Sashe 58
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haba de ai da sake wani abun kawai suke nema,
Umma bataji suba tashi tayi ta fita neman Ummusalma, sukuma suka ci gaba wannan yayi wannan yayi, suka ci gaba da abin su, daga karshe, suka cigaba da wasu
harda sharri a dangin miji,
Dangin miji ba'a iya musu
Wayarta taji tana Kara bata ga Mai Kiran sosai ba ta daga Jin ance ga ta nan ta fito yasa ta wartsake ta tashi zaune, tare da kashe wayar,ta Kira tace' ga tannan fitowa a mota civic red,ku Shirya kar ta gane ana binta ko kadan ko alama karta gani,
Ta kashe wayar,ta ta kwanta sosai baccin ta yayi dadi, gashi anzo an katse Mata ki Azahar ba'ayi ba, kwanciya tayi ta rufe Ido, ya fara daukanta Kenan taji an bude kofa an shigo an mayar an rufe a hankali ta bude idonta gaban ne ta doka ganin Wanda ya shigo, dakyar ta hadiyw yawo ta kulle idanta kamar mai baccin gaske,shikuwa bema Kula da ita ba, gajiya sukayi da yawo shine ya dawo gida, rigar jikinshi ya cire ya rataye ta ya zauna da singlet da Wandan rigar, juyowar da zaiyi ya ganta tana bacci hankali kwance
kitson ya masa kyau,ita kanta ma ta masa kyau din,gadan ya hau ya kwanta kusa da ita sosai, Allah ya taimake Shi don tunda safw da yazo Umma ta hana Shi ganinta sai gashi yanzu tazo har dakinsa kuma yasan batasan da zuwan shiba da tasani bazata zoba, kwanciya ya gyara ya daura kansa a pillown ta Yana kare Mata kallo, ita dai gabanta ne kawai yake faduwa Addu'ar ta Allah yasa kar idanta ya kifta, a hanlyya sunkuyo daidai fuskarta ya daura bakin Shi a Sama nata,a sukwane ta bude ido ta kwalalo su, yarda tayi yasa Shi dariya Amma beyi ba sai da ya Gama abunsa muryan can kasa kasa,
yace' wannan zuwa gaisuwa ya min dadi,
Da wani irin murmushin yayi maganar,
Daure fuska tayi ta kauda kanta, juyo da fuskarta yayi,
yace' sai da aka gama zaki daure fuskan?
Shiru tayi babu amsa, zata tashi yayi sauri ya danneta da rabin jikinsa ya daura kanta a kirginta gaba Daya ya saukar Mata da nushin Shi,
Dakyar tace' kana da nauyi fah,
Yace' Ba ina maki magana Kina yimin shiru ko kuma ki kumbura fuska ba?
Shiru tayi batasan meza tace ba, yace' kuma Baki ita bada hakuri ba,
Tace' to Ka....Ka..wannan...imm...ka... ha..ku...ri..
Yace' taam haka ake bada hakuri?
Idan an hada fa Duka ca kikace Kaka wannan imm hakuri,
Yace' taab ban amsa ba,
To kayi hakuri,
Sai dai na roka shima hakurin ko?
To ai nabaka,Ka dagani dakyar fa nake numfashi,
Yace' a,ah bazan daga ba,
Ya ma Kara gyara kwanciyar sa
Tace' Wayyo kirj.......
Sai kuma tayi shiru,bata karasa ba,
Yace' mene?
Sarai yagane me take nufi Amma ya basar,
Tace' da zafi Ka danne ni Ka daga ni Dan Allah,
Ina yake maki zafin?
Tace' cikina ne, kuma sosai,
Ayyyaahhhh sorry,
Tashi yayi Yana cewa raguwa kawai, itama tashi tayi tana sauke numfashi,
yace' Yana ga kin canza ne?
Ko de nan zamu dawo da Zama?
Indai zaka zauna Zan zauna,
Hmmm naji Wannan,
Baka yarda ba?
