Sashe 66
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yanzu kuma harda uba?
Taaab,
Ta juya ta cigaba da latsa waya,
Bata ankaraba suka fardota daga Kan gadan sai data bige sosai a hannu da kafa,dayake ta iya boye emotion dinta ko a fuska bata nuna ba, har suka kawo ta parlour suka sata a tsakiya wannan ya dungura wannan ya dungura, bata tanka masu ba, ita dai tana zaune a tsakiyar su tana Jin zagin debe albarka da suke bata, ko digon damuwa babu a fuskarta balle tayi musu kuka, kamar daga Sama sukaji ta zuduma uban ihun ta fara kuka ta kuma takure a gefen kujera,
tace' Dan Allah Anty Mariya kuyi hakuri Dan Allah,kuyi hakuri,
Duk abinda ya faru cikin second din da beze wuce uku zuwa hudu ba Dan kifta ido sukayi suka ganta ahaka,
Ai kamar Kara masu tayi Khadija tace' shegiya to wallahi ko uban ki da uwarki sunyi kadan tsinanniya kawai,
Mabruka ta daga hannu zata zabga Mata Mari taji ita an zabga Mata wani lafiyayyan ajiyayyen mari, a fuska, a tare suka juyo ganin waye,
Anty Mariya tace' Binaif?
Yace' na'am Mariya,
Fuskar nan tayi jajur da ita ya Ciro ya waya ya Kira Daddy, ya fita sai da suka gaisa,
yace' Daddy kace su Mariya Kar su takara tako min kofar gida bare su shigo min cikin gida, meza sumin Bana bukatar su,
Daddy yace' 'yan uwanka ne fah, Binaif idan Basu zo ba waye zaizo ?
Yace' Daddy Yan uwa fa kace?
Daman ina Dan Yan uwan da ya wuce Mas'ud da Mus'ab?
Banda su, su kadai ne kawai Yan uwa na,
Daddy yace' Binaif me haka kake fada ne wai?
Tsabar bakin ciki har wani hawayen takaici yaji ya zubo masa,
yace' Daddy haduwa sukayi dukan su suna zagar min Mata,ba iya zagi ya tsaya ba harda duka,idan na fada maka bazaka yarda ba, nasani ai, idan ma Baka dau mataki ba akai ba,to ni Zan dauka, daman ai bansan suba,
Murmushi yayi yace' kodayake ni ba DAN SO bane ba kuma za'a soni ba, sani nasan da haka, Amma daga yau Daddy kasani wannan shine Karo na farko daman Dana taba fada maka Ka dau mataki wannan kuma shine Karo na karshe da Zan sake fada maka wani Abu daya dagance ni, Nagode Dad,
Dad kayi hakuri da abinda na fada Ka huta Lafiya,
Ya kashe wayar sa tare da goge hawayen sa, ya Shiga ciki, tanan yarda ya barta bata motsa ba sukuma sai zaginta suke,be tankawa Daya daga cikin su ba, yaje ya daga ta ya dauke ta cimak ya wuce dakin sa da ita.
Sakar Baki sukayi suna kallan sa, Zakiyya tace' shikenan angama da shi,an masa kulla kulla daman nasani ai ba'a banza ba, wallahi,
Shiru sukayi babu Wanda ya tanka Mata samun wurin sukayi suka zauna suan jiran fitowar su.
Aka gado ya ajjeta yafara goge Mata hawayen ta,
yace' kiyi hakuri kinji?
Murmushi tayi Mai kyau tace' bakomai ai, komai zai wuce,
A zuciyar ta tace komai zai wuce idan na koya masu hankali, zasu San sunyi da Ummusalma,
Murmushi yayi Mata ya zauna a kusa da ita ya tallafo kanta har suna Gogan hancin juna suna Jin numfashi juna,ita de kulle idanta tayi sabinin Shi dayake kallanta, dankwalin ta ma ya zame Mata Shi,muryan can ciki ciki,
yace' kin hakura?
