Sashe 6
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Gidan su Neena ta nufa sai yarda ta ganshi ranar da suka zo haka yake babu abinda ya sauya,fita tayi ta Shiga gidan matar da suka Shiga, sallama tayi ahankali tasa Kai ta shiga,matar na zaune akan tabarma tana yanka alaiyyahu, lalle matar tamata tabata wurin zama,bayan ta zauna ta kalli matar
Tace, "Ina yini?
Da fara'arta matar
Tace, "ahhh wallahi lafiya qalau ya mutanen gidan ?
Shiru ba amsa,ta kuma
cewa
"ince de kowa lafiya?
Namma de shiru, ta kuma
yi mata
"To madalla ya hanya kuma?
Girim ba amsa,ganin haka yasa matar cewa.
"Ni kamar Ummusalma?
aga Mata Kai kawai tayi.
Tace, "to yayi kyau.
Kinga kinzo ban baki ko ruwa ba yi hakuri bari na
auko".
tashi tayi taje ta
auko Mata ruwan, Kallanta tayi a zuciyarta
tace,'tafiye surutu ca duk amsar ta dayace amma ta damu mutane ya kaza kaza mtsw'.
Taja tsaki,ruwan ta kawo Mata ta ajje,
Kallanta Ummusalma tayi bayan ta harhado abin fada,
Tace' Amina fa?shiru?
Matar kallanta ta
anyi,yanzu fisabilillahi maimakon tace ya labarin su Amina ansamu ko kuma har yanzu shiru?
Amma shine zata ce Amina fa?
Shiru?
Numfasawa tayi tace,"wallahi har yanzu shiru,ba amo ba labari,kuma su ba wayaba, bare a Kira aji ko lafiya?
i ta Ciro ta jakarta ta ajje sannan ta tashi ta fita,da ido matar ta bita
tace,"ohhhh ni yau fatsimatu kekam wannan daman kurma ko bebeya akayi ki tunda Baki San magana".
Ta jima a cikin mota tana kallan bracelet din da Neena tabata,Neena ce mutum na farko data sota Sona tsakani da Allah,gashi yanzu ta tafi ta barta,goge hawayen da ya zubo Mata tayi sannan ta ja motar ta tafi,park ta nufa,Itakam a rayuwar ta tanasan zuwa park duda yanzu ba wasa takeyi ba Zama kawai take tasha ice cream,amma tana San zuwa,
Zama tayi tana Shan ice cream tana kallan yarda yara ke wasan su hankali kwance,sam Basu da damuwa.
Tana nan zaune ganin magriba ta gabato yasa ta tashi ta tafi.
Kamar kullum driving take a hankali,yau kam tunanin take kawai tana driving,da karfi ta ja wani irin wawan burki, sabida jan danjar da aka bayar amam kwata kwata bata luraba,don har ta kusa bige wani dittijon mutum Amma dukda haka sai da ta Dan bige Shi,da sauri ta fito,mutane har an taru anzo kallo,ganin bata wani bigeshi sosai ba kuma zai iya yasa ta koma cikin motar,namma mutane har sun fara magana akai saidai kuma ganinta da kudi yar Rafa guda yasa kowa yaja bakin Shi yayi tsit,kamo hannunshi tayi ta damka masa kudin,ta kalle she bata taba ganin mutum mai kwarjini irin wannan ba,bata taba kallan mutum taji gabanta ya fadi ba sai yau,yau takasa hada ido da mutum,yau itace take Jin zuciyarta na bugawa saboda wannan mutumin,cikin sauri tayi kasa da kanta,samun kanta tayi da magana cikin rauni da taushi gami da nutsuwa, ahankali kuma,
Tace' Baba kayi hakuri,wallahi ban lura bane,amma ga wannan Ka sai fruit ka sha kar Ka zauna haka Baba,
Kara damke hannunta yayi
yace, "Allah yayi maki albarka yata, Allah ya kareki, Allah ya biyaki duniya da lahira Allah kuma ya jikan magabatanmu,nagode sosai
ata nagode nagode".
Sannan yasa Kai ya fice yabar ta a tsaye tana kallanshi, gani take kamar tasan mutumin Amma kuma a, INA????
Horn taji ana Mata tazo ta zanje motar ta,zuwa tayi ta Shiga,ta tafi,
Lokacin da taje gida an fito daga magriba, parking tayi tafito,so take takira drivern ta amma bazata iya daga murya takirashi ba kawai tadau waya ta kirashi,Yana ganin kiranta ya tashi Dan ma yaga zuwanta,durkusawa yayi
yace, "gani madam".
Mukullin motar ta Mika masa,
Karba yayi ganin zata wuce
dasauri
yace, "Madam amm daman naga gobe naji ance zaki tafi karatu kuma daman ke kadai nakewa tuki a gidannan,gashi kuma Alhaji ya sallameni,shine nace mezanyi da wannan din?
Tsaki taja a zuciyarta sannan
tace, "dan baka so ka yar".
Tasa Kai ta wuce.
Ikon Allah ya furta Shida tunda yake beta tunanin zai samu motar nan ba shine ya bar sabuwar Ashe rabonsa ce Ikon Allah, Kenan cike da zumudi yadawo benchi sauran ma'aikatan ya fada masu,sun tayashi murna kam balaifi.
