Sashe 70
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina yayanah kanaji kayi shiru, Yayanah Muhammad nake cemaka,
Yana tashi ya kifa Mata Mari, yace' waye Kai din,amfa damaki nasan inda yakre ko ance maki nasanshi, wuce ki ban wurin marar kunya,
Wannan Mari da yamata Shi yafi komai tsaya Mata a Rai, Sai da ta nemoni,tana kuka ta fada min yarda akayi, ina zuwa Nima na dauke Shi da Mari,Akan me zai Mari kauwata, daga nan fada ya kaure a tsakani mu, na masa Duka ya Kai karata,Nima aka dakeni, da muka je gida
lokacin Babana yayi tafiya, Baba Umar yace' muje mu mu masa sannu da zuwa da yamma kuwa mukaje nida Maryam, Ashe Mahmud Dan matar Baban mu ne, ban saniba, sabida ban taba ganin sa ba, muna Shiga yace' ai nine na masa duka, baba bebi ba'asi ba ya kamani ya jibga a gaban Maryam Ashe Maryam ta nade abinda ya fada masu, muna fita tayi ta Bani hakuri, nace Mata bakomai, muka koma gida jikina duk ciwo tace' Bari taje ta Kira Inna, nace Mata to,Ashe da ta fita Gidan mu ta koma, a zaure ta tsaya tace' wai ana Kiran Mahmud, gudu waje, Mahmud na fitowa ta dutse ta kwada masa ta fasa masa Kai,bata barshi ta kuma bula masa kasa ta buga masa warning tayi tafiyarta, tundaga nan muke fada da Mahmud ba wani ba wa Maryam ba, har girman mu na kammala secondary school dina, na samu BUK Amma Baba yace bazani ba, Mahmoud ne zashi yafini kokari bazaiyi asarat kudin sa ba, banyi musu ba sukayi cuwa cuwan su komai ya komai na Mahmud Bana Muhammad ba, Baba Umar ya samu min diploma a Kaduna dayake Allah yabani baiwar zane sai yace na Karanci fannin zanen, banki ta tashi ba nafara karatuna,har shekara uku lokacin Maryma ta gama makarantar ta, a lokacin kuma Mahmud dayazo hutu yace Maryma yake so, Baban mu ya nemi da ba'a Shi Babanta yace zaiyi shawara tukunna, da tambayeta wanda take so tace ita babu Wanda take so, yayi yayi amma tace babu,kowa ya aura Mata zata zauna, ta dauka ni za'a aura Mata bata San Mahmud bane, sai da Baba ya tafi nake fada Mata Mahmud za'a aura mata, tace batasan zancen ba,da kanta taje ta samu Baba ta fada masa ita ni take so ba Mahmud ba, haka yaje ya samu Babana ya fada masa yayi hakuri,
Bayan auren mu da wata biyu baba Umar ya samu min aiki a Lagos yace na tafi can, tunda Noma daman nakeyi da gonarshi, a haka akayi muka tafi da iyalina, acan na fara aiki ina aiki dai kuma na fara kasuwanci daga nan na fara canji, shikenan hanyar kudi ta fara budewa har nafara fita kasa she, daga nan kuma na fara gina shaguna na canji, da abubuwa har na fara aiki da turawa suna zuwa suma suga yarda ake aikina, daga nan wani bature ya Bani shawarar Nayi company a kasar su,zai Kula min dashi tunda na kasa yi a kasata, koda Nayi shawara da Baba Umar yabani Gogan bayan yin haka haka ma, Inna banki ta tasuba nayi muka fara har aka Gama shine ya tsaya Akan komai akayi aka gama,ana gamawa na dankawa matata Shi, bata so ba,Amma Felix wannan baturen Shi ya karfafa Mata gwiwa ta ansa, tunda ganan kuma na fara gina company da shawarar, da ikon Allah kuwa kasuwa ta bude
ga aikina ina samun nasara, gashi kuma na Karo karatu.
Wani zuwa hutu da mukayi Baba yace ga Mahmud ya Gama makaranta amma babu aiki, result dinshi beyi kyau ba sabida haka na Bashi wani shago yake Kula da Shi, na ginawa Baba Umar shago da Baba, banyi musu ba nace yake Kula da companyn Abuja Wanda ya Gina ba jimawa,
Bayan wani lokacin Allah ya azurta mu da haihuwar Umar ranar da aka haifeshi ranar na mallaka masa wani fili babba a garin Lagos, lokacin Mahmud yayi aure,kuma a lokacin sunzo Lagos shida matarsa da yayar matar sa, washegarin da ta haihu za' sallame mu,sai ga su
sunje ganin yaron, a asibiti Yana dakin da ake ajje jarirai, sukaje ganin sa, bayan yayar matar sa ta tafi aka ce wai yaro na ya yarasu, koda naje sai naga bashi bane,sabida Maryma tasa masa wani Dan box acikin towel din Shi,Wanda ta siyo a Paris da mukaje, tayi kuka taso ayi bincike amma baba Umar ya Hana yace haka Allah ya kaddara, Bayan wani lokaci Allah ya bamu 'yan biyu Mas'ud da Mus'ab, daga nan aka min transfer zuwa Abuja na koma Abuja da Zama
shikuma Mahmud ya koma Kano, duk wani kulla kullan Mahmud nasan yanayi,duk wani cuta da cuwa cuwar nasan dashi kawai Nayi shiru ne, nasan Bani yake cuta ba kansa yake cuta kuma da ikon Allah sai Allah yayi ban taba faduwa ba sai ma gaba da nakeyi, Nasan na Allah basa karewa,