Daga masa Kai tayi,
Murmushin mugunta yayi, don kawai ya mantar ta damuwar dake damunta,
yace' namaki magana kina daga min Kai ko?
Dazu kince min uhm uhm, mekenan?
A hankali ta bude ido tayi sauri ta mayar ta kulle ganin irin kallan da yake mata,
tace' a,a fah,
A,a me?
Wai mema yake damun kine?
Nifa bakomai,
Bakomai?
Daga masa Kai tayi,
Wani murmushi yayi yace' laifi biyu, kinki kallo na kince na koma dodo, na biyu kince....
Ware ido tayi tace' a,ina?
Yaushe na fada?
Yace' ya Zama uku,
Tace' wallahi bance ba,babu abinda nace,kawai kace wai nace,
Yace' naji wannan,
Yarda fah?
Ahhh shima ai,naji na kasa yarda?
Yace' yawwa jikin yadena ciwo ko?
Har ta daga Kai,tayi sauri tace' ehh ya jimama da denawa ai, kwantar da ita yayi ya bi shima ya kwanta ya Dora kan sa a kirginta ya rungume ta kamar yarda take masa, ya kuma Kara Dora Mata kafa ya kanainayeta
yace' Tunde jikin ya dena ciwo yau akwai new harka, what I mean,basai na fada ba, kin gane,
Tace' ni wallahi bangane ba,
Daman haka nake so karki gane, Amma kina so ki gane?
Daga masa Kai tayi da sauri tace' eh,eh,
Kamshin jikinta gabadaya yasa masa kasala,har wani gyara kwanciya yake, shiru yayi itama tayi shiru ganin fa ita take cutuwa,
tace' Ka dagani, zafi,ciwo,
Banza yayi da ita,sai ma Kara gyara kansa da yayi,
Tace' Ka daga ni, ciwo fah,
Yace' kedawa kike magana,haka?
Dakai mana,
Yace' a,a bade Dani ba,
Tace' Haba Mai gida,Ka daga ni mana Allah da zafi gashi kaki kwanciya daidai,
Yace' ina haka kike min kema?
A,ah de,kaji ma an Kira sallah Ka tashi Ka tafi,daman Baka taba zuwa ba,
Yace' bakomai ai bansan wurin ba shiyasa,
Amma to da kike cewa na daga ki ciwo da zafi,idan har kin nuna min wurin Zan daga, idan ba'a nuna ba kuma nacigaba da kwanciya,
Yafada tare da gyara kwanciyar sa, a jikinta,
To kada gani Zan fada,
Dariya yayi yace' yarinya Kenan sai da na bushe anan gidan duniya sannan kikazo,Dan haka ba wannan zancen,
Wayyo kadaga ni, to, Allah zafi, kuma wani iri nakeji ba.....
Sai tayi shiru bata karasa ba,
Dago kansa yayi ya kalleta, ganin yarda take wani juya kai a Kan pillow idanta a rufe,ta Shi zaune yayi ya Dora hannunsa a Kai irin besani din nan ba,
yace' to ai Naga meye kike juyi da Kai irin dadin ko?
Hannunsa zata cire ya rike hannun
yace' babu wannan zancen, dorawa hannu fa kawai Nayi shima hannun zafi?
Daga Kai tayi, tan lumshe Ido, wannan ai cuta ce, matsawa yayi yace' daga Kai ko?
Bude Ido tayi ta tashi zaune tace' Allah da zafi kawai Kai sai kayi ta wannan kayi ta wannan nidai a,a,
Sauka tayi tace' nidai Sallah zanyi, da Ido ya bita sai da ta Shiga toilet ya kwanta ya lumshe Ido
yace' zakiyi bayani, wasan yara akayi,bakin ki garau ba, hmmm.
Yana kwance ta fito daure da towel ta yafa wani akai, tasowa yayi,
yace' meye na wanka kuma?
Kuma ni Banji kamshin soap ba, kuma Naga de babu abinda akayi,
Turbune fuska tayi tace' zafi naji fah,shine kawai na kora ruwa,
Zafin ne harda su Kai kuma?
