Sashe 2
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru sukayi sai hare hare itama Mama bata
ara cewa komai ba.
Sameera tace, "Yanzu akan
an wannan abin shine kukayi fa
kukam bansan sai yaushe zakuyi hankali ba wallahi".
Ba Wanda ya tanka mata haka suka gama cin abinsu suka wuce sallah.
"Yusuf yau bacci nake ji bazan tsaya kallo pj mask ba,kaji ko".
Ko kallan sa ba beyi ba yaci gaba da kallansa.
"Kaji ko, gobe ka ban labari, na tafi??
Ya fa
a cike da za
uwa,
Namma shiru
"Magana fa nake maka na tafi naje na kwanta zaka ban labarin na yau, kaga nima ina baka ehh na tafi?
A fusace ya juyo
Yace, "Nifah ka dameni, na hanaka tafiya ne?
Tafi mana".
Dariya yayi yace, "yesss kayi magana yau daman nace sai kayi magana ai indai munyi fa
a sai kayi tajin haushi ni banga abin jin haushin ba tunda de ya wuce ai ko?
Besan sanda yayi dariya ba yace, "Naji kasani magana sai me kuma?
"Nifa yanzu kwata kwata kallan ma ba da
i daman Yaya ce take sawa gidan ma yana da
i amma gashi yanzu ta koma wata shiru shiru da ita".
Nima fa kawai kallan nake amma badan da
i ba, da gidan ma nikam yafi min da
Basuyi kallan ba har goma suka tashi suka tafi
akin su don kwanciya.
********
Mama ta kalli Abba
tace, "Me kake gani game da tura Ummusalma karatu
asar waje?
Dakatawa yayi da abinda yake
Yace, "Sabida me kikayi wannan tunanin?
Kina nufin can zamu koma da zama har sai ta kammala karatunta ko kuwa ya kike nufi?
Tace,''Ba haka nake nufi ba kawai mu turata can, don nikam gaskiya na gaji da zama da ita gaskiya wallahi kana gani de ta canja cikin shekara
aya da kusan rabi, duk wani abu da muka
aurata akai ta ajje shi gefe".
Numfasawa yayi sannan yace, "Tou daman me mukeso ne?
Dangane da ita komai ai abinda muke cewa tayi shi takeyi walau mekyau walau marar kyau, to kin gani".
"Ummmm Alhaji kenan a gani na idan har taje can kaga ba ita ba karatu, kaga ba bata san an kowa ba kuma ita ka
ai ce zatayi rayuwar ta daga nan sai ta samu gur
ataccin
awaye su
aura ta a hanyar su kaga shikenan mu rabu da ita, zuwa gidama sai taga dama, amma idan tana nan
awayen ta gaba
ayan su suna san karatu kuma makarantar da suke ita ma cewa zatayi nan take so kaga daga nan sai shawara
ta shiga tsakani har su ja ra'ayinta".
Tunda ta tafara yake kallan ta burin shi be wuce kar tayi karatu mai zurfi ba sannan tazo tace zata zama CEO na company dukka ba company
aya bane.
Amma shi kam gaskiya bazai iya bata koda guda
aya bane balle kuma duka, tunda take cewa ita Business zata karanta kuma ta zama CEO, amma yanzu jin wannan idean na matar sa ya yarda
ari bisa
ari kuma daman yarinyar bata da wani
ari tunda daman
performance
inta tunda ta fara double number take
auka a tayi
ari tazo ta ashirin asu talatin.
Mamace ta katse shi ganin shirun yayi yawa.
Tace, "Alhaji ya dai naji shirun yayi yawa ko baka amince bane?
Ajiyar zuciya ya sauke sannan, yace, "Wato Saratu bansan mezan ce bane ai tunda kika yanke shawarar nan to tayi kawai Allah ya shige mana gaba.
Da ameen ta amsa.
**********
Washegari kamar yarda ta saba tashi haka ta tashi, bayan tayi sallah tayi wanka tasa uniform
inta lokacin har 7 yayi sabida akwai ta da nawa komai yanzu a hankali take yinsa
anin da,
Time table ta duba ta
auko books
inta tasa ajaka, zama tayi ta sa socks
inta sannan ta jawo wayarta ta duba time gani tayi 7:25
yau har ta
an makara dukka ko akan yarda take fita kullum, fitowa tayi ta shiga
akin Baban su ta bu
e cikin safe ta
auki ku
i kusan rabin rapern
ari biyar tasa a jaka ta fito ta wuce.
Kamar yarda tayi tsammani hakan tagani su duka suna dining suna cin abincin su,
auke kai tayi ta wuce taje
ofa kenan Yusuf ya taso da gudu ya rungumeta ta baya shima yaseer zuwa yayi ya rungumeta, juyowa tayi ta ha
a su ta rungumesu Yaseer.
Yace, "Idan kin dawo zaki min zane na ko??
Da sauri Yusuf shima yace, "Nima zaki min ko?
Kamar yarda suka sani nodding kai kawai ta masu ta sunkuyo tayi pecking nasu tare da breaking hug
in ta juya ta fice, suna tsaye suna kallon motar ta sun fita kasancewar bata rufe
ofar ba, kallan juna sukayi sannan suka juya suka koma suka ci gaba da cin abincin su,
Hajiya Mama tunda suka tashi take faman zabga masu harara ta tsani wannan shakuwar tasu, wani takaici ne yakamata, tayi ta antaya masu harara har suka gama, bama su San tana yiba, su surutun Suma sukeyi.
