Sashe 107
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yarinyar Mas'ud Sunan Ummusalma yasa amma yace sunan matar yayan su ba ita yake nufi ba inda suke ce mata Banafsha, shikuma Mus'ab sunan Daddy yasa sosai hakan yayiwa Daddy dadi.
Yau ne sunan Ummusalma da ta Kara haihuwa Allah ya bata 'yan biyu duka zama wannan Karan a gida ta zauna sai waya Mata da Umma ta aiko Mata dashi sosai hakan ya mata dadi ita ke mata komai ga su Sameera kullum suna gidan sai can dare suke tafiya.
Mas'ud yace, "Aljanar kauwata wanne suna kuka saka ne wai?
Nifa banji ba yau na makara sallah sunan wa aka sa suna na ko?"
"Chatty!
Ka dame ni fa ina ruwan Ka da sunan dana sakawa yara na".
Yana rike da pretty yace, "wannan yarinyar Zan daka idan Baki fada min ba kin san Zan iya".
"Daka ta in daka Ka Nima".
"Kefa kin fiye san kai ko dan karar yaran fari nan bakya yi".
Sameera tace, "kana san kasan sunan da aka sa?"
Dawowa kusa da ita ya zauna yace, "yawwa my mata fada min".
Fari tayi da Ido tace, "sai biya zaka sani".
Me sauran zasu yi na dariya ba, tashi yayi ya fita Yana kumbara fuska girgiza Kai kawai tayi suka ci gaba da hiran su Neena ba tazo ba sabida tsohon cikin dake jikin ta.
Ta tashi dan taje Kiran da Maman Binaif take mata kawai taji an rungume ta ta baya tasan chatty ne yayi hakan.
Tsayawa tayi bata juyo ba, yace, "thank you, thanks you so much Salmomin bb nagode sosai".
"Kaga ni sake ni kazo kabi kawani makale ni".
"Kedaman ba'a maki abin arziki ni na tafi".
Da daddee suna zaune kowa ya watse Sai yasu ya su suka ga Mas'ud yazo da uban kayan wasa da kayan sawa harda oversize kayan wasa Kam kamar ba gobe wai duk na me sunan sa ne, dakin da ya ware acewar sa shine dakin sa yayi ta kaiwa babu Wanda ya masa magana sai pretty da tashi tana murna duk nata ne.
Dauko ta yayi suka fito bayan ya Kai na karshe ya dawo ya zauna ya dauki Mai sunan sa.
Yace, "kaga kayan nan Duka naka ne Kai daya kadan ne na Fav din Ka kaji ko?
Kar Ka bawa genios da Banafsha da kowa ma Duka naka ne".
"Sune ma zasu fara amfani dashi kuwa".
"Fav bafa nasan haka Bana so".
"Daga fadar gaskiya"
"Nace Bana so".
Yaseer yace, "Nima idan nayi kudi Zan siyowa Mata ta dayawa dayawa".
Ummu tace, "wacce matar?"
"Walida mana".
"Cab kana mura yaro bazan bayar ba lokacin Ka tsufa harda sandar ka ma".
"Am just 16 fa".
"Awwww har yanzu a 16 kake kana last year kana zancen 16 ko?"
Yusuf yace, "aikuwa yarinya solely a bamu tunda Yara sun San mu summa gane mu".
Binaif tashi tayi ya koma parlourn sa shida Uncle Dan basa iyawa wannan zancen sun San ba tsira sukayi ba ana jima zasu dawo nan.
Yusuf yace, "
Yaya salama ya kamata kin na kusa karasa diary dinki?"
"Yusuf daman nasan sai Ka Karanta ai".
Yaseer yace, "befa Karanta ba Sai da kika dawo daga karatu to ranar da Ummu ta kawo mana Hotan ki ranar muka Karanta".
Ummu tace, "har sace sun da akayi sai da aka rubuta acikin".
Murmushi tayi tace, "kuyi hakuri nifa nasace Ku".