Nace fa naji,
Batayi magana ba sai ma mayafinta ta dauka zata yafa
yace' Ina zaki je?
Kumbura Baki tayi batayi magana ba sai da ya yafa zata harta sa kafarta zata sauka ya fardota ta dawo
ta tsorta ainun sabida yarda ya fincikota,
Yace' ba ina maki magana kin min shiru ba?
Marairaice fuska tayi tace' kayi hakuri Dan Allah bansan me zance maka ba shiyasa,
Kada Kai yayi na irin zamu hadu, tace' Dan Allah sake ni na tafi, yanzu haka ana ta nema na a cikin gida,
Sakinta yayi ta dauki dankwalin ta da waya ta taje bakin kofa zata fita,tasamu kanta da juyowa ta sakar masa wani kasallalan murmushi na kwantar hankali ta fice,
Tunda yake da ita bata taba yin wannan murmushi ba, ya tafi dashi, yanzu ma daurewa kawai yayi ya barta Amma yaso ace bata Shi ba sun kwanta tare Shi kawai yanzu wannan kamshin yake so, na jikinta.
Ita kuwa lallabawa tayi ta ta wuce cikin parlour har daki dukda akwai mutene Amma dayake da mutene ba lalle ne a lura ba,can gadan ta samu dan waje ta kwanta kamar me bacci, bata jima ba kuwa Umma tashigo tace' wai har yanzu Salamatu Amarya ba'a ganta bane?
Aka fara ba'a ganta ba,tashi tayi
tace' Umma gani fah,
Harda su kalar bacci irin daga bacci na tashi,
Umma tace' yo mukayi fa nemanki fito kizo fitowa tayi suka fita.
Da yamma akayi kamu yayi kyau sosai da sosai ya kuma Ka yatar kowa ya yaba, washegari akayi walima,akayi wa'azi Wanda ya fadakar musamma ma su 'yan kauye Wanda ba addinin akasa gaba ba kawai miji ya kawo ayi abinci a haihu shine kawai abin su ga bautar aure kamar kamar me,dai dai basuyi ruko da addini ba kalilan s suka San hakan damma suna yanzu suna karatu shine ma saukin abin.
Sosai aka fadakar kowanne bangare kuma an Karo sosai.
Washegari da wuri suka fara shiri Wanda zasu Kai amarya, Basu wani yi gayya da yawa ba, mota biyu ce karfe tara mai kyau suka dau hanya.
Awa Hudu suka diba suna tafiya direct gidan su Binaif aka wuce da ita a parlour akayi masu masauki sannan Hajiya ta fito tana wani yatsina tana cika, suka gaisa, Anty ma haka suka Dan gaisa de sama sama, Matar Baba Usman,
tace' to Allah ya kawo mu bikin Binaif
ga kuma amarya Ummusalma, ba'a bude muka ku ganta......
Manage pls....
