Sashe 72
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Binaif yace' aikuwa karatu Kona ihu ne da wahala,
Ummusalma tace'
mi amor ai kasan shifah aljanine,
Dariya suka kwashe da Shi ita da Shi, yace' aww haka fah,Ashe fa aljani ne,
Mus'ab yace' fisabilillahi bb muna fada maku Amma kuna mana dariya?
Kamar Baku damu ba?
Mas'ud da yacika yayi fam,daman ga
yunwa ga haushin Hana Shi abinci ga haushi dariya da cemasa aljani, tashi yayi fuuu ya fita yaje ya kwaso jakar su da suka dawo dashi,
yace' twinny taso mu bar gidan nan, an tsane mu sosai da sosai ai bamu San tsanar takai haka ba, bakomai, nadena zuwa gidan nan kuma Nima idan Nayi aure kar azo min ato ande ji ai,
Mus'ab tashi yayi yace' yau ina bayan Fav bro,
Ummusalma tace' Ku kuka sani, wannan yace twinny wannan yace fav bro alasa bitter ne,
Ku fice daman kunzo kun jika min carpet da kujera a je,
Binaif yace' Umma ta gaida Aisha,
Daman ni an dameni an hanani sakat da mij.....
Bata Kara taze tana Shan abinta,
Sakar Baki sukayi suna kallan su, sannan Mas'ud ya jinjina Kai yace' taabb to na fasa tafiyar, anan Zan kwana ma, ko yakace,
Mus'ab yace' kuma mazo mi Hana su sakat?
Kaga zamu rage masu Jin dad...
Yo muma rage mana,su Suma siya da kudin su, sai muga ta tsiya tunda an nuna ba'a San mu kuwa sai mun zauna, mu ai daman so muke mi Hana Jin dad.....
Shiru yayi sakamakon cokalin da ta wurgo masa, tacet Baka da kunya ko?
Daure fuska yayi yace' oho de,
Tashi tayi ta dauki bowl din Binaif da ya Gama ya wuce kitchen, daga nan ta daura abinci, tana yi tana wani Abu har ta Gama abinta tajera a dining koda ta fito ba sanan, wanka taje ta sake ta material Mai kyau Riga da skirt to fito, a waje ta gansu da tsintsiya a hannun Mus'ab
shikuma Mas'ud Yana zaune sun baje carpet sunsa cushions suna Danna waya, Kara sowa tayi tace' meye?
Yace' fav ne mana, bece min kowa ya gyara daki ba,sai da na taya Shi muka gyara daki daya tas aka jera kayansa sai ca yace bazaiyi sharing daki Dani ba,wai idan Yana hira karami Dani inajin abinda yake fada, shine ya shige toilet yayi wanka, Yana fitowa nace masa ai dole sai ya tayani shine ma wai Dan kar na dameshi shine ya fito wurin bb, kijifa dan Allah,
Tace' shikenan bakomai yi hakuri zo muje na tayaka gyara dakin naka, idan yaso sai ko gobe ne sai na Shirya ma kayan Ka a drawer yi hakuri muje,
Tafiya sukayi, mas'ud ya daga murya yarda zasuji yace' ehh din daki ne bazan hada da karamin yaro ba, ko budurwa be taba yiwa magana ba, a to ade ji dakyau,
Binaif har zaiyi magana sai kuma yaja bakinsa yayi shiru, sukuwa da suka shiga, tace' muje dakin,
daki suka Shiga,
Tace' kasan yaza'ayi?
Kayan Shi za'a kwashe a mayar dakin naka, Kai kuma a shirya ma kayana Ka anan, idan yaso yayi aikin Shi, Shi daya,
Aikuwa haka akayi suka kwashe masa kayansa tas suka mayar dakin dake opposite da Shi, suka Shirya kayan Mus'ab komai tsab, ta kofar baya tabi ta kwaso freshener ta fesa masa a dakin, ta taya Shi gyaran parlourn ma tsab suka fesa komai, suka saki labulen suka fesa Freshener ko ina, sannan yaje yayi wanka ita kuma ta fito,
Kusa da Binaif ya zauna tace' Ina wayana?
Banza yayi da ita tace' bb wai ina wayana ina maka magana fah,
Dagowa yayi ya kalle ta, yace' ai Naga Baki banbance ba, kuma mu biyu ne ana din,
Mas'ud yace' taab karka yarda wai bb da kana da abokai ai kunya zaka ji, ina laifin tace' maka Sweetie, sweetheart,sweetlove, sweets sugar, sweet sweet dinnan nake fada maka sunfi sweet, a kauyence ma tace maka dear Amma wani bb ai bata da maraba da kanwarka,
Kumewa tayi tana aiko masa wani irin harara sarai yasan hakan zata yi shiyasa ma yaki kallanta Kar ya kasa karasa abinda zai karasa,
Binaif yace' hmmm rabu da ita,ko mi amor din nan bata ce min sai dazu da ta fada,
Mus'ab ne ya karaso ya mikawa Mas'ud waya yace' ana ta kiranka, kabar waya a daki,
Yace' to ina ruwanka da wayata,bafa nasan kananun Yara suna taba min waya, taam, bani ni, daman de wayar biyu mutum take da ita,
Ansa yayi Jin an sake Kira,kwalalo Ido yayi yacet Sameera ce, dagawa yayi,
Mus'ab ya wayarce yasa a speaker ya kuma rike gam a hannun sa ya Sami wurin ya zauna, daga can Sameera
cikin muryan da ya Mata lakabi data munufukai,
tace' hellooo!
Bakaji ne?
Galla masa harara yayi yace' am am inaji, nace ya kike?
Tace' lafiya qalau, yau lafiya kuwa najika shiru?