A tare suka tambaya.
Yusuf yace, "sabida me?"
Yaseer kuma yace, "taya?"
"Ranar idan zaku tuna ai na fada maku unguwar da nake to muna Gama
waya na Kira wani ya sace Ku".
Sameera tace, "da Baki fada ba babu Wanda ya sani".
Yusuf yace, "wa kika sa ya sace mu?"
"Wani Mai napep ne nasa Shi Shi kuma yasa Yan dabar unguwar su shine fa sukayi komai".
"Tab kinyi kokari kuwa".
Murmushi kawai tayi yaseer yace tashi muje Ka dauko".
Muja tace, "kwa Bari safiya tayi ai sai kuje amma yanzu dare yayi".
"Baki San yaran nan da niyya ba".
Ummusalma tace.
Washegari da sassafe sukayi sammako gidan sunsan Abba Baya nan Baffa yace su maida masa da Companyn sa na Abuja Dana Lagos na Abuja kawai ya ansa shikuma Baffa yake zuwa na Lagos.
Sukuma su Mas'ud daman ba bangaren suka Karanta ba a Spain suke aikin su ta online idan ana taro de suna zuwa har Binaif dashi ma yake aiki online.
Sun shiga sun dauko suka fito dan ko Inni bata san sun fito ba, sabida sammakon da suka yi suna cikin rufe kofar Kenan Abba ya dawo shima dayake Baya nan akayi sunan Ummusalma shiyasa ya dawo da wuri dan yaje yaga yara ya koma a yau tunda aka haife su be jeba ganin su yusuf suna rufe gida yasa Shi Danna musu horn.
Juyowa sukayi suka jira ya fito, tare da Kara Sawa suna gaida Shi.
Yace, "me kuke anan da sassafe haka?"
Yaseer yace, "Abba fa littafi muka dauka kuka fa 7 tayi harda Mintina".
"To shikenan Baffan Ku Yana gida".
"Ehh Yana nan Amma yau zai tafi Lagos".
"To idan an Dan jima Zan zo mu gaisa ina da meeting ne da karde biyu".
Yusuf yace, "Amma Abba ba'a mota kazo ba".
"Ina Zan iya tafiyar mota?
A airport na ajje motar".
Yusuf yace, "Abba Bari mu tafi sai kazo".
Sunje zasu fita kenan da motar su Mai gadi ya bude musu suka ga wata Almajira tana tahowa.
Yaseer yace, "wayyo mahaukaci ya".
Kallo Daya Yusuf ya Mata ya gane ta bakowa bace sai Mama taka mota yayi zai bi ta kanta yaseer ya kwalla Kara.
Dayake glass din su a sauke yake yasa Abba yaji karar sa da sauri ya juyo ya taho wurin su da sauri matar ta matsa gefe gaban ta na faduwa.
Abba ne ya tsayar da Yusuf hakan yasa ya tsaya suka fito, cikin tsananin fada da fushi ya fara yi masa fada.
"Maka da hankali ne Yusuf?
Wannan ai ganganci ne meye wannan din kayi?"
Kana kallan fuskar sa zaka San ransa a bace yake.
Yace, "Abba fa matar da kike ganin bata da wani amfani shiyasa zan Dan bigeta".
"Idan mutu fah?Ka kashe ta Kenan?"
"Haka Allah ya kaddara Amma ni ba niyya ta na Kashe ta na niyya ta na dan ji mata ciwo taji zafi a zuciyar ta".
Kafa yasa zai bige Shi ta karaso da gudu ta tsugunna tana kuka dan taji abinda suka fada Duka kuma taga kamar Basu gane ta ba.
"Ka kyale Shi ba komai Yana ganin hakan shine Daidai".
Yaseer dake kusa da Abba ya saki Baki Yana kallan ta can.
Yace, "Mama?"
Abba yace, "Kai bansan shashanci Kai kuma wacce maman?
Gizo ta fara yi maka kome?
