Sashe 9
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana
akinsa
Yana zirga zirga yaje ya dawo ya yaje ya komo,ahaka mama ta shigo ta sameshi,tsabar tunaninsa ma yayi nisa baisan da zuwanta ba,sai da ta zauna
tace, "Alhaji lafiya kuwa??
Naga kana ta yawo a tsakar
aki meke faruwa?
Kallanta ya yayi ya dawo kusa da ita ya zauna ya ja doguwar a jiyar zuciya
yace, "Bakomai ke damuna face rashin sanin menene acikin safe din
akin can,bansan ya zanyi ba".
Numfasawa tayi
tace, "Alhaji mezai hana mu chanza pin
in".
"Ba pin bane, password ne kuma ma password ba iya adadin letters
in bane kullum sai na gwada Amma ina,kuma dole sai an bu
e za'a iya canzawa,yanzu ya zamuyi?
"Haka zamuyi ta kallanta muna adana Amma munkasa bu
ewa?
Bama wannan ba na tabbata duk wani takardu masu amfani Yana cikin su".
Shiru tayi don itama bata da mafita Akan haka,su bawani iya Abu sukayi ba,kuma ba Wanda zasu yarda dashi su fada masa damuwarsu.
Lallaba Shi tayi Akan kar ya kadamu sunsan zasu bude duk Daren dadadewa kuwa.
Daga haka suka dauko maganar Ummusalma, mama
tace, "Nifa Alhaji yarinyar ince de baka bata wani kudi da yawa ba?
Kallanta yayi irin bangane ba, tace ehh ina nufin baka bata kudi da yawa ba kasan de dole zata bukaci kudi ai".
Yace, "koma nawa na bata ina ruwanki a ciki, tunda de ko ta neme mu sauya layi zamuyi,bare kuma tunda taje bata neme mu ba,tunda kikaga haka watakil ma an sace ta".
"Allah yasa ma ni an sace ta din,don kwata kwata banasan Kara ganinta".
Ameen yace kawai ya jawo system ya
fara aiki ita kuma ta fita.
~_London_~
Ummusalma har tayi wata hudu da tafiya,
a bangarenta kuwa bata wani tunawa da
wasu Marika don marikanta zata kirasu ba iyaye ba, bazata kirasu da iyayenta ba, bata tunawa da su sai akai akai,karatun gaban tama ya ishe ta.
Tana yawan tuna su yusseer,musamman idan ta tuna rayuwar ta tada.
Kamar kullum Karatu suke ita da sahr,sun kusa fara exams sosai suke karatun su,Bama kamar ita da bata so su kwace course dayan don Duka tana San abinta,sungama karatun suna Dan hira sama sama sahr ta kalli umsalma don yanzu kusan kowa a department din su yasan umsalma Indai kana tare da sahr to sai Ka santa,ta kalleta ganin wannan papern da take karantawa
tace,"wai meyasa kike karanta wannan papern ne?
Ummusalma ta kalleta
tace, "ba papern nake San karantawa wacce ta Bani nake so".
"Wacece ita?
sahr ta tambaya
Kwallace ta zubo Mata ta share sannan
Tace' I love her, she's my friend, but for me she's my blood sister, and she she ran away from me".
Muryan ta ne yafara rawa kuma batasan
yarda zatayi
Mata bayani ba ta gane shiyasa ta fa
a Mata wannan kalmomin maybe zata iya ganewa,sahr kallanta kawai take tana San Mata tambayoyi Amma tasan she's not ready to answer all her questions,is better for her tayi shiru, numfasawa tayi ta dafa ta
tace, "sorry".
abinda zata iya fa
a mata kawai Kenan ta tashi ta barta.
Binta da kallo tayi har ta kulewa ganinta itama tashi tayi ta tattara masu materials dinsu ta fara tafiya kanta a kasa tana tunanin bata an karaba taji tayi karo da wani abu materials dinsu gaba daya suka zube daga hannunta dagowar da zatayi kirjinta ne buga lokaci daya, hawayen da take makalewa tun dazu ne suka sauka Saman kumatunta rufe idanta tayi ta bude sai ganinsa tayi Yana tattare kayansa tare da nata gaba daya,dagowa yayi yasa hannu ya share Mata hawayen cikin wata irin murya mai sanya
yace, "kidinga kallan gaban ki idan kina tafiya kinji ko?
