Sashe 83
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kin dawo da wuri yau"
Inni tace'' gashi kuma Yana yinki ya canza"
Ajje kayan hannun ta,tayi da ragar ta, ta karayin wata Kalar tausay, tace''
a wurin aikin mu ne, aka min transfer, saboda wani case da muka fara ba'a so muyi nasara shine aka min transfer"
Inni tace'' aka maki transfer ko kuma kika yiwa kanki ba?
Baffa yace'' Haba de, kin taba gani mutum yayi wa kansa transfer, kinsan fah aikin
yanzu, zai iya iyuwa ma wani Mai kudin ne yace a mata"
Wani kallo Inni fa watsa mata, tace'' ina aka maida ki?
Jakar ta dauka ta dauko papern ta bude tace'' Gumel"
" Mtsww bansan kina fushi ba ai sai kin bar kasar shine zai nuna hakan"
Ta tashi tayi shigewarta daki, Baffa yace'' rabu da ita, bata San duk a cikin iya aiki bane, yaushe ne tafiyar?
Tace'' ko yaushe Baffa"
Yace'' to shikenan jeki huta"
Da Rana suna cin abinci ita de kawai cakulawa take, Baffa yace'' wai meye ne?
Tace'' Baffa inajin haushi ne,yanzu shikenan..."
Sai hawaye, rarrashin ta Baffa yayi yace'' shikenan kiyi hakuri haka Allah ya kaddara,banso ki sawa kanki damuwa"
Abincin ya dibo ya bata ya Kai bakin ta yace'' haaa"
Dan murmushi tayi ta bude bakin, daga nan fah yar Mata aka war tsake,daman tayi hakan Dan Inni ta yarda,Inni kuwa ci kanki bata ce, ko kallan su ma batayi bare ta sa musu baki.
_London_
Tana kusa dashi tana kallan Uncle da shida gawa babu banbanci a wurin motsi, tana kallan Shi, kawai, yarda yake wani iske, Kai kace lafiyar sa qalau, kafar sa duk ta warke sai abinda ba'a Rasa ba,
Baba yace'' ya kama ta ku koma, ga aiki Ka baro a office"
Abie yace'' ai Baba bakomai"
Umma tace'' gaskiya ya kamata,kunga de jiki gashi nan, de sai dai saukin karaya"
Anty tace'' shikenan zamu tafi tunda korar mu kuke"
Abie yace'' wai da sati zamuyi"
" A,ah Ku tafi kawai, Allah ya bada lada"
Washegari a kotu, kowa ya zo karfe takwas kamar yarda akayi ta jiya babu mutane sai su kadai, kowa ya zaune sai anan Abba yaga PA jinya sunne me shi kamar ba gobe, sai gashi yanzu ya ganshi, kwafa kawai yayi inda aka fara shari'a cikin kware wa da iyawa da ga kuma shaidu sun shaaida hakan ga kuma kwararn takardun gaskiya a hannun su, sai da aka gama Jin da kudin da suka zuba duka.
Alkali yace'' Mahmoud zai biyasu dukkan kudin da suka kashe da kuma kazafin da ya masu shima dole zai biya.
Zai ba kowannen su a kalla miliyan daya da rabi, rabi sabida Kaya sun tashi, sannan ya bisu da kudin kazafin da ya musu dubu dari dari, shima Wanda aka kawo kararsa zaka bashi Daidai ga abinda Ka basu wannan shine, nanna da zuwa gobe zaka sallami kowa wannan shine"
Sannan alkali ya hada Shi da police akan lalle lalle ya biya su kudin su,
( Ban iya shari'a ba, abinda yayi ne yaci ace ya biya kudin, ina neman afuwa idan banyi dai-dai ba, nagode)
Tashi yayi ya fita sannan Suma suka fara tashi suna fita, haka police din nan suka tusa kyeyar Abba, a mota ya dauko check yayi ta cikewa Yana Basu, su goma sha biyar ne,sai da ya bada kudi da yawa kowa ya sallame Shi takun ya Shiga mota ji yake kamar ya bada gaba kidaya dukiyar sa, Yana mota yaji ana masa waya, daga wa yayi masu aiki ne sukace sun Gama yazo ya sallame su, kashe wayar yayi batare da ya ji karshen zancen ba, jinshi yake duk wani irin, bema mara sarewa ba sai da yaga ana ta masa debit alert, kawai kashe wayar yayi tsabar takaici Yana sauke numfashi Kai kace gudun tsare yayi.
