Sashe 55
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wasa wasa fah Surutu dakai
Ohh really?
Shiru tayi bata Kara magana ba, itama ta kyale shi kawai,
Har suka zo gida babu maganar arziki a tattare da su.
Sai da ya sauka a airport ya Kira numbern Baba Yana Kira tana dagawa
yace' gani fah nazo nama kusa zuwa gida kinji ?
Tace' Amma ai da nazo na daukeka,
Karki damu nama kusa gani nan,
To shikenan sai Ka Kara so, Allah ya kawo Ka lafiya,
Ta kashe wayar tace' Baba wai har yazo,ina so yaga besties dina sun dawo lafiya sai dai sun rame fah,
Baba yace' hmmm ke bakya gajiya da magana,
Dukansu suna parlourn sunsa abinci a gaba Shi kawai ake jira yazo yaci,ummu ce tayi abincin kuma ta hana kowa ci Baba kuwa ya biye Mata sai yazo din,
hira sukeyi mai cike da annashwa babu wata damuwa a wurin su,
Wayar
Baba aka Kira ganin sunan Uncle yasa Shi dagawa, beyi magana ba daga can akayi magana,
yace' Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un, wanne asibiti aka kaisu?
AAA hospital, ne asibitin Shine,
Yace' gani nan zuwa kuwa yanzu nan, ya kashe wayar,
Dukan su Ido suka zuba masa,suna San Jin ba'asi,
Yace' wai Abokina ne yayi accident Wanda zai so muyi magana dashi yanzu Yana asibiti, Zan Kira yarona
sai ya wuce mu hadu acan din,kun gane?
Umma tace' Allah ya kiyaye,
Yana sauri ma be amsa addu'ahr ba, sai dai duk jikin su yayi sanyi qalau a haka suka ci abincin su tunda ba zai zo ba asibiti zai wuce...
Sameera ce a zaune a parlour tana kallo babu abinda take tunawa sai abinda ya faru jiya waye Shi?
Duk iya tunanin ta takasa samu waye Shi kaf samarinta idan ta hada babu mai kamar shi, bata taba yin mai kalar Saba ma, ya zatayi?
Gashi ko sunansa be fada ba, tana zuwa Kaduna suna party amma takasa Nemo Shi, ajiyar zuciya ta sauke,ga kuma wannan yace zata gani mezata gani?
Anya ba tarko aka Dana Mata ba kuwa?
An rabata da saurayinta daman de bawani San Shi take ba, tanda Wanda take so tana ganin shine daidai da rayuwar ta, shine Wanda zata tsayar a mijin aure nan gaba, ga kuma ya zo, ya zatayi yanzu?
Mamace ta fito da tun daki take kwala Mata Kira Amma a banza tajiba sai da ta fito ta daka Mata tsawa Sannan ta dawo hayyacinta,
Mama tace' me kike da ina kiranki Baki ba ?
Allah ya taimaketa American film din da ake mai fada ne shiyasa,
Tace' mama kallo nake, banjiba ne yi hakuri,
Kallo ta watsa Mata tace' wuce kije ki gyara dakinki da nawa ki wanke toilet tas jiya bakiyi ba yau kuma dole kiyi wuce, banasan kazanta a jima kuma kizo ki daura abinci,
Batayi magana ba ta wuce ita dai kawai a kyaleta tayi tuna Wannan bawan Allahn, sai data Gama tas ta sauko ta daura abinci lokacin
11 da 'yan mintuna ta daura abinci ta kafin daya ta gama abinda ta girka ta jera a dining, sannan tayi wanka ta kwanta wayarta taji tana Kara dauka tayi ganin number yasa ta ajjewa bata daga ba, sai da akayi four miss called ana biyar din ta daga kuma tayi shiru, daga can,
yace' Assalamu Alaikum,
Tace' Hello?
Bakya amsa sallama?
Bada muwar Ka bace,
Nasani sosai Amma kuma ai zaki samu lada, ko bakya so?
Shiru tayi bata tanka masa ba,
Yace' Baki San Hadithin manzan Allah SAW ba?
Dayake cewa a bazaku Shiga Aljnnaba har sai kunyi Imani baza kuyi Imani ba har sai kunso junan ku,
Yake cewa shin bazan fada maku wani
Abu ba?
Idan kuka aika tashi zaku so junanku, sannan yace...
Ta katse Shi da cewa' Afshus salama bainkhum, kaga nasan wannan sai me kuma?
Mema ya kawo wannan?
Kawai Dan ban amsa ba?
Ina ruwank Dani?
Yace' subhanallah ba kawai bane kinyi hasara babba samun lada fah idan kikayi ko kika amsa, meyasa zaki ce haka?
Gashi kince kinsani, tunda kinsani sai kike aikatawa kinji?
Wai Kai Dan Allah waye kazo Ka takura min me kake Dani ne wai?
Yace' am sorry bansan Zan takura maki ba ai, da kin amsa min sallama ta da duk haka bata faru ba, abinda nake so dake shine kiyi hankali da duniya, duniya makaranta ce.
