Sashe 18
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaseer
yace' Yaya itace cikwan farin cikin mu,yaya itace komai namu tun muna kanana,da yaya muka fara bude ido muke gani a matsayi
mai Kula damu,dukda Yusuf ya girmeni da shekara daya,itace ta reneshi har aka haifeni, ta hada Dani dashi ta rena,bata da wani buri Sama data faran tamana koda zata bakan tawa wani ko ita kanta, she's sacrifice alot of things for us, shes can do anything for us,yaya tun muna yara take Kiran mu da Yusseer wato Yusuf and yaseer, yaya ce ta fara koya mana karatu,dukda ita bata maida hankali Akan karatunta amma kome aka yi Mata ta iya,indai har zata tsaya ta koya din,Amma kuma bata tsayawa tanayi ba ruwanta da karatu Bama taso,kuma mama bata Mata fada Amma mu tana mana fada sosai musamman akan karatu.
Ada ba abinda ta iya sai mana wanka da shirya mu,suka dai mukasan ta iya don ko
kunna gas da bata iya ba, Akan mu ta iya mota saboda fitar da muke any how,ita zata kaimu school sai ta dawo ta shirya taje Tata,bata damu ba don ta makara,abinda tasani shine karmu makara,daga makarata take wucewa ta dauko mu ,Idan mundawo ta samu muyi sallah tamana wanka, tasa mana kayan islamiyya, sannan ta kaimu,sai ta kaimu islamiyya sannan zata cire uniform dinta, tun muna yara tayi damu mudena fada mukaki jinta , tace nake cewa Yusuf Yaya naki fada, kullum sai tai rabiyar fada idan ba ita ba ba wanda ke iya raba mu, bata da
lokacin kanta sai namu, Yaya taje cell saboda mu,ba Wanda yasani saI mu sai Allah,bata damu ba, yaya ba ruwanta,tana da tausayi,kuma bata da mutunci,don kaf ma'aikatan gidan tsoron ta suke ji.
Watarana zata kaimu islamiyya har mun Shiga ta manta bata dauko kudi ba kuma bamu dauko abinci ba, wataran muna tafiya dashi sai tabi ta kofan baya don ta dauko abincin,komawan da zatayi bata dawo ba sai gajiya mukayi muka taho don mu ganta,Jin numfashi a garden yasa mukaje wurin,muka Kira mama,tundaga wannan rashin lafiyan ta koma wani rin shiru bata magana,dazaki Mata magana dubu to nodding Kai zata maki sau daya,tun muna damuwa har muka saba, da shirunta,ta kuma rage kaimu park da duk Friday da Thursday idan an dawo daga school Bama Zama muna park,da can ita ma bata San zuwa gidan kawayen Mama, shiyasa wani zabin muke wuni a park wani zubin kuma mu yi a gidan kawayen ta,
Alokacin da zata tafi karatu mama tace mana idan ta tafi bazata dawoba,koda na fada Mata tace min zata dawo,amma kar na fadawa kowa sai Yusuf, munyi kuka har Abba Saida ya zane mu,a lokacin Yusuf ke fada abinda mama tafada lokacin muna bacci tace,wai yaya bazata dawo ba kuma zamu manta da ita a rayuwar, abinda Yusuf yayi tunanin zata mana irin abinda akayiwa wani abokin mu,muka dena yarda tana zuba mana abinci sannan kome tabamu bamu ci,ko ta tambaye mu yaya sai muce bamu Santa ba, saboda ita aka tashi daga wancan gidan muka dawo wannan gidan.
Ya kifa kansa Yana cigba da kuka,
Yusuf yace' Akan me zaki ce mu fada mata, cewar yaya ta zo?
Kwallan dake zuba a idanta ta share
tace' me zai Hana to mu nemota?
. taya zamu ne mota?
Ya tambaya,
Zamu ne mota mana indai a fadin garin nan take?
Yaseer yace' ehh haka ne zamu iya nemota,amma dole sai ta temakon Isiya driver (drivern ta)
Isiya kuma ?
