Sashe 14
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai ta daga masa, mas'ud ne ya cigaba,
yace'' bayan an Kai mus'ab asibiti anyi mai treatment mutumin yace mu fada masa inda iyayen mu suke, fada masa komai nayi yarda muka tsinci kanmu da kuma yarda matar nan tayi masa sharrin sata,baice komai ba, yayi shiru yace' Yana zuwa, baidawo ba sai washegari har lokacin kuma mus'ab bai far fado ba, sai kusan Azahar sannan ya farfado mutumin ne ya siyo mana abinci muka ci muka koshi sannan aka sallamemu, mutumin ne ya dauke mukaje hotel din da ya sauka shine yamana wanka yasama sabbin kayan sannan yace' mujira Shi zai je ya dawo zamu tafi gidan Shi,muna zaune kuwa yaje ya dawo,
Tambayar sunan mu yayi muka fada masa,Amma duk yarda Akayi mu tuna sunan babanmu mun kasa,daga karshe ma kusan haukace masa mukayi ganin haka yasa Shi yin shiru,har mukayi bacci, bamusan mun iso ba ji mukayi ana tsashin mu,dare lokacin yayi,gida babba, part uku ne a gidan sai kuma wani Katon parlour, parlourn muka Shiga,ganin mukayi kowa Yana zaune yana kallo,ga kuma yara da manya,tasowa sukayi suka masa sannu da zuwa zuwa yayi ya zauna,mudai munja mun tsaya ganin babu Wanda ma ya Kula damu,sai da suka natsu sannan ya kalle mu yace' mus'ab da mas'ud ku karaso ciki mana,karasowa mukayi muka gaida wasu Mata guda biyu,Amma ko amsawa Basu yi ba,dayar ce ma ta amsa dakyar,a haka ya gabatar damu a wurin yayansa manya daga nan kuma ya bayar da labarin mu, sannan kuma yace'zamu zauna a wurin Hajiya itace babba ba yarda ta iya ta amsa da tou.
Tundaga nan rayuwar mu ta kuma sauyawa don wata irin ukuba ake mana a gidan bamu da gata sai idan Daddy yana nan Wanda ya dauko mu Kenan,ko wanne irin aiki da kika sani munayi yaran gidan ma sun tsane mu har ta Kai ta kawo duk wani abun laifi Akayi a gidan mu ake cewa munayishi, dukda muna makaranta amma a kafa muke zuwa mu dawo a kafa gashi gidan Duka Matane yaran da manya ba maza, Mata shida yayan Hajiya babba sai kuma guda hudu yayan Anty, yayan Hajiya guda uku sun girmemu biyu kuma kusan sa'anin ne sai guda daya shekara hudu, yayan Anty kuma daya shekara hudu dayar kuma yar karama ce shekara daya,sai biyun kuma sa'annin ne da sa'ar mu dayar kuma ta Dan girme mu,Amma kaf cikinsu babu wacce bata Rena mu ba,da zaran mundawo a makaranta to mune komai na gidan kafin mu tafi islamiyya sai mun wanke uniform kaf,idan mundawo kuma mi goge,idan akace weekend yayi Bama Zama sai munyi wankin gida
gidan babba ne sosai Amma sai mun wanke Shi tas,kuma babu Wanda ke raga mana,abinci wataran sai magen su taci ta rage zamu ci,a haka mukayi shekara daya cib a gidan.
Watarana muna aikin wanke gida mun zuba klin dayawa a tsakar gidan muna wankewa babbar yar tazo wuce wa santsin ya debeta ta fadi, aikuwa mezanyi Banda dariya nayi ta dariya abina, aikuwa tana tashi ta wanke ni da mari,zata Kara taji an rike hannun,a fusace ta juyo wani yaro ta gani befi shekara 11 ba amma Yana da tsayi don zai kusa kamota,kallanshi takeyi
tace' yaushe kazo ko kallanta beyi ya zo ya daga ni ya kama hannun mus'ab muka tafi,Ashe shima Dan gidan ne ba anan yake da Zama ba a Spain yake, tunda yazo ko ansamu aiki bamayi,sai dai masu aiki suyi, ahaka yagama hutun Shi ya koma, yana barin gidan shikenan kuma komai ya dawo ma,bautar tafi ma ta baya kullum ana kakaro mana aikin yi,sharri kam mun sha Shi ba laifi.