Ki huta lafiya,
Ya kashe wayar bin wayar tayi da kallo tana tunanin waye Wannan din?
Ya ilahi.
A asibiti kuwa Har yamma Baba be dawo ba shida uncle sai yanzu da ya Kira su yace' su kawo abinci su Dukan su suzo su duba Shi su koma, hakan kwa akayi Yusuf ne ya jawo su Umma na nuna masa hanya har suka iso asibitin, sude jikin su yayi sanyi tun wayar dasuke Kira ba'a daga wa sai da Baba ya kirasu, suna zuwa yazo ya masu jagora suka fito da kulan abinci suka nufa dakin marar lafiyar Dayake Baba ne a gaba sai ya tsaya a bakin kofar yace'
Banda kuka,Banda kuka,Banda kuka, duk Wanda ya min kuka zai koma,
Yusuf yace' Baba ina Yaya banganshi ba yana ina ?
Ko ya fita?
Baba yace' Yana ciki, ku shigo,
Umma ce a gaba sai Anty Ummu da Yusuf a tare suka Shiga yaseer ne na karshe, gaba kidayansu saranda sukayi suna kallan shi kamewa sukayi suka dena aiki
jininsu yadena zagayawa kwakwalwar su ta dena motsi zuciyar su ta tsaya komai Ido yadena kiftawa kunne yadena ji kaface kawai ta tsayar dasu tamkar statue haka suka tsaya cak sakamakon ganin Abdullah Abdullah a kwance babu mara barshi da gawa oxygen a bakinsa badan zuciyar Shi da suka ga tana harbawa ba tsab zasuce beda Rai,ga karaya a kafa Duka biyun da hannu guda daya, Duka kansu babu Wanda yadawo dai dai Saida sukaji kukan yaseer sannan Suma suka dawo sai kuma sukayi kansa ganin zuciyar sa tana nema ta tafi zero ga wani tari da yakeyi ji sukuyi abin Yana 'DI'DI
'DI'DI alamar ya tafi zero,
Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un.......
uncle
By: '''Hijjart''' '''Abdoul'''
Cwthrt
*A BAKIN WAWA*
Akanji magana
Not Edited
POST 2020
REPOST 2023
Da wani irin sauri Daddy ya Danna alarm sai ga doctors sun zo, fitar da su akayi waje suka hau kansa, a waje kuwa Yaseer ne kadai mai kuka Banda Shi babu wani mai yin kuka a cikin su, sunana har akayi magriba shiru akayi Isha,sun dawo daga sallahn Isha sun zaci sun fito Amma suka ji shiru sai anan Ummu ta fara kuka gani ma take duk laifin ta ne ita tace masa yazo da safe da duk hakan bata faru ba, ta manta da cewan indai Allah ya
addara Abu babu Wanda ya isa ya kawar dashi, Basu suka fito ba sai Karfe 10 na dare da wasu mintuna sannan suka fito Baba dayake matsayin sa na likita shima kansa fitowa yayi bazai iya yiwa dansa komai ba, Dade ace ma Zainab ce zai iya Basu wani shaku da ita ba kamar yarda ya shaku dashi, Baba da Umma sai Anty su kadai ne sukaje wurin likitan Yaseer da har yanzu kuka kawai yake Bama ya iya magana bare ya tashi yaje yaji ba'asi Ummu da Yusuf kuma basa san suji abinda kunnansu Baya son ji, ga kuma doctors din Basu fito da fara'a ba,
Office sukaje na likitan,
yace' sai dai kuyi hakuri yaran ku Yana cikin wani hali numfashin sa na barazanar daukewa sannan kuma Yana inner bleeding, sakamakon bugun da zuciyar sa tayi Allah yasa bata fashe ba, sai kuma kansa dashi ma ya bugu yanzu de anyi masa aiki, sosai fatan mu daya Allah yasa kar ya Shiga comma idan kuwa ya Kai kwana daya zuwa biyu be tashi ba zamu karayi masa wani aikin, muga yarda Allah zai kaddara Allah ya sauwake, numfashi Baba yaja wannan al'amari da yafaru sai kace a mafarki?
Ikon Allah Kenan, fitowa sukayi babu Wanda ya iya magana, Baba ya kalli su Ummu da yaseer da suke kuka ya kuma kalli Yusuf da ya zabga uban tagumi,
Baba yace' kudena kuka kudena duk wani tunani haka Allah yake ikon sa, ki maida komai ba komai ba, mu godewa Allah da be mutuba da sauran ransa a gaba kuma muna fata Allah zai bashi lafiya yanzu da kuke kukan nan kunyi masa addu'ah ko sau daya ne?
Girgiza Kai sukayi, yace' to kungani?
Amma kun zauna kuna kukan da beda amfani ko kadan,yanzu da mutuwar yayi haka zakuyi ta kuka?
Shine zai nuna kuna San Shi?
Zaiyi alfahari ne daku?
Bazaiyi ba, ku maida komai ba komai ba, ku dauki matsayin yayi tafiya mai nisa,tafiyan da bai Fadi ranar dawowar saba, kude na tunanin wai Yana kwancen a asibiti, kunji ko?