Sashe 35
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Basu suka farka ba sai goma da kusan rabi
a kusan tare suka farka
Amma ta Riga Shi bude ido ganinsa da tayi a Kan gadon yasata Kara ware ido sosai tana kallansa,ta kalli shimfidar tunawa da tayi ta jika masa yasata komawa ta kwanta ta zuba masa ido tana kallo, yarda yake sauke lumfashi hankali kwance eyelashes dinsa tubarkallah dagaye dasu sai hancinsa maidaici da bakinsa pink Amma beyi pink sosai ba,fari ne Shi sosai irin farin fulanin daji kuma asalin fulani,shiyasa Suman Kansa take a kwance dukda tama fitowa yake askewa amma yanzu ya Tara ta dayawa, kallansa kawai take batare da san tana yi ba,samun kanta tayi da murmusawa,
Jin kallan bazai kareba yasa shi bude idan sa,aikuwa sai a cikin nata da sauri ta rufe idanta,gabanta na faduwa,Shi dariya ma ta bashi sai da tagama kare masa kallan sannan kuma ta wani rufe ido,Shi yarfa tayi saurin rufe idan ne ma ya bashi dariya.
Murmushi kawai yayi ya tashi zaune, tunawa da Fishi yake da ita yasa
shi,
cewa' ke,ke,ke,ke, ke ki tashi mana,
Wani haushi ne ya kamata wai ke sai kace besan sunanta ba?
Kefa?
Aikuwa ta bude idanta ta kumbura Baki itama ta tashi zaune tana Shirin sauka a gadan
yace' ke, ke, ke Baki iya gaisuwa ba ne?
Zaki wani tashi ki fice to idan ma kin fita ina zakije?
Ina kwana, tafada tana Kara tanke fuska tana cin magani,wata irin dariyace ta ciyo Shi
dukda Baya kallanta da ta gaida Shi Amma yasa ba Dan taso ba tayi,wato ba dadi Ashe Shi kuma tamasa, sai ya murmusa ya kuma Kara daure fuska shima
yace'.
Haka ake gaida miji ne?
Wani ina kwana?
Ko kallansa ba bakiya ba wannan wardrobe kika gaida Bani ba,kuma suna Baki fada ba,kawai kika ce ina kwana, in fact ko wanka ma bakiyi ba daga tashi sai a kafa gaidani gaskiya ban amsa ba.
Yafada Yana tashi tare da bude akwatinsa ya dau abinda zai dauka ya shige toilet,Yana Shiga kuwa ya kalli kansa ya madubi yasaki dariya yace' yarinya Dani kika daura indai nine wani Kai hmmm yanzu aka fara.
Itama Kara kumbura Baki tayi,
tace' har wani nice ke ah kamanta keke ba ke ba, tashi ta fara ta gyara dakin tsab ta nade bargon daman bawani jikewa yayi da yawa ba har bushe, neman magana ne kawai
Akan gado ta ajje su ganin akwatinsa yasata janyowa takaisu wurin wardrobe tunanin fara laya masa su tayi,hakan kuwa tayi babbar ta bude ta fara jera kayan kowanne daban ta jera kanana daban manya ma daban,tasa takalmansa a kasa, inner wears
kuwa data buda ta ga sune aciki sai ta barsu bata fitar ba, ta takardu kuma itama daga kasa tasa a dayan site din Wanda zata jera nata kayan, sannan ta mayar su daya cikin daya ta rufe ta ajje su daga lungun Dan lungu ta dakin beda wani datti sai Freshener data gani a kayansa Wanda ta jera su Akan mudubi yasa ta fesawa lungu da sako na dakin, tana cikin fesawa yav fito bayan ta yaje ya tsaya tana jiwo kuwa ta bige
dashi ja Baya yayi da sauri ya rufe ido ya daura hannunsa Kan idan sa
yace' shikenan ta fesa min turare a ido, zandena gani.
