Sashe 71
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sameera tace' yanzu ma ba zuwa Nayi ba, nazo ne nace maku na dauki kudi a dakin Abba zanje party, sannan kuma PA din Abba yace nace masa an sayar da companyn sa dake Lagos sabida Wanda suka hada business dasu kowanne gari na manta, sunce kome oho de na manta idan ya samu dama zaizo yayi masa bayani, nikam Nayi nan,
Ta kalli Abbab tace' Abba Allah ya sauwake ya Karo lafiya,
Mama tace' idan kika fita sai ranki yayi mummunan Baci wanne party ne zakije yanzu?
Goma saura?
Har taje bakin kofa ta juyo tace' mama Kenan,ai ba yau na fara zuwa ba,yau de kika sani Zan fara zuwa, partyn ma sai 12am za'a fara Shi, kuma bansan yaushe Zan dawo ba, so bye,ki Kula da Abba,
Tana kaiwa nan tasa Kai ta fice, zuciyar Abba wani irin tafasa yakeyi, Abu biyu sun hade masa,mama kuwa wani irin kuka ne ya kufce Mata 'yarta?
Ba yau ta fara ba?
Tun yaushe Kenan?
Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un,
Abba kansa sai da kwalla ta zubu masa babu bakin magana, yama Rasa mezaice, zuciyar sa ce kawai take bugawa jira yake ta fashe ya mutu ya huta, wani irin tukukin bakin ciki yake ji,ga wani Abu Mai kama da daci ya makale masa a makoshi,
Suna cikin wannan halin Yusuf da yaseer suka shigo,
yaseer yace'
Lafiya?
Mama meya faru?
Yusuf yace' Abba ya jikin?
Mama tace' Yusuf Sameera ce,
Yace' Sameera kuma?
Me tayi?
Tace'Sameera shikenan nan Sameera fah?
Yace' to mama sai Sameera Sameera kike cewa me tayi?
Tana kuka tace' wai party zata je, kuma ba yau ta fara ba,me hakan yake nufi?
Yaseer yace' ta jima tana zuwa Kenan?
Watakila ma acan take kwana,
Yusuf yace' ehh tabbas hakanne ma, tunda duk weekend batayinsa a
gida ba?
Yace' kawai sai dai hakuri mama kiyi hakuri baga munan ba?
Abba kulle Ido yayi bazai iya Jin wannan abun takaicin ba, tun yanzu?
Ya fara ganin ishara?
Inaga yaje gaba kuma?
Besan sanda bakinsa ya furta Muhammad Maryma ba,
Da sauri mama ta dago da kanta tace' Alhaji wa naji Ka ambata?
Yana hawaye yace' abinda kunnan ki yaji,
Shiru tayi tana kallansa, to me ya hada wannan abun da su kuma?
Mutanen da sun Dade da barin duniya?
Shekaru kusan ashirin da Daya?
Yusuf yace' Abba me sukayi?
Mama tace' ba hurumin Ka bane,Ku tashi Ku koma, gida.
Tashi sukayi suka fita,
Yau ta kama Friday suna zaune da yamma a Gaban gidan su,yana Mata tsifa, suna hiran su, suna dariya,shiru tayi
tace' Baka tunanin zuwa mu gaida mijin Anty ummi?
Dena Mata tsifar yayi yace' sam Bana wannan tunanin,
Tace' ya kamata kuwa muje,ina so muje har Spain,
Yace' Meyasa?
Kawai, inasan naje Naga inda maso........
Sai kuma tayi shiru Jin Kalmar tayi tayi Mata nauyi a abaki,
Murmushi yayi Mai kyau ya cigaba da
Mata tsifar,,
yace'sa ba,
Tace' manta kawai,
Naki din na manta,
Tace' azumi saura kwana nawa?
Yace' maybe sauran sati uku zuwa biyu,bande Sani ba,
Tace' hmmm, gaskiya muje mu,
Ina,wurinda masoyinki ya zauna ko ina?
Tashi daga Kan cinyarsa zata gudu ya riko ta
yace' Ina zaki kuma?
