Sashe 88
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zama yayi a kujerun wurin yace'' eh, amma sai Ka Bani damar yin bayani tukun"
Zama shima baffan yayi, sannan yace'' taya hakan ta faru?"
Daga Baba ya bashi labarin komai,har zuwan Ummusalma Adamawa da tayi komai ya fada masa"
Shiru baffa yayi Yama kasa tantance me yake ji, kuka zaiyi ko Mai, babu abinda yake cewa sai alhamdulilla, suna nan zaune lokacin sallah ya wuce sannan suka tashi yaje yayi sallah yajima Yana godiya ga Allah, sannan suka taho direct dakin Abdullah suka Shiga Yana kwance har hanzu Yana so ya motsa ya kasa, sai dai Yana daga hannun sa, haka ma idan sa Yana ta motsi,
A haka ya gan Shi, sai anan hawaye ya zubo a idan sa, ya sauka akan fuskar Abdallah
yasa hannu ya shafi fuskar sa,
yace'' 'Dana, Kaine Umar
d'ana, kaine Kaine?"
Wani saban hawayenne ya zubo masa, Yana cigaba da shafa fuskar sa, a sukwane ya fice ya Shiga dakin su ya tarar da Innina zaune da alama Amina ta bata labarin abinda ta gani, zata yi magana ya rufe Mata bakin ta, drip din hannun ta ya cire sannan ya kama hannun ta suka fito dakin ya shiga da ita har gaban gadan Abdallah, beyi magana ba Amma abinda ta gani ya bata amsar komai ba, ita koma ma yarda yake nufi ba, zata dauke Shi a matsayin d'an ta,
Kallan Baffa tayi sannan ta kalli Abdallah, da yake motsi da Ido, ta kalli hannun shi, kasa furta kalma Daya tayi kawai ta rungume Shi
ta fashe da wani irin kuka mai cike da radadi, a hankali Abdullah ya fara bude idan sa Yana sauke wa akan matar da ya gani rungume Shi,tana kuka bega fuskar ta ba, amma nutsuwar daya samu baza fadu ba,
Baffa ne ya dago ta ya rungume ta, tana cigaba da kuka sosai, binsu da Ido kawai Abdullah yake ganin mutane guda biyu a kansa har Baba na uku, Akan Baba ya tsaida idan sa, hakan yasa ya tako yazo wurin Shi, ya rike hannun sa gam,
yace'' baba na wannan da kake gani sune Iyayen Ka, na tabbatar da hakan, idan kana so akara tabbatar wa sai maku DNA test, kaji ko Baba na?"
Lumshe Ido yayi ya Bude, a hankali bakin sa ya shiga fadin, Ummusalma, Ummusalma, Kara kunnan sa
Baba yace'' ummu?"
Girgiza masa Kai yayi, ya kuma cewa Ummusalma,
Baba yace'' kauwar Ka?"
Daga Kai yayi alamar eh,
Numfashi Baba yaja yace'' ta tafi gida Amma zata dawo zuwa anjima kaji?"
Lumshe Ido yayi ya kuma budewa Yana kallan su Baffa dake kallan sa, daga nan Baba yace zai Kira likita ya kamata su fita, suna fita suka ga, Amina
Inni tace'' ina San ganin Walida ta,( sunan da Inni kece mata) ina san na ganta"
Baffa yace'' bansan dakin da take ba, amma
nasan ana wurin take"
Amina tace'' to mu Shiga daki
daki muna dubawa"
Haka suka yi suka fara Shiga Daya bayan Daya suna duba wa Baffa na rike da Inni,
" Wai ita wannan aljanar meya same ta?"
Mus'ab yace'' ba tare muka shigo da Shi ba bare ka mana wannan tambayar"
Anty safiya tace'' ai Mas'ud ya iya tambayan renin hankali, tun dazu yake wannan tambayar muna bashi amsa yaki hakura, yanzu Ka tashi kaje wurin doctor Shi yasan me yake damun ta"
Zubura Baki yayi yace'' daman nasan ba Sona ake ba"
Kallan Binaif yayi da ya zauna Yana ya rike hannun ta Yana kallan Shi, Nafisa kuma tana zaune a gefen ta,taji sauki sosai daman ciwon ciki ne kamar baza tayi ba, sai da tasha allurai da drip tukunna Allah yayi, taji sauki ba laifi.
