Sashe 101
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Basu wani Dade ba sai gasu nan sun zo da sallama suka shigo wani kallo da ta
musu yasa su tsaya wa a bakin kofa Basu Kara ba sun rigada sun san halin ta tun kuwa suna yara sun jima basu ga wannan bacin ran dake tattare da ita ba, Binaif ta mikawa 'yar ta tashi kowa kallan ta yake tana zuwa batayi aune ba ta kifa wa yusuf mari.
Yaseer yace, "ya..."
Shima nasan raban ya samu tana cigaba da kallan su, Dafe kunci sukayi suka sunkuyar da Kai".
Cikin tsananin bata rai tace, "Abban ku Kenan ba Abban Ummun ne ita Daya ko?
Baza Ku iya fadan cewan Abba beda lafiya ba ko?
Sai kawar Ku da Zama dolen Ku ko?
Okay ko Dan abun da ya min ne yasa aka ki fada min".
dagowa Yusuf yayi yace, "dalilin Kenan yaya kiyi hakuri".
"To najima da yafe masa abinda ya min Ida ma shine saime kuma?"
Yaseer dagowa yayi ya kalle ta yace, "Anya yaya kina da zuciya kuwa?
Anya zuciyar ki tana aiki?
Kinsan me kike kuwa?
Kin ma jima wato da yafe masa".
Wani banzan kallo ta wurga musu tayi tafiyar ta ya wuce daki tayi kwanciyar ta tana maida numfashi ta jima a haka
Binaif ne ya shigo ya rufe kofar ya zauna a kusa da ita.
Yace, "meyasa kika yi haka?"
"To su abinda sukayi yayi daidai Kenan Yusuf fa yaseer?
Me zamu boye wa juna?
Just because of ..."
Hade bakin su da yayi yasa ta tayi shiru bata Kara ba, Sai da ya nemi wuce gona da iri sannan suka sarara ya kwanta akan ta Yana sauke numfashi shafa kansa tayi ta fara yi sai da ya dawo normal.
Yace, "yaushe zamu koma ne wai nifa nagaji sati biyu fa ai ba wasa ba nayi kokari ko dan hug din nan ba min ba kike".
"Hmmm".
"Daya Kenan".
"Uhm hum".
"Biyu".
"Wai meye kake wani kirga abu".
"Babu komai kawai ina ga de rashin ki a kusa ni ya fara yasawa kin manta ni ne Amma bakomai karki damu Zan fanshe".
"To kayi hakuri".
"Meyasa aka Sawa pretty zulaihat".
"Kawai insan suna nan ne sosai da sosai shiyasa tun ina karama kuwa".
Murmushi kawai yayi ya rabo da ita badan ya gamsu ba sai Dan besan bata moment din su Yana Jin dadin haka.
Ana gobe bikin su ta shirya tsab suka fita ita dasu Neena da Ummu.
BY: ```Hijjart Abdoul```
Cwthrt
A BAKIN WAWA
_Akanji magana_
Basu dauki mota ba haka suka tafi direct gidan Maman Sadiq suka nufa.
Tayi mamakin ganin su ba kadan musamman Neena da taje suna bata ganta bata ga Inni ba da yake Sunan yayi jama'a kuma da wuri ya dawo sosai suka sha hira, suna cikin hira Ummusalma ta dauki pretty tace tana zuwa.
Gidan kusa da Maman Sadiq ta kwankwasa shiru babu amsa kara Knocking tayi namma babu amsa sai da tayi da Dan karfi sannan taji anyi magana, ita kuwa matar gidan gani tayi tunda wannan din nan ya tafi shikenan babu Wanda ya kuma zuwa sai Shi kuma idan zaizo waya yake mata ta bude ya bata abinda zai bata ya tafi.
Shiru tayi har aka zo aka bude.
Tace, "sannu da zuwa shigo".
Dan murmushi tayi sannan ta shigo a waje ta zauna ganin tabarma da kayan wanki da'alama wanki take itama Zama tayi suka gaisa sannan matar.
Tace, "kawo yarinyar muganta".
Mika Mata ta ita tayi pretty kuwa idan ta ras a bude take kallan ta itama kallan ta take yi tare da sa Hannu cikin nata babu abinda take hango wa game da yarinyar sai kamar ta da Binaif sanda Yana jariri kwalla taji ta taru a idan ta tana kallan yarinyar tana Mata murmushi da gowa tayi ta kalli Ummusalma dake kallan su.
Tace, "ya sunan ta?"
Murmushi Ummusalma tayi tace, "zulaihat".
Fadada murmushin tayi sosai tace, "kice itiyi nace".
"Itiyi kuma?"
Murmushi tayi dakyau tace, "takwara ta nake nufi".
Itama murmushi tayi tana cigaba da kallan yarinyar sai anan hawayen ya digo daga idan ta tasa hannu ta share tana maida sauran zubowa.
Ummusalma tace, "Mama lafiya?"
"Bakomai kawai ina tuna yaro na ne".
"Ayyyaahhhh sorry, shima Karami ne?"
"Sanda na tafi na barshi Karami ne amma yanzu nasan ya girma dakyar ma idan beyi aure ba".
"Kamar ya Kenan?
Kin tafi kin barshi fa kika ce Yana karami mekenan?"
"Amma daga ina kike?"
"Gida nan makwabciyar ki nazo shine nake tambayar ta ta taba Shiga
tace bata taba ba tana de Jin motsin mutum a ciki shine kawai nace Bari nazo".
"Ya sunan ki?"
"Ummusalma tace".
"Suna mai dadi".
Murmushi kawai tayi ta sunkuyar da kanta irin kunyar nan sai kuma ta dago.
Tace, "amma Mama meyasa kika bar yaran ki Tou".