Wayeshi) ta tambaya tana kallansu,
Yusuf ne yace' drivern yaya ne,Amma meyasa kace haka,
Ya tambaya Yana goge hawayen idan sa yana kallan yaseer shima yaseer din hawaye yake gogewa
yace' lokacin da zata tafi London tana yawan fita,idan zaka tuna har tambayanta muka sha yi Amma bata Kula muba, Shi zai tamaka mana,
Amma de kasan baya gidan ai ko?
Wannan duk mi sauki ne,zamu iya nemansa ko ta wurin mai gadi ne ,nasan suna gaisawa ai.
Tashi tayi tace' ni Bari na tafi ,kunsan tare da uncle mukazo,idan anjima kuzo ku gaisa dashi,daman Baku taba ganin sa ba bako?
Wanda mukace Yana kama da yaya?
Yaseer ya tambaya
Ehh,Shi sai kunzo,ta fice.
Gida ta dawo lokacin wacce zata kaita aiki ta zo,gaisawa sukayi ta fada Mata bukatar ta,dakuma unguwar da takesanyin aiki da gidan idan za'a samu, matar mai suna Ladi
tace' to kinga gidan da kike fada de Gaskiya yan gidan basu da kirki, don nasha Kai mutane Amma suna guduwa bazasu iya ba,bare ace ke, kuma a matsayin kurma ko nace
bebiya kinga kwa ai da matsala, Amma Idan zaki iya bakomai duk mai sauki ne,
Jinjina Kai tayi sannan iya ladi taci gaba da fadin, yanzu zanje gidan Idan tana nema, to kobata nema ma zanyi yarda zatayi
dauke ki aiki.
Kudi ta Ciro ta bata tace tayi kudin adaidaita, godiya tayi ta fice, tace'" naji damus ai yanxu zanje nadawo ma ina dalili taab,watakil ma a karamin,ni ina ruwana koma yar leken asirice be dame ni ba.
Maman Sadiq ce tace'
Allah yasa de asamu,
Ameen tace, su nan suna hira matar ta dawo bata jima ba,
Tace' ai anyi dace,amma wai aikin ki gyaran Parlour ne Sama da kasa sai daki idan ance kiyi,da kuma aiki haka de,Amma fa Gaskiya akwai wulakanta mutum ato Gaskiya ce,
Ca tace' bakomai,yaushe kuma zamuje ?
Yau da yamma nace Zan kawoki,sai ki hada kayanki,Idan kun Gama zuwa yamma sai ki kirani Fatsima(mama Sadiq),amsa Mata tayi sannan ta fice,
Maman Sadiq tace' to yanzu bari na hado maki Yan tsuffin kayana da zan bayar sai ki tafi dasu ko?
Bata jira
amsar ta ba ta Shiga daki ta kwaso kayan,ta ajje,waje ta fita wani store ta dauko tsohuwar Ghana most go ta goge ta tas ta zuba kayan a ciki
tace' kuma Riga daban zani daban sannan dankwali ma daban,haka masa aikin keyi,wayanci de, bansan mezaki je yi ba Amma koma meye nasan ba abin cutarwa bane dukda Baki fada min ba. ta
bude Baki zatayi magana
tace' kinga tashi ki dauko abinda zaki bukata a saka a ciki Bana San godiyar ki,
Kallanta tayi kawai,kuma har ranta take fada,tashi tayi ta dauko man shafa da turare da inner wears daman ita powder ba mutuniyar ta bace,bare kuma jam Baki,sai lipgloss ta zuba aciki, maman Sadiq ta dauko sabulu da klin dayawa ta zuba Mata su,ta zira handbag dinta Suma aciki daukan wasu kayan tayi
tace' taje tasaka,sawa tayi ta fito zanin plane ne kuma bata iya daurawa ba,ita skirt ma baso take ba bare kuma wani zani,a haka ta fito ta tattare Shi Sama tana tafiya, lokacin maman Sadiq ta fito daga kitchen itama,sai datayi dariya mai isarta tukunna ta sarara ta koya Mata yarda ake yi, ita dai wannan kayan wahalar baso ba take ba.