Ita de tasan batasa fesa masa ba,Amma yace ta fesa masa zuwa wurin Shi tayi,
tace' sannu,haka kawai tace wuce toilet dayake zani ne a jikinta tun kayan jiya bata cire ba,sai kawai tayi wankanta ta daura zanin zata fito sai ta tuna maybe yana dakin, leka kanta tayi taga bakowa a dakin yasa ta fitowa,Zama tayi sai da ta goge jikinta tsab ta shafa mainsa ta fesa turarukan sa bude baggonta ta janyo wata doguwar Riga da ta sako aciki tasata ta yafa mayafinta ta fito,
Bakowa a parlourn a gogo ta kalla
taga shadaya harda rabi,dakin umma tashiga da sallamar ta ganin tayi a zaune a wurin, ko kallansa batayi ba ta karasa ta gaida Umma cikin kulawa itama Umma ta amsa
tace' ya kwanan bakunta kuma?
Sunkuyar da Kai kawai tayi batare da amsa ba, Umma tace' kije kice abinci kinji ko, nasan kina Jin yunwa jiya ma Baki wani ci na kirkiba,
tashi tayi ta fita.
Kallan Umma yayi yace' ni baza'a min tayin abincin ba?
Idan yasamu an kalleshi ta yaci sa'a don ko kallansa batayi ba.
Tashi yayi ya fice hangota da yayi a dining tana zuba abinci yasa shi karasawa wurinta,
yace' kinyi lefi amma baza ki iya bada hakuri ba ko?
Itade batasan lefi da tayi ba,shiyasa ta dena zuba abincin ta kalle da kyau,
tace' menayi?
Kujera yaja ya zauna,
yace' lefika ba laifi Bama zance, yanzu de abani abinci yunwa nakeji idan baso ake kuma amin horon yunwa na na mutu, Wanda ta zuba ta tura gabansa chips da kwai, ta hada masa tea,ta ajje a gabansa ta janyo bread ta tura masa, kallan abinci yakeyi kawai,Amma be tanka ba sai da ta zuba nata,tana niyyar barin wurin,
yace' Bana cin chips da kwai,bakuma na Shan tea da madara kuma banacin bread Gaya,
Ya karashe da rafka tagumi, juyowa tayi ta kalli inda yake Yana nan zaune yarda ta barshi sai wani uban tagumi da ya rafka,tana sone tasan gaskiya zancen sai dai kuma basu hada ido bare tasan da gasken yake komi, juyawa tayi tayi tafiyar ta,sai da taci ta koshi sannan tazo ta kwashr kayan Yana nan zaune be motsa ba bare kuma ya tashi, kitchen ta nufa ganin mai aiki tana kokarin Dora abincin, gaisawa sukayi, sannan ta tambaye ta ina store yake, doya ta fare yar kadan tayi fatan ta Tasha kifi da kayan Hadi,cikin lokaci kankani ta Gama ta kwashe a karamin flask ta dafa ruwan Lipton kawai ta hada komai ta fito,yadawo parlour Yana zaune, Shi har yama fitar da rai daga abincin, ya hakura yaci na Rana kawai,ganinta da yayi rike da tray yasa shi Jin wani dadi ya kama Shi amma be nuna ba a fuska sai wani bata Rai yake,bata Masan Yana yiba ajjemai tayi a gabansa kasancewar a kasa yake budewa tayi ta fara zubawa a plate ta hada da spoon a zatansa miko masa zatayi amma sai gani yayi ta tashi ta nufi dakin Umma dashi, babu yarda zai ya iya dole kansa ya zuba,da yasamu ma aka masa abincin Kenan,yayi mai dadi sosai har wani lumshe ido yake, tas ya cinye
ya dauki kofin da yagani an rufeshi ya sha Jin ruwan buno yasashi ya ajjewa.