To mene na tambayar wai?
Ta daure fuska kamar ba yanzu zatayi kuka ba,
Yace' Ana aasfi ya Madam,
Shima ya shiga, yayi wanka lokacin tasa jallabiyar da wacce tasa da asuba, ta tayar da sallah shima goge ruwan jikin sa yayi ya tayar da sallah, sai da suka idar yace Yana zuwa ya fita,
Yana fita yagan su a parlour ya daure fuska
yace' Mariya Ki kwashe iyalanki Ku barmin gida,koda wasa koda wasa koda wasa wallahi kada Ku Kara tako min koda kofar gate din nane, Idan ba haka ba,hmmmm duk abinda na maku ku kuka sani,
Tace' Binaif ni yayarka kake fadawa haka?
Kasan me matarka ta mana kuwa?
Yace' kome ta maku kuka sani, abinda na gani kuma nasan zaku aikata dashi Nayi amfani ku tafi nace,kafin kuga Yara Ku da Ku kanku a titi,
Khadija tace' lalle dole kace haka mana, banza mijin tace Ku tashi mu tafi aikin banza a hofi kawai,
Sun tashi hae sunje bakin kofa yace' kuma wannan abincin da yaranku suka ci fah?
Sweetheart ce taci da zan kwashe ko kuma 'ya'yan Ku?
Habiba ce ta dawo tace' Ai kasan bamu san kitchen din ma shiyasa, yace' sai Allah yayi nasan ku da sa'ido ko a kwashe cikin salama ko kuma de....hmmmm ya koma ya barsu a tsaye a wurin sunyi shiru, Habiba ce ta kwashe sannan suka tafi.
Bayan sun gama waya ya jima Yana juya maganar Binaif me Kenan?..
*A BAKIN WAWA*
_Akanji magana_
Ya Rasa yarda zaiyi?
Yasan Yana San Binaif,Baya so yake nuna son sa,yanzu ma Daya aka Kaya?
Shiru yayi Yana tuna abinda yace masa yanzu,dole ya dau mataki kafin yazo yayi wani abun.
Har lokacin meeting din su na jam iya Yana nan Yana tunanin mafita, sai da yamma ya nufo gida.
Kwankwa sawa suke babu sararawa, yusuf dake cikin mota me yake inba dariya ba, addu'ah ma yake Allah yasa Kar a bude,
Yaseer yace' wannan amarya
ina, bata hadu ba,
Ummu tace' Ina kuwa ta hadu tazo ta rufe gida ko wayace Mata ana rufe gidan Amarya?
Yaseer yace' cigaba da kwankwa Sawa,Bari ma asa dutsi yarda zata ji,
Dutsi suka dauko suke yi, sukeyi shiru, tsayawa sukayi Dan hutawa, Ummu tace' Allah ya so mu ma yamma ce da tuni ta shanya mu,
Yaseer yace' so take ta looser sweet da chocolate,
Ummu tace' mu kuma mu looser Alkhaki?
Dariya sukayi, yace' nifa najima banci ba,
Tace' Nima haka,
Kamar daga Sama sukaji ance, ku gyara a bude maku,
Juyowa sukayi a tare suka ce Yaya?
Murmushi yayi yace' to ku matsa, bazata ji ba tana can ciki,
Bude masu yayi yace' ina Yayan naku,
Yaseer yace' Ka ganshi can a mota, yayi parking a kofar gidan can wai Dan kar ace tare muke,
Murmushi yayi yace' Bari na bude masa gate sai ya shigo da motar jeka ce masa ya shigo,
Zuwa yayi ya fada masa shikuma ya bude gate din, Ummu ta hau kan Dan step din dake kofar parlourn ta tsaya shima yaseer zuwa yayi ya tsaya
yace' kinga gidan nan harda wurin yin ball?
Zakiyi ?
Tace' daga zuwan mu ko?
Sai an nuna halin,
Yace' kuma basa bawa zamuyi da matar ba?