'yan biyu suna da shekara hudu Allah bamu Ummusalma, tunda ta taso Allah yayi ta da tsokana da fada tun tana rarrafe Sam basa jituwa da Mas'ud dayake Shi Sam beda hakuri koya ta ya kushe she sai ya rama, sabanin Mus'ab da duk inda yaje
sai ya kawo Mata alawa, har tayi shekara biyu tana maganar tana gudun ta ko ina ga tsokana babu Wanda take yiwa sai Mas'ud lokacin tana cemasa Masud wai mas'ud, shikuma yayi ta bala'i, Baya amsawa, idan be amasa ba kuwa to ya Shiga uku tayi tabinsa tana Kiran sunansa kenan, kuma tayi ta makale masa idan sun dawo,
Ranar da ta Shiga shekara biyu ranar Mas'ud yace zai hada mata Birthday idan sun taso daga makaranta sai dai a ranar aka neme su aka Rasa ko sama ko kasa kaf fadain Abuja babu su,tun daga nan Ummusalma ta dena walwala tadena dariya kullum ina Masud da Masab kullum zancen ta Kenan, ina suke
har wani Zazzabi tayi bata cin abinci sai ance Mata ga su Masab nan zasu zo, a haka de ta Dan warware, kwatsam ranar da aka sallamu daga asibiti da daddare wuta ta kama a gidan mu, tashi mukayi
muka fito Ashe daga ganin wuta kwatsam naci Karo da Mahmud, da matarsa Saratu,
Mamaki ya kama mu, sukace dayan biyu ko su bamu, Ummusalma ko kuma su mu Duka mu Kone,bayan yagama min Duka Kenan, komawa ciki nayi dakina, Maryam tace' kar na Basu,
Nace' Mata gwara ace ita rayu, nadauketa
lokacin kuka take sosai itama ta tsorata ainun, kafin na Basu ita nasan zasu kwashe muhimman takardun ne, hakan yasa na canzawa komai suna nasa Ummu, sunan 'ya'ya na Kenan,
Ina basu ita suka shiga suka kwashe komai, suka tafi suka Kara cinnawa gidan wuta, Allah yasa akwai wata karamar kofa ta dakina, tana nan muka fice muka tsira da ranmu, a gidan Mai gadin mu ranar muka kwana,gidan kuwa ya kone, washegari kuwa muka yi mukaje kafancan acan naji nakejin labarin Babana ya saki matar sa danta ya dauketa, sannan kuma Baba Umar da Baban sun tashi sun bar garin, muka dawo cike da wasiwasi muka koma Kano da Zama,dukda nasan Yana Kano, Amma haka muka dawo da Zama,bayan shekara Daya muka haifeki, nasha wahala kafin nagano Ummusalma da kuma yarda take, lokacin tana ss3 na Kai ki school din akace sai dai a saki a ss2 nami da a yiwa Ummusalma repeating dan kawai sabida ke, Allah yasa ita ma bata wani performance sosai aka kwayi Mata,sai dai kin komawa da tayi,sai a second term.
Shiru yayi yace' yanzu kinji?
Kinji komai kuma?
Itama shiru tayi can tace' Amma kasan gidan su?
Yace' gidan dana San su yanzu basa nan,
Tace' Baffa waye yace a rabu nida ita ?
Yace' bansan shiba, da alama de aiko Shi akayi,
Tace' Baffa zanyi komai,
Inni tace' ke Baki da hankali daman bansa niba?
Mezakiyi Tou?
Tace' Inni ai da da da yanzu ba Daya bane, nifa yanzu barrister ce, bawani Amina ba, agaban sunana akwai Barrister sannan ace Amina, kinga kwa ai da banbanci,
Baffa yace' babu abinda zakiyi, kedai kawai kicigaba da taimakon Al'umma duk wata kiji alert ki huta,
Tashi tayi tsaye tace' Haba Baffa wannan wanne iri Abu ne, a gaskiya bazan yarda ba, dole sai na Kai masu sammaci,
Baffa cikin wata irin tsawar da bai taba Mata bata yace' Ina cewa Kar kiyi kina cewa sai kinyi?
Inni ma cikin wata irin murya ta tsantsanr bacin Rai tace'
idan kika kuskura kika sa bakinki a cikin zancen nan to ina Mai tabbatar maki, zaki Fadi kasa ne,biyun babu ukun zero,
Baffa tashi yayi ya yace' kada ki fasa abinda akace,
Ya fita ya barta,
Tace' Amma inni....
Idan Baki min shiru sai ranki yayi mummunan Baci,kin fimu Santa ne?
Tashi tayi itama inni tace' Abu daya zan ce dake shine ki nemi yayarki, shine kawai abinda zance maki,
Tashi ge daki, tsugunnawa tayi a wurin ta fashe da kuka wanne irin Abu ne wannan?
Sun Rabata da ita yanzu kuma sunzo sunce ta nemeta ta ina zata fara?
By: '''Hijjart''' '''Abdoul'''
Cwthrt
*A BAKIN WAWA*
_Akanji magana_
Mama zaune a dakin da aka kwantar da Abba har dare be farfado ba,su yusuf sun tafi gida Sameera tun safe bata zoba, tayi jugum tana kallansa tunanin abinda ya faru kawai take har ya Shiga wannan conditio din, motsin da taga Yana yine ya fargar da ita,ta matso wurin Shi, da sauri taje ta Kira likita yayi gwaje gwaje sa yace' Kar a fada masa abinda zai tayar masa da hankali,
Yafita,
Zama tayi a kusa dashi tana kallan sa, sannan ta jingina pillow a bayan sa ya da tashi, ta kawo bowl ta masa brush taba Shi Abu Mai Dan ruwa ruwa yasha, sunan zaune Sameera ya shigo,
Mama tace' sai yanzu zaki zo?
Tun safe na kiraki Amma sai yanzu?