Wannan almajar ce Mama?
Get lost".
Ganin be gane ta ba yasa tace", Alhaji nice nice de saratun Ka nice wallahi".
Sai nan Abba ya kare Mata kallo.
Yace, "Alhaji me?
Saratun wa?
Saratuna a da ba?"
Yusuf yace, "mekika zo kiyi mana bakin ce baza ki zoba?
Kalli gidammu be ruguze ba sai ma kyau da yake yi duk bayan wani lokaci kalli Shi dakyau ki gani, yanzu mekika zo yi mana?"
Yaseer yace, "kaya tazo dauka kayan ta kuma tun wacce Shekarar aka Kona su kinga ki tashi ki tafi kafin mu Kira maki 'yan sanda aka kaiki dawanau a killa ce".
"Yaseer yanzu ni?
Mahaifiyar Ka ce fa?"
"Kin tuna?"
Murmushin takaici Abba yayi ya wuce ciki ya kyale su ko giyar wake yasha bazai dawo da ita ba Shi shawarar Baffa ma zai bi kawai yayi auren sa bari suje kafancan ayi maganar.
Yaseer yace, "sanda muke maki magiyar ki tsaya kin tsaya?"
Yusuf yace, "Kin tuna yanzu tabam da ki kawa Sameera(
yau ba yaya kenan Rai ya baci) Yana nan be goge ba sanda nace Zan nuna maki mikace?"
Tuna Mata duk abinda tace sukayi tayi wannan yayi wannan yayi daga karshe suka barta ta tafi ko oho, suna zuwa gida suka tarar da Inni a parlour zasu wuce ta kirasu suka zauna.
Sai da Baffa ya fito sannan suka Fadi abinda ya faru sosai ya musu fada Akan mahaifiyar su ce sunce sun yafe ne kawai, suna shiyarwa suka zarce gidan Sameera suka fada Mata ko kallan su bata yi ba itama dakyar dakyar ta yafe mata.
Abba kuwa Baffa ne yasa ya yafe mata
komai ya wuce.
Ashe kullum sai tazo basa nan kullum Mai gadi sai yace Mata basa nan sai ranar tayi sa'a.
Da ta kuma dawowa kuwa
A wani paper ya rubuta mata ya bata ya fiyar da suka mata tayi kuka kamar ba gobe.
Gidan Anty taje Anty Kam ta karbe ta hannu biyu ta bata abinci taci sannan tayi wanka daga na.
Take neman alfarmar a nuna Mata gidan Ummu taje ta nemi yafiyar su yusuf.
Anty tace, "yanzu Ummu bata gida tana nan gidan kauwar mijin ta Bari nasa a rakai ba nisa".
Sawa tayi aka rakata har Gidan Ummusalma su Duka suna nan Banda su Yusuf suna zaune da yake da yamma ne kowa na zaune abin sa ana hira
ana raha Yara na rarrafe su walida ana taka wa suna yin Gwara kyale su akayi kowa yayi abinda zai iya sai ga Mama tazo.
Surrender tayi ganin Ummusalma sai kuma ya fashe da kuka tana nemna yafitar ta ta kwa ce ta yafe mata Sameera ma tace ta yafe tayi kuka sosai daga nan aka kaita gidan Baffa ta Nemi yafiyar ta anan take sanar dasu Ashe bayan barin ta gida China ta nufa dataje can visan shekara biyu tayi gashi yanzu shekaran ya kare babu kudin komawa ga an Mata sata har passport haka ta koma kwanan kwararo wasu suyi abida suka ga dama da ita su yar abinsu idan taci sa'a ne zasu bata abinci a haka suka binciko ta suka hankado ta kasar ta shima nan tasha wahala kafin tazo Kano yanzu kauyen su zata koma.
Sosai aka Mata shatara ta arziki a
Ashe kauye Daya suke da Muja sai da ta koma take Jin labari babu Wanda ta fada wa kuwa Muja tayi gum da bakin ta.