By: '''Hijjart Abdoul'''
Cwthrt
*A BAKIN WAWA*
_Akanji magan_
Not Edited
POST 2020
REPOST 2023
Umma tace' a,a dakin barshi ma,
Ita duk a Nata tunanin 'yar kauye ce shiyasa,
Anty tace' Allah yasanya alkhairi ya Basu zaman lafiya,
Dayake duk sun San halin su, sai wata daga cikin matan,
tace' Ameen Ya Allah, Allah ya rabasu da sharrin masu sharri ya kare daga sharrin masu hassasa da Kasaita,
Wata kuma tace' Allah yasa de har zuci, ku tashi mu tafi,
Rai Anty da Hajiya ya Kai koluuwar baci,Amma gudun kar ayi sai suka yi yake kawai, suka tashi,
Daga nan gidan Anty safiya aka kaita dayake tare suka taho a gidan suka yada zango, wasu daga cikin matan suka fara tambayar 'yan uwanta, Anty safiya kuwa tace' suna London dayake su sunyi nasu bikin a can,shine aka kawota Suma suyi nasu, daga nan kuwa shiru kakeje damma tunda aka fara shagalin suke cewa Basu ga 'yan uwa ba,Umma tayi banza ta kyalesu dayake an San halinta da jaraba sai Suma sukaja bakinsu sukayi shiru,
Da daddare Anty safiya ta shigo dakin Nafisa su biyu ne kawai a dakin sauran duk sun koma Bauchi sai matar Baba Usman da yarta mace guda Daya dayar kuma tayi bata zoba bata da lafiya, sune kadai Basu koma ba,
Anty safiya tace' Nafisa tashi kije parlour, zamuyi magana,
Fita tayi ta baso waje, Anty Safiya Zama tayi a kusa da ita ta kama hannunta, sai ga Mom yagana matar Baba Usman itama tazo,
tace' Ummusalma kinga yanzu yarda Allah yake lamarinsa, kinyi aure har zaki tare a gidan ki,ki Kula da mijinki, yanzu kece komai nashi, ke zaki masa komai basai na fada ba kin sani, sannan zaman aure sai hakuri,Idan babu hakuri to babu zaman lafiya sannan ko yakike ciki da mijinki karki Bari kowa da zaizo gidan ki yasan hakan,Karki fadawa kowa kada kowa yaji musamman kawayenki, sannan Ummusalma zaman aure na har abadane babu ranar denashi kamar yarda ba'adena sallah haka shima ba'a denawa ki rike amanar Shi ki rike sirrinsa kiyi biyayya, bansan kuma me Zan kuma cewa Amma wannan Kalmar hakuri ita Zan fada maki,bazaki Ganeba yanzu sai kin je kin gane da zaki San me ake nufi kinji ko?
Mom tace' Ummusalma Abu na farko da zakiyi shine gudun bacin ran dayanku, duk wani Abu da yake so Shi zaki fara sani,da abinda Baya so, sannan danginsa koda sunzo idan sun Nuna maki wani Abu kada kiyi fada masa ma anyi bare yasani, Abu nagaba biyyaya i Nayi Bari na Bari, tsabta, girki, kyautatawa ba Shi kadai ba bar danginsa kinji ko?
Daga nan suka Shiga Mata nasiha mai ratsa jini da Kashi tare da duk wani lungu da sako na sassan jiki bata San sanda wani hawaye ba ya taho mata, tambayar ta anan shine shin
daman haka akeyi?
Idan za'a Kai amarya?
Koshine dalilin kukan nasu daman?
Umma ce ta Kira wayar Anty safiya ta daga tace bata, a speaker tasa wayar, daga can,
Umma tace' Salamatu na daukeki 'ya
kamar 'ya'ya Salamatu ina kaunarki har zuciya ta kamar yarda nake San nawa,na dauke jika kuma 'ya,
Daga nan fa itama ta daura nata nasiha, tayi kuka kamar ba gobe daga nan Daddy yazo aka fito da ita parlour shima yayi nasa nasihar bashi kadai na har mijin Anty safiya da Hajja sai da sukayi Mata Suma taso, taga gata iya gata tayi kukan dadi, sannan tayi kukan rashin Uwa,sosai kukan ya hade Mata guda biyu,
Daddy ya Ciro kudi ya bawa Antu safiya
yace' ga sadakinta kya bata,daga du
k suka tashi suka fita,wanka mom tasata tayi da turare mai kamshi,ba'a Mata wani kwalliya ba don har yanzu kuka take yaki ya tsaya Mata, sai datayi sallahn Isha aka Shirya ta acikin liffaya tayi kyau sosai, Nafisa da Anty murja ne zasu kaita su kadai,ita kanta Anty safiya taji ba dadi Zama da Ummusalma akwai dadi bata da matsala ko kadan bata kuma da kiwar yin aiki, kwalla taji zata zubo Mata tayi sauri ta koma daki, haka suka sata a mota sukayi Gidan Abdulshakur Binaif da ita.