Anty safiya da Umma kuma suna zaune a Kan tabar ma,sukuma su Mas'ud suna Ka Kujera,
Yace'' bb wai me yasa meta ne"
Ko kallan Shi beyi ba, bare yasa ran amsa, ganin haka yasa Shi yaja bakin sa yayi shiru be kara magana ba,
Umma tace'' Kai jama'a a tashi a kaini gida,nagaji da zama anan nazo ganin marar lafiya Ashe ta warke sai na bige da zaman wacce ta kawo ni, a tashi a maida ni gida"
Anty safiya tace'' to Umma tashi mu tafi na ajje ki a gidan Binaif din, sai na wuce gida,sunce zasu dawo kinga sai na sanar da su muma ana jimawa zamu dawo"
Tashi Umma tayi tace'' Haba mutum de yayi ta Zama,zaman jinyar ma da bansan da ita ba"
Gaba tayi tana dogara sandar ta,
Mas'ud yace'' Umma ga mukullin, mu muna nan sai aljana ta farka"
Anty safiya ce ta ansa tare da kwada masa, tace'' Ka manta ba aljana ba, bulokiya ce"
Tafiya tayi zata tafi Nafisa tace'' Momy Nima tafiya zanyi gaskiya, tunda na warke ina San zuwa islamiyya ma kuma"
Bata Hanata ta dauko Hijabin ta suka tafi, ya rage sai su,
Mas'ud yace'' yawwa daman kunyan Anty safiya nakeji Bari na Kira budurwa ta muyi waya da ita"
Mus'ab yace''
mu ai Baka Jin kunyar mu,Amma kana Jin ta bb Ka tuna dazu da kace..."
Da gudu yazo ya rufe masa Baki yace'' kaifa ba'a sirru da Kai,meye na fada kuma?
Karka fada Dan Allah kaji my Twinny"
Cire hannun sa yayi yace'' dalla sake ni, Kuma wallahi Ka Bini a hankali tam"
" Eh naji yi hakuri, Yaya Mus'ab"
Tashi yayi ya koma kan gadan take yace'' idan Ka biyo ni Kuma anan zan fada,daman kaga ogan basu da lafiya kaga idan Ka tabo shi, shikenan komai zeeeeerrrro"
Yana so yayi magana Amma yasan Mus'ab tsab zai fada,hakan yasa ya koma ya zauna ya sunkuyar da kansa looking so innocent,
Mus'ab yace'' bb me yasa meta"
Shiru yayi ba amsa har
fitar da ran za'a amsa masa don Mas'ud shima matso da kujerar sa yayi kusa da su, zaiyi magana, yaji Binaif yace cikin low voice,
yace, "Taga Abban ku"
Kallan juna suka yi, Sannan,
mus'ab yace'' to meyasa bata masa magana ba"
Kallan shi yayi da idan sa da yayi ja dan tsabar takaici, sannan ya dauke kansa ya maida Shi kanta Yana kallan ta, cikin bacin Rai,
yace'' ba magana ta masa, she was so
happy da taga Baban ta, amma shi ba hakan ba ne ba a wajen sa"
Shiru yayi Yana Kara tunano abinda ya faru, yace'' he was asking Wacece ita, bayan dukkan alamu sun Nuna yasan ta,Amma wai yake tambayar Wacece ita?
Hmmm abin da ya bata mamaki Kenan da firgice shine ta shiga wannan condition din"
Mas'ud yace'' to me yasa zaiyi haka?, Besan ta ba, I think zai yi farin cikin hakan"
Mus'ab yace'' Kode besan ta ba"
Tsawa Binaif ya daka yace'' kuma shaukin da na gani acikin idan sa nace me?