Bayan wata uku ...
By: ```Hijjart Abdoul```
Cwthrt
A BAKIN WAWA
_Akanji magana_
50
"Alhaji yanzu haka zamuyi ta cigaba da rayuwa?
Babu aikin yi?
Sai kudi da yake ta tafiya babu aikin yi?
Ga rashin lafiyar ka kuma da wanne zamuji?"
Ajiyar zuciya ya sauke yace'' Saratu kina gani duk sana'ar dana fara sai dai muyi asara babba ma kuwa, kuma yanzu kike kawo min wani zancen ki"
Tace'' to mezai Hana mu Saida wannan gidan mu koma karami Mai three bedroom ya ishe mu a wadace de"
" Hakan bazai taba iyuwa ba kuwa"
" Aikuwa hakan shine daidain da zai iyu, sabida ga su yaseer nan suna makaranta, Ka Saida motar su Duka biyun,ga kudin transport shima wani abunne ga kudin abincin su, Haba de ayi tunanin ma, gashi duk wata ana bawa masu aiki kudin su, mu ba kudi ba sai kashe kudi wallahi bazai iyu ba"
" Saratu bansan a kara maimaita min abinda ya faru game da asibitin can,kina kallo har gida aka zo akace ba mallaki na bane, Wanda ya Saida min ba nashi bane,irin masu zuwa a siyar da filin karyar nanne, haka inaji ina kallo basu Bani ko Sisi ba, kudin magada ne shiyasa ba'a Bani ba, sannan kuma zasuyi aijin ruguza ginin da aka far, yanzu idan ba kina so a Kara cutar mu ba, me kike kiyi Kenan?
Wannan gidan nawa Shikadai na mallaka,kuma a cikin sa Zan rayu har Allah ya dauki raina, abinda yake cikin zuciya ta ma kadai ya isheni, radadin da nake ji ba?
Ciwon abinda nayi nake ji, kunyar kaina nake ji, nasan 'ya'yana idan suka ji wannan labarin har su mutu baza su taba yafe min ba"
Shiru yayi Jin wata, irin kuna da yake ji, a cikin kirgin sa, ji yake tamkar ana hura masa wuta a ciki, babu abinda zai sha ya rage masa wannan radadin, cikin wata murya mai rauni,
yace'' a watan nan zan aurar da Sameera koda kuwa bata da Mai sonta Zan hada ta da wani"
mama tace'' 'ya'ya sani zasu yi?
Waye ma zai fada masu to?''
Yace'' ni Zan fada masu, irin abinda nayi,kada suyi koyi da halina"
Tace'' wasa kake, wallahi wasa kake, nidai bazan iya ba ato na fada maka, batun aure kuma zaka iya Mata, wannan kuwa na goyi baya dari bisa bisa, Amma batun wannan kin Saida gida da na kuma fada masu wannan sirrin namu ba Dani ba"
Daga haka ta tashi ta koma Sama runtse idan sa Abba yayi tun sanda Inuwa PA ya aci amanar sa, tun daga nan ya dawo cikin hankalin sa be Ankara ba yaji wani ruwa ruwa na bin kumatun sa Yana gangarowa wuyan sa,hannu yasa ya taba Jin daga kumatun sa yake ya tabbatar masa da hawaye ne ba komai ba, beyi mamaki Dan yanzu ya koma tamkar raguwar mace, tambayar Daya ina zai samu Ummusalma ya bata hakuri?