Ahaka muka gama secondary school lokacin muna da shekara 16 a lokacin anyi auran wasu daga cikin matan duk manya basa nan sai shida dasuka rage,aiki ya Dan ragu Amma de dukda hakan muke yin komai a gidan Banda girki, shikuwa Abdulshakur Wanda ake kiransa da binaif mukuma muke cewa BB big bro,mamansa bata gidan har yau kuma bamusan inda inda take ba kuma shima bai fada mana ba........
By: '''Hijjart Abdoul'''
Cwthrt
*A BAKIN WAWA*
_Akanji magana_
Not Edited
POST 2020
REPOST 2023
Mus'ab ne ya share Mata hawayenta sannan yaci Gaba,
Shekarar mu daya da yin candy bamu ci gaba ba bama ma fita sakamakon Daddy yayi tafiya tsawon shekara daya,
Ana ya gobe bb
zaidawo ina gyara masa dakinsa,shikuma twiny Yana waje kasancewar babu kowa a gidan daga Hajiya sai Saima yar Hajiya kenan Wanda take sa'ar muce ita,ina cikin gyarawa ya shigo dakin yana Mita,ban Kula shiba donni nazata da Yan unguwa yake fada, ganin mitar taki karewa nasa nace' me ya faru zaka shigo kana yiwa mutane Mita haka,kana wani hade Rai,
yace' Saima ce tazo ta sameni tace wai mu yafe mata,ta tuba meye da meye haukarta de,wai kasan me tace daga karshe?
Girgiza masa Kai nayi yace' ca tace tana sanka,nazo na fada maka,
Kai kuma me Kace Mata,
Kasan de bazan ce mata a,a don ko kallanta ma banyi ba, bare kuma a samu matsla,to kawai nace Mata.
Ni Gaskiya Bana Santa,taya za'ayi ace yarinyar da ta wulakanta mu,tun muna yara kuma yanzu tazo tawani ce tana San dayan mu,Kai ina bazai yiwu ba,
Baka ganin tarko aka Dana mana?
Abinda bansani ba de,Amma tunda gobe BB zai dawo ai sai mu fada masa ko?
A haka muka yanke shawaran fadawa BB ,daddare muna zaune a part dimmu muna game,ta shigo cikin wasu arnan kaya, masu bayyana tsiraici,ko sallama babu bare kuma mu bada izinin Shiga,Bama mu lura da ita ba muna game dimmu, tazo kanmmu ta tsaya
tace' mus'ab kaji abinda mas'ud ya fada maka ?
Sai da tayi magana sannan muka lura da ita ganin irin Shigar dake jikinta yasa muka kalli juna,bamu Kara kallanta ba Saida ta Kara maimaita wa, cikin wata jarumta
nace' Gaskiya Bana sanki,Baki min ba kuma.....
Kafin ma nagama fadar abinda Zan fada ta wanka min Mari,daman nasan za'a rina shiyasa ko kallanta banyi ba,a tare muka tashi zamu fita,ta rike rigar mu ta baya,bamu Ankara ba ta saki wani ihu,kamar a mafarki muka ga ta fara yaga kayanta, sannan kuma tana gunjin kuka,tsabar mamaki tsayawa mukayi muna kallanta,bamu Kara tsinkewa da lamarin ba sai ji mukayi ana bubugga kofa,Ashe ta kulle kofar bayan ta shigo,dakyar mas'ud yaje ya bude kofar,Yana budewa kuwa ta fara zabga masa Mari ta ko ina,tana duka Shima Daddy ni ya kama yake zabga Ashe ya dawo bamu sani ba, Saida sukayi Dan kansu suka gaji sannan taja hannun yarta suka fita.
