Sashe 61
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tace' wai meye wannan loro din yake nufi?
Da mi precioso sai dayan ya ma?
Tafada tana kallan Binaif,
Yana Shan tea din Shi,
yace' no le digas,
Kallan Shi tayi tace' kar a fada min ko?
Mas'ud yace' keda bakya ji taya kika san me aka fada?
Mus'ab yace' to haka yace yaushe zamu wuce,
Banza tayi dasu, tace sai kaje Ka samu Wanda zai fada maka ai,
Yace' Haba kanwa a wurina, amarya a wurin Abdulshakur Binaif bb,
Daure fuska tayi tace' oho maka, kuma a tashi a min wanke wanke, tashi ma tayi ta bar mu wurin,
Mas'ud yace' wannan yarinyar ita kanta gaba dayanta aljana ce,
Binaif shima tashi yayi yace' Yayar kaced de daga yau Anty, kaji ai,
Cab Anty ko tana Suma tana bazance ba,
Mus'ab yace' kaga tashi mu wanke mu wanke kayan nan mu sannayi ba fitowa ba zasuyi,
Mas'ud yace' ai nasani Suda su fito sai gobe ko?
Tashi sukayi sukaje su Ka wanke kwaninka tas suak dawo suka zauna, message yaga ni da numbern ta, address ne na gida.
Kusan mene gidan Amarya zamuje idan yamma tayi mu karbi hakkin mu,
Yaseer yace' daman mun jima bamuje ba,rabon mu da zuwa tun kafin muyi candy ko?
Ummu tace' ai munyi missing yanzu kuwa zuwa zamuyi, gaskiya baza muyi missing wannan,
Yusuf yace' wani hakkin ku, kune kuka Mata alkhakin da dublan din?
Zaku ce wani hakki, kukam kunji kunya de,
Yaseer yace' Abu Mai sauki Idan ankawo kadene ci,daman nida besty ne muke debowa Kai sai dai kayi ta wani hararan mutene,
Ummu tace' Allah yasa ma ta bamu da yawa,
Yaseer yace' ai shiyasa ma zamuje yau, yarda za'a fi bamu dayawa ko ya kace?
Yusuf yace' ni bamma San ta yarda kukaga kasan an kawo amarya ba,
Ummu tace' jiya munje zamu karbo assignment din da Bama nan aka bayar to ai Layin daya anan muka ga mutane da mota shine fa muka tambeyeta tace 'yan zuwa ganin gidan Amarya ne yau da daddare za'a kawota shine fa,
Yusuf tashi yayi yace' kunsan kuma muna da Shiga school Bari naje na karbo kudi a wurin Abba Ida kun Gama haukar taku sai ku kirani,
Yaseer yace' Ka karbo dayawa zamuje mu siyawa Amarya alawa,
Ummu tace' hakkun baza muje haka sigai sigai
ba a bamu Abu mu mu dawo ba,
Daga murya tayi tace' Dan Allah ya yusuf karka manta fah,
Yaseer yace' ke rabu dashi idan ma be anso ba ni Zan karbo,
Suna nan zaune shiru shiru be dawo ba, ummu tace' bafa ya so muje mu gida nan nikuwa yau sai naci Alkhaki da jima banci ba,
Yaseer yace' sai kinci ko sai naci ai kinga idan Mjka tafi yanzu muna ganin anyi Uku tayi mudawo gida da zaran anyi la'asar mu Shirya,
Ummu tace' Allah a bamu da yawa Ka gobe Monday Idan munje school ba sai munne abinci ba,
Kedai bari,alkhaki duniya ne,
Ummu zatayi magana Kenan sai ga yusuf nan yadawo jikin sa a sanyaye kamar marar lafiya ga idan sa da ya fara yin ja, Yana zuwa kawai ya zube a kasa Yana sauke numfashi,
Yaseer da ummu da gudu sukayo kansa,suna tambayar lafiya?
Kallansu yayi ya kulle Ido,ya bude ya kalli,
yaseer yace' mu kuma tamu jarrabawar Kenan?
Bamuyi dacen Iyaye bane?
Ko kuma zon zuciya ne haka?
Shine mu ba 'ya'ya bane?
