Sashe 108
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Yau sun tafi gidan Umma bayan ta zubar da wanka Umma suna zuwa ta dauki Takwarar ta ta rike Gam a hannu ita kuma Ummusalma wurin lilo ta tafi taje ta zauna hakan nan ta fara tuno sanda ta zauna a gidan wayan cin lokuta anan suke zama Yana bata labari.
Tana lilawa tana murmushi ita daya shine yazo ya zauna a kusa da ita shima ya fara lilawa Yana kallan ta.
Yace, "wannan murmushi da'alama ni ake tunowa".
Bata San ma ya zauna ba sai maganar Shi da taji kallan sa tayi.
Tace, "nifa bakai nake tunowa ba"?
Matsowa yayi kusa da ita sosai Yana wani murmushi kana ganin sa zaka San Yana cikin farin ciki.
Yace, "naji wannan".
"Wannan annurin da kake fitar fa na meye?"
Kwanta wa yayi a kan cinyar ta Yana kallan fuskar ta da kyau.
Yace, "Ina fari ciki ne sabida zan angw..."
Rufe masa Baki tayi tace, "kaga nasan karshen zancen daga ni Umma tace zamu je kauye gobe kuma Banda ku iya Mata kawai".
"Kinsan bazan yarda ba?
Wancan zuwa kasa Jura nayi muka biku fa sai muka tarar wai kun tafi kasuwa".
Dariya tayi sosai.
"Kasan Chatty me yace mun?"
"Um,um".
"Gulmata ake kuma banzan..."
Kasa karasawa yayi ganin abinda Binaif ya mata kuma yasan zuwane hakan ya faru,koma wa yayi Yana cewa'' aikuwa yanzu ya zamu tafi".
_Alhamdulillah_
Anan na kawo karshen Littafi na Mai suna *A BAKIN WAWA akanji magana*.
Kura kuran dake cikin sa Allah yafe mana abinda muka Karan cikin sa Allah yasa muyi amfani dashi Allah ya rabamu da Hali irin Na Mama da Hajiya.
A gaskiya kuma naji dadin irin yarda kuke nuna min kaunar Ku a gare ni.
Har ila yau muna Tare a cikin.
_FARIN CIKIN NAH_
muci gaba da Jin yarda zata kasance.
GODIYA TA MUSAMMAN GA:Amina Muhammad Salis amsie(cwthrt
Nagode sosai da sosai cwthrt
~Taku har kullum.~
By: ```Hijjart Abdoul```
Cwthrt
MEENA VIP GROUP HAUSA NOVEL DOCUMENT for more information contact on
WhatsApp ONLY
+234 7014979567
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria M
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
Infinix PR652B
TECNO LD7
WPS Office
5ebd7b4d41214637b89f77e734ea38cd