Tace' abinci zanje na daura,
Yace' a,a indai Dan tani ne na koshi, maci abinda muka ci da Rana,
Zatayi magana ya janyota ta fado kansa,ta kuwa kifa kanta a kirjinshi ta rufe fuskarta,
Yace' ohh ni Abdulshakur Binaif,nifa banga abin kunya ana ba, kawai daga fadar abinda kika fada?
Yace' fada min, wai kina ma,
sai kuma yayi shiru yasan ko giyar wake ya sha bazata fada ba, yanzu wata irin kunyar sa take ji, musamman idan suna hira, hira Daya biyu to baza'a kare lafiya ba, daga karshe ma tayi shiru, sunkuyawa yayi daidai kunnan ta,
yace' nidai wannan kunyar tana cuta ta fah,
Shigewa tayi jikinsa ta kwanta,tana sauke numfashi Sam bata San yake Mata magana acikin kunne,wani irin takeji,
Yace' ko a daga ni, ko kuma na Rama, ana cuta ta fah, ko dan Baki san menake ji bane idan kin denne ni haka?
Tashi tayi ta zauna tana sunne Kai ta juyar da kanta, kwanciya yayi a cinyarta Yasa hannu ya juyo da kanta yace' kinsan sanin menake ji?
Daga Kai tayi alamar eh, murmushi yayi yace' to Zan fada Amma sai ranar da na Rama Nima,
Tace' to ni Ka karasa min tsifata,
Tsifa ko tajewa, ai nagama,yaushe zaki je Anty safiya tamaki wani,
Turo Baki tayi tace' a,a niba naso,
Okay shikenan,Bari muga ruwan wanka zao zuber Kan ko kuma zai Karu?
Ya tsine fuska tayi tace' bangane ba?
Zaki gane ai,
Turo Baki tayi tace' to dagani naje Nayi wanka, tunda yanzu kawai Sai dai kayi ta fadar magana a nannade kana kulleni, bazaka fada min ba,
Daga ta yayi ya tashi tsaye yace' to jeki kiyi, ni ina nan,
Tace' to meye na tashi tsayen?
Ka zauna mana, Ka jirani na dawo,
Tashi tayi ta tafi,ta hau stairs din kofar parlour Kenan, taji saukar ruwa a kanta, a sukwane ta juyo ta ganshi da tiyo a hannu Yana fesa Mata ruwa, gaba Daya ya jikata, saukowa tayi itama tadauka guda dayar da tagani a wurin ta fara zuba masa suna dariya abinsu, gaba Daya sun jika gidan, da ruwa shine ya an Kara da buga gate din da ake, Ya ajje yaje ya leka yaga waye, Wanda yagani ne yasa Shi budewa suka shigo, suna shigowa,
Mas'ud yace' ya haka Naga jikin....
Bekarasa ba yaji saukar ruwa a jikin shi beyi wata wata ba ya ansa ta hannun Binaif ya zuba Mata, sukaci gaba dayi Ita da Binaif shikuma Mas'ud Shikadai
yake zuba masu, Mus'ab tsayawa yayi Yana kallansu, wani irin tunanin yaji ya fara zuwa masa, wannan abun sak ya taba faruwa yarda suke din nan, ga suna nan hango wasu yara suna wasa Amma dishi dishi yake hangowa be farga ba sai da yaji Ruwan a jikinsa, hankalin Shi ya dawo kallan su kawai yake bako kiftawa, Yana kallan su Yana zaga yesu so yake ya ga suwaye Amma ina, ya kasa ganin hakan, ruwan da za'a zuba masa suka ganshi a kasa ya Fadi ya dafe Kai,haka mas'ud ya tsugunna ya dafe kansa,da gudu suka karasa wurin su,
tace' Chatty lafiya?
Mus'ab me ya faru, Mas'ud kunyi magana mana, Binaif yake tambayar su,
Dakyar Mas'ud yace bakomai, sannan ya tashi ya Shiga ciki, haka shima Mus'ab, a wurin suka barsu, ..
Kallanshi tayi tace' meya faru?
Hannunta ya kama suka tashi tsaye yace' maybe sun tuna wani Abu ne, makamancin hakan,ya faru,
Batayi magana ba, suka Shiga ciki, direct dakin sa suka wuce suka barsu a parlour,
tace' Ka Shiga kayi wanka, nikuma zanje dakina, Nayi?