A ranar gani mukayi Ashe da ba kunci muke ciki ba yanzu ne muke cikin kunci Rana daya?tunda muna yara ake kulla mana sharri kuma mace amma gani ma mukayi Ashe ba sharri ake mana ba, yanzu ne aka yi mana shi.
Allah yayi mu da tsoron Mata sai tsoronnasu kuma ya Karo sanna tsana ta biyo baya.
A parlour muka kwana ranar bamu rintsa ba, aranar muka fara tunanin iyayen mu.
Daddy kuwa ko a masallaci da muka hadu gaisawa mukayi dashi sosai kamar ba abinda ya faru,amma muna zuwa gida ya daure fuska,
Gari na Gama wayewa aka Kira mu aikin gida,kamar kullum aikin gidan muke gaba dayansa,sannan muka bi dakunan yammatan muka gyara dayake su basa nan,Anty ma bata nan amma haka muka gyara ko ina Banda dakin Saima,
Kamar jira take kuwa takai Karan mu wurin Hajiya, Hajiya kuma tazo ta tasamu a gaba sai mun gyara Mata daki idan bamu gyara ba wazai gyara?
Dayake Daddy Yana yace ta gyara da kanta, muna nan zaune kuwa sai ga BB nan yazo.
Tashi mukayi muka fita,bamu San me aka fada masa ba sai ganin sa mukayi idan shi yayi jajur tare da tambayar me ya faru,bamu boye masa komai ba muka fada masa abinda ya faru.
Bayan kwana biyu kuwa Daddy yace mu hada kayan mu zamu tafi da BB Spain acan zamuyi karatu,hakan yayi mana dadi bakadan ba.
A wurin kanwar Daddy BB yake acan,Wacce ake Kira da Anty ummi, Anty ummi bata taba haihuwa ba,sai yayan mijinta guda biyu Maza da take rikewa,bata da fara'a sosai sannan kuma tana da taka tsantsan a tarbiyar yara, sannan tana da bin kwakwafi akan yaranta.
Rayuwar mu ce sosai ta sauya dukda de baza'ace muna cikin soyyayar uwa ba amma idan mukayi Abu ba daidai ba to zamusha fada sanann kuma daga baya tayi mana nasiha,idan taga dayanmu cikin damuwa to dole sai ya fada Mata mene silar damuwar sa, yaran da take rikewa Duka shekara goma sai kuma shekara takwas,
Mijinta beda matsalar komai don yana Kula da mu daidai iyawarsa.
Kasancewar Fulani ce yasa bata mana Hausa sosai,daga mu har yaran,daman Shi BB basa Hausa dashi sai jefi jefi, tunda a wurinta ya taso,sai ya zamana muma mun fara iyawa,
Sannu a hankali muka fara zuwa makaranta physics muke karanta muduka,sosai wata shakuwa ta Shiga tsakaninta damu,bata fiye Zama ayi hira ba kullum tana daki,Amma zuwan mu yasa mas'ud zuwa dakinta ya jawo ta mu zauna ayi hira da ita, a hankali kuma ta fara sakin fuska,idan muna gida kuwa Bama barinta tayi aiki mu mukeyi har dakinta mu gyara komai.
Sosai muke Karatun mu hankali kwance bamu da damuwar komai.
A school kuwa mas'ud Yana ganin mutum zai fara zagin sa ba gaira ba dalili ko da Hausa ko kuma yayi da fulatanci,nasha hanashi yaki hanuwa, ga shegen fada,ko Dan bige Shi kayi to sai ya rama,dama can Ashe wuri ne baisamu ba.
Shekarar mu hudu cib muka kammala karatunmmu lokacin BB ya samu aiki a Nigeria tare da wani company, Shi architect ya karanta.