Da yake a parlour suke, Sameera data shigo gidan Jin suna wannan zancen yasa ta tsaya taji komai, a hankali ya karasa hawa Sama hat ta Shiga dakin ta, wayar ta, ta dauko ta sa numbern sa Wanda ta Riga da ta hadda ce ta a kanta, hawaye ne ya fara zurya a fuskar ta, bata damu ta goge ba,
tace'' kana ina yanzu gashi Abba zaimin aure da wani ba Kai ba, Kai nake so ..."
Sai hawaye ta kifa kanta tayi ta cigaba da kuka, babu Mai rarrashin ta sai ummu yau kuma ummu bata zo ba,da taje ma ta gidan su Basu dawo daga school ba, kukan ta, tayi tayi daga nan bacci ya dauketa.
Suna zaune su hudu suna cin abincin su hankali kwance sunayi suna hira abinsu duk da Rabin hirar su kadai sukeyi Banda ita.
Tace'' gaskiya Chattu Ka dameni,kabar ni naji da yajin da kuka cika mana a abinci mana,Amma sai zuba kake kamar me ma zance da, Haba Ka rabu da mu mana dame zamuji?
Yace'' to Allah yasa ma ba Mas'ud bane yayi abincin Mus'ab ne yayi a to bani ba"
" Fav kake Jin tsoron Allah, sai da nace wannan yajin yayi yawa yace wani ai kin fi San yaji, kema haka kike maku a spain"
Binaif yace'' kunsan Allah zan kora ku,Ku tafi part din ku, kunda meni"
Mas'ud yace'' yi hakuri kaji bb, wannan aljanar matar taka ce ai mai kama da jannu"
Tace'' sannu to, malamin Aljanun duniya, ya mu'allim din jinnu sannu ko?"
" Jiya tsabar daudewa bata San meye Malam da mu'allim ba"
" Shi yasa Naga Kai kasan aljana da jinnu ai''
Ta maka masa harara ta janyo plate din gaban ta, ganin duk sun ajje spoon din su, daman ita da hannu take ci,
" Ci ba kiba, sai kace gara, mutum yayi ta ci,yayi ta ci,yayi ta fama ko gajiya bayayi"
Mas'ud yace'' Fav kafiye sa Ido ina ruwan Ka"
" Bakasan wannan yarinyar bane ba, taaab Kai kasanta kuwa?cabb bb bashi labari da azumi"
Binaif yace'' wa?
Bade ni ba, Kai de zaka iya amma nikam kunga nama yi nan"
Ya fada tare da tashi ya mata peck ya fice, mas'ud yace'' me ya faru da azumin?
"
" Kai Kar kaso na baka labarin cin abincin ta, daman kullum wani katan bread sai ta cinye Shi tas da asuba kafin mu ya dafa abinci, befi tabar kadan ba, wannan sumun tabi kenan sai nan kuma..."
Spoon Daya ta dauka ta kwada masa, tace'' Bana San karya, daman salan rowa ne, wani indomie da rana, kuma baza'a dafa dayawa sai kadan"
Tashi tayi ta bar musu wurin, Mas'ud yace'' bashi sai na rama,
Mus'ab yace'' basa sunan wani film ba"
Mas'ud ya koma kujera yace'' wai me Ka tsaya yi a Abuja kafin Ka tafi wurin Umma Naga de tun kafin azumi ya saida companyn shi "
Mus'ab yace'' bakomai kasan garin akwai dadi,ina san garin sosai"
Tabe Baki Mas'ud yayi yace'' Kai kasani"
" Fav gist me"
" Kaifa gulma ne da Kai me kake San ji?"
" bb da aljanar ka"
" Munafiki Twinny to kuwa baza Ka ji ba"
Matsowa yayi kusa dashi yace kasan de nida kai ba'a Jin Kan mu ko?
"
" Me Zan fada maka?
Idan suka tun safe to sai yamma zasu dawo, sai ni kadai, Nima wata ran na bisu wata ran kuma na zauna, wai in fada maka, suka tafi suka barni?
Ina bacci?