Besan ta ba kome"
Zaiyi magana yaga ta fara bude Ido a hankali da'alama kuma maganar Shi ta tashe ta, a kansa ta bude idan ta fes, Kara rike hannun sa tayi dakr cikin nashi,
tace'' dagaske be sanni ba?"
Rasa ma abinda zai fada yayi,
Mas'ud yace'' kinga ya sanki,zai zo ma idan anjima zai zo kinji ko,ki kwantar da hankalin ki eh?"
Mus'ab yace'' baza su zo ba"
Ji sukayi an turo kofa an shigo, gaba Dayan su Ido suka zuba wa kofar Banda Binaif da yake kallan ta, Yana kissima abubu a Kan ta, yasa a yanzu babu abinda take so irin iyayen ta, amma su kuma bata ita sukeyi ba, maganar Inni ce ta katse masa tunanin sa,
Tace'' Wali..da"
Ita Inni Bama taga su Mus'ab ba,kawai idan ta Akan Ummusalma ya sauka,
sai da taji,
mus'ab yace'' Ina kunce Baku San ta ba?
Me kuka zo yi Mata"
Ummusalma kallan matar da ta Kira ta walida tayi,ita daba walida ba?
Baffa yace'' munzo ganin 'yar mune"
Binaif yace'' kunzo ganin ta ko kunzo Kara sata?"
Amina tace'' ya kama ta kasan da wa kake magana"
Mus'ab yace'' hmmm sanin dawa yake magana nanne yasa Shi ya bashi amsa, shakarar nawa tayi tana neman sa?
Sai Rana tsaka ta ganshi kuma yasa ita ce sannan yake tambayar Wacece ita?
To Bari na fada masa ita din Wacece a yanzu, bakowa bace sai 'yar Adam Dan Lami, Matar Abdulshakur Adam, Shikenan haka yayi ko kuna San karin bayani?"
Inni a hankali ta
tako har wurin sa, ta shafi fuskar sa tace'' Mus'ab?"
Ta kalli Mas'ud tace'' Mas'ud"
Kawai ta hada su ta rungume, tace'' na kasa, na kasa,jure rashin Ku, Ku gafar ce mu, Ku yafe mana abi sa abinda muka aikata Ku yafe mana"
Tana fada tana kuka, sai yanzu Binaif ya dago da kansa ya kalleta, ganin irin hawayen dake zuba a fuskar ta, yasa Shi tuno da tashi mahaifiyar, babu abinda yazo masa Rai Sai ko tana,
"Sona?"
Besan afiki ya fada ba, kuma Ummusalma taji Shi,batayi magana ba, sai Kara damke hannun ta datayi acikin nasa, sukuwa kasa hakurin Jin kukan ta sukayi hakan yasa suka rungume ta gam gam,suma suka saki kukan, Baffa ne ya tako barin Ummusalma ya sunkuya ya kamo hannun ta,
yace'' kiyi hakuri 'yata,am sorry,am so sorry,am sorry, am so sorry...
Haka kawai yake fada, kallan Shi tayi ta kalli Binaif ya daga Mata Kai, sannan yasake Mata hannun ya tashi ta fita, itama Amina fita tayi ta Basu wuri.
Sai da suka Gama komai,komai ya lafa, sannan Inni ta tambayi labarin su, Mas'ud tsab ya kwashe ya fada Mata komai, har haduwar su da ita, zuwa auren su ta da Binaif, sosai abin ya bawa Baffa da Inni mamaki, yaran su da suka bata lokaci daban daban sai gashi yau Allah ya hada su a Rana Daya kusan lokacin Daya, ikon Allah yafi karfin wasa,
Suna cikin wannan haka sai ga Daddy ya zo shida su Baba da Umma
da su Anty da mijin ta, sun shigo sosai Daddy yafi kowa nuna farin cikin Shi,
sai da aka nutsu Ummusalma ta juya taga Baya nan, Mas'ud Daya dawo kusa da ita Akan gado ta zungure Shi da kafar ta, kallan ta yayi irin meye?
Da Ido ta masa alama yana ina?
Yace'' me kika ce?"
Tsaki taja ta tabo mus'ab ta masa alamar Yana ina?