Yace' eh lafiya Nayi tafiya ne,
Ayyyaahhh ya hanya,
Ahh lafiya qalau,
Sai kuma yayi shiru, Ummusalma mezatayi ba dariya ba, haka ma mus'ab Shi kansa Binaif murmushi yake, yarda yake maganar kamar ana janyota shikadai ke basu dariya,
Tace' kayi shiru,
Kema shirun kikayi ai,
Tace' Amma na fada maka Abbana beda lafiya ko?
Amma ko Ka tambaya ko?
Yace' ayyyaahhhh sorry kinga mantawa nayi,Nima da nazo na tarar da sister na ba lafiya shiyasa, kiyi hakuri ko?
Tace' Subhanallah meke damunta?
Zazzabi da ciwon kai ke komai ma,
Tace' ayyyaahhhh Allah ya sauwake, Ka gaida ta to,
Nace Mata wa Kenan?
Ikon Allah, who am I to you?
Zare Ido ya fara Yana kallan su, yarda suke kunshe dariyar su, Ummusalma ce ta saisaita Kanata tace friend irin sautin be fito ba, Amma ya gane,
Yace' friend,
Iya haka kawai?
Ehh mana,
To haka zakace Mata friend Dina na maki sannu kuma tana gaida ki,tunda rowar numbern ta kake min,
Shiru yayi Yana mazewa irin I did dinan, ganin yayi shiru
mus'ab yace' ba rowa nake maki ba, yama za'ayi na maki rowa ?
Ai kin wuce wurin,
Tace' dan Allah?
Yace' wallahi kuwa,
Yace' me kika tana dar min?
Kamar me fah?
Komai ma, kamar hira haka,labari Mai dadi, kafin nazo zuwa zanyi fah,
Tace' Anya kuwa zaka same ni a gida?
Zani party fah,
Yace' party ?
Wanne irin party ne haka?
Kinga magriba ta kusa fah,nikuma kafin Isha Zan zo kina so kice min at that time Baki gida?
Tace' kusan hakan,
Yace' bangane ba?
Tace' eh za'ayi party ne a central hotel,
Yace' biki?
Tace' a,a shagali kawai,
Kallan Ummusalma yayi irin mezan ce,fada masa tayi, sannan ta dauki wayar Binaif tayi typing tura masa,
Tace' kayi shiru,
Yace' narasa abin fada ne, Imagine yanzu ace bazan iya yin gaba ba da relationship dimmu to next level ba ba?
Shikenan bazan cika gaba da yin Aboya da me yawo ba,
Tace' kamar ya?
.kamar yarda kika ji, shikenan bakomai daman an fada min ai ba haliku Daya da Ummusalma ba, shikenan sai anjima Kar ki Kara kirana kuma,
Ya kashe wayar, tare da sauke wata karuwar ajiyar zuciya,
yace' ohhhh wallahi nafi ooo de,
Mas'ud yace' me kukayi hakan?
Ummusalma tace' hakan shine daidai abinda mukayi, na lura ta Baka wani matsayi a zuciyar ta,kaga kuwa dole sai anyi amfani da wannan damamr an hanata yawo nan Bana San Shi Sam,
Yace' to hakan yayi, Amma ya akayi bata gane muryna ba?
Ai muryan iri dayace,idan Baka sani ba, amma ni ina ganewa,
Yace' kekam ai Shiga uku Baki da maraba da alajanu fah,
Zatayi magana su yaseer suka shigo shida yusuf da Ummu ,gaida Binaif sukayi suka gaida su Mas'ud,
Ummu tace' yaya yunwa nakeji daga makaranta muke,
Yaseer jita mu kuma ai bamaji ko?
Salan idan an tashi zubowa a zuba maki kedaya ko?
Yusuf yace' sankan fa?
Mas'ud yace' Ku Baku da Baki?
Ita ai tayi magana, kuma sai kuyi ai,
Ummu tace' yawwa yayanah fada musu de,
Wani dadi yaji yau ance masa yaya har wani Kara Fadi yayi da Kara Zama, girgiza Kai Ummusalma tayi ta tashi ta Shiga ciki shima Binaif binta yayi yace' ciwon kai zaku hada min gwara Nayi nan,
Mas'ud yace' wai fav Amma tare da Kai zamuje ko?
Kaga ni bazan iya hirar arziki ba,
Mus'ab yace' dazu me Ka Gama fada min, baca kace zaka iya proposing kowacce yarinya ce bace?
Yace' share dazu ai kawai kade gane
Yaseer yace' wai tsaya karde ace kunsa zuwa wurin yarinya ne,?
Yusuf yace' ai daga ji kasan hakanne, ni da akwai wata yarinya ma da bazan iya juya ta ba kawai Bana San Shiga sabagar Yara ne kasan Mata akwai reni,
Yaseer yace' ai ba bakai ba koni wallahi albarka,
Mas'ud yace' inajinka kasan ni matsalar badaga nan take ba,Amma de fada min yanzu yaza'ayi,
Yusuf yace' Abu Mai sauki kasan matan ma kalakal ne, amma duk wata mace tana San caring to daga nan zaka fara,harda fah romantic talk kade gane,
Yusuf??
Ummusalma da Binaif ne da
suka dauko abinci suka tsaya suna kallan sa, a tare kuma suka Fadi sunan sa,
Juyowa ya kalle su,ya fara Sosa keya, Binaif yace' dole Ka fada sosai keya ai da yake kunyar anan take, ya karasa ya ajje kayan hannu Shi, ita ya karasa ta ajje nata,
tace' Yaya salama ko?
Nifa da kika ganni nan bazanyi budurwa ba, kuma ko aure bazanyi ba,
Ohh ni Salamatu ta abakin Umma, yanzu Kaine haka?
Yaseer yace' ai Yaya ko?