"Labari ne Mai tsayi babu kuma Wanda yasan da wannan daga ni sai Hafsa sai kuma kawar ta".
"Wacece Hafsa?"
"Kishiya ta ce".
Irin mamakin nan tace, "kishiyar ki kuma?
Shine zata raba ki da yaran ki tun yana Karami?"
"Kamar yarda nace maki labari mai tsayi".
"Amma mama baza ki iya Mai dashi gajere ba?
Ina San nasani ko Zan iya taima maki".
"Salma kenan bansan taya Zan Baki labarin ba ban kuma san ya zaki dauki abin ba zurfi ciki na ne ko kuma San yaro na ne ya rufe min Ido bansani ba".
Hawayen ne ya zubo mata ta goge shi, Ummusalma tace, "Mama kome zaki fada min Zan fahim ce ki sosai".
Tsab ta kwashe komai ta fada duk da ta sani amma bata katse ta ba har barin cikin ta da tayi har samun wani cikin da komawan Rukayya gidan ta anan tayi shiru haweye na zuba a idan ta da'alama ta tuna abu mafi girma shiyasa ta zubar hawaye.
"Dawowar Rukayya gidan yasa na dena aiki ita take yi idan kuwa zanyi to tare zamuyi shakuwa Mai karfi ce ta Shiga tsakanin mu harta kai da bama maganar da Hausa sai da fulatanci babu abinda take so irin taga na haifi abin dake cikin na ga wata irin son yayan ta da take yi haka shima Yana san ta wannan abin yasa aka hadawa Rukayya tarkon sata Hajiya kuma ce ta hada wannan abun ba kowa ba hakan ya mugun bata min rai kuma nasan Hadi ne tun daga nan ya dena Kula ta sosai duk wani Abu Idan aka nema aka Rasa sai a zo dakin da take kwana za'a same shi tun yana Mata magana har yazo ya dena ko ta gaishe Shi Baya ansawa bata taba fada ba ta rike abin tsakanin nida ita har ciki na yayi girma yazo watan haihuwa muna zaune kullum da irin abin da ake fada masa muna cikin damuwa sannan ni kuma Bana iya fada masa sabida wannan zurfin cikin nawa da beda amfani ko kadan.
Kwatsam wata Rana da daddare suka zo
lokacin har na fara bacci dayake ba a daki na yake ba ranar suka tashe ni ita da kawar ta Hafsa tace zabi biyu zasu bani na farko idan na haifi yaran nan zan tafi na barshi su zasu Kula dani za'a nemi ni a rasa na biyu kuma idan na haife Shi ban tafi ba zasu yi ajalin abinda na Haifa sannan kuma suyi ajalin Alhaji sannan kuma suce nice nayi wannan abun.
Nasan zasu aikata hakan yasa na yanke hukunci tafiya na barshi a ranar da na haife shi ina fito wa da ga asibitin aka dauke ni aka kaini can wani gida Ido na a rufe aka ajje ni gidan gidan kasa ne daki daya ne sai ban daki ba kitchen ma ko baranda babu ga zafi gidan a haka nayi rayuwa ta gidan ya kwarabe musamman da damuna amma sai dai suzo suyi faci facin sa da kasa suyi gaba duk wata suna aiko min da kayan abinci sai dai kadan ne Baya isa na wata dayan sai dai na can cana haka Ida ana ruwa babu inda zanyi girki sai dai nayi daki na sha wahala ni kadai tun ina damuwa har nazo na dena hatta ruwa shima na wata ake kawo min har na wanka da komai da komai fita kuwa kulluma a kulle nake sannan suka ce bani ba fita duk ranar da na fita to nayi ajalin yaro na da hannu na".
Anan ta tsaya ta goge hawayen ta.
tace, "gashi yanzu bansan wanne hali rukayya take ciki ba bansan ko ta shirya da yayan ta Mai son ta ba bansani ba ko yaran ta nawa?
Allah sarki Rukayya she did a lot to me, Iyaye na kuma nasani Suma zasu ji haushi na sosai bansan ya zanyi ba ga yaya na".
Shiru sukayi Ummusalma ta Rasa abin fada ta Rasa taya zata ganar da ita cewan ita ce tasa aka dauko ta aka dawo da ita nan, ko kuma tace itace matar yaran ta ba yau ta tsici bakin ta yayi nauyi shikuma Binaif abinda yake tunanin akan ta daban ne dana kowa besan sabida tsananin son datake masa ya rayu bane hakan ta faru, numfashi taja ta ajje sannan.
Tace, "Mama ina ganin Anty ummi taji komai shiyasa ta dauki yaran ki ranar da kika haife Shi ta Hana kowa koda tayi aure tare dashi ta tafi ta bar kasar da shi ita ce ta reni shi har ya girma sai dai Allah be bata yaro ko Daya ba sai yaran da rike sannan kuma sai dai muyi hakuri".
Cikin mamaki take kallan ta kafin.
tace, "taya kika san itace?
Bamma fahima ci inda zancen ki ya dosa ba".
"Mama wata Antyn Mijina ta taba bani labari irin yarda kika Bani komai naku shiyasa nasan kece kuma nasa itace yarda na fada maki haka ne naji labarin ta".
"Amma ke to Wacece?"
"Mama zaki san komai, amma Dan Allah kibini mu tafi".
Mama zatayi magana taji wayar Ummusalma na Kara shiyasa tayi shiru bata yi magana ba ga kuma Pretty da ta fara kuka, kawaici tayi ta ta daga wayar ganin Binaif ne".
Yace, "kina ina haka?
Baki ce zaki jima ba ya kama ta kidawo fa".
"Nace to ko zaka zo Ka dauke mu, muna gidan Mamaan Sadiq".