Bazamu girma bane ba?
Ko kuma muma baza'ayi mana abinda sukayi ba?
Yaseer a gaskiya bazan iya ba, nagaji nagaji yaseer na tsani gidanan badan iyaye na bane babu abinda zai Hana ni tsa....
Yaseer ya rufe Baki yace' a,a yusuf ya isa haka Ka tsani gida, ai gidan ma nashi ne,
Hawayene ya zubo a idan yusuf yace' yaseer daman ma ace bamu dawo ba,daman ma ba'a dawo damu ba naji wanna takaicin Dana ji,
Ummu tace' me kuma meya faru, Baka fada komai ba sai Wannan maganar kake?
Yana hawaye Yana murmushin takaici, yace' idan na fada maku bansan ya zaku dauki lamarin ba,bazan iya fada ba,ku barni kawai duk ranar dana Shirya fada Zan fada,
Yaseer yace' muma Insha Allah baza mu Kara tambayar Ka ba,
Yusuf yace' bazamu iya tafiya wani gidan ba?
Idan mun tafi kuma taya zaka Kara Jin abinda kaji?
Bansan me kaji b, Amma tabbas nasan koma meye Yana da fita,kuma Yana da bukatar cigaba,har sai an Kamala, idan kuma kammalawa akayi to za'a sake sabon shiri, kuma zamu tafi?
Muje ina?
Shiru yayi Yana tuna abinda yaji Abba yana cewa, ga kuma zancen yaseer, yaseer Yana da gaskiya,kam,
Ummu tace' kada Ka sa damuwa a ranka muna tare dakai,
Tashi yayi ya wuce bedroom,Suma Zama sukayi sukayi jigum tare da tunanin me yaji?
Yaseer yace' tashi muje muyi karatu,nasan ba zuwa school din zamuyi ba,
Batayi musu ba Dan da wannan tunanin gwara Karatun, Basu wani jima da Shiga dakin ba, shima yazo ya fara Karatun, sai Azahar suka tashi sukayi sallah sannan suka wuce gidan su Ummu acan suka ci abinci.
Tace' bansan ya zanyi da Chatty ba sam ya kasa canzawa,
Binaif yace' ki tura masa address din su yarinyar sai yaje gidan,
Tace' hmmm yaje yayi Mata me?
A waya yakasa proposal dinta bare Yana ganin fuskarta?
Shiru tayi tace' ina da idea, Maybe it will work,
Yace' wacce idea Kenan?
Kaima ba fada ma zanyi bare kuma Shi,
Nikuma banayi?
A,ah kawai de sirrine,
Tace'Ka kwanta bari naje na same su,
Daga mata Kai yayi ya gyara kwanciyar sa,Yana tuna abinda Mas'ud yace Kenan sai Friday Friday kawai yake zuwa to yaje yayi me?
Kowa ya tafi gida weekend?
Kode orphanage yake zuwa?
Wayar sa yadauka ya Kira Alhaji munir,
Yace' daman sai Friday Friday yake zuwa?
Lagos?
Daga can yace' Gaskiya bamma San da wannan ba,nade san Yana zuwa duk wata a bashi kasan sa, sannan kuma ai nafada maka,Ashe ba duka ya sayar da orphanage din ba, raba Shi sukayi a biyu Daya nashi na Daya na mutanen,
Binaif yace' ai Ka fada min wannan,
Sannan ai na Kara bincikawa Ashe suna taso ya sayar masu, dayake beda original copy har yanzu be siyar ba,
Shiru Binaif yayi Yana tunanin yace' sai kazo ranar asabar din,zamuyi magana,
Tashi yayi shima ya fita,
A parlour kuwa mas'ud Yana ganin ta tun kafin fa zauna
yace' me zanyi a wannan address din,
Sai da ta zauna tace' gidan su Sameera zakaje, idan kaje abinda zakayi shine karka nuna Mata Kai ne kake kiranta,kuma kar Ka fito daga mota,
Yace' Meyasa Tou?
Ya tsine fuska tayi tace' gudun karka bawa kanka kunya, Ka kasa tsayuwa,
Wallahi kin Renani dayawa har wani Karna kasa tsayuwa?