Sallah tayi sannan ta dauko Qurani ta karanta, taso ace tayi sauka kafin ta tafi,Amma kuma hakan ma ta godewa Allah da tasamu,kuma Insha Allah bazatayi sakaci ba,tana nan zaune har Akayi Isha tayi, sannan tayi Shirin bacci,ta kwanta Kenan mutumin dazu ya fado mata rai,babu abinda yafi mata dadi irin addu'ar Shi,batasan idan akayi kyauta haka akeji ba,to ita wama ta taba bawa Abu?Neenace kawai take sai mata chocolate kuma idan ta kaimata ma sai tace' ban gode ba kuma bazan gode ba,amma hakan bayana nufin idan takuma bata takuma cewa hakan ba.ajiyar zuciya ta sauke tana Kara tuno inda tasan fuskar mutumin nan,ganin ba mafita yasata sauka a gadon ta kunna fitilan dakinta, dakin zanenta ta Shiga ta yaye abinda take rufe zanen dashi,zaninka kalakala duk abinda taga ni indai ya Mata kyau to sai ta zana shi,a da tana bawa zanen muhimmanci kusan shine yake cinye Mata lokutanta.
Bin zanen take daya bayan daya don duk sunyi kura,Idonta ne ya tsaya kan zanen yaseer da ta masa daukowa ta kura masa ido,tabbas kamar su
aya dashi,kayan drawing ta
auko ta zauna a
akin tafara zane, mutumin ta zana sak sak Shi,sosai kamaninsu sak Yana tsaye cikin kayan data ganshi babbar riga ce a jikinshi Amma duk ta Kode,ta tsufa sai dai awanke take tas,kallan zanen takeyi wani iri Abu take ji mai kama da nishadi da nutsuwa,ganinta fara jin bacci yasa ta fito da zanen a hannunta ta daura akan mirror takashe fitila ta kwanta.
Da Asuba da ta tashi sai da tayi addu'ah sosai da sosai akan tafiyar ta,batakoma ba ta zauna tana harda har gari yayi haske sosai,komawa tayi ta kwanta,bacci ne ya kuma dauke ta
batare data sani ba,jirgin 11 zatabi,bata sani ba tana bacci,mamace tazo ta tasheta tace ta tashi ta fara shiryawa,wanka tayi ta fito,zama tayi ta dau zanen ta kalla itakam har ga Allah wannan Baban ya birgeta kuma tana jinsa a ranta sosai,ajjewa tayi ta shirya,doguwar riga baka ta dauka tasa sai rolling ta fito lokacin har 10 tayi,ganinsu a dining yasata karasa parlourn zata zauna,ai da gudu Yaser
yace, "don Allah kizo muci abinci,kinga daga yau shikenan baza mukara ganinki ba inji mama wai har abada haka ne?
Maganar yaron tabbas ta daki zuciyar ta duk da tasan hakanne amma gudun wani Abu yasa ta ta girgiza masa Kai
tace, "zandawo,Amma kar Ka fadawa kowa kaji ko?
Tsalle yayi Yace,''Ehh bazan fa
a ba, Yusuf kawai Zan fa
awa ko?
Daman tasan sai ya fa
a masa kuma kamar yarda ya fa
a bazai fa
a dinba,
aga masa Kai tayi,yaja hannunta suka nufi dining,kujera ta ja kusa da yaseer ta zauna tea kawai Tasha shima bata shanyeba, Masu aiki tasa suka fito mata da kayanta akasa a mota,gaba
ayan su suka fita Mota biyu sukayi,
aya Abba da Mama
aya kuma su,kallan gidan take tana kassimawa a ranta ko zata
dawo?
Ko bazata dawo ba?wama yasani.sune suka fara fita sannan su Abba,idanta ne ya sauka Akan bracelet din hannunta bata san lokacin da
tace, "tsaya".
Ta fa
a da
arfi sabida haka cikin sauri ya tsaya Allah yasa ma Basu fita daga layin ba ko nisa ma basuyi ba, ko gama tsayuwa baiyi ba ta fito a guje,tafara gudu har taje gidan, fara bugawa tayi mai gadi ta zo ya bu
e mata yayi mamakin ganinta su da suka fita yanzu me kuma ya kawo ta,saura ka
an ta bangaje Shi yabata hanya Amma ya tsaya Yana kallanta,da gudu ta shiga,
akinta ta wuce ta Shiga toilet cupboard ta bu
e ta
auko zobe da papern nan sannan ta fito kallan mirrorn tayi da sauri ta
auko zanen sannan ta fito gudun kar ta
ata lokaci,koda ta fito ma a kofar gida ta samesu,kawai Shiga tayi suka tafi.Ajiyar zuciyar tayi Allah ya taimake ta bata manta ba,har sukaje babu mai magana acikin su ,har su yusseer don yau ba kanta,suma bajin dadin suke ba,isowa sukayi kowa ya fito aka fitar mata da kayanta, suna nan aka fara Kiran su ganin su yusseer na kuka ne yasata itama Jin hawayen na zuba mata, amma Itakam ko fargaba bataji ba bare kuma taji faduwar zuciya,gainin irin kukan da suke, yasa Abba yazo kusa da ita
yace, "ya'isa haka,yi ha
uri,ban tambayeki ba na manta ina motocin ki suke ne ban ga ko
aya ba daga ciki?
Ko kallan Shi batayi ba.
tace, "na bayar".
haka kawai tace tasa Kai zata wuce ya riki hannunta, dawowa tayi da baya Amma bata kalleshiba ba envelop ya Ciro a aljihunsa ya damka mata sannan ya saki hannun.wucewa tayi ta tafi.sunanan har jirginsu ya
aga sannan suka tafi cike da damuwa don hajiya mama ji tayi kamar an cire Mata wani gagarumin dutse akanta,bata da wata damuwa acikin zuciya amma a fuska kam akwaita,haka bangaren Abba shima hakanne.
Ummusalma kuwa a jirginma kuka tayi mai isarta kafin tayi shiru,bacci ya
auke ta....