko.
Mus'ab ne ya sunkuyo ya goge Mata hawayen fuskar Shi
yace' Baza mu Kara tambayar ki ba amma watakila idan kika ji namu kalar labarin ki tausayawa rayuwar mu ki bamu taki,hannunta ya rike gam cikin nasa
yace'' Wasu yara ne Yan shekaru shida suka tashi daga bacci suka gansu a cikin wani kango,suna sanye cikin uniform na makaranta da lunch box a wurin da'alama ta yaran ce,suna tashi dayan
yace' ya Muka gammu anan,dayan yace'' bacci mukayi muka gammu anan mu tafi gida,
Sun fito don su tafi sai Kash sun kasa neman hanya,suka karasa karshe de suka fara tafiya har suka shigo cikin gari,kayan jikin yaren kawai za'a kalla asan yayi datti, kowa sai ya kalle su ida n suka wuce, haka suka Gama zaga gari Amma babu alamar ma garin da suka sani,duk Wanda suka hadu dashi suna tambayarsa ya kaisu gida,kowa kallan mahaukata ya fara yiwa yaran,a haka suka kare suna kuka suna tambayar mutane gidan su, har dare yayi gashi sun fara Jin yunwa, lunch box din hannunsu suka bude suka ga abinci,ci sukayi tas suka cinye Amma kuma babu ruwan sha,inda suka zauna gefen masallaci ne hakan yasa su zuwa suka sha ruwan, suka koshi,daga nan kuma sai bacci neman inda zasu kwanta suke Amma babu wurin kwanciya daga karshe de cikin masallacin suka kwana a takure sakamakon sanyin da ake yi, lokacin sallah akazo aka tashesu dole suka tashi sukayi sallah,Basu iya komawa saboda sanyin da ake yi duk da rigar sanyi a jikin su Amma ta makaranta ce,sai da gari ya waye suka fito suka tsare mai abin hawa suka ce ya kaisu makarantar su, tambayar sunan makarantar yayi sukace Basu sani ba,mai irin wannan uniform din, yace kaf garin nan babu mai irin uniform dinsu, a haka ya wuce ya barsu,ganin haka yasa su sukayi ta tafiya,suka ga sunzo wani wuri,Basu San ko ina bane,don Basu taba zuwa ba Ashe wai Tasha sukaje,ganin mai abinci tana bada abinci kowa yazo ta bashi yasa su zuwa wurin suka ce tabasu,sai tace' na nawa zata Basu,anan suka San biya ake a bayar, ganin sun tsaya suna kallanta yasa tace' idan baku da kudi,kuzo kumin wanke wanke sainna Baku sauran abincin, kallanta sukayi sannan dayan yace'' taimaka mana zakiyi bamu iya ba,ca tace idan baza suyi ba Tou su tafi kar su tsaya bata Mata lokaci,dayan ne yace zasuyi,hakan kuwa akayi suna wanke kayan ma sunayi tana cewa sai sun sake ahaka suka Gama Mata wanke kayan,abincin kuwa dan kadan ta basu,sai daya ne ya hakura ya barwa daya,suna nan har Rana tayi tace suzo suyi Mata wanke wanke,suka kuma yi Mata shima de Saida suka sake, ta Basu abinci Wanda beci bane da safe ya yaci shikuma dayan ya hakura,har dare muna tare da mai abinci,itace ta bamu wurin kwana inda take sa kwanikanta,anan suka kwana,gari na wayewa ma hakan ce ta faru sai da suka Mata wanke wanke wannan Karon harda Shara sanan ta basu abinci,suna cin abincin take tambayar su,
Ku yaran nan ina de ku ba almajirai bane,kuma de naga kamar daga makaranta kuke ina iyayen ku,daya ne ya bata amsa yace'' muma bamu sani ba,kuma mu bamu san kowa ba,
Tace' to zaku ke kwana anan kuna min Shara da wanke wanke zanke Baku abinci,Tou suka ce,tunda ganan suke shara da wanke wanke,saidai dayan akwai tsokana duk Wanda ya gani indai bai fishi ba to sai ya tsokana shi,ahaka take daura mana talla kullum muna siyarwa wataran kuma ba ciniki, ahaka munkai wata uku a wurinta,Amma bata taba sai musu kayan sawa ba da wannan uniform din dashi suke zama saidai ta bamu sabulu tace suyi wanki,duk ranar da zasuyi wanki to da gajeren wando suke zama,Ashe tana da yarinya yar boarding tana zuwa kuwa komai ya fara canzawa don ta tsane mu sosai wanki ma muke Mata idan be fita ba Duka ne zasusha haka zasuyi tayi suna sakewa,
watarana aka daukewa mama mai abinci(sunan da suke kiranta) kudinta ,a gaban su yarinyar ta dauka kudin,amma yar sai tace' sune suka dauka,haka ta kamasu tayi ta jibga kuma ta koresu, gashi dare ne Amma a hakan ta koresu, sunyi kuka sun gode Allah,suna cikin tafiya Basu lura ba zasu tsallaka titi daya ne ya fara tsall
kawa mota ta bigeshi,dagudu dayan yaje Yana Kiran sunan mus'ab,
Kallanta yayi yace kina ganewa ko?
Kin kuma gane suwaye yaran?