Tace' to musa?
Yanzu nan na koma nayi bacci na,
Turo baki yayi ya lankwashe kafa akan kujera Ya fara danna waya,ya Shiga apps yafito ya Shiga camera yafito haka kawai yake,
Tace' firstly abinda zakayi idan kaje shine,
start by saying
Hello, this method is direct and simple, doesn't take a lot of time if you're nervous you can't go wrong,
Secondly, ask her questions don't talk about your self, before you bore someone to death,
The next stop the interrogation ask questions but don't interrogate her,
Yace' taabdi duk wannan?
Nace Mata may ko June?
Tace' Kai Ka bansan yazanyi da Kai ba, ban wayarka, Mika matayi yayi ya zauna a kusa da ita Yana lekawa,
yace' me zakiyi da ita?
Long typing tayi tamika masa tace' idan kaje Ka kirani,kasa earphone sannan Ka Kira,
Tace' kafin kace kana Santa sai Ka raba ta da Duka friends dinta idan ba haka ba,zatayi ta blocking Dinka ne, ba'iya friend s ba har samari zaka tabata da su nikam Nayi iya yina hakan ya Isa ai,?
Yace' Allah yasa na iya,
A zuciyar ta ta amsa Amma a fili tace' ai Bama zaka iya ba,
Binaif da yazo tun dazo yace' ina zai iya?
Nima zaci zai iya Ashe bazai iyaba,
Mus'ab yace' Nasan twinny na zai iya zai kuma Baku mamaki,
Tabe Baki tayi tace' mugani a kasa,
Yace' naji,kika I should asked her questions but don't interrogate her,?
Tace' ehh if she have interest on you,she will ask you questions but if she's not hmmm Allah ya kiyaye abinda zai faru,
Yace' bangane ba?
Binaif dariya yayi yace'daman Ka saban Shan marin Mata ai,
Tashi yayi yana kumbura fuska yace' tafiya zanyi agidan nan an tsaneni,
Mus'ab yace' Haba twinny da wasa suke fah,
Yace' barta wai ita tasamu aljanar data rike Mata Baki ta saketa shine wai, take addabar mutane da zancen, komawa yayi ya zauna yace' nama fasa tafiyar, nikam,
Hira ya dauko anan suka cigaba da hiran su su uku banda ita,har su Baba Usman suka zo sukayi masu sallama suka tafi, har Azahar sannan sukayi sallah Anty safiya ta kirasu suzo su Kai masu abinci, sauran wancan din suka tafi dashi sannan suka kawo wani abincin Rana,
Akasa kamar wancan ya baje masu wannan Karan Friedrich ce da lemo sunci ba laifi suna ci suna hira abinsu, suna nan har akayi la'asar suna la'asar,
Mas'ud yace' Bari naje nadawo, Fav tashi mu tafi, na ajjeka kokuma mu tafi dashi?
Ya fada Yana kallanta,girgiza masa kai tayi alamar a,a,
Yace' hmmm aljanar tazo Kenan?
Kallanshi tayi tayi kwafa, ta tashi ta wuce, sukuma suka fita, wanka ta Shiga tayi,don itakam gaba dayanta a tukure take jinta
wannan kayan ina,tasaba jinta
a baje tayi juyinta nan ta juya can,babu takura.
Tana tsaye a gaban wardrobe tana kumbura Baki ita daya tana gunguni ita kadai tasan abinda take fada, shigowar sa Kenan shima wannan yasake ya shigo ya ganta wannan Karan ko kwallin ma ba'a Saba powder kawai aka sa,sai lipgloss Yana ganin ta ta dauko wannan ta mayar ta dauko ta mayar tana Mita, murmushi yayi yasan doguwar Riga take nema shikuwa jiya da yazo yaga dogayen riguna nta Bari guda ne, ma shine ya kwashe ya mayar dakinsa ina dalili yazo aka fa sa masa doguwar Riga a gida?
Zuwa yayi kusa da ita,ya tsaya a bayanta tare da zaro wasu English wears Riga da skirt,
yace' kisa wannan,
Juyowa tayi daman ga haushi dayake cinta, tace' name?
Kana gani babu kayan sa nake so?