Suna cin Abinci tace' ina San na sai gidan da su Amina suka tashi daga cikin sa,zaiyi nawa kike ganin?
Maman Sadiq ta kalleta tace' idan Abban Sadiq ya dawo zansa ya tambaya maki duk abinda ake ciki zaki jini, daga Kai kurum tayi.....
By: '''Hijjart Abdoul'''
Cwthrt
A BAKIN WAWA*
_Akanji magana_
Not Edited
POST 2020
REPOST 2023
Da sallama suka shigo parlourn, kana ganin su zaka San sunyi kuka, sabida idan su da beyi kama da normal ba,amsa sallaman mama tayi tana kallansu taji jikinta yayi sanyi,saboda ummu tana dawowa ta Basu labari kamar yarda suka bata, tabbas suna San wannan yayar tasu,shin ina zasu ganta?
Samun kanta tayi dacewa Insha Allah za ma su ganta.
Katse Mata tunani sukayi ta hanyar gaidata,amsawa tayi,
tace' kuje kuyi breakfast don Naga alama kamar bakuyi ba ko?
Yunwa suke ji bata kadan ba,Amma a halin da suke ciki yasa baza su iya cin abinci ba, Yusuf ne
yace' a,ah mun koshi sai da muka ci muka fito ma,
Badan ta yarda ba sai don kada ta matsa masu,yasa ta barsu, Kiran ummu tayi,ta tashi ta Shiga ciki,
Tana Shiga ummu na fitowa ganinsu a haka kowa yayi shiru yasata karasowa
tace' twins dina sannunku ko nace mako besties?
A,ah ba besties ba yusseer kuke so??
Tafada tana kallansu,wata harara da Yusuf ya wurga Mata yasa ta fashewa da dariya,
tace' remember Yaya salama tace ko nayi maku laifi Banda fushi,Banda kallan banza,bare kuma a samu harara ato,
Ta fada tana murguda Baki tare da Zama ta daura kafa daya kan daya,
Ba Wanda ya tanka Mata,don sun san halin kayansu,yanzu suna magana zata ce yaya tace kaz tace kaza,kullum sai ta Kara maganar ta.
Ganin sunyi shiru yasa
tace' yanzu uncle zai fito sai ku gaisa ko.
Daga nan sai muje garden mu tsara
yarda za'ayi ko?
Numfasawa Yusuf yayi
yace' mun samu numbern sa,mun kirashi yace yau bazai samu damar zuwa ba,baya garin,kuma sai jibi zai dawo,
Ya fada Yana kallanta,itama kallansa tayi
tace' jibi kuma?
Meye wani jibi,nifa kunsan bagane wannan abubuwa nake ba,kumin da yaren da zangane mana kwace mun wani jibi,
Ta karashe da daukar remote tana murguda Baki,
Yaseer da tunda yazo bayan gaisuwa bai Kara magana ba,
yace' muma haka yace mana basani muka yi ba,ya fada Yana hararanta,
Tsabar ta rena masu hankali, idan sun fada Mata sai tace batasani sukuma sai su fada Mata,yaci ace idan karatune to ta hardace,
' tace jibin ce Baku sani ba?to kar kusani,
Tayi shiru sai kuma can
tace' laaaa Monday ce ko?
Ita jibin inke nufi?
Bawanda ya daga Kai ya kalleta tv ma suke kallo,suna cikin haka sai ga AA nan yazo zai wuce
har yaje Baki kofa zai fita bawanda ya lura dashi sai ita,tana ganin zai fita kuwa ta tashi da gudunta
tace' uncle Baku gaisa ba da besties din nawa ba,kuma zaka fita,
Sai anan suka lura dashi,basa ganin sa sai bayansa kawai suke gani,
Yace' haba ummu bakya ganin sauri nake Zan fita, so nake naje na gaida mutane kinsan de Sarai gobe Zan koma ko?
Turo Baki tayi gaba tace' nasani Amma ai gaisawa ce kawai zakuyi fa?