Sashe 69
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Yace' muje muga wancan shima,
Shima zuwa sukayi suka ganshi yarda nasu yake shima haka yake,
Tace' gidan Glip da Chatty ko?
Murmushi yayi ya yaja kumatun ta yace' haka yake,
Sweet Mi Amor,
Tace' idan ba'a fada min mi amor din nan ba Kar a Kara fada min,
Yace' angama Madam,
Tace' Mai gida,
Daure fuska yayi ya matse hannunta dake cikin nasa,
tace' ouch da zafi Mai gida, Haba Malam zafi fah,
Yace' karki Kara fada min kinji ai?
Angama mai...aww angama Malam,
Harara ya dalla mata,
tace' laaaa daman Malam Ka iya harara haka?
Kaga yarda kayi kyau kuwa, Bari na ma hoto kamin kyau sosai Dan Kara muga?
Banza yayi da ita suka karaso gaban parlourn,
Tace' mu yaba asa mana kujeru ana ba?
Yace' za'a sa,
Bari naje na dauko mana,
Zuwa yayi ya dauko masu, suka zuna suka daura kafa akan table,
Tace' nagaji dayawa,
Yace' ayyyaahhhh sorry Madam,
Tace' idan kace madam din nan irin masu sai da abinci nan yarbawa ko iyya murai haka nake ji, kawai haskoni nake acan,
Dariya yayi yace' ni kuma fah?
Tace'me ?
Dakike cemin mai gida,
Aww Kai ai haka naji ana fada maku,
Naji wannan.
Hajiya ki fito ki Sha iska muma yau zamu bar gidan nan, sabida haka gashi nan an tanadar maki komai, da komai na bukata idan kina neman Abu ki Kira wannan wayar ki fada komai duk abinda da kike so,an mallaka maki wannan gidan halal malak, ga takar dun, sai dai bake ba fita kinsan Idan aka ganki da matsala, idan zaki fita kisa nikaf,
Tace' yaro Ka fada min mana, waye ya maido ni nan,
Yace' Hajiya Kenan, gaskiya bazaki jiba, abinda aka ce kawai kiyi, sannan zanke kula dake ga kudi ance na Baki,
Tace' ni yanzu mezanyi da su?
Yace' ance na baki ne,
Yace' banda wayo Banda wayo Amma kije ko ina,
Tace' Banda yawo Amma naje ko ina?
Idan Zan fita kuma masa nikaf mekenan?
Yace' abin nufi daga Layin nan sai Layin nan,zaki ke ganin mu ai, muna Sami Ido, mude mun fada maki mun fita,
Shiru tayi tana tunani to mene ma amfanin yawo?
Ina zataje?
Wa tasani?
Daman ta Saba rayuwar ta a daki shekara talatin babu fita,
Bayan ya fita ta tashi ta dafa abincin ta a gas ita kadai ta gyara gidan ta tayi komai, ta zauna tana jiran lokacin sallah tayi, Zama tayi tunanin rayuwar ta,
Numfashi taja tace' Allah yagani gareka ni ZULAIHAT ina ganin rayuwa Allah Ka kawo min sauki ya Allah.
Kwana biyu yana yau be ganta jiya da yau kullum Yana ganin ta Amma yau Sam be ganta ya neme ta kuma a Layin babu ita babu labarinta gashi yanzu ana neman Ayi magriba yayi neman shiru tun ranar Friday rabon Shi daya ganta, ya zaiyi?
Besan gidan suba, besan sunanta ba, kawai kamarta yasani a shekaru bazata wuce Ummusalma ba koma bata kaita ba, yarinyar nan kana ganin ta kasan wani Abu na damun ta,kullum bata cikin walwala, gashi besan ta.
Numfashi yaja ya samu wuri ya zauna Yana tunanin yarda zaiyi meyasa ma be tambayeta ba?
Wata zuciyar tace kana shegen tsoron zaka iya?
Wama yasani ko matar aure ce,
Zuciyar Shi yaji tayi wani irin bugawa Mai kama da tsoro shine Karo na farko hakan ya faru dashi, yanzu meye mafita?
Tofah
A asibiti kuwa an ansa Abba cikin gaggawa sai dai duk abinda ya kamata suyi,sunyi ba har yanzu be farfado ba, gashi yamma tayi, koda su Yusuf sukazo babu dison damuwa a
tare dasu bare su nuna, Sunde hi shiru kawai, sun Kira Binaif sun sanar da Shi, ya fadawa Ummusalma batasan zancen da aka fada masa zaiyi jawo wannan abun ba, hakan yayi Mata kyau fatan ta Allah Kar ya karbi ransa a cikin halinda yake ciki tana so yanemi gafar su, tana masa wannan fatan.