Zama yayi akan stool yace' jeki hada min ruwan wankan,
Batayi musuba taje ta hada masa zata juyo Kenan tayi Karo da mutum,ya hankada ta cikin ruwan. ..
Koda suka fito shine ya taje Mata kanta tas ya shafa Mata mayika, ya daure Mata da ribbon, ya dauko Mata doguwar Riga tasa, ta daura Dankwalin a kanta, shikuma yasa kana nan kaya,
A parlour kuwa a kasa suka zauna suka daura kansu a kan kujera sai da suka natsu,
Mas'ud yace' maka tuna, nakasa tuna komai,na kasa,
Mus'ab yace' Naka sa hakan?
Na kasa tunawa, ina ganin Yara de suna wasa da ruwa kamar haka amma nakasa ganin fuskar su,na kasa hakan,
Shiru sukayi kowa da abinda yake sakawa sai kuma can, Mus'ab yace' wai baza su fito su bamu abinci ba,
Mas'ud yace' idan Baka San hanyar kitchen to wannan ba fitowa zasuyi ba,
Yace' ohh su bb da Mata, Kai Baka mamaki ne?
Mus'ab yace' wanne mamaki kuma?
Bana yi, kaima very soon zamuyi naka ai,
Yace' wannan gaskiya ne mana, Dan yanzu bawani tsoron yarinya kaidai Bari Malam,
Haba de, wai me Kake cewa ne,
Mekuwa nake cewa,kawai zancen ne yake tahowa Shi daya,Kai dai Bari Malam,an barka a tasha,
Kana Santa ?
Wa nake so?
Wannan yarinyar?
Taab ko tunata ma banayi,
Um,um fah?
Kai kasan Allah Bana tuna yarinyar nan, kuma naji ance idan kana San yarinya zaka kake tunata ko?
Har ga Allah wataran mantawa nake da ita,
Nasan de yanzu tana sanka ai,
Sai tayi taso, ni rabu da ita kaga, harda wani na turo Mata numbern sister na, hmmm wannan yarinyar?
Ummusalma tace' metayi?
Juyowa yayi yace' ohh salan gulma ko Kara sowa bakiyi ba, wani me tayi?
Kasowa tayi ya zauna tace' ehh din metayi?
Yace' ca tace na bata numbern ki,
To bata mana,mene aciki Dan Ka bata number na,
Yace' to Zan bata,
Tace' yanzu abinda zakayi shine,Ka hanata yawo,Ka rabata da friends dinta she trust you.
Tashi zaune yayi yace' lallema yarinyar nan,ki renamin wayo, za'ayi na hanata Duka wannan?
Ni Babanta ne ko yayanta?
Tashi tayi taje ta dauko bowl guda biyu da spoon aciki,sun zata su za'a bawa Chatty harda meko hannu,harara ta zuba masa ta mikawa mijinta, ta zauna a kusa da Shi, suka fara sha sannan,
tace' tasan Ka zo yau?
Yace' a,a ban fada Mata, ko kuma Baku sani ba, wata can daban,
Ya fada Yana hade Rai ba'a bashi ba,
Sai kuma yace' wai Shi wannan fruit salad din ruwa ko kuma me?
Mu ba mutane bane?
Mus'ab yace' rowar Kenan ai,munzo ko ace mana sannu
da zuwa
Ehh ba?
Sai saukar
ruwa da aka mana sallama dashi, ki Tasha malama kije ki zubo mana abinci ko Rai ya
baci,
Binaif yace' ranku zai baci yanzu nan ba yayarku bace ba?
Kuke Mata magana with respect mana,
Kallan juna suka kalleta suka kuma kalllan juna sannan aka Mata kallan irin bata Kai ba,
Mas'ud yace' bb kasan me aka mana kuwa?
Yana Shan abinsa yace' a,a
sai Ka fada,
Mus'ab yace' sata aka mana fah, gaba kidaya kayan mu na gidan Umma babu Shi,ko tsinke babu, ni credentials dimmu
ma nakeji,
Mas'ud yace' jika wani credentials ni basu nake jiba, zuben da siya nake ji,
Kaifa daman ba mutum bane,ni to karatuna nake ki ato, yanzu ba'a cucen ba?
Karatune me?
Karatun Da ba wahala?