Daman yasan ba magana zatayi ba don Shi duk a zatonsa kurmance da gaske, Mika Mata kayanta yayi
yace, "don't repeat it ok?
Ita de tasan ta karba Abu Amma batasan meye ba,tana kallan Shi har ya kule sannan ta maida kallanta ga abinda yabata kayan sune ai,ta sa hannu ta ida share hawenta tayi gaba abinta amma wannan Karon nrml tafiya takeyi, tana Shiga taga sahr ta barbaje tana video call da yan gidan su,yau birthday dinta kuma ta manta shine suka Kira ta,ita tasan sahr ta manta ranar birthday dinta don tasan yarda taci buri a wannan birthday din,ajje kayan hannunta tayi ta Shiga wanka,har lokacin waya take da yan gidan su shiryawa tayi tafita balcony tafara zane,har tagama tana jiwo muryan sahr na waya da yan gidan su, lokacin magriba ne yayi zuwa tayi ta alwala data fito wannan Karon ta gama, wanka zatayi.
Bayan sunyi sallah sahr
tace, "yau birthday
ina Amma Baki tuna min ba ko?
Kallanta tayi batace komai ba.
cigaba tayi
tace, "yau tunda bamuyi abinci ba mu fita restaurant muje muci abinci Kala da Kala".
Tana fa
a tana daga Yan yatsu tana fari da ido, Kallanta kawai Ummusalma keyi amma batayi magana ba,tashi tayi tafara shiryawa don idan ba haka ba sai su ja lokaci suna zaune tana shirga masu wani shirmen,ita ma sahr tashin tayi tana shiryawa tana zabga magana ita kadai,
doguwar Riga ta zaro guda biyu a kayanta kusan kusan iri daya ce rigar kallan ce kawai ta bambanta,Mika Mata tayi tace tasa,sahr zata iya cewa bata taba sa irin wannan ba kullum cikin Riga da wando take sai Veil kuma Veil din ma a wuya take rataya,sai kuma skirt,karba tayi tace" thank you".
Sosai sukayi kyau ba kadan
ba damma sahr ce kawai tasa jambaki, umsalma kuwa ko powder batasa ba,takalmi suka sa iri daya Wanda yanzu kusan komai zasu siya to iri daya zasu saya,Amma Banda kayan sawa,fitowa sukayi suka hau taxi suka fada masa inda zai kaisu.
yan ya sauke su suka shiga cikin restaurant din Sahr ce taje ta fada musu abinda suke so, bayan ta koma kuwa hotuna kawai take daukansu, sahr tayi tayi da ita tayi ko Dan murmushi ne Amma ina haka ta hakura ta kyaleta,Amma kuma tayi kyau sosai, suna cikin hotuna ne aka kawo masu abincin su Basu ankaraba taga ancika masu table da abinci,kallan sahr tayi kallan irin wazai ci??
Sahr da tasan zancen taki kallanta.tashi ma tayi ganin Basu kawo Mata cake ba,zuwa yayi
yace, "can I ?
Kamar daga sama taji maganar shi,juyowa tayi ta kalleshi yana tare da yarinya bata fi sa'ar su yusseer ba,duk da gabanta ya
an fa
i,Amma ta
aga masa Kai, yarinyar ya fara jawa kujera ta zauna shima ya zauna,sahr tana zuwa bata lura da su Bama
tace, "Yau sai kin ci komai anan wurin sabida yau birthday nane".