Suka gama kowa ya watse suka fito aka kaisu makaranta,kowa ya kama gabansa.
Ummusalma zaune a
class a second seat
littafi a gabanta tana karatu Amma a zahiri ba karatun take ba tunani take
Neena har yanzu Bata zoba Anya kuwa lafiya?kodai batada lafiya?
Ko kuma sunyi tafiya?
Bata ankaraba taji ana gaida teacher wato har ya shigo da sauri
ta tashi itama.bayan sun zauna taji yan bayanta suna cewa waifa oral test zaiyi mana
Dayar tace' haka yace,ehh mana haka yace idan mun Kara haduwa zai mana test kuma oral, taaabbb.
Ita duk ba wannan bane damuwar ta damuwarta Neena bata zoba kuma tasan muddin bakayi test dinba bazaai maka make-up ba yazatayi?
Malamin beyi wani bayani ba ya fara daga farko
Yace, "You Stand up".
ya nuna ta farkon seat
in ahankali ta tashi.
Yace, "Explain imagery or figure of speech, don't waste my time if you don't know".
In ina tafara tana fa
a tana in ina alamar be zauna ba ko kuma bata gane ba don dama ba meaning ya masu ba explanation ne kuma daman sai wanda ya gane,
"Is okay, your name"
ya fa
a fa
a masa tayi ta zauna nan yayiwa ta gaba itama, akazo kan Ummusalma tun kafin ace ta tashi ta tashi ba ta kalle shiba sa
anin shi daya kalle ta.
Yace, "6 Non African poetry and 6 African poetry".
Batare da ta kalle shiba ta fara fa
a masa tunda ta fara
an class
in suka zuba mata ido musamman new comers don wasu a tunanin su ma bebeyace bata magana ashe tanayi, shikuma direction
in da take kalla ya kalla yaga idan ta a
ofa kamar me jiran wani ya shigo, har ta gama sannan.
Yace, "Your name".
"Amina Muhammad suraj".
Ta fa
a tare da zama ya kalleta yaga ita ka
ai ce.
Yace, "Your seatmate name".
"Ummusalma Mahmud".
an class da gulma nan kowa ya fara
us da seatmate
in sa haka de akayi har period dtin ta fita wani ya shigo, ba Neena ba labarinta sai taji duk makarantar ta isheta daman ita ka
ai ce me debe mata kewa a class
in duk sauran ba kulata suke ba wai kurma wasu kuma suce mata bebeya bata damu ba, amma Neena haka zata sata agaba tayi tayi kuma bata gajiya duk da bata ta
a tanka mata ba, har akayi break nan wasu daga cikin
an class
in suka zo zasu mata cikar
arya akan rashin maganar ta tunda suka fara ko kallo basu isheta ba balle ta
aga ta kalle su gani take idan ta kalle su suma ai sun sami wani matsayi ne babba makuwa, haka suka gama suka tafi, yunwa take ji dole ta tashi ta fito taje cafeteria ta siya abin da zata siya ta dawo ta zauna tana ci a class, a takure de tajita duk ba Neena, har aka tashi tanan zaune
kowa ya fice sai ita, tashi tayi taje tayi alwala tazo tayi sallah ta fito lokacin har an watse tana cikin tafiyar ta mekama data hawainiya ta hango wata tana watering flowers.
'Kamar Neena' ta fa
a a zuciyarta, cigaba da tafiya tayi taga de ita
ince, 'kenan tazo' takuma fa
Neenan ce ta hangota ta, da
gudu ta zo wurinta.
Tace, "daman nasan kece ai kowa yafita sai ke, ke kullum sai kin tsaya kinyi sallah ko?kinga yau banshiga ba ko?
Wallahi makara nayi fa shine aka bani wanan aikin nikuwa naki shiga class, kinga nagama bari nazo nakai wannan kayan
sai mu tafi".
Tayi sauri ta tafi, Ummusalma kawai kallanta take har taje ta dawo suka fara tafiya, kamar daga sama taji Ummusalma.
Tace, "Meke damunki???
Juyowa tayi ta kalli ta, bata ta
a zata wani zai iya gane damuwarta ba musamman ma Ummusalma datake ganin kamar bata da damu da kowa ba amma kuma sai taji sa
anin haka, bata kalleta ba
takuma maimaita mata tambayar.
Wani hawaye ne ya zubo mata da sauri ta goge kar tagani, ya
tayi sannan.
Tace, "Bakomai kawai de Babane beda lafiya shiyasa".
Ummusalma kallanta kawai take kallan nan
na ban yarda ba, amma de bata furta komai ba, dai-dai nan drivern ta yazo, jakarta ta bu
e ta Ciro ku
i ta bata.
Tace, "Uhm".
Kallanta Neena ta tsaya yi batareda ta amsa ku
in ba, hannunta ta jawo tasa mata ku
in ta shiga mota ta tafi.Tana nan tsaye har motar ta
acewa ganinta hawaye ne ya
zubu kan kuncinta ta kalli ku
in.
Tace, "Nasan zaki kewata dayawa amma daga
yau bazaki sake ganin na ba am sorry Ummusalma".
Tana magana tana goge hawayenta, sannan ta kama hanya ta tafi..
Yunwa take ji yau bata biya ba eatry taci abinci ba kodan da wanne ma ku
in zataci bacin duka tabawa Neena, ajiyar zuciya ta sauke.
Tace, "ko me yake damun ta?gashi bansan gidan suba danaje naji ko me ya faru da ita, ko wannan
an iskan saurayinta
in nan
ne da yake takura mata?