Tana kuma so taji dalilin dayasa yaci amanar mahaifin su, shine abinda take so.
Baffa Dan Allah ku barni na nemi Salma Dan Allah Baffa,
Baffa yace' wacce yarinyar?
Ba wacce ta Baki kudi ba?
Daman ita kike bamu labari ko?
So kike ta bata ki?
Kamar yarda aka bata ta?
Yarinyar da sam bata da tarbiya?
Tace' Inni Dan Allah kisa Baki, Inni, Salma na sona,sosai ta dauke ni tamkar yar uwa, da kunnne na naji tace bazata Kara nema na ba, watakila ma ta cireni daga rayuwar ta ina San ta,inaji kamar 'yar uwa tace ita din, Dan Allah,
Kuka take sosai tana masu magiya,
Tace' Baffa meyasa to tunda danake Baku labarin ta,da take Bani chocolate Baku taba yimin fada ba?
Baffa Ka fada min dalilin raba mu da ita, dalilin yin nesa da ita Dan Allah Baffa, bacin Kaine Ka fada min nazama kawarta Baffa ba wannan bane hujja bashi bane ba,dole akwai dole akwai Baffa Dan Allah Ka fada min yau de, ko naji abinda nake ji ya ragu,
Yace' Amina, bansan mezan fada maki ba, Amma tabbas anzo min da maganar ki fita daga harkar ta, idan ba haka ba,zamuyi biyun babu,babu ke babu ita,
Cak ta tsaya da kukan tace' me Kake fada haka Baffa?
Biyun babu?
Babu ni babu ita?
Mekenan?
Kasanta?
Meye alakar Ka da ita? ......
By: '''Hijjart Abdoul'''
Cwthrt
A BAKIN WAWA
_Akanji magana_
Inni tace' kina San Ji?
Kina San Jin dalilin hadaki da ita?
Neena tace' Inni ba'iya kadai inasan jiba,ina San Jin dalilin komai ma, ina san,.....
Baffa yace' Ummusalma bakowa bace a gareki face yayarki, Ummusalma iya kawa take a gareki ba,
Kallansu take kallan irin mekuke fada haka?
Inni tace' Amina bake Daya muka Haifa ba, mun haifi Rai har hudu kafin ke, kina da yayu Maza guda uku sannan Ummusalma,
Tace' banfa gane inda kuka dosa ba,
Baffa yace' bazaki gane ba,
Shiru kowa yayi tana juya maganar su, to idan hakane suna ina?
Asalin mu 'yan kafacan ne dake kaduna, Na kasance ni Daya ne a wurin Mahaifina, ina karami mahaifiyata ta rasu, na taso da shakuwar Mahaifina haka shima ya shaku Dani sosai, har na Kai shekara goma a lokacin Yan uwan sa suka dameshi da yayi aure, daga nan yayi aure tunda yayi aure alakar dake tsakani na dashi ta fara nesa, ganin haka sai makwabcin mu Wanda matar sa ke kula Dani,duk wan
i da uwa keyiwa dansa to itama tana min wannan abun, Baban Umar ya dauke ni ya mayar Shi wurin Shi dukda idan na dawo daga makaranta har yamma ina nan sai dare nake komawa, har na dawo wurin Shi da Zama gaba kidaya yarinyar Shi babu abinda muke da ita sai fada, Maryam kullum muna cikin fada da ita, gashi makarantar mu daya aji ne kowa da nasa, ko a makara Allah ya zuba Mata tsokana idan tayi sai ta taho wurina na tare mata,amma da zaran ance mun koma gida sai fada babu jituwa a tsakanin mu.
Wata rana
mun munje makaranta a lokacin ankawo wani sabon zuwa Mai suna Mahmud, an fita break duk Wanda yasani to yasan Maryam duk 'yan ajimmu sun Santa ko a wurin tsokanar ta,kuma sun San kauwata ce,
Tazo a jin mu nemana bakowa ajin sai Mahmud saban zuwa nan, Yana note Tace' Kai Dan Allah ina yayanah yake?
Banza yayi da ita wai tace masa Kai,
tace' wai Kai ba magana nake maka ba?