Tana
aukar ta hoto,sai da ta zauna sannan ta lura da su gaisawa sukayi don ita sahr Bama ta ta
a ganinshi ba tunda bata business bare tasanshi, cake aka kawo musu tace su fara ci, baiji komai ba kuwa ya fara ci,itama Ummusalma ci ta farayi a hankali a hankali kamar bata so, AA da sahr kuwa surutu suke kamar da can sun San juna,ita dai kallansu take, kallanta ta Kai Jan yarinyar taga idonta na kan cake din da'alama Shi take son ci don ba abinda taci,batayi magana ba taci gaba da cin abincinta.
"Uncle cake zanci
ni bazanci abinci ba".
lomar dazata Kai ce ta ma
ale a hannunta ita bata Kai bakin ba ita bata rufe sakamakon Jin abinda yarinyar ta fada .
Bata Ankara ba taji
yace, "bazaki ci ba tunda naki ne".
Ya maka mata wata harara
ba shiri
yarinyar tayi kasa da kanta,
Kallansu Ummusalma tayi daman ya iya Hausa?ita tunda tazo ba taji anyi Hausa dukda tana ganin hausawa Amma Basu fiye yin hausar ba.
Sauke cokalin tayi ta ajje sannan ta jawo cake
in ta yanka,ta fara sawa sahr sai Shi ita ma tasa tasawa yarinyar,har aka gama babu Wanda yake magana sai sahr da ke daukan hotuna ko gajiya batayi.sunje zasu biya sukaji wai ya biya kudin,sosai sahr tamasa godiya ita kuwa Umsalma kuwa ko kallanshi bata Kara yiba kawai mamaki take daman Dan Nigeria ne?
Har cikin school yakaisu sukayi sallama ya wuce,suna Shiga kuwa sahr ta adda beta da tambayarta waye Shi?
Tace,"kinga nasan de ba saurayi bane don kina mugum kama dashi daman kina da yaya anan bansani ba?
"Kama?
ta maimaita.
tace, "ehh mana ,sosai kuke kama dashi".
"Kinga bama kama dashi please kidena wannan maganar ma,
Ganin batasan zancen yasa sahr cewa Naji na daina to ina gift dina kinsan de zaki Bani gift ko?
auko wata takarda tayi da tayi ta Mika mata,ta tashi ta wuce toilet, Bu
ewa tayi taga mene aciki,ganinta tayi a tsaye cikin Riga da wando sai Vail
in da take sawa a wuyanta hannunta kuma rike da takardu ta na murmushi,sosai abin ya burgeta,ta jima tana kallan zanen sosai ya kayatar ta,wai yau ita aka zana sai ta kwashe da dariya, Ummusalma na fitowa ta rungume ta tana Dariya,
tace, "waye ya zana yayi kyau kuma na gode".
Bata kula taba ta shirya tayi sallah tajanyo books tafara karatu,itama haka ta gama santin zanenta tayi wanka tay sallah.
Kwanci tashi aka ce
asarar mai rai su Ummusalma sun Gama
jarabawar su sai tafiya gida,Amma banda ita anan zata
zauna bazata je ba,sahr kuwa sai zumudi take na zuwa gida.
Dawowa tayi
akin su
taga yarda sahr take zumudin tafiya,sai duk taji babu dadi sam,zata tafi ta barta,Amma sai dai kokadan bata San komawa gida, koda kuwa na kwana daya ne, ahaka ta gama shirya kayan ta a trolley,tare sukaje airport din suna zuwa shima Yana tare da wata mata da wani dattijo kana gani zaka ce iyayen
sane
dukda ba kama suke ba Amma yarda yake kaffa kaffa da su zaka tabbatar da hakan sai wata kuma sai yarinyar nan ta rannan, Allah Allah take kawai su sahr su tashi ta bar wuri,don kallo daya tamasa ta dauke kanta,sai satar kallo kuma da takeyi musu ganin irin nishadin dake tare da su,,su sahr k c na tafiya itama ta tafi.
Duk wayanci kowa ya tafi sai
alilan na nesa ,Kayan ta take gyarawa Saida tagama tsab ta share
akin ta goge ko ina,Zama tayi a bakin gadon ta dauko envelop din da kudinta suke ciki,kirgawa tayi taga saura ka
an ku
in ya
are,yanzu ya zatayi?