Tashi yayi ya koma daki ganin ta shirya masa komai yasa Shi sakin murmushin Jin dadi, amma gani wata akwatin a gefe daga gaba alamar ba'a jera ba budewa yayi ganin kayansa na ciki,kawai ya zuke shima ya ajje bazai taba yarda ta shirya wannan besata Suma haka zata shiryasa su, akwatin takardun sa ya fito da ya dau na dauka ya mayar, system ya dauka ya fara aiki ,wayarsa da yaji tana ringing yasa Shi dauka bayan yagama wayar ya fara tunanin yarda zai bullowa lamarin, murmushi kawai yayi murmushi nan irin na samu hanya, cigaba da aikinsa yayi a system,
Shiga dakin tayi don ita a tunanin ta ma Baya nan, nufar wurin bakkonta tayi ta bude ta janyo Jakarta ta hannu wayarta ta dauko ta kunna, Kiran Maman Sadiq tayi suka gaisa
tace' Kindawo kuwa?
Maman Sadiq daga dayan barin tace' bandawo ba, ai nace maki zan dade,akwai wani abune?
Tace' a,a bakomai kawai daman kayana nake so na dauko daga gidan,
Maman Sadiq tace' badamuwa Zan fadawa Abban Sadiq idan ya dawo ya bar key za'a karbi sako kar ya koma dashi wurin aiki.
To shikenan,yaushe zaki dawo ne?
Ehh to gaskiya ba Rana duk ranar da nadawo Zan kiraki,don Bansa Rana ba gaskiya.
Sallama sukayi ta kashe wayar ta,
Duk abinda tace yana jinta amma kamar beji komai ba gabadaya hankalinsa na Kan system a zahiri Kenan.
Tasowa tayi daga kan kujeran da ta zauna ta dawo gefen gado,
tace' zaka kaini na dauko kayana kaji ko?
Banza yayi da ita kamar ma badashi take ba, a tunanin ta beji ta Kara maimaita masa,dagowa yayi suka hada ido kawar da kanta tayi,
yace' Baki San sunana ba ne?
Ko kuma umarni kike ma Bani ne?
Bata kalleshi ba don tasan ita yake kallo
tace'
tambaya nayi,
Haka ake tambaya?
To ki Bari lokacin kika iya tambaya sai na kaiki ki karbo kayan naki,
Wayartace tayi vibrating dagawa ganin Maman Sadiq daga dayan bangaren Maman Sadiq tace' na fada masa yama bayar da key din wa oppite dimmu,
To tace,maman Sadiq ta kashe wayar.
Kallansa tayi dakyau ganin hankalin sa Yana Kan aikin sa,
tace' don Allah Ka kaini na anso sako,
Itafa Allah ya gani a cikin awanin da sukayi tare gabadaya ya dameta,dazu ma haka wai bata iya gaisuwa ba,to ita Zama ta iya kirga adadin mutane da ta gaisar karewa ma Kenan da aka samu ma take gaidawar,ai bata San sanda wata tsuka tayi escaping bakinta,
Kallanta yayi sai dai kuma ganin tana kallan wani wurin bakinta na motsi alamar magana take ita kadai, kuma badashi take ba,Jin Yana kallanta yasa ta Kara daure fuska tajuyo,
tace' Bani key din,
Wannan kwa Anya tasan metake kuwa?
To idan zai bata key ya kaita mana?
Tashi yayi kawai ya shige bayi Jin ana Kiran sallah, Kara daure fuska tayi ta nade hannunta a kirji wai don karma ya kawo Mata reni, koda ya fito ko kallan inda take beyi ba ya fice, kuma be kashe system dinshi ba bekuma sata caji ba,gajiya tayi itama ta tashi taje tayi alwala zatayi sallah taga be rufe ba,rufewa tayi kawai ta jona masa caji sannan ta durata Akan bedside drawer,
Koda ta idar tajima Akan dadduma,bata da niyyan tashi kuma, hannunta ta kalla ganin bracelet din dake hannunta kallansa take kawai ba abinda take tunowa sai moment din su da Neena inda take ce Mata
"' Nifa yanzu ko aure akamin Zan zauna,to meye a auren, Zan iya kula da miji daidai gwargwado na Zan yi masa biyayya,na kuma iya ma tambayar miji